← Book details Yaron Gidana Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 17

Sashe 10

Yaron Gidana Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Oum Aphnan
[3/10, 3:09 PM] Chu_chu👻💩: Page T
My house boy
Duk abunda ango da Amarya ya kamata su gudanar a musulunce bata hanasa aiwatarwa ba ,kama da Sallah da duk abunda musulunci ta sunnanta ,saidai fuskarta a hade babu rahma ,ba uhm ba uhm ,saida taga ya gama komai yina tara gefen magana ta mike tsam daga kan darduman ta fice zuwa dakin barcinta ,bai yunkurin Binta ba ya koma ya zauna ya rafka tagumi yina tunanin ta inda zai shawo kan matsalar
Kausar kam wankan ta taje tayi kamar ba ranar bikinsu ba ta saka normal rigar barci doguwa har ƙasa ta feshe jikinta da turare ta bi lafiyar gado,Lamo tayi ita ba barci take ba kuma ta rufe Idanuwarta tana ta tunani mai cike da kewar gida kamar ƙaramar yarinya ,wani haushinsa ta sakeji yina rifeta an rabota da gida saboda wannan ɗan mitsitsin yaron ,mai zatayi dashi mai zai iya mata ?
Hakanan taji idonta na ɓulɓulowa da ruwan hawaye ,batayi yunkurin taresuba ta barsu suna sharara a kuncinta ,a sanyaye take sambatu “Momy baku gane bane ,bawai kin kawo maza gidan mu nake ba auren rashin dace ne bana so yanzu fisabilillah yaushe yaron nan zai iya dauka ta ,yayi mun ɗan mitsitsi ” ɗif ta ɗauke wuta gamida saurin juya kwanciyarta ta kife ciki tana sunne fuskarta batason yaga tana hawaye .

El’ameen da ya shigo ɗakin takowa yayi har gabanta “My lil durling,kewan gidane?”

A zuciye ta ɗago
“ni kake kira da Lil? Lallai wuyanka ya kawo ” shashantar da maganar kuma tayi ta hanyar maganar gatsali tace ”Hey out of my room zan barci”

Sauke muryarsa yayi gabaɗaya “Kiyi hakuri Kausar yau ranar farincikinmu ne karki bari shaidan yayi amfani sake wajen ruguza mana jin daɗin daren mu ki yarda dani Ni mai sonkine tsakani da Allah”

Wani zabura tayi ta miƙe zaune rabin nonuwanta sunyo waje tana kokowan rufesu da bargo masifa na cin ranta

“Yaushe muka zama abokan wasa Ni dakai? Ka fita nace” maimakon taji zafin maganar da take masa ,saima ji yayi kamar tsuntsaye ke kukansu mai ɗaukan hankali a kunnesa ,idanuwarsa yakafe akan tattausan leɓɓan ta da take sarrafasu wajen yin tijara

Hakan kuwa ba ƙaramar ƙular da ita yayi ba “Elameen bazaka fita ba ? ...in bazaka fitaba Ni kaga futana” ta mike tsam tana gyara zaman rigarta inda ace wani kamilin namijine zataji nauyin wucesa amma shi ganinsa take bayi da banbanci da yaro so meye na damuwa ? Raɓashi tazoyi ,yayi caraf ya riƙo mata hannu

Wani yarrr! Taji jikinta ya amsa gabaɗaya ,sauke muryarsa yayi gabaɗaya “Baby me nayi maki da kika tsane Ni?” kasa bashi amsa tayi saboda wani yanayi na dabam da ta tsinci kanta a ciki ,sai ƙoƙarin ture hannunsa a hannunta da takeyi amma ya gwada mata karfin namiji ta kasa ƙwatan kanta .

