← Book details Yar Aiki Return Part 1 Complete Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 18

Sashe 9

Yar Aiki Return Part 1 Complete Complete Hausa Novel · about 6 min read

{{F.J.W.A}}
https://www.facebook.com/Fajin-jini-writers-association-109611777388680/
```DEDICATED TO 'YAR AIKI FANS,MUCH LUV SIS ALLAH YABARMINKU INAYINKU WUJIGA WUJIGA
*Fans game bukatar sabon book dinmu Wanda marubuta kamar haka suka rubuta*
_*Real farhana marubuciyar YAR'AIKI, da zeey kumurya wacce ta nishadantar daku a littafinnan me suna SHINE RAYUWATA muna muku albishir da sabon littafinmu mesuna ZEE YAR'BARIKI,wannan littafin yana sauke da soyayya,cin amana,muna funci,cin zarafi,bad influence, mugunta Dade sauransu.*_
_*ZEE YAR'BARIKI*_
_*( Hot love and romantic story)*_
~*masoya kada Ku bari abaku labari*~
*LITTAFIN ZEE YAR'BARIKI NA KUDINE*
*Game so ze turo katin mtn na 200 naira kacal ta wannan number, 08102827812*
*Screen shot tawannan number through WhatsApp 09066710753*
*Account number*
*2052300837 Aisha musa U.B.A bank*
*Fans munayinku over*
~Ba kullin zan dunka posting ba,amma zan dunkayi kamar so biyu a rana,in har ina ganin sharhi mekyau~
```RECAPS```
Personal car din suka shiga akayi asibitin dasu gaba daya......
Direct hospital aka nufa dashi likitocine suka dubasa sa.
Bayan an gama dubasa ne aka kaisa *Resting room* dan yasamu hutu.
Su mom ne suka shigo dan dubasa,doctor ne yace"yanzuh jikinsa dasauki...
"Amma miyesa be farka ba?hajiya ta tambayi doctor.
"Eh,insha allahu ze farka,saboda munasa ran aiki damuka masa yayi kude biyoni office kujii.
"Owhk doctor tnch u.
Duk wanan zancen sunayinsa ne cikin harshen turanci.
Dadare duk suka wuce gidan jalil dake instabul.
Sosai hankalin hajiya ya tashi,nadama da danasani kawai takeyi,aunty kareema kuwa shiru tayi kawai tana kallon hajiya.
Bayan kwana 2 alhamdulillah jikin jalil din yafara,sauki.
amma haryanzu ba'abunda yake iyawa sedai adaga a kwantar a tayar.
wani aminin jalil ne wato Habib yake jinyarsa,aunty kareema ta koma naija.
itama hajiya yau take shirin tafiya saboda harkokinta kudin hannunta ya kusa karewa,zata bar jalil da Habib ne.
*********************
Nafeesat ce zaune adakin juwairiyya,tanacin jikakkiyar aya.suna hirarsu irinta kawaye masu matukar kaunar junansu.
Zee ce tashigo dakin da sallama" aunty feenat wai kizo inji mommy.
"To my zeey tana ina," tana bedroom dinta.
Bin bayan zee feenat tayi suka nufi bedroom din momy."Mommy sannu da hutawa."yawwa diyar albarka yajikijiki,cikin jin kunya feenat ta kunyar dakai tana murmushi.
"Murmushi mommy tayi kafin tace,Allah yaraba lfy" Ameen ta amsa can kasan makoshi.
"Dama nafeesa abunda yasani kiranki,naga kina zaune haka,munyanke shawara nida daddynku,anjima zakuje da juwairiyya ki cire result dinki na ssce,sekifara zuwa school.
hakan zedebe miki kewa da zaman kadaici idan su juwairiyya suntafi school.
" Bani da bakin dazan muku godiya mommy,kunzamu uwata da ubana,Allah yasaka da alkhairi,ya biyaku da gidan aljannah,nagode nagode,hawayen da suka taru a idontane suka samu damar kwaranyowa.rungumeta mommy tayi ajikinta,.
"ya isa haka feenat kema 'yace agurinmu tamkar juwairiyya dan haka babu wata godiya a tsakaninmu.
Kwanciya tayi ajikin mommy tana sakin ajiyar zuciya,tunanin rayuwarta da tausayin kantane ya addabi zuciyarta.
```WASHE GARI```Juwairiyya da nafeesa suka je ciro result.
```BAYAN SATI BIYU``` juwairiyya da Nafeesat sunka fara zuwa schl,hankali sosai suka mayar,dukkansu business suke karanta.
Dad ko se narkarmusu da dukiya yikeyi.
Bakaramun dadi mom ke jiba ganin yar'da yayan nata suka dage da karatu.
**************
Abarayin gogan kuwa,An salamesa daga hospital amma hajiya ta hanasu dawowa saboda batason inya dawo yadinka tunawa da abubuwan dasuka faru a baya.
Kullun se sun fita da Habib.
Habib namasa hakanne don bayason yadinka tunani tunanin dayake.
Shiko jalil kullun seyayi kuka da nadamar raping feenart dayake,da be hakan ba da duk hakan bata faru ba.
**********
A syd din su HAJIYA koh,tasa cigiyar feenat koh anbuga a jaridu,gidajen radio,t.v dade sauransu.
Aunty khareema ma,duk weekend suna zuwa gidan hajiya.
```AFTER 5MONTH```
_BAYAN WATA BIYAR_
Wasu kyawawan matane zaune kan kujera,wankan tarwatsar dake zaune tana shafawa chocolate colour din gashin kai suna hira cike da nishadi,takawancen koh ciki gareta wanda yayi jibgege.
Koda na kura musu ido sena fahimci ashe wankan tarwatsar dake zaune juwairiyya ce.wace yanzuh ta goge tayi mugun kyau,cikar budurcinta suka bayyana fatar ta ko tayi smooth.
Inka kalli takwancen wato chocolate colour feenart ce wace ynxh cikinta ya bayyana tayi mugun kyau ga fatarta da tayi smooth lips dinta sunyi ja sosai.kafafuwanta sundan kumbura,Apple ne a hanunta tana ci hade da lumshe idanuwa daga gani dadin shi na ratsata.
Juwairiyya ce tace"Bestie kinsan miye?
"Aah sekin fada.tafada hade da gutsuran Apple din hanunta.
Murmushi juwairiyya tayi kafin tace"nan da 1month fah munada baby.
Shuru feenart tayi kafin tace"tunani nike bestie in yaronan yazo duniya me zance masa,waye mahaifinsa.
"Yarasu tafada with full confidence.
Aah wanan mgn mom zamu ma fadamawa.
Tunda juwairiyya tayi mgn ta Lura da yanayin feenart din yacanxa hakan yasa ta katseta daga tunani ta hanyar cewa"ni wlhy Dr fatiha bangane koyarwanshi sosai amma naga kamar ke kina ganewa pls kozaki koyamun.
Dariya feenart tayi tace"why not?
Tashi tayi tadako handout suka fita lambun gidan nasu suna karatu.
Juwairiyya ta iya amma batason ganin Bestie nata cikin damuwa shiyasa ta ce ta koya mata.
***************
Abagaren su jalil ko upper week sukeson komawa naija,dan shi yafara gaji soyike yakoma Nigeria ko allah zesa yaga masoyiyarsa abin kaunarsa kuma muradin zuciyarsa,wace yakejii yanzuh a yanzuh tazama wani sashe najikinsa,kuma nufashinsa in ba ita baze iya rayuwa ba.........
```SIS NAGA YANXUH BAKWASAN YIN COMMENT NE,INDE NA DENA GANIN COMMENT TOH FAH NIMA ZAN DENA TYPING```
_BY_
_REAL FARHANA_
~pls share~
[11/22, 7:29 AM] Zeey:
*YAR'AIKI*
*~Love and romantic story~*
*STORY AND WRITTEN BY FATEEMARH ZAHRA EEDREES*
*whattpad @Eedreesfateemarh*
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..
ungiya Domin wayar da
an mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}}

