Sashe 5
Yaron Gidana Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Babes ki yarda dani plz ban maki fuska biyuba don inci zarafinki ba ,no! Dama can da mission dina nazo neman aiki a companyn nan ,kinsan akomai na duniyar nan ba'a rasa magauta ,wannan kwangilar da nike bayarwa ynz haka rayuwata yina cikin hatsari ,an sha kawo mun hari ina tsallakewa idan na hana wani kwangila na ba wani....nasan zakice me yasa nayi basaja na shigo companyn ku ? Wato akwai wani mugun mutum ɗan Pakistan ,yinada mahaukatan kuɗaɗe sannan ɗan ta'addane ,yinada manyan gidajen saida giya a ƙasashe dabam dabam ,ya saka hannunsa cikin masu neman wannan kwangilar da muke fitarwa Ni da ku . Nikuma rashin nagartansa yasa nace baza a basa ba sai ya biyo mun ta sama inda yafi ƙarfi na ,dole na saka sunanshi a cikin list ɗin masu neman kwangilar ,tabbas yinada ƙwararrun architecture idan har fidda tsarin tituna ne shi zaizo na ɗaya kuma zai amsa kwangilar nan kuma in ya samu ,sosai zai samu gindin zama a ƙasar nan kuma ta'addanci da shaye²n mugayen ƙwayoyi zasu yawaita a Nigeria saboda zai fara kakkafa wajajen harƙallansa ,wanda nasan shine asalin dalilin son amsar kwangilar ....Dalilin hakan yasa na binciki nagartan sauran mutanen da suka sa hannu wajen neman kwangilar sai na gano nan kamfaninku kuna da mai zane ƙwararre ,don haka na ƙuduri niyyar zuwa in shiga cikinku da kai na don mu fitar da zane mai kyau ,dalilina shine in kayarda wancan mutumin .
Abun haushi daga zuwana sai muka hadu dake Ni kuma na kwafsa muka fara rikici ,kinji musababbi amma ynz don Allh kiyi hakuri mu gina tsaftatacciyar soyayya”
Shiru Kausar tayi tana kallon El’ameen kallo kamar na tuhuma kamar kuma na ina sauraron ka ɗin nan
“Ya dai?”
Tafa hannu tayi “Wow bravo ,kayi jarumta gaskiya na yabi ƙwazonka amma ya akayi kazo wajen duk bamu sanka ba?”
“Oganku ya Sanni ,kuma dashi muka hada baki kafin inzo nan saidai Ni ba dan siyasa bane da zaku ringa ganina a poster da manyan mutane nike hulɗa ' and beside bana zama daiman a ƙasa ɗaya ko gari ɗaya ”
“Too me yasa ka zauna a wannan gidan maimakon hotel ,infact ya akayi ka samu?”
“Hayansa na karba ,sannan nima inaso In gwada rayuwar talauci ko na wa'aztu da darasoshin rayuwa ta hakane kawai zan gane halin da talaka yake ciki a ƙasa nan ....”
“Yaushe zaka gida?”
“Daga zaran na gama aikin nan,sai kuma in kai masu maganar samo mata da nayi😉”
Huro hanci tayi “Wai kai ina wasa dakaine? Na kusa haifanka a haihuwar kaji so ka bar maganar aure inba so kake ace nayi maka wayo ba”
“Waye zaice ɗin? Gaskiya ni Dama can tsarina banason ƙwaila ,to ke kika dace dani”
“Ni kuma kayi mun ƙanƙanta”
Sunata gardaman nan har suka isa asibitin ,ya jirata a réception taga likitar ta fito ,ya rakata pharmacy da prescribtion paper aka fidda mata receipt daga ɗan ƙaramar na'uran mai kamada na POS
“Nawa ne kudin”
“320k kudin magani da na consultation fee amma ai mai gidanki ya rigada ya biya tun kafin ki shiga ganin likitan tunda dama sai an biya zakiga doctorn tunda foreign doctor ne,bana asibitin nan bane”
Kallonsa tayi ta ballara masa harara ,washe baki yayi ,suna nufar hanyar mota ta haushi da ƙorafi
“Kuma kanaji yina ce maka mijina ko ka gyara masa ko?”