Sunkuyar da kansa yayi kawai sai dai taji tashin shesheƙar kuka ƙasa ƙasa kamar ƙaramin yaro ,jikinta wani irin mutuwa ya sake yi

“El’amin ashe kai gaɓotari ne? ” ɗagowa yayi kamar zai mata magana kawai yayi zaraf ya wawurota ya maƙalkaleta a jikinsa

“Sonki ne ya jamun haka my Kausar...don allah ki ɗaure ki bani Aron zuciyarki ko na sati 1 ne In gwada maki tsantsan son da nike maki ,in na cancanci ki soni we can move on,idan ban maki ba nayi Alƙawarin ƙyaleki kira rayuwarki a gidan nan ba tsangwamata ...Plz kinji my” yayi magana da wani irin narkakken muryarsa da ya haddasa mata mutuwar jiki ,gashi gabaɗaya ya Kwanto mata a jiki bakajin komai sai bugun zuciyarta fat fat
Kasa magana tayi kawai sai ya cikata a hankali ,ya nufi hanyar ƙofa ,kafesa da ido tayi tanajin wani irin sensation mai tada hankali tun goguwar jikinsa da nata.

“My?” ya Kira sunanta a raunane
Sauke eye ball dinta kasa tayi da sauri don karma ya Gane yanayin da take ciki

“sai da safe sleep tight plz”

Lumshe Ido tayi va tareda tace komai ba har ya fice .
Rigija ta koma kan gadon ta kwanta tanajin zuciyarta babu dadi meyasa ta sakashi kuka? Wani irin shaidanin abu takejin yina yawo a jijiyoyin jininta ,tun sanda ya rungumeta ya idasa zare mata confident dinta na nagartacciyar mace ,wani kasala ne ya idasa baibayeta ,har tanajin sanyi sanyi .

Batayi aune ba taji tana rawar sanyi a hankali haƙoranta suka fara gwaruwa kaf kaf kaf

Lulluɓewa tayi a cikin bargo ta kasa hassalawa kanta komai.
El’ameen y kasa barci damuwa haka ya cushe masa zuciya a falo ya kwanta a ransa yana cewa wai nine ango a hakan... Da banzayen tunanuka barci ya suresa a wajen bai farka ba saida alarm din tashinta zuwa bathroom ya buga masa .
Daukar wayansa yayi cikin barci ya lalubo numberta ya shiga kira saidai har ya katse bata daga ba ,walai yayi da ido ya gansa a bakon daki ,da sauri ya buɗe ido tarmazai ,anan ne ya tuna ashefa aurensu akayi . He intended to ignore her Amma kuma haƙƙinta ne ,don haka ya nufi dakin barcin nata ,da haske dakin kuma bata rufe kofar ba komai yana nan yanda ya fita ya barshi

Ƙarasawa gaban gadon yayi yakai hannu ya shafa wajen hannunta gamida cewa ”sweet wake up kije bathroom” da sauri ya zare hannunsa jin zafi zau

Bakinsa na karkarwa yace “Meke damunki ? ”
Idonta a lumshe suke amma ynda taji ya ruɗe take taji wani sauyin shagwaɓa batasan sanda wasu hawaye Masu ɗumi suka fara mata ambaliya a ido ba

Haurawa gadon yayi ya taitayota duka ya daura a laps ɗin sa ,dukda zafin jikinta na sukarsa amma a haka yake undressing ɗin ta ,bata da lakkan da zata iya hanashi rabata da kayan jikinta saboda zazzaɓin yayi tsanani ,da sauri ya sauka ya samo towel da ruwa ya fara mata taped sponging ,yina daddana mata ruwan akan whole body part dinta

Lumshe Ido tayi tanajin wani certain releif ,shikam Danna ɗaya sai yace mata sannu sama da biyar . A hankali zafin jikin ya sauka ,still yina cigaba da yin mata ,sai sannan ya hauro da hannunsa saman ƙirjinta ,shi kansa jikinsa rawa yakeyi yina travelling Hannunsa a hankali kan ƙirjinta ,ba zato taji hannunsa ya goga nononta ,towel ɗin ya sauka a tsakankanin nonuwanta biyu ,wani wawan nishi tayi gamida saurin kai hannunta wajen don kange ƙirjinta

Zare hannunsa yayi da sauri bakinsa na rawa yace “Sorry .... Sorry”

_I've no mouth to reconcile but accept my apologies 🙏🏻...Can't understand d situations I found my self just bear with me durlings you know I love you💖💜🤍🖤_
[3/10, 3:09 PM] Chu_chu👻💩: Page U
My house boy
Shiru tayi sannan ta koma tayi lamo tana wassafa abubuwa a ranta ,shikuwa mikewa yayi ya fita sai gashi jimawa kadan ya dawo da tambulan na shayin larabawa ,sai tablets guda biyu na paracetamol

