Sashe 12
Yaron Gidana Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“kausar tambayarki fa nike?”
“momy ina kwana?”
“Kausar banda lokacin wannan ki adana gaisuwarki ,ina maganane ina mijinki?”
“momy kamar ya fita naji karar mota ”
Rangada salati tayi kawai sai ga hawaye guda daya ya tsarto mata a idonta nahagu wando ke nuna matsanancin tashin hankalinta
“shikenann shine...wallahi shine”
A rude kausar tace “momy shine me ya faru dashi ɗin?” cikin kuka tace “Sweethert El'ameen ne ” a furgice tace “momy be calm ki fada mun me ya faru da mijina?”
Katse wayar momy tayi ba tare da ta bata amsa ba ta fara da kiran Dadyn kausar ta shaida masa abinda ta gani a rude.
Kafin ayi haka magana ya gama kewayawa har can dangin El'ameen ɗin .
Kausar kam cikin tashin hankali take kiran wayar mijinta da mamanta amma babu mai ɗagawa wannan yayi matukar tayar mata da hankali ,miƙewa taya ta saka kaya ta suri makullin motarta ba tareda tayi tunanin me zai je ya dawo ba ,a matsayinta na Amaryar kwana ɗaya ta fara fita yawo ba ,ta shiga motarta ta masa key ,zata fita kenan saiga motan gidansu El'ameen ya shigo ,da sauri kausar ta fito daga motarta ta bar motar a kunne kuma murfin a hangame ,tayi saurin ƙarasawa gaban motar gidan cikin tashin hankali , umman El'ameen ne ta fito daga motar kana ganinta kasan tana cikin tashin hankali ,tana ganin kausar a kiɗime ,duk dauriyarta saida hawaye ya zubo mata da gaggawa ta rumface kausar ,ta rungumeta tsam tsam tana kuka
“Saidai muyi hakuri kausar haka Allah ya tsara mana dukkan mai rai sai ya dandani zafin....” kafin umman ta ƙarasa Kausar ta gama gane me takeson faɗi ,don haka wani gawurtaccen ƙara ta saki kawai ta sulale a ƙasa sumammiya .
Tashin hankalin umma ninkuwa yayi ita ta aza labarin rasuwan El’ameen yazo ma Kausar ne batayi tunanin Batada labari ba ,da sauri aka kwashe ta sai asibitin ,su momy na corridor da carbinsu a hannu suna jiran likitoci su sallami gawar a basu su taho dashi gidansa ,kawai sai ga Kausar kuma an shigo da ita cikin wani irin mawuyacin yanayi .
Emergencyn akayi da ita da sauri ,tsakanin gadonta dana Gawar el'ameen gado biyar ne ,nashi an ma an screening ɗin shi da screen ta yanda mutane basu iya ganin abunda ake ma dead body ɗin sa . Likitoci ne akan gawarsa suna kwankwance na'urorin da aka ɗaɗɗaure masa a sassan jikinsa don fatan ceton rayuwarsa wanda hakan bai aiki ba .
Ta bangaren Kausar kuwa resuscitation da CPR aka shiga yin mata kafin a kawo kayan aiki suka fara danna mata ƙirji suna Bata mouth to mouth respiration ,wani jan numfashi tayi da ƙarfin gaske gamida kwantsama Gigitaccen ƙara
“El'ameeeenn Nooooo!”
Gunjin ƙaranta wanda saida ya girgiza duk wani bil'adama dake kusa da ɗakin taimakon gaggawar shiga tashin hankali barantana kuma majinyata ,shi ya girgiza El'ameen dake halin warabbuka .
Kamar a magagin barci yaji muryarta ta kwantsama masa kira
Da ƙarfin gaske ya yunƙura zai miƙe zaune yana kiran “babee”
Da sauri likitocin suka maidashi suka kwantar suna ma Allah godiya ,da sauri suka maida masa da oxygen da sauran monitors din gabaɗaya pulse ,oxygen saturation ,respiration da bp dinsa sun dawo da aiki suna reading very fast a jikin allon computer .