“Ayyah na manta me ya kamata ince?”
🙄🙄 Haka ta bisa da kallo
“Sorry sorry kamata yayi ince mijin Kausar saura ƙiris ,to ko mu koma a gaya masa ne”
Ɗaga hannu tayi zata kai masa duka ya zunbuɗa mota da gudu ,da har ta bishi da gudu itama sai ga wani cleaner yazo wucewa ,da sauri ta bonee ta tako a hankali ta shigo motar
“Kaga mazaje tafiyar ma na isassun mata ne ...waw yaron ka yiwa maza zarra yaseen”
Haka sukayi ta tsokanar juna har suka iso gida sosai sun saki jiki da juna .
[3/10, 3:08 PM] Chu_chu👻💩: Page J
My house boy
The next day
Kausar da kuka ta tashi barci don ganin still dukda Tasha magungunan da aka bata amma tayi fitsarin kwancen . Idonta sunyi dulu dulu tasha kuka ta gaji har kanta na mata ciwo don haka batayi gigin cewa zata office ba ma,tun asuba da zatayi salla tayi wanka ta sauya wasu kayan barcin ta koma ta kwanta .
El’ameen da yazo ya jirata har saida ya gaji ya shigo ,saboda ta kafe bazata fito ba tun bai gane dalili ba har ya fara hasaso dalilin .
A falo ya sauka momy tasa a kirata doguwar rigar barci har ƙasa mara nauyi kuma mara hannu a jikinta,don haka tana tashi ta ɗauko falmaran ɗin rigar barcin tafito
Ranta a ɓace ta fito,tana cuno baki ta gayar da momyn ,sosai ta fahimci abinda ya sauya mata mood Amma batayi mata magana ba don tasan kuka zatayi mata
“Kije El’ameen na jiranki a falon ƙasa”
“Momm ya biyomun aikine kuma bazani ba”
“Fine....then go and tell him” ta gaya mata fuskar ta a haɗe saima miƙewa tayi ta barta anan tayi hanyar kicin.batada option sai taje wajensa .
El’ameen na zaune shiru a falon yaji turo ƙofarta da sauri ya miƙe tsaye
“Come bebeeh😘” yaɗan ja sunan romantically
Turo Baki tayi ta shigo ɗakin a sanyaye ta nufi wajen kujerun da yake ,bai shawara da zuciyarsa ba ya kamo kafaɗarta ɗago da kanta tayi da niyyar ta juye masa masifar dake cin ranta ,aikuwa tana ɗago da turjajjen bakin faɗan yayi maza ya kai masa sumba
“me ye haka”
“Bebehh sorry nasan pain ɗin da kike ciki Abinda nikeso ki sani Dr Johnson bashine kadai likita ba a duniya bayan doctor nima na cigaba da binciko wasu likitocin ta ɓangarena....so zauna mu tattauna yanda zamu shawo matsalarmu ki share maganar Dr mu magance matsalar mu da kanmu”
Murmushi tayi nan da nan annurin fuskarta ya dawo
“Hmmm inajin daɗin yanda kake cewa “Mu” ba matsala ta ba”
“Eh mana namu mu duka ,a jikina naji kina cikin damuwa shiyasa na kasa jiran rana tayi nazo mu tattauna”
Rausayar da ƙwarar idonta tayi
“Okkk wannan shine dalilin da kazo wajena ....ehuwwwwn😍?”
Kamo hannunta yayi yina murzasu a hankali
Faɗawa da kansa yayi kan kafaɗarta yina shinshina wuyarta
“uhm uhm inason mu samo wani benefittt...ahhh benefittt” ya fara maimaita magana ɗaya yina neman susuce mata a wajen
Da sauri ta janye jikinta takaima goshinsa mangari to dunguresa ,tayi sauri ta miƙe tana gyara zaman rigar barcinta ,cikin yauƙi da yanga ta fita
“Uwhnnn benefit hummm ,bari dai in kawo maka wani abu kayi break sai In dawo ka fada mun benefit din”
Faɗawa kan kujera yayi yina sosa gashin kansa yina ƙarewa tafiyarta kallo, lallai ya daɓa shirme😃 saidai kuma ko yanzu nema take ta sake susutashi da structure ɗin ta amma tanayin kamar bata sani ba.
