← Book details Yar Aiki Return Part 1 Complete Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 18

Sashe 18

Yar Aiki Return Part 1 Complete Complete Hausa Novel · about 3 min read

~*love and romantic story*~
*STORY AND WRITTEN BY*
*FATEEMARH ZAHRA EEDREES(REAL FARHANA)*
```DEDICATED TO HASSANA MUH'D GALADIMA(Haseenart) ```
*FARINJINI WRITER'S ASSO......
```FELLOW ME ON WHATTPAD@EEDREESFATEEMARH```
_Fan's I'm so sorry for d late update,wlhyy bamuda wutane dat's y...._
```59-60```
..........Dasauri ta dago kanta don tambayar tazo mata a bazata.shiru tai don batama San abinda zataceba.kiman 2minute sannan ta girgiza kai alamar a'ah.
Da Sauri jalil ya dagokansa don bezata haka daga garetaba. Kodan sanda take mata ai tayafemasa yasan yayi kuskure kumama ko Allah munamai lefi yana yafe mana balle Dan Adam dayake ba a bakin komaiba.
Chan ganin bawanda zece wani Abu yasa yace"haba feenart please karkimin haka kinsan...
Dasauri feenart tadakatar da shi ta hanyar dagamai hannu tareda fadin" ya"isa lallai Dan Adam bashida kunya harkanada bakin yimun magana bayan kasan irin illar da kaimun ai wallahi kokaine autan maza to bani ba kai.masu arzikin karuna Wanda dukiyarsu batai musu anfaniba kuna juya dukiya kuna lalata yayan mutane Allah yaimana tsarida irin wannan dukiyar da bazaa temakama alummaba turda irin wannan hali.kuma inaso kasani ko a mafarki kaga na aureka to ka farka don kasan baze taba zama gaskeba.wallahi nayi nadamar sanin me kama da kai kaida zuriar ka bansanka bansan ganinka Allah ya......
Tunkan tarufe baki taji ya watsa mata wani gigitaccen mari Wanda yatafi da Rabin ganinta seda taga wasu taurari sungifta.rike kafadunta yayi hade da jijigata yana fadin" karya kike karya kike kina sona kuma bazaki Iya rayuwa baniba kinasona feenart kinasona ya karashe maganar yana kuka me ban tausayi........
Itako batasake maganaba don harga Allah Marin ya gigitata don tunda take ba a taba marinta hakaba.suko su Aunty kamar anshukasu don sunkasa katabus.ganin abinda yake shirin yi yasa Abba yabasu hakuri sosai.bakomai dady yace tareda alkawarin ze nemeshi juyowa wajan jalil yai da nazeem yace mujeko?
Tashi nazeem yayi daniyar tafiya,amma ganin jalil beda niyar ko motsa wa,yasa yajashi suka fuce daga falon
.yina waigowa alamun bye-bye.yina kuka....
Harga Allah taji tausayinsa saboda jiki da jini,amma babu yanda ta Iya dan jalil yamata tabon da bazata taba mantawa dashi ba.
Girgiza kai Aunty tayi dan harga Allah bataji dadin abinda feenart tayiwa jalil amma abun da ciwoo.
Sallama Abba yayiwa daddyn juwairiyya sanan suka fice...
************
Abangaren su jalil ko suna isa gida,jiri yafara ji adadafe yakai bakin falo,waniii irrin kara yasakii ji kake dammmmm!!!,yafadi kasa sumamamme.dasauri su Abba suka nufo kansa basuyi wata-wata ba suka yi Hospital dashi.Emergency aka karbeshi,zama sukayi cirko-cirko don ba mece da wani kala,daukar wayarsa yayi Dialing number Hajiya,bugu biyu Hajiya tadauka,gaisawa sukayi sanan dad yace"Daman jalil ne aka kwantar dashi a hospital dazu yafadi,amma yanxuh likitoci suna kansa bamu san meke faruwa ba!!!
Cikin tashin hnkali Hajiya tace"jalil?!,jalil dina!innalillahii!,to gobe zanzo,katuromin address din gobe.
"Ohk Allah yakawoki lafiya duk abinda doctor yace insha allahu zankiraki.
Sunfi karfin 2hr agurin kowa da abunda yike saqawa a ransa,Aunty ko se hawaye tanawa son fatan samun lafiya!.
Doctor ne yafito daga dakin da'aka kwantar da jalil,gabadayansu suka nufi doctor suna tambayar lafiyan jalil?
Kallon Abba doctor yayi yace" yabiyosa office.
Binshi abaya Abba yayi,bayan sun zauna ne Abba ke tambayar sa meke faruwa da son?
Kallonsa doctor yayi for some minutes hade da girgiza kai.....
Gaban Abba ne yafara faduwa bade wani abubane yafaru da jalil!.........
_By_
_Real farhana_
```pls share```
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
Courier New
Courier New
Wingdings
Wingdings
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
Infinix X507
TECNO LD7
WPS Office
8a19ef1bdc8d438386cacee0e869e42b
Chapter 18 · 0% Book details