****
An kwashe kusan rabin awa kafin kausar ta dawo hayyacinta ,cikin kuka take soliciting likitocin su kaita wajen mijinta ,el'ameen dake cikin wani irin yanayi sai zuba sambatu yake wanda duk ya shafi last event din da ya hadasu ita dashi har yayi zuciya ya bar gidan
“uhm uhm ku ƙyaleta wallahi bazan sake takura ma Kausar akan abinda bata so ba....Hmm Ina fa son Kausar da yawa ...Hmmm Hajiya Kausar iya rigima😁” sai kuma ya saki murmushi dake nuna yina tuno memories dinsu da ya wuce.
Kausar ƙanƙame hannunsa tayi tana hawaye ,batasan tana mahaukacin son El'ameen Ba saida aka shaida mata mutuwarsa
Matse hannunsa tayi tsantsan cikin tafin hannunsa tana tofa masa addu'a
Sai tayi masa addu'a sosai ta Topah masa sai yayu barwai da ido yina kallonta ”Kausar ce? Nagode maki Kausar ,Ubangiji ya biyaki da aljannah” yanda gabaɗaya ya susuce ya sata fashewa da kuka
“el'ameen No ! ,Banason irin actions din nan da kakeyi suna samun jin ,kamar still i’m sorry ”
***
A waje kuwa tunda likitoci suka tabbatar ma iyayen El'ameen ɗan su bai mutuba ,suka bazama neman visa ,kafin awanni uku sun gama haɗa komai na fita dashi Cairo ,haka suka amsa refferal letter daga asibitin aka wuce da el'ameen ,An so a bar Kausar a gida amma haka take kururuwa zasu rabata da mijinta ,gani take kamar tana rabuwa dashi za'a dawo a sake ce mata ya rasu ne.
Ita ko ganin rashin ta idon da take gwadawa ba tayi ba ,lokacine na kwatan kai kawai .
Kowa tausayinta yakeji ana ganin irin mahaukacin son da take ma el'ameen in aka barta haukacewa zata nema yi ,nan kuwa ba'a san duk itace sila ba
Da ita aka wuce cairon don dole . Tana dama dama da mijinta a jirgin harda su yi masa fifita,itace gyara masa kwanciyar sa ,lullube masa ƙafa ,surutai kuwa sai zuba masa labarai takeyi kamar irin yina sauraronta ɗin nan,mutumin da ke barcinsa hankali kwance baisan ma tanayi ba.
Mamansa cikin tausayawa tace “Kausar Allah ya bawa mijinki lafiya” da sauri ta washe baki tace “Ameen umma ai ma ya warke”
Girgiza kai tayi cikin tausayin Kausar ɗin gabaɗaya ta furgice “To kiyi shiru ki daina bashi labaran haka nan kinga barci ma Yike Yi Baya jinki”
“umma likita yace karan da nayi ne yasashi farfadowa da har ana shirin tafiya dashi gida ya mutu in bacin nayi magana da yanzu na rasa shi ,umma ki Barni inta masa surutu sai ya warke da wuri”
Ta rasa taya zata rarrashi Kausar duk abunda ta kawo mata a matsayin hujja sai Kausar ta kalubalanceshi .
***
Bayan kwanaki uku.
Jikin El'ameen Alhamdulillah ya dawo hayyacinsa yina fahimtar mutane yina amsar abinci mara nauyi saidai wani sabon sauyi da ya ke gwadawa shine ,ko yina cikin hira da mutane ne Kausar tana shigowa wajen zai rufe ido kamar mai barci haka zata ƙaraci raragefe ɗin ta ta koma masaukinsu ba tareda taga walwalarsa ba ko kuma sun hada ido biyu ba ma.
Wannan masifar ba karamin jefata a tashin hankali yayi ba ,kenan elameen ya kullaceta ne ko yaya? Tasha titsiye umma da tambayar ko el'ameen yace tayi masa wani abu ne ?
Amsar guda ne “Kausar me zakiyi wa mijinki na laifi a kwana ɗaya tak da auranku? Kawai dai kikanzo a akasin ya samu barcine...” washe fuska Kausar tayi
“Allah ko umma?” ta tambayeta kamar wawiya
Gyada mata kai kawai tayi tana mamakin irin son da kausar da el'ameen sukewa junansu.
