Sashe 12
Yar Aiki Return Part 1 Complete Complete Hausa Novel · about 5 min read
*'YAR AIKI*
~*Love and romantic story*~
*STORY AND WRITTEN BY*
*FATEEMARH XAHRA EEDREES*
```FELLOW ME ON WHATTPAD@Eedreesfateemarh```
*FARINJINI WRITTERS ASSOCIATION.....*
*49-50*
____Tafiya suke suna hira,sam basu ankara da nazeem din dake binsu abaya ba.suna isowa gate suka fara hon,baba mulika ne ya leko dan ganin waye yina ganin small hajiya ne da pretty yakoma ya wangale musu makeken gate din....
Nazeem ko se binsu yike da ido seda yaga shigarsu kafin yawuce.
Assalamu Alaikum......,mom ce tafito tana amsa musu salamarsu,aah yan albarka har kun dawo,ehh wlhyy mom.feenart tafada tana ijiye kayanta ta zauna kan kujera cikin gajiya.
Itama juwairiyya ta ijiye ledar hanunta ta nufi mom dake dauke da farhan tana fadin"oyoyoooo my my boy,oyoyooo.
Da sauri ya mika mata hanunshi ta daukeshii.saboda bakaramun sabawa da small mom dinshi yayi ba.
*************
Shiryawa yayi cikin dakakiyar shadda blue in colour wace tasha dinkin zamani,blue hulla yakafa akansa,yarufe laulausan gashin kansa,feshe jikinsa yayi da tularai sekace wani mace,dan nazeem ma abocin tularaine.kallon kansa yayi a madubi,wowww!!,I'm looking gud.ya jalil dinsa ne yafado masa ganin yar'da suke kama.abinda ya banbantamu jalil nada sanyi murya nikuma banidashii,hancina irrin na aunty ne,idona ma hakan,se haskena jalil na hajiya yadako nikuma na dad dina nadako se dan kibar danafi jalil.wayarshi ya dauka number jalil din ya latsa....
Seda ta kusa katsewa sanan yadaukaa."hellooo tuzuru.
Kaii ubanka waye tuzueru!!,jalil ya tambayeshii.
U nah.dan ni yanxuh nakiraka ne in sanar dakai naga yarinyar nan kuma yanzuh ma nashirya zanje gidansu.
"Mtsew,toh ay ni nadauka kun riga kun dedeta tsakaninkuu,ashee ma batasan dawani nazeem aduniya ba.
Murmushi yasaki wanda seda open teeth dinshi yabayyana sanan yace"wa zekii me kyau,kafff nageria banga macen dazata samu kamar ni tace bataso ba balle Lagos.....
"Lalle nazeem haryanxuh bakasan su waye mata ba,dazaran kace kanasonsu tofah kashiga ukku,dan raini yashiga tsakaninku kenan....
Bebari jalil yakarasa ba yace"gee bye karka karyamun zuciya,dan wlhy bakaji yadda nikejin yarinyar nan ba tazaman mun numfashina wanda in bansameta ba toh fah zaku iya rasani,ajiyan zuciya yasauke ahankali sanan yacigaba da cewa"ban taba jin muryarta ba seda inga tanawa wasu mgn,bantaba jin sautin dariyarta ba seda Inga tanawa wasu,tun ranar dana fara sata a idona tazama wani sashe najikina,wanda aiki ma dakyar nike,every minute every seconds sena tunata,yarda take magana lips dinta na motsawa kamar bazatayi ba yarda murmushi ke mata kyau.nide bro kamun addu'an allah yasa wani be rigani ba,dan wlhyy,wlhyy zan iya mutuwa.
"Calm down bro insha allahu babu wanda yarigaka,daman haka so yike.
"Thank you!
"Nvmd ina son zuwa Lagos amma Sena dawo daga china.
"Woww wlhy senaji dama gobe ne zakazoo.
"Hhh,ay ko bayanzuh ba dan ayuka sumin yawwa,wani business ma nikeson yi a China shiyasa zanje,ga hospital din da nake shirin budewa a burinin tarayya(Abuja).
"Allah yabada sa'a bro,ynxuh de Kazama billioner.
