← Book details Yar Aiki Return Part 1 Complete Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 18

Sashe 3

Yar Aiki Return Part 1 Complete Complete Hausa Novel · about 7 min read

{{F.J.W.A.}}
https://www.facebook.com/Farin-Jini-Writers-association-101140968266505/
"Eh nadawo bangankiba se abinci,nashigo dubaki kuma naga kina rawan dari meke damunki?abinda hajiya batasaniba shine jalil ne yayi girki.
"Kainane ke ciwo.
"Innalillahi,kinsha magani?
"Eh hajiya nasha.
Hajiya takai hanunta goshinta ta taba jikinta yayi zafi sosai,"amma jikinki da zafi.inazuwa tashi tayi tabar dakin,bata wani jima da fitaba suka shigo da jalil.
"Yawwa jalil kafa ganta babu lafea pls kadubata.(kasancewarsa likitan mata)
Nafeesa KO azuciyarta tace"ai yama fiki sanin meke damuna.
