← Book details Yar Aiki Return Part 1 Complete Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 18

Sashe 16

Yar Aiki Return Part 1 Complete Complete Hausa Novel · about 8 min read

~*love and romantic story*~ *STORY AND WRITTEN BY FATEEMARH XAHRA EEDREES (REAL FARHANA)* *FARIN JINI WRITER'S ASSO...... ```Fellow me on whattpad@Eedreesfateemarh``` ```[email protected]``` *U will not hear from me till January insha Allah,I luv u oll,wishing u the best,l luv u fans* ```61-70(End)``` ..........Gaskiya dan ku yinacikin mayuwacin wani hali wanda zuciyarsa daf take data buga,in ba'a bashi abunda yike bukata ba...dan ze iya rasa rayuwarsa....!. Dam kirjin Abba yabuga..!"yanzuh doctor bawani solution? Girgiza kai doctor yayi kafin yace"that is the only solution....!sanan yatabartar masa ze Iya farkawa at any tym,hakama zalika zuciyarsa zata Iya bugawa at any tym. Haka Abba yafito daga office din doctor jiki a sabule,bayani yawa su aunty kamar 'yar da doctor yamasa.hankalinsu gabadaya yatashi aunty mezatayi inbanda kuka! tana masa addu'a.....nazeem idonsa seda suka kada kamar garwashin wuta,Abba ne kawai ke tausansu shima daurewa kawai yike.... Har safe jalil be farkaba,aunty kawai aka bari a hospital din dan tun jiya nazeem da Abba suka wuce gida.... ************ Tun asuba Hajiya tadau hanyar Lagos dayake jirgin sama tabi,bata wani dade ba ta isa Garin Lagos, kiran Abba tayi ta sanar masa gatanan a airport,bata wani dadeba Abba da nazeem suka karaso,rungumeta yayi yina fadin"oyoyo my Hajiya. Rugume dan nata tayi tanajin son dan tace"oyoyo my son.gaisawa sukayi da Abba,basu zarce ko inaba se gida,duk dade Hajiya taso afara kaita asibitin.... Bayan sun kintsane suka nufi hospital koda suka isa mutane suka gani tun a harabar hospital din,anyi dan dazo..... Suna fitowa sukaga ana kallonsu wasu na nunasu da yatsa"wasu na ga 'yan uwansa can! Basu fahimci abinda suke nufi ba hakan yasa,nazeem yatambayi wani 'dan sayrayi meke faruwa? "Wanda kuka kawo asibitinan ne yafarka,yina ikirarin seya kashe kansa,inde ba'a kawo mishi matarsa ba,kuma duk wanda yamatso kusa dashi.......! Ay bebari ya idar za zancensa ba yakutsa taron,suma su Hajiya suka rufa masa baya....jalil ne da kwall ba a hanunsa irrin fasasarnan yarike idonsa sunyi ja kamar garwashi hawaye ko sun bata masa fuska,Aunty ce daga gefensa amma bata matsa kusa dashiba se security suma agefensa duk suna shakar matsosa,saboda kirarin dayake"inde ba'a bani matata ba sena kashe kaina....!duk wanda yamatsoni sede uwarsa ta haifi wani dan tarasasa...!Aunty nabasa hakuri daya ijiye kwalbar amma yayi kunan uwar shegu....! Nazeem ne yafara matsosa,yina bro pls ka ijiye,karka halakar da kanka...! Setasa da kwalbar nazeem yayi yina fadin karka karaso nazeem. Ganin hankalin jalil ba dayaba yasa Hajiya riko nazeem tana girgiza masa kai alamar karya karasa....hajiyace tace"feenart kake son akawo maka? Kai yadaga mata alamar eh.nazeem ta kalla race"my son kaini gidan pls! Feenart da tuntini hawaye yayi mata sharkaf a fuska itama ta durkusa ta rike hanun hajiya ta dagata ta mayar da ita kan kujera tana fadin"babu komai hajiya ni daman nadade da yafe muku ko bakomai ke uwace agareni,kun temakamun lokacin danike cikin tashin hankalin da maraici kun tufatar dani kun ciyar dani kun sani a makaranta kunmun abinda koda diyar cikinkuce se hakan..... Mom ce tacewa juwai ta dako mata hijjabinta a daki,tana dauko mata hajiya ta dauki farhan suka nufi hospital din... Nazeem se satar kallon juwairiyya yike yina yaba kyanta a zuciyarsa sa.itama haka Dede dazasu shiga hospital dinne ta daga ido zata kalle sa shima ya kalleta ta madubi sukayi 2eyes dashi,wani kunyace takama juwairiyya, duk abinda suke akan idon hajiya da mom,itama feenart tagansu,duk se sukayi murmushii.... Suna isa