{{F.J.W.A}}
https://www.facebook.com/Fajin-jini-writers-association-109611777388680/
*42-45*
```DEDICATED TO MY ANGEL(DEAR MOM)
,UWA TAGARI MESON CIGABAN YAYANTA AKODA YAUSHE,BANI DA TAMKARKI MAHAIFIYATA ABUN FARIN CIKINA
KIN SHAYAR DANI
KIN TUFATAR DANI
KIN BANI ILMI DANIKE TINKAWO DASHI
,BANIDA ABUNDA ZAN BIYAKI DASHI SEDE INCE ALLAH YA BAKI ALJANNATU FIRDAUS
,NAGODE MAHAIFIYATA ABIN KYAUNATA```
~_Ba kullin zan dunka posting ba,amma zan dunkayi kamar so ukku a sati,in har ina ganin sharhi mekyau_~
*Fans game bukatar sabon book dinmu Wanda marubuta kamar haka suka rubuta*
_*Real farhana marubuciyar YAR'AIKI, da zeey kumurya wacce ta nishadantar daku a littafinnan me suna SHINE RAYUWATA muna muku albishir da sabon littafinmu mesuna ZEE YAR'BARIKI,wannan littafin yana sauke da soyayya,cin amana,muna funci,cin zarafi,bad influence, mugunta Dade sauransu.*_
_*ZEE YAR'BARIKI*_
_*( Hot love and romantic story)*_
~*masoya kada Ku bari abaku labari*~
*LITTAFIN ZEE YAR'BARIKI NA KUDINE*
*Game so ze turo katin mtn na 200 naira kacal ta wannan number, 08102827812*
*Screen shot tawannan number through WhatsApp 09066710753*
*Account number*
*2052300837 Aisha musa U.B.A bank*
*Fans munayinku over*
```RECAPS```

Mom dake dakai tana barci saboda tunda zee baby ta wuce islamiyya ta kwanta dan hutawa,ay a furgice ta tashi tanufi dakin su juwairiyya ita juwairiyya dagudu tabar tea din datake hada mata ta nufi dakinsu......!!!
Bude dakin dazasuyi.....!!!!
```CONTINUATION```
Chapter 9 · 0% Book details