***
Bayan sati biyu
Jikin El'ameen yayi kyau sosai don haka aka basu sallama ,sun ƙara kwanaki biyu kafin su taho Nigeria . Har ya zuwa yau magana bata hadasu da Kausar ba ,in ma ta cika kallon sa ba kallon da yake wurga mata sai kallon tsana ,tuni ta gama figewa ,ashe ba anan gizo ke saƙar ba saida aka sauka gida Nigeria ,nan El'ameen yace fafur bazai je gidansa ba gidansu za'a maidashi .
Abun ya daurewa kowa kai amma banda umma da ta gama lura akwai jikakkiya a tsakaninsu .
Ikon ta ta gwada akansa wajen tilasta masa zuwa gidansa ,Elammen har yina goge ƙwalla ,sam bayason tarayyansu da Kausar duk in ya ganta kara rura masa wutan sonta take shikuma so yake ya koya ma kansa ƙinta amma ya kasa .
Yina ji yina gani aka wuce dasu gida aka tafi aka barsu dagashi sai ita.
[3/10, 3:09 PM] Chu_chu👻💩: Page Y
My house boy
Ko'ina na gidansu clean ansan zasu dawo momy tasa anje an gyara mata gida an masu girki masu kyau .don haka kausar wanka kawai tayi ta sauya shigar ta zuwa light gown daya kwanta a jikinta ,ta fito falon ,babu motsinsa ,ji tayi kamar ta sharesa taje taci abincinta ,wannan bobbonewar ya isheta ,saidai kuma da ta tuna bafa ƙoshin lpy gareshi ba ya sata ,waiwayen inda ta ga kamar nan ne dakin sa ,knocking tayi bata tsaya sanya ba ta cusa kanta ciki .
Wani yarrr taji kamar an watsa mata ruwan sanyi tsaye yake gaban dressing mirror Babu kaya a jikinsa sai towel ya daure kwankwasonsa dashi chubby jikinsa dake lulluɓe da gargasa ya sake zama so visible saboda ruwan da ya jinjike gashin jikinsa luf luf daga gani fitowarsa kenan daga bathroom.
Da sauri tayi baya zata fita ,duk yina kallon ta ta dressing mirror din
“Hajiya what shocked u ,ko kinga kasashen namiji ne kin firgita ”?
Cabe fuska tayi amma tana kakkautar da fuska bataso su hada ido
Cikin tsiwa tace “Ina namijin yake? Ai banga namiji anan ba ,da ace namiji ne of like 40 years oh yes da dama dama....(sai kuma tayi kasa da murya yanda tasan bazai juyota ba ) kaikam yaushe kwata kwata akayi maka ka*ciya”
Elameen badai kunne ba yanda Kasan maciji ,aikuwa karaf yaji mai tace ,da sauri ya hangame baki
Daukan turare yayi kamar zai fesa a jikinsa ,aikuwa yayi zaraf ya ritsata ta hanyar shan gabanta ,
A dan tsorace ta ja da baya ta mannu da bango “Ha'ah meye hakan?”
Cafko hannunta yayi ya daura akan maransa da sauri takai idonta inda ya manna mata hannu wani dan kara ta saki “Ahhh meye haka”
“Oya damtse ....ki damtse shi in zaki iya”
“Elameen plz,mubar wasan nan banaso plz”
”we..we..we mubar wasan nan ya kwaikwayi Muryar ta kamar dan daudu .
Warce hannunta tayi da karfi daga kan mazantakarsa da ya gwama mata da hannunsa ,sai kuma tayi baya da sauri tana ajiyar nunfashi ,ita kadai tasan masifar da ta ke ciki a halin yanzu .
Kai bakinsa yayi saman goshinta ya bata feck ,wani zabura tayi takai hannunta tana shafa wajen . Cikin dan furgita gaba-daya tayi loosing natsuwarta
“babe wattap?” ya tanbayeta cikin tsokana ransa fes ba alamun yaji wani motsawar feelings unlike her da takejin kamar tsayuwa yina neman gagaranta ,jikinta shivering yake kadan kadan amma tana daddakewa kar ya ganota