suka fito daga motar kutsawa cikin mutanen sukayi,yinan kamar yarda suka barshi guri akabasu feenart tayi taku biyu tafito daga taron mutanen tana kallon yarda ya fada ya lalace....juwairiyya ce tamatsota tana bata karfin gwiwa...tafiya tafarayi kamar wace kwai ya fashe mata aciki tana isa suka tsaya wani kallon Kalo dashi wani tausayi yabata,batasan sarda kuka ya kubce mata ba ta fada kansa tana kuka 'yarda kwalban hanunsa yayi yina kuka ya rungumeta"pls kidena kuka bakiji yarda nikejiba,donllah kidena kuka pls! Hanunsa kan ugunta yasa hanu yina share mata hawayen fuskarta,ji yayi da'ace da aurensa akanta babu abinda ze hana be lashe mata hawayenan nasa ba datake masa asararsa......! Raf-raf guri yadauki tafi juyawa sukayi suna kallon mutanen dake kewaye dasu,daga masu tafi se masu musu video......(Niko nace asamu na posting da dare *BAYAN WASU KWANAKIII* Bakaramin soyayya bace tashiga tsakanin juwairiyya da masoyinta nazeem,don tuni ya yakice feenart azuciyarsa....sumah hakan abarayin Romio da Juliet dinshi,dan inba tafiya yayi ba kullin suna tare,dan se yazo so ukku a rana,da abun ya'ishi mom tace"wlhy gwara amusu aure tahuta,aiko daddy nadawowa akasa bikinsu nanda 1month,murna gurin Romio da majnun ba'a magana,tun dasuke soyayarsu jalil betaba gigin taba koda hanun feenart ba kuma inyazo zance sunayi ne cikin tsari(kamar 'yar aka halatta a musulunci bakaman yaran yanzuba wanda kowace tana ganin ta balaga ta balage tazama kwaruwa,sekiga an hade duwawu guri daya dasunan ana tadi wanan ay ba tadi bane iskancine hatara mata duk abinda da namiji yayi adone kefa sede adunka nunaki ana"ga 'yar iskan can....) Yau farhan ya tashi da zazzabi me tsananin gashi jalil baya gari yina China, asibity sukayi dashi,bayan doctor yasanar musu da bakwandaro ne ke damunshi,kwanan su ukku a hospital farhan yafara samun lafiya,kuma a yaune jalil ze dawo Nigeria dan sweetynshi kullun seta masa kuka..... Da misalin karfe 9am nufashin farhan yafara sarkewa dasauri akasanarwa doctor oxygen aka fara kokarin samasa kafin asamasa Allah yakarbi abunsa.....! Kuka feenart tadunkayi kamar ranta ze futa,haka juwai dasauran iyayen,su daddy kawai ke tausansu,nazeem ma kamar yayi kuka yadinka bawa babynsa hakuri....! Bayan andawo da farhan gidane,angama shiryasa tsaf za'a kaisa gidansa nagaskiyane jalil yakaraso shima sedayayi kwalla nan aka sallaci gawarsa aka kaisa aihinin gidansa....! *BAYAN SATI BIYU* Feenart ta zuge ta rame duk ta lalace kullun jalil nagidansu,bashida wani aiki sena bata hakuri,haka rayuwa taciga da tafiya ankawo sadakin su kowace dubu Dari akwati ko set 8,duk irri daya seda aka shake musu akwaatinan dam da kaya....Aunty ce keta tsara 'yarda bikin ze kasance saboda aunty irrin wayayun matanan ne,suko angwaye kudi kawai suke jide mata... Yanzuh de biki yamatso feenart ta hakura ta fallawa wa Allah komai tundashi yabasu alokacikin dabasa bukata kuma ya amshi kyansa adede lokacin dasuke bukata....mom gyara 'ya 'yanta take ciki dawaje gawani magani da da'ake shafawa a matsi-matsin mace dakinshafa gurin ze dawo tamkar ba'a taba shigarki ba.tun suna hakuri da dure-duren da mom ke masu har yafara isharsu,yanzuh 'yar buya suke....,yau saura kwana4 biki,I.V da Chewing gum duk sun raba, mommy tana koya musu salo haka aunty kullun tana hanyar gidansu dan gyara matan yaran nata.inkasan su feenart ada yanzuh kagansu ba lalle ka ganesu ba dan sunyi wani kyau sunyi bul-bul komai yafito suntafi da aihinin shape din coca kola,karma feenart taji labari dan yayi wani mahsukacin kyaune.... Suna zaune cikin wata super Holland din atamfa wace tasha dinkin zamani kwalliyan kayan irri dayane,dan komai su yafito yayi das.mom ce zaune gabansu ta tasasu agaba sesun shanye tsumin data basu......bayan sun kammalane wayar feenart tafara