← Book details Yaron Gidana Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 17

Sashe 6

Yaron Gidana Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Batareda yayi shawara da zuciyarsa ba yayi sauri ya riƙe mata hannu kafin ta ɗauki bottle ɗin ruwan ,a mamakance ta ɗago ta kallesa

“Meye kuma?”

Oum Aphnan
[3/10, 3:08 PM] Chu_chu👻💩: Page K
My house boy

“Meye ?”
Girgiza mata kai yayi
“Doctor’s order!” cikin rashin fahimta tace
“Ehem?!”
“Bazaki ƙara shan ruwan ba two glasses of liquid ynz nan sannan still Zaki ƙara da ruwa?”

“um’ummm😌Don Allah ka bani ɗan mutsulu zansha ...shishhhh yaji naci spicy snacks ne”

Kallonta yayi kawai ya ɗan murmusa ,wai itace zatayi masa dubara
Ɗan kaɗan ya tsiyaya mata a cup
“Oya daga wannan kar ki sake shan ruwa sai rana kuma” gyaɗa masa kai tayi badin tanajin zata iya ba. Gabaɗaya ta narke masa kamar wata small baby ,Ashe dai duk mata da wautansu aka shi da yina mata kallon boss baby da suka zauna yanzu sai ya gane big baby ce kawai with class.

***
Yau kam da mutunci don ko da dare har 9.30pm suna hira ta waya ,kafin ta fara hamma

“Are you yawning” (Hamma kike yi)?
Gyada masa kai tayi kamar yina kallonta
“Uhm I'm super sleepy”
“Shikenan je ki toilet ,in kin fito ki faɗa mun” Ajiye wayar tayi akan gado taje tayi fitsarin ta dawo ,ta sauya kaya zuwa na barci

“Na shirya zan kwanta ”
“Ok wayarki a vibration Yike ko silent ?”
“Vibration”
“Ok ki barshi a haka yau Ni zan ɗauki aikin momy zan tasheki barci”

“Tom. Good Night🌃”
“Ok sleep tight ,kwanta ta ɓangaren damarki”

Kumburo baki tayi gamida jan blanket ta kwanta “To nayi”

“Oya duk abunda na faɗa ki maimaita...”
Ya fara karanta mata addu'ar kwanciya bacci falaƙi ,Nasi ,ahad da ayatul kursiy ,suna gamawa yace ta rufe idonta tayi barci ,yina da yakinin indai Aljanu su suke sata Fitsarin nan to yau bazasu iya raɓarta ba.

****
Ƙarfe ɗaya na dare
Alarm ɗin El'ameen ya tasheshi a barci ,miƙewa yayi ya ɗauko wayarsa ya kira layin Kausar saida yayi ringng har ya tsinke sau biyu sannan a kira na uku ta ɗauka ,idonta a rumtse batason ma taga haske bare barcin dake idonta ya gudu ,haka ta kanga wayar a kunne

“Hello”
“plz tashi kije toilet kinji my champ” turo Baki tayi
“Ba nayi ba🥺”

“Sorry ɗan ƙara”
“Nifa banajin komai” lallaɓata ya dingayi kafin ta laluba gadon ta sauka ta fada toilet tayi fitsarin ta sake dawowa ta kwanta ,bai damuba da jifa da tayi da wayar still yina sauraren buɗewa da rufewan ƙofar toilet ɗin ,saida ya tabbatar taje ta dawo ya daina jin motsinta sannan ya kashe wayar

Asuba ta gari Kauseen💖
[3/10, 3:08 PM] Chu_chu👻💩: Page L
Saida taso makara sanda ta tashi ,don haka Al'ameen bai jirata ba saboda yaune ranar ƙarshe da zai compiling zanen su akai wajen tantancewa ,don haka da sassafe ya wuce bai biyo ya gidansu Kausar ba

Kausar tana farkawa takai hannu ƙasan inda ta kwanta ,wayam babu danshi ,buɗe ido tayi da gudu ,ta yaye zanin gadon sam ba ruwa ba alaman ruwa kenan dai batayi fitsarin ba ,wani ihun murna tayi ,taje gaban gadon da sauri ta yaye mackintosh (Leda mai ƙarfi wanda yake hana ruwa ya ɓata katifa) tayi wurgi dashi ,

Ta fara tiƙan rawa tana waƙan bugaaa🤩💃 na kizzdaniel

Tana ƴan waƙe waƙenta ta shiga toilet tana brush tana kallon haƙoranta a gaban madubin toilet ɗin ,jinta take yau Allah ya gama mata komai ,Al’ameen kuma ya taimaketa