"Zande zama,kayy bye hajiya nakirana,I wish u oll the best.
"Tnch u gee,my regard to her.
"Insha allah.yakashe wayarsa.
Dan inya biyewa nazeem zasu fi 1 hour suna waya.
Fitowa yayi daga part dinshi ya nufi na iyayensa.a falo yatarar da aunty tana zaune a daya daga cikin kujerun falon,horo firm take kallo.da alama ba karamun dadi firm din yike mata ba,dan aunty na mugun son firms din yaki shiyasa tafiye kallon,America firm,Indian firm.
Ko sallama beyiba ya je ta bayanta cikin ihu yace"Haaaaaaaaa.
Cikin firgici da tsoro aunty tajiyo jikinta har rawa yike.dan bakaramun firgita tayi ba.wah zata gani nazeem.hanu takai ta rankwashe shi.
"Ashhhh,aunty zafiii.
"Ubbanka dakai da zafiiin.sekuma ta tsaya tana binshi da kallo."inazaka da darenan kode ansamo mana surukane?
Kaii yafara sosawa allamun kunya"A'ah aunty,gidansu haidar zanje.
Murmushin manya aunty tayi sanan tace"seka dawo,allah yatsare.
"Aameen aunty.ina Abba ne?,ko bedawo bane.
"Ehh bedawo ba maybe yina hanya.
Toh Sena dawo,yafadi hakan yina barin falon.motarshi yadauka kirar Benz yafice daga gidan.
**************
Zaune suke suna hira feenart nakwance akafar mom,yayinda juwairiyya ta kwanta a kafan Feenart tana wasa da Farhan.
Feenart se faman turo baki take tana fadin"danallah duk kun bi kun danne mutum salan Ku karyani gaku ba abu kadan ba daga ke har yaron nakii.
"Ashe babu dadii kike hawan na mom.
"Toh ina ruwankuu aah,kafarku aka hauu?momce ta tmbye juwairiyya....
Sallaman baba mulika ne yakatseauu.amsa mushi sukayi hade da tmbayanshi lfea?
Yace"wani ne ke salama da pretty.
Cikin mamaki tace"mee!,yace"yes.
Mom ce tace"go and tell him she is coming.
"Mom nifah ba wanda mukayi dashi zamu haddu.
Murmushi mom tayi tace"kije de kiji waye.
"Tohh,juwairiyya zomuje.
"Aah ay bani akace ana nema ba.
"Aah juwairiyya rakata.bani Farhan din nan.
Nika ma mom Farhan tayi suka wuce daki kowace hijjabi tasa sanan suka ficee.
Sayayan tularansane yafara musu sallama.yina jingine ajikin motarsa dan yasha ado sosai don fitulun dasuka haska gurin yasa tagansa sede yajuya musu baya.
Gaban juwairiyya ne yafara faduwa tarasa namiyee.........
*_SISTERS HAKURI ZAKUYI INA FAMA DA CIWON KIRJI ME TSANANI I NEED UR PRAYER_*
_BY_
*REAL FARHANA*
__________________
*DAN TSOKACIIIIIII*
*QURUCIYAR AMEERAH*
~*Comedian,hot love and romantic story*~
*STORY AND WRITTEN*
*BY*
*FATEEMARH ZAHRA EEDREES(REAL FARHANA)*
_NOTE:-Banyarda wani/wata ya canjamun labari ba,indan kunne yaji jiki ya tsira
~_Kagagen labarine,idan har yayi dede da rayuwarka toh fah akasi aka samu,sekayi hakuri
```DEAR GOD IF I AM WRONG,RYT ME IF I AM LOST,GUIDE ME IF I START TO GIVE UP,KEEP ME GOING```
```DEDICATED TO MY PARENT
```iyaye nagari I want to use dis opportunity to appreciate for the luv and care u show to me,tnch u parent,banida tamkarku iyayena abin alfaharina
(ILYSM)
~_INA BUKATAN SHARHI SOSAI DAN INBANGA SHARHI BA TOFAH ZANDENA TYPING BARCINA KAWAI ZAN DUNKA SHA_~
```Fellow me on whattpad @Eedreesfateemarh```
_Chapter 01-05_