← Book details Yaron Gidana Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 17

Sashe 3

Yaron Gidana Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

“kina garine? Dama Inaso in shaida maki likitan nan da nike baki labari yazo daga London so in Baki komai kizo inshaalh za'a dace”

“Bana komai likita dama kwana biyu ciwon yayi mun tsanani bana skipping rana banyi ba wallh ko don sanyi ya juya ne? ,Nagode likita zanzo kawai zakaji sauran bayanin” ta kashe wayar cikin tsananin farinciki har ƙwalla na taruwa mata a ido .shekara talatin da biyar kana fama da fitsarin kwance ai abun da ciwo.

El’ameen kallon tausayawa ya dinga Binta dashi ta madubi ,saida yaga ta kashe wayar kana yaci “Amma dai ba yauma wani yawon zamuje ba,don cofee ɗina ya ƙare😄” ya ƙare maganar yina zolayar ta

“Mtsee abeg non of you business ,Wai kai abunda ban gane ba manta matsayinka na yarona kakeyi ko ƙaƙa? Young man idan ina abu kabar tsoma mun baki bazan iya tolarating pressure dinka ba any”.

Taja tsaki ta kwantar da kanta a jikin kujeran motar.

“Shikenan Allah ya baki hakuri zan kiyaye” tafiya suka cigaba dayi har suka isa gidansu Kausar ɗin ,har zai ƙara gaba ta doka masa tsawa

“Malam ana cewa nan nan kana ƙarawa gaba ko gidanku zaka kaini”?

Jikinsa sanyi yayi bai taɓa zaton koda take da kudi ,ita er mahaukatan masu kudi bane haka ,don haka a sanyaye yayi horn sai kuwa ga masu gadi suna rububin buɗe mata ƙofa

Abun mamaki zokiga washe baki tana gaishesu cikin mutuntawa caɓe baki yayi

“Oh nine dai banyi farinjini a idonta ba ,babu komai”

Parking lot din ajiye motarta ta nuna masa sannan ta hakimce tana jiran yazo ya bude mata ƙofa ,abun har yaso bashi dariya amma baice komai ba ya gintse dariyar a cikinsa yaje ya buɗe mata ƙofar ta fito

“man sai kazo muje ka gayar da momy na ,kuma in gabatar dakai a matsayin new driver ɗina ”

“Ok ma !” ya rufo ƙofar yabi bayanta zugui zugui ,a falon ƙasa ta ajiyesa ta shige wani ɗan ɗaki da ya fahimci lifter ne zata hau ya kaita saman Madam ɗin gidan ,shidai yina ta zare ido ,yina bin dakin da aka narka alatu da kallo.

“Momyyyy kina Ina I'm homeeeee”
Ta bankade ƙofan ɗaki ta shiga gamida kwaɗa sallama .
Zuwa tayi da gudu ta rungume dadynta

“Oyoyo dadyna nayi missing dinka ”

A hankali yasa hannu ya janyeta a jikinsa ba wannan welcoming din da ta saba samu a wajensa.

“dady meke faruwa ne”

“Samu wake ki zauna ina da magana dake”

Jikinta sanyi yayi laƙwas a sanyaye ta waiga ta kalli mamanta itakuma da sauri ta sunkuyar da kai ƙasa

Don haka ta samu ƙasan carpet daɓas ta zauna “Ya maganar aure kuma?”

Dannn! Gabanta ya fadi bakinta rawa ya farayi “dady ba wani progress wallahi ba mazan ne”

“ohk ba maza ko ?”

“Yes sir!”

“Baza kiyi aure ba mun dauki wannan kaddarane lokacine ,amma kwana dakin namiji wannan son zuciyarki ne kuma alama ne da ke tabbatar mana da auren kike so” zabura Kausar tayi ta mike a furgice

“Dad ban fahimce ku ba”

“zaki koma ki zauna ko sai na baki wani dirty slap a wajen nan?”