Wanka tayi mai class cikin wata Atamfa mai ruwan golden yellow da ratsin baƙi ,ta saka komai Black Tundaga takalmi ,jaka, mayafi ,agogo .
Ta feshe jikinta da turare

Kanta on top ta shiga office tanajin ba shege ,ta cika cikakkiyar mace ,tana shiga El’ameen dake bayanta da approved latter an amince kamfaninsu su shiga gasar ,ya danno kai

Ƙasa yayi kamar wanda zai squatting cikin tsananin farinciki yace “Yapppp...winner” ya miƙe da sauri gamida tsalle ya rungumeta ,Batada option illah ta ƙanƙamesa don itama tana cikin farincikin ne ,juyi sukeyi a ƙanƙame da juna takardan yina hannunsa ya sagale ta bayanta ,itace ta fara ƙwace kanta gamida maka masa dukan wasa a ƙirji ,ta wuce da sauri zuwa wajen table ɗin ta ta raɓa ta zauna akan kujera tana ƙunƙunai

“Uhmmm kawai ka wani rungumeni”

Dariya yayi ya taho ya sama kujeran dake kallon nata ya zauna table ya raba tsakaninsu “Sorry murna ne yayi mun yawa kafin ku gama harhada bayanai an yarda zaku shiga gasar amsar kwangilar ,kinga dole zamu kawo ƙarshen wancan bastard din”

“Ehweeeh, congratulations to all of us ,nima yau ina cikin tsananin farinciki😁” tayi magana tana ƙanƙame hannunta a ƙirji “And guess what?”

Kallonta yayi yace “Ehemmm”

“Banyi Fitsarin kwance ba💃”

Tuntsirewa yayi da dariya har yina riƙe ciki “Dallah ji yanda kike abu kamar baby ƴar 4yrs sune in basuyi fitsari nlba suke murna ,amma saboda ke shagwaɓa da gata ya lalata ki shiyasa kikeyi ”

“🥺wayace maka na nema magani har akan kada🐊 an taɓa ɗaurani wajen irin mugayen herbalist ɗin nan na gargajiya kuma dukda bullying dina da akayi baisa na daina ba”

“Shine nace keɗin caring queen ne ,kawai ya kamata a baki Nanny ne mai kula da ke all the time” harara ta bankada masa

“To me zai hana ka nemo mun nannyn saima ta ringa sakamun adult pampers”

“🐱🐱Karki damu ai nine nannyn ynz ...” dakatawa da maganar yayi suka juya suka kalli ƙofa a tare ,knocking akayi ba'a jira an bada izinin shigowa ba aka shigo office ɗin

Zarah ce ,crush ɗin El’ameen da ta koma rival ɗin kausar tunda taga yina shishige ma kausar ita yaki kulata.

Batayi magana da kowa ba ta nema kujeran gefen El’ameen itama ta zauna tana fuskantar Kausar ,fuskanta fal ɓacin rai.

El’ameen ma duk fara'a da barkwanci da yake ciki daukewa yayi saboda ya dade da karanatar zarah da Juliana suna neman takura masa

Kausar kallon fuskar kowannensu tayi kana ta ɗan sassauta fuskarta tace “Drama queen ya akayi?”

Watsa hannunta tayi akan table ɗin ,ta jefi Kausar da tambaya

“Me ke faruwa?”
Cikin rashin fahimta Kausar tace “Me kike nufi😁”?

“Akan ke da El’ameen zaku fadamun abinda ke tsakaninku ne ko zaku bari har sai na gama tace gaskiyar lamarin ta hanyar jita_jitan da Yike yawo?”

Sake murmusawa Kausar tayi ,zéro tension ,ta wani kaɗa Idanuwarta sama zuwa ƙasa cikin rainar da maganar Zarah tace

“Oh el'ameeeennnn...ahhhhnn🤩 (ta dafe ƙirjinta)....In na cinka daidai kamar soyayya mukeyi”

Bakinta rawa ya kamayi “da...dawa ? Tayaya? Yaushe?...faɗa yau soyayya gobe Ni ban gane ba”

Ɗaga mata hannu tayi ta sigar wawantarwa

“Calm down,it been crazy bazaki fahimta ba ,ki barshi in tayi daɗi kyaji Ni da kaina zan fada maki”

Murmushin yaƙe tayi “Oh hakane?”