Tana nan inda ya barta saidai ta kulllube jikinta da bargo ,haurowa yayi kan gadon ya tallafo kanta da hannunsa da nufin ya ɗagota zuwa jikinsa “Uhm uhm ” ta fada a hanzarce gamida tashi zaune tana kara rufe ƙirjinta da bargon da ta rufa ,a galabaice tana hura hanci irin na mejin zazzaɓi ta miƙa masa hannu ,ma'ana ya miƙa mata paracetamol din Tasha ,girgiza mata kai yayi ya fara bata shayin ,kallonsa tayi kamar za tayi masa korafi amma ganin ya kafeta da ido yasa ta karɓa tana sipping gently,zuru yayi yina kallonta komai nata burgeshi yake ,saida tasha kusan rabin cup sannan ta daho da nufin ta miƙa masa cup din ,karaf idonsu ya hadu da na juna ,da sauri ta wulla masa harara da ya sashi sakin dariya da sauri ,komawa tayi zata kwanta yayi maza ya riko hannunta yina mirza mata cikin lallausan tafin hannunta ,zaburowa tayi masa da masifa saidai idonsu na haduwa da na juna tayi maza ta sunkuyar da kai ,tanajin wani bakon yanayi na tasiri a zuciyarta ,ƙirjinta rawa ya shigayi ,meke shirin faruwa ne?. Zame hannunsa yayi a hankali ya mika mata maganin kamar bazata karba ba kana ta karba tana juya maganin a hannunta tana narai narai da fuska kamar za tayi kuka a duniya ta tsani magani saidai dole ta nuna mazantakarta kar ya rainata ɗan mitsitsin sa da shi
Amsa tayi zata kai bakinta gamida rumtse ido saidai hannun nata kafewa yayi a saman bakinta ta kasa wurga maganin bare ta kora da bottle water din da ya kwance mata bakin yina jiran tasaka maganin a baki ta karba ta kora ta hadiye

El'ameen sosai ya gane tsoron magani gareta don haka yace “come on babyn baby Sha mana ko sai nayi maki dore ” hararansa tayi tai wani kukan kura ta watsa maganin a baki ta warce ruwan tayi a hannunsa ta kora ruwan da karfi ,saidai kakarewa yayi a makoshinta tana aniyar fiddo shi ,waje tayi saurin dafe ƙirjinta ,da sauri ya cafkota ya daura hannunsa akan ƙirjinta yina girgiza shi ,ba shiri maganin ya wuce .

Wani lamo tayi a cinyarsa ,shikuwa sai wani faman shafa mata ƙirji yake In a slow motion yaƙi cikata ,daga taimakon gaggawa ya fara sauka layi yina mulmula mata Breast da wayo shima ko bai sani ba ,kasa hanashi tayi sai ma lumshe ido da tayi tana jin wani dadi na musamman ,cigaba da jagwalgwalata ya yi ,kafin ta ankara taji ɗimin bakinsa akan nipple ɗin ta wani gantsarowa tayi gamida sakin nishi ,ta maza ta Gwale ido .zare bakinsa yayi da sauri yina ɗan daddana Breast ɗin kamar yina mata tausa ,warce hannunsa tayi ta koma baya ta kwanta akan pillow ,bakinsa na rawa yace “Sorry bazan ƙara ba ” Shiru tayi masa tana maida numfashi a hankali ta maza ta ja bargon amma cikin jikinta ita tasan halin da take ciki girman kaine dajin wannan yaron baikai matsayina ba ya sata kasa yarda dashi.
Da kyau ta marmatse cinyarta tanajin wani abu na mata waiwayi a pup_c ɗin ta amma dai haka ta cije.

Tausa ya shiga mata tun daga yatsun kafafuwarta har saman cinyoyinta

“wai meye haka a aikeka kiran miji ka kira kwarto” ta fada muryarta na kokarin daukewa tsabagen reserving dauriyarta da tayi kar ya gano ta cikin feeling
Chapter 10 · 0% Book details