ringing,daukar wayar tayi dan duba wake kiranta *QURRATUL AYNI* Abinda tayi saving number dashi kenan,murmushii tayi cikin sanyin murya tace"Hello hubby! "Yessss!heartbeat kufito muna falo daddy.... "Owhk tafadii hade da kashe wayar. Mayafinta ta gyara tace" Bestie tashiga muje sunzo! "Yawwa muje... Momce ta kwabe baki tana fita tana fadin" Allah yashiryi 'ya 'yan zamani ko kunya basaji... Dariya suka kwashe dashi suka futa daga dakin suna tafiya cikin takunsu me jan hankali..... Azaune suka tar dasu jalil na 2sitter while nazeem na 3sitter.baki bude nazeem ke kallon juwairiyya yarda tayi kyau sosai.seda tasa hanunta abaki tadan rufe,shima ya rufe nasan sukayi murmushi....shima haka jalil ya kurawa feenart ido ganin 'yarda ko ina ajikinta yike rawa,kayan alatunta duk sunfito,wani yar yikejii wani abbu namasa yawo a mara yasan ba komai bane illa sha'awarta dayake yi....karaso tayi tazauna agefensa amma dadan tazara tsakaninsu but still yina kallonta,kashe masa ido daya tayi sanan kafin tace"dear wanan kallonfah? Murmushi yayi yace"dear bakiga yarda kikayi kyau bane wlhy,ni wlhy kishine ma yakamani bade kya futa babu hijjabi koh?yafada yina marairaice fuska. "Ahaka nike futa mana,tafada tana masa gallo. Yi yayi kamar zeyi kuka"Danallah kice wasa kike dan wallahi zan iya mutuwa....! Dariya tayi kafin tace"A'ah rufamun asiri karkasa Hajiya tasa adaureni wasa nike murmushi yayi kafin yace" yawwa dear nah. Nan yike sanar mata zasu koma Kaduna,in tagama school dinta alokacin shima Abba yayi ritair,so se mu komah baki daya....!,toh amma juwai fah? "Eh ay duk tare zamu komah. Haka suka cigaba da fira duk da batason komwarta Kaduna amma yazatayii. Yaune za'ayi walimar bikinsu inda aka gayaci mallama Aisha tazo tayi wa'azi sosai akan zaman takewan aure amare ko seda sukayi kuka,washe gari ko akayi mother's day inkaga mom dasu hajiya bazaka ganesu ba bakaramun kyau sukayi ba. Yaune za'ayi dinner *KING SQUARD PALACE HOTEL* za'ayi dinner, farfajiyan hotel din cike yake dam da motocin na alfarma iya ganinka.....tatausan kidane kawai ke tashi a kayatacen hall din inda fitulu ke haske ko'ina a hall din.komai yyi steady amare da angwaye kawai ake jira...... Jalil ke jiran amaryarsa,jin shuru yayi yawane yasashi,kiran wayarta bugu biyu ta dauka...."hello dear,kefa muke jira ga nazeem can da juwai....."ganinan fitowa.tana fadin hakan ta kashe wayar.murmushi yayi sanan yace"baby kenan!baby uwar rigimah... Daga idonsa dazeyi yyi tozali da rabin ransa,tasha ado bana wasaba,tayi kyau sosai.kayanta jikinta doguwar rigace kamar ta juwairiyya farare tas,Wanda sukasha ado stones...se daurin da'aka mata me steps step,sanan aka daura mata gyale fari akansa kamarde 'yarda akawa juwairiyya...doguwar rigarta dake sharar kasa yasa kawarta ta bayarta tarikesa....."Masha Allah. Jalil yafadi kasan makoshinsa.ahankali suka iso kawarta ta bude mata motar tashiga itama ta tashige gaban mota...yayinda Habib yazauna a mazaunin driver yajasu... Feenart se satar kallon jalil take,sanye yake cikin farar shadda,governor,wanda tasha dinkin zamani,bakaramun kyau yayi ba...gawani tatausan tilarai me kamshi dayake tashi ajikinsa....! Ahankali yamatsota"baby kinga 'yarda kikayi kyau kuwah?..."ay duk kyauna kafini.."habade inazaki hadda.haka yadunka fada mata yarda ta hadu..ita abunma kunya yafara bata. Abangaren su nazeem ko suna bayan mota yayinda abokinsa ke jansu,se kawarta ta skull dake gaban motar mesuna,Jidda.... Itama tasha ado kamar Bestie ta,dan shigarsu daya sukayi,shima nazeem haka komai irri daya da jalil....hirar so da kauna suke yinda naxeem ke fadamata yarda yake mutuwar sonta. Suna isa suka faka motarsu a farfajiyan *KING SQUARD PALACE HOTEL* fitowa sukayi inda suka fito suka jera,hanayen angwayen sakale
Chapter 16 · 0% Book details