Nodding mata kai tayi sai kuma tayi saurin ɗaukan littafi ta kanga a fuskarta ,tana leƙo da idonta ta sama tana satan kallon El’ameen da yayi mutuwar zauna ana fafata musayar miyau ta kansa

Miƙewa zarah tayi “Hmm You guys should go ahead ,I will be gland idan kuka kawo mun goron ɗaurin aure kafin wata guda ...kar soyayyar ta tashi a asha ruwan tsuntsaye soyayyan shan minti tsakanin oga da yaronta ,coz it perhaps true kuna ɗan tattaɓa junanku”

Da sauri Kausar ta miƙe cikin fushi ,zata bi bayanta ,El’ameen riƙe mata hannu yayi da sauri gamida kiran sunanta

“Oh oh babe love no karki biye mata ,fushin zuciya ne ,amma zan bata mamaki inshallh ”

Lumshe ido tayi “Really?”

“Yes zaki iya aurena a sati ɗaya?”

Zaro ido tayi “Kai kana haukane?”

“Eh mana Ni mahaukacine a sonki🤣🤣😂😍”

Oum Aphnan
[3/10, 3:08 PM] Chu_chu👻💩: Page M

A.d in regards to samun nasarar Company dinsa ya kira su party akayi ordering drinks da tarkace dai duk kansu suka taru akayi chearing daga nan D.A ya barsu yara su cigaba da celebrating ,itama Kausar da aka takurata tazo miƙewa tayi ta dauki hand bag dinta zata bar wajen ,El’ameen yina ganin haka shima ya mike yabi bayanta yayi saura su juliana ,zarah da sauran abokan aikinsu

Zarah tunda taga Kausar ta fita shikuma yabi bayanta taji wani abu ta sokar mata a zuciya

“Dallah ji yanda ya ita zaro zaro kamr bindinta” fashewa da dariya Ishaq yayi ganin yanda July ta bi bayansu da harara gamida jifansu da wannan kalmar.

“Juli kin manta naki soyayyar da ɗan Jonathan ɗinki?”

“Ai ni banfi ƙarfinsa ba ,yinada kudinsa kawai dai yarone ,kuma kasan Sex da yaro ɗan 18 har zuwa 25 ba abunda ya fishi daɗi ,tsaf zaka ƙwace ƙuruciyarsa ,kina receiving fresh sperm milk ,jikinki yina kyau da glowing ,tsufanki na ɓuya....to gaskiya Ni kalar soyayyar da nayi da jona kenan kuma daga baya sai na gano yina da cutar phobia (Wani kalar ƙaramin cutar haukane) shikenan sai na wancakalar dashi”

Gabaɗaya fashewa da dariya sukayi ,amma banda Zarah da takafe bakin ƙofa da ido cikin dogon tunani idonta ya ja ruwa ya sauya kala yayi jajazur

Ishaq waigawa yayi ya kalleta jin batace komai ba ,tsoro ta bashi a giride yace “Zarah Are You here?”

Firgigit tayi ,mamaki duk ta basu “Kai tunanin me kikeyi?”

Tsaki taja gamida girgiza kai ,kawai ta rarumo glass cup ɗin gabanta shaƙe da drinks ta kafa kai ,saida ta kwankwaɗe ,ihu sukayi kowa ya mike

“Hey easyy ...easy”

Lumshe ido zarah tayi kawai sai ga wasu makafin hawaye sun tuttuɗo mata a kunci

Tsaki juli tayi “Aikin banza harara a duhu ,nima nayi na bari ,badai takan wancan El’ameen ɗin bane kike damun kanki ba ,wallahi sai kin kamu da cutar Mania (Babbar cuta haukane ,da yake kaiga mutun ya fara duke duke harma zai iya kashe mutum in aka barshi da makami)”

Shewa wajen ya dauka kamar gidan biki

Ishaq namamajo cikin dariya da riƙe ciki yace “Ke kuma July halan kin yi sabon saurayine psychiatric doctor( likitan mahaukata) ?”

Haba suka daɗa bushewa da dariya ,Zarah cak ta mike tayi haramar barin wajen

“Baby ana yawan gaya maku in bakuda babbar zuciya stay behind don't fall ammm ,kuka ƙi ji yanzu gashi kin fada soyayyar wanda baisan ma kinayi ba”
July karɓewa tayi da cewa

“worse part ɗin ma ,talaka ,bakada ko sisi sai ƙobon banza ,kana seducing matan mutane”
Chapter 6 · 0% Book details