Oum Aphnan
09065990265
[3/10, 3:08 PM] Chu_chu👻💩: Page F
Zame hannunta tayi a hankali ,cikin gajiyawa dayin masa korafi

“To ya kiyi mun alkawari zaki fara soyayya”

Fuskarta washewa yayi da dan murmushi sannan ta lumshe ido

“Yes zan kwatanta na farko na ƙarshe ,amma da wani halitta wanda ya dace ya zauna a matsayin Yaron gidana...”

Ji yayi tamkar ta tsunduma shi a aljanna

Dunƙule hannunsa yayi yace “goalllll....wait kina nufin wai ni”

Dakatar dashi tayi gamida ɗaga masa hannu “Aah kaga banason kwarmato”

Ƙasa da murya yayi “Babe allow me to hug you for a single minute bansan ya zan bayyana maki daɗin da naji da kika amshi tayin soyayya na ba ,I took it tough plz ki Barni in rungumeki Kona tura maki yanda nikeji a halin yanzu a cikin zuciyata ”

Tashi tayi gamida murguda masa baki tana ɗan karairaya kamar yarinya er 12 years

“Kasha giya ,el’ameen i question You anya a cikin musulmi ka taso? Komai taɓan jikin mace ”

“Yarinya akwai ranar ƙin dillanci 😉”
Ya ƙare maganar yina taune leɓe yina tunanin ranar da zai fucking dinta bad.

Cabe Baki tayi “Hmm yaro man kaza” sauri yayi ya amsa ta da

“In ya girma man jaki”

Juyawa tayi zata shige gida
“I reserve my comment”

“Gwara ki faɗi hey madam Baki nuna mun ɗakina ba zaki Barni a gantale”

“Kaje ka samu baba mai gadi ya baka ɗaki”

Ta juya ta shige daga murya yayi “Zan kira waya fa ki shirya anjima...”

“Malam wannan relationship din na testing ne don haka kar inji a waje banason ka sauya mun da komai ahaaa”

***

Tana shiga ɗakinta sai ga mamanta ta shigo ,tana ƙoƙarin bude laptop dinta ta dakata

“Mom bakice mun kina nemana ba da nazo”

“Never mind dear” ta samu waje ta zauna
Jikin Kausar ne yayi sanyi ta samu waje ta zauna “Mom hope everything is alright”

“Yes maganar El’ameen ne ya akayi kuka hadu dadynki ya
[3/10, 3:08 PM] Chu_chu👻💩: Page E
Ja da baya kausar ta somayi cikin firgita tunda take bata taɓa ganin tashin hankali a idon mahaifinta ba sai yau ,ta tabbatar ya riƙe ta kakkaryata zaiyi .
Cikin ɗaga murya da hargagi yace “Kausar don't walk out!!”

“Dady plz😭” ta gangara da gudu ta stairs baban na binta cikin ƙara hassala.

Falon da el’ameen ke zaune ta fito da gudu cikin gunjin kuka “Dady don Allah kayi haƙuri it was a mistake ” binta yayi da sauri har takai ƙofa ya damƙota wani ƙara ta saki ,wanda ya firgita El’ameen ya miƙe a furgice . Auchhhh akwai matsala !!

El’ameen miƙewa yayi cikin sanda yina neman hanyan guduwa ,kafin Baban kausar ya gansa .

Cikin kururuwa kausar tace “El’ameen kazo ka fada masa gaskiya ,You Are here to compensate”

Cak yaja ya tsaya daidai sanda Dadyn ya waigo sukayi two eyes

A hankali ya cika kausar ,yina bin Elameen da kallo

Jikin el’ameen rawa ya kamayi kawai sai gashi a ƙasa akan gwuiwoyinsa

Buɗe baki dady yayi zai masa magana kawai yayi maza ya rigasa

“Dady plz kar kace mun a'ah wallahi da gaske aurenta zanyi”

Jikin dady sanyi yayi ,a daidai sanda kausar ta saki baki cikin mamakin furucin El’ameen

Duƙawa yayi ya ɗagosa “My son kafi ƙarfin komai a wajena kawai mamaki nakeyi ya akayi har ka dinga shigowa abuja , kuma ta yaya kuka hadu da kausar har kuka daidai ta kanku ban taɓa sani ba”

Sosa ƙeya el’ameen yayi gamida sunkuyar da kao yina dariyar yaƙe, yinajin yaufa ƙaryan ƙarya ta ƙare .

