Sashe 4
Yaron Gidana Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A shekeke ta kallesa “Dalla jibeka yaushe aka gama sa maka wando ana share maka hanci har kana wani ƙobo ka iya wulakanta mace ,to in a idon sauran mata namiji suke gani ni Banga namijin ba tukun”
Taune leɓe yayi “Akwai ranar da zan titsiyeki ki maimaita kalmomin nan da kika fada amma zaki kasa i promise you”
“Mtseww kanka akeji mahaukaci ya fada rijiya,yanzu dai zaka wuce in kaika dakinka ko ka gunmace ka cigaba da gantalin yawon haya?”
Kamo hannunta yayi ,ya wani juya yayi zaman karkace yina kallonta “Plz bari mu tattauna matsalar mu tukun”
“matsalarku?”
“Eh urine incontinence?”
“Matsalarku ko matsala ta?”
“Duka”
Shiru tayi batace masa komai ,ba tana sauraronsa .
Wani natsuwa yayi ya fara mata magana cikin cin serious kalmomi yake faɗa mata na kwantar da hankali da karɓan ƙaddara ,tun tanajin maganar tazo mu jita har ya fara tasiri a ranta ta fara manta dawa take tare
Idonta cikin ƙwalla tace “Wannan shine dalilin da yasa na tsani dating ,na tsani kwana a gidan mutane kuma bana son kowa yazo inda nike da sunan zai kwana dani ,abun yina damuna in na tuna yanda nake dissociating kaina ,inajin ba dadi in na tuna I'll be stigmatized a wajen mijina daga ranar da ya gane ina fitsarin kwance....ina tsananin jin tsoron kar in kunyata kaina aushhh😭”
“shishhhh 🤫 in kinga ya ƙyamace ki to ba sonki yake ba ,and inaso ki fara soyayya Ni kuma nayi maki Alƙawarin zaki daina fitsari kafin kiyi aure”
Shiru tayi bata tankasa ba sai sheshekan kuka da takeyi ,hannunsa yakai yina shafa mata kafada yina daɗa bata hakuri cikin daddaɗan lafazi
Ƙurrr ta kafesa da ido wani irin sonsa na tsirga mata a rai
“kasan menene kana bani mamaki,me yasa ka nace mun da ƙuruciyarka ,gani da lalurata gani na girmeka me zaka iya mun kasan dai kayi mun ƙanƙanta ma aure ko?”
Kinsan meye hakananan nake jinki a raina ke ta davance ,a ranar farko da na soma ganinki a ranar naji zan iya sadaukar da komai nawa don farincikinki ...so i luv you for my passion with no reason ,so ba wani ishhh da zan taba gani a tattare dake...kawai ki daukeshi challenge ne na rayuwa ba matsala bane and everything will be alright”
Dariya tayi daidai sanda hawaye ya gangaro mata “Naji dadin abinda ka fadi ,and the way you said it makes me to rejoice”
“Da gaske?”
Gyada masa kai tayi kamar yarinya tana wasa da yatsun hannunta
“Yes zan daukeshi a matsayin challenge din kuma zan cigaba da kokarin eradicating matsalar ba tareda tayi overpowering ɗina ba”
“Come on baby...umuhhh 💋I love you”
yayi kissing dinta a bayan hannu.
[3/10, 3:08 PM] Chu_chu👻💩: Page G
“Yes maganar El’ameen ne wai ha akayi kuka hadu ? Dadynki ya sha mamakin zantawarsu dashi yazo yina mun sababi nace Ni kaina bansanku tareba”
Mere baki Kausar tayi “Ohum momy kuma kuna da abu wallahi ,shifa a tarayya babu ruwansa da dacewa yazo a matsayin Yaron aikina and he was not compitent so dalilin haka na sauyashi zuwa Driver na ,ynz ma na bashi daki a Bq”
Cikin ɗaga murya da dukan ƙirji momy tace “Kikace me?”
Kautar da fuska tayi duk zatonta tanaso ta tsinke halaƙarsu ,cikin gungunai tace “Momy You heard me and maganar gaskiya ina sonshi”
“Kausar wai tsaya in tambayeki Kin san wanene kikazo dashi gidan nan kuwa? Arch. El’ameen ne fa ”
“Yes mom haka sunanshi yake...a gabana akayi masa interview if I can recall”
“Sweethrt akwai matsala ,Arch . Yafi ƙarfin ayi masa interview Saidai yasa ayi ,Arch El’ameen Aslam...”
Zaro ido Kausar tayi “Mom Arch. El’ameen Aslam mai bama su dady manyan kwangilolin nan?”
“Shifa...yanzu haka akwai aikin titin jirgin ƙasa da yakeson a bashi daga Abuja zuwa Lagos amma abun is so computative”
Cikkn sadakarwa Kausar tace “Mom aiko dai dady ya cire rai don bazai samu ba”
Hangame baki tayi “Why ? Shida surukinsa? Ai yanzu kwangila saidai muba wasu”
Girgiza kai Kausar tayi cikin rashin gamsuwa
“Mom wannan ba shine wanda kike maganaba sunan ne kawai yazo ɗaya ,wannan fa talakane,ba wancan mulki billoniyan ba,naje har makwancinsa na gani ,baiyi kama da yaron tsohon shugaban ƙasa ba kuma babbar jikan sarki....” dakatawa da maganarta tayi gamida dafa kanta ,tana tuno hoton elergement ɗin da tagani a falonsa
Tabbas shine ,amma meyasa yayi wannan basajar? Shin kowa a kamfanin yasan matsayinsa suka barta tana tujarasa ko suma duk basu sani ba?