Ɗaukan remote yayi ya fara sauya channel ,saƙone ya shigo wayarsa ,ana buƙatar aikin kowa gobe ,da sauri ya zabura ya fice batareda ya jira dawowarta ba don yasan dai yau bazasuje aikinba haka zai wuni rarrashi
A réception ya taras da zarah da su July sunata fafata aiki akan laptop dinsu ,cikin nishadi ya shigo “Good morning all of you"
Banza dashi sukayi sai zarah ne ta amsa ciki ciki itakuwa July sai hararansa ma da takeyi
“Sorry nazone in reporting ma ma'am Kausar that bazata samu zuwa yauba na barota a gida bata jin dadi”
A zafafe tace “Ita ta aiko ka?”
“eh yanzu ma in na gama da og D.A Asibiti zan kaita ” tsaki taja na ɓacin rai ,shikuwa ya saki killing smile sarai yasan yanda wahalallun suka haukace a sonsa shikuwa me zaiyi dasu ko matan duniya sun ƙare?
Office din D.A ya shiga suka gama tattauna abinda ya shafesu ya juyo gidan .
Da fitarsa da dawowarsa bai kashe awa ba
Kausar kam koda ta dawo bata gansa a falo ba caɓe baki tayi “Hmm shanshani mai ƙafan yawo ko ina aka karaɗa ohooo” ta sa maids ɗin da suke shigo tare ta jere abincin akan table ta koma ɗakinta ta yi wanka ta saka Atamfa riga da siket yayi fitting ɗinta ta murza ɗaurin turban . Tana tsaye tana feshe jikinta da turare sai ga kiransa ya shigo wayarta.
Murmushi tayi “Ka dawo kenan” ta faɗa a hankali tana sake duba kan screen ɗin ,bata ɗauki wayar ba ,ta zura takalminta ta sauka ɗakin da yake
A falo ta gansa ya saki jiki yina ta sipping lemu bai jira an masa tayi ba
Washe baki tayi “Hum da safe baka karya da komai ba sai ka fara da drink?”
“An saba😉”
“Dole zan sauya ka oya food” tayi magana tana buɗe dishes ɗin abinciccikan”
Murmushi yayi ,a ransa yace alamu sun nuna zaki ba miji kula . Komai saida ta tsakura masa a filet duk shirmene kayan su snacks da farfesun kaza sai tea mai kyau
Shiru yayi a ransa yace wannan batasan banacin abinci bane ? Drink din nan sai ya kaini yamma .
Amma yasan duk abinda zai faɗa mata rikici kawai za ayi don haka ya yi Bismillah ya soka fork a jikin samosan gabansa zai gutsura
Kafesa da ido tayi ,suna haɗa ido ta sakar masa murmushi
“malama lafiya kallon”
“Uhumm nidai aci abinci kawai” girgiza mata kai yayi kawai ya saka abaki
“ahmm ya gobe dai zaaje aiki ko ƴar mulki ?”
“Na fara tsanar office din nan bansan taya zan dealing da tambayoyin zuciyata game da matancan ba akanka” tayi magana tana ballare ballare sarai ya gane kishin ne ya motsa
“dont worry komai zai wuce nida daga gobe project ɗina zai ƙare ai bazasu kuma ganina ba”
Washe baki tayi ta tuttula chivita kusan cikin glass cup ta ɗaga kai ta kwankwaɗe
Ta ajiye cup ɗin tana kallonsa itama ita yake kallo ya dakata da cin abincin “Yanzu shikenan su July bazasu sake ganinka ba ƙaryan leƙe da aron kaya ayi pampering ya ƙare but wooooooow” ta sake ɗaukan glass cup cike da plain ruwa ta kwankwaɗe
Tattare giran sama da ƙasa yayi ,abun mamaki surutunta kawai takeyi ta sake ɗaukan bottle din ruwan zata tuttula a cup na uku kenan .