Kausar kasa daurewa tayi saida ta magantu

“Dady ka sanshine ?” harara baban ya kwasa mata da ya sata damtse baki da hannu tasan tana cikin laifi .

Jan hannun el’ameen yayi “Muje falona ”

Tanaji tana gani suka wuce falo tana bin el’ameen da kallo itama sai waige yake yina kallonta kamar mai tsoron kar ta zaneshi .

Jinjina kai tayi gamida ƙwafa ,wanda ya sashi kusan yin tuntube da kafar kujera .

Tana ganin ya wuce ta haura ɗakinta da gudu tana kukan itafa bazata auresa ba wannan ɗan mininin yaron ma me yasa har dady ya tsaya ya sauraresa and beside kuma drivernta ,to waima me yasa babanta ya rude da ganinsa?

Nutsuwa tayi gamida kwantar wa kanta da hankali

Ƙila ƴan uwan dadyne na ƙauye ,kasan dady dason zumunci to wallahi baza ayi mun auren dole ba da ɗan cikina bari yazo koransa zanyi .

Damm gabanta ya faɗi sosai fa tanajin wani abu a game dashi mai kama da kishi a duk lokacin da wata mace ta rabesa ,zata iya alakanta hakan da dalilin da yasa ta sauya masa aiki zuwa drivernta

***
Sun kwashe kusan 30 minutes kafin dady ya kirata da kansa ,wai taje El’ameen na jiranta a falon ƙasa

Amsa masa tayi da to ,tana ajiye wayar ta kwaɗa ma Al'ameen kira

Yina ganin kiranta saida yayi dariya “Hello baby rigima”

Cikin tsawa tace “You’re mad ...don't babe me again ...beside zaman me kakeyi ka tafi mana”

“Afwan ranki ya dade kince zaki bani masauki ”

Caɓe baki tayi “Oh jirani sai nayi wanka ina fitowa ,kafin nan zaka iya zuwa kuyi hira da masu gadi kudan saba ,in kuma ka gwada masu bakin halin ka da jin kai ,sunedai abokan aikinka wuya zakaci su ware ka a cikinsu”

“thank You ma”
Ya kashe wayar yina dariya ,gamida gode ma dady a ransa

***
Tana shigowa falon kafeta da ido yayi tayi shigar riga da siket na Atamfa ,mai kwalliyar ja tayi azabar amsarta shi tunda yake bai taɓa ganinta da atamfaba don haka har ya isketa ya kasa cire idonsa a kanta

Wulla masa abun hannunta tayi da sauri yayi tsalle kamar gola ya cafe

Rike ƙugu tayi malam me kake kallo

“Kyau😉”

“Bakada kunya ko?”
“Sorry I'm so excited why can't i admire it ,I've no idea than to verbalize ”

Gintse fuska tayi cikin mamakinsa “Always remember I'm your boss”

Jinjina mata kai yayi “I do”

“Tashi muje In nuna maka dakinka”

Kafeta da ido yayi kamar mayenta “Bada mutum wai nikeyi ba? Ni irin wannan kallon da kake mun shi yake samun jin wani iri...mtsew”

Miƙewa yayi kamar zai yi hanyar ƙofa kawai sai ya janyo hannunta , abune ba zato kawai ta faɗa jikinsa yaraf suka hantsala kan kujera .

Ƙanƙance ido tayi za tayi masifa da sauri ya damtse mata baki da hannu

“Sorry kinsan dai kuskurene”

“Kuskuren riƙe mun hannu a gidan Babana?...wai kai me yasa kake abune kamar KWARTO (littafin oum Aphnan na gaba) komai sai ka taɓa jikin mace??”

“Sorry différenciante Kullum el’ameen baka sukunine sai ka taba jikin Kausar? Yes da gaskene jinki nake kamar halaliyata ce ke,amma walh ba wata diya Macé da ta taba samun matsayin iya tunkarata taga fuskar sassauci bare tasa ran zan tabata amma ke kin samu kina wasa da damarki”
Chapter 3 · 0% Book details