Miƙewa Kausar tayi tana salati haka ta goya hannunta a baya tana kewaye dakin
“Ke lafiya?”
“Mom na rasa shi,kuma wallahi inasonshi ,amma tozarcin da nayi masa da tsawan da nayi masa bazai taɓa soyayya dani ba and beside yarone”
Tsaki mom tayi “Yaro da kudi bahaushe yace abokin tafiyar manya....ki barshi da basajarsa ,karki sauya da yanda kike mu'amalantarsa ,Almuhim dai ya tabbatar ma dadynki aurenki zaiyi this is fine ,maganar ƙarshene dai dole ki tabbatar yabar gidan nan yau don yafi ƙarfin zaman gidan nan sauyin environment kadai zai haddasa ma jikinsa ƙurajen zafi...”
[3/10, 3:08 PM] Chu_chu👻💩: Page H
My house boy
Kiran wayarsa ne ya dakatar da ita da kawo commotion ɗin da tayi niyyar yi wa maganar momy na ƙarshe
“Hello babe amun afwa inje gida in kwaso kaya”
“Stop pretending as if kai talaka ne,ynz momy ta faɗa mun kai wane ne....and you will face the bitter part of it...nice zakai wasa da ƙwalwata ko? ” furzo iska yayi
“Come on babe!”
Katsesa tayi da zafinta “Don't babe me ,El’ameen ka bani kunya”
“hy wait me nayi maki? Ni ban niyyar yi maki wani basaja ba,wollahi da zaki bai aron lokacinki da kinji dalilin da na aikata haka,now ki bani dama mu haɗu tunda kinji dai Ni wanene ”
“You are free to go ko ina kake so nasan mu talakawa ne dama bazaka iya barci a gidanmu ba ,amma mu haɗu bazai yiwu ba...”
“Plz Kausar listen ,plz naji bazamu hadu ba amma banaso ki sauya mun a yanda muke mu cigaba a Ni ɗin yaron Madam ne ko driver ɗinki or what so ever Amma ki bani damar shiga cikin harkokin kamfanin nan”
“But why?”
“Magana ne mai tsayi nidai kimun haka na rokeki and banason wannan abunda ya gifta ya shafi soyayyar mu coz..... (ƙasa da muryarsa yayi) Ina sonki ”
Wani sanyi taji a ranta Wai expensive guy kamar El’ameen ne yake mata rawar ƙafa haka? Sauri tayi ta fakaici idon momynta tana can tana kallon wani magazine .
“Hello baby love...baby rigimata kinajina kuwa?”
Ɗif ta kashe wayar ,ta ƙanƙame wayar da ƙarfi kamar hannun El’ameen ɗin ta riƙe ,ji take da ba momy a dakin ba abun da zai hanata tashi ta tiƙa rawa
Waigowa momyn tai “swethrt yaushe kika koya duk wannan bala’in?” washe baki take tayi kamar an mata bushara da Aljanna ta kasa ɓoye walwala da jin daɗinta
“Momy dole ka tsare gidanka in kana tare da El’ameen if not zai raina ka”
Ware ido tayi “Hmm au lallai adai bi a sannu zuciyar namiji yana iya sauyawa akowani daƙiƙa so You better be careful sannan ki amfani da damarki”
“I'll”
Miƙewa tayi ta fice ,ai ko tana fita tayi maza ta mike ta dirka wani tsalle ta faɗa gado ta janyo pillow ta rungume pillown da ƙarfi
“Yeahhh💃 Kausar kin samesa”
****
Washekari El’ameen 7:20am tayi masa a gaban gate ɗin gidan amma ya kasa shiga wannan gidan surukai ne ba wajen shiga any how bane ,samun ɗan ginin flowers din dake gaban gidan yayi ya zauna ya gyara zaman p_cap dinsa yanda rana bazai ringa reflecting ma wayarsa ba a hankali ya lalubo numberta
“Hello Rossy 🌹how are you doing”
Kausar miƙa tayi gamida wangale ido ,cikin Muryar barci tace “Morning juvenelle”
Washe baki yayi a ransa yace har abada bazaki rage son girmanki ba
Amma a zahiri haƙura da maida mata raddin rainar da mazantakarsa da tayi yayi ,saima ya ce
“Awwwn kaga sleeping beautyn baaaa😘 ,kinajin dadinki fa don't tell me Baki tashiba...”
“Kai komai baka daukansa serious ,na tashi na ɗan koma ne kafin lokaci sbd yau na dauki excuse duty zaka kaini inga doctor ɗina ,so don't think I'm lazy like you”
“Gaskiya fa a wajen aiki kina kama da iron lady,Amma a zahiri kinfi kama da tattausan fulawar nan nacan tsakiyar furanni ...You know flower queen...ga muryarki a yanzu ma dakike barci_barci sai ya kara zaƙi ....Hmmm so romantic inason muryarnan a ranar da kika zo...”
“Hey mr. Man respect”
Fashewa da dariya yayi “Ina jiran gimbiyata a bakin gate plz a tausaya don't keep me waiting ”
“Give me half of an hour” zaro ido yai kamar tana kallonsa
“Har rabin awa gimbiyata”
“Kana sake magana zan maidashi awa”
[3/10, 3:08 PM] Chu_chu👻💩: Page I
My House boy
Yau Bata shiga baya ba a gaba ta zauna amma fuskarta a ɗaure ,sun kwashe tsawon lokaci suna tafiya har sun kusa isa asibitin kafin ya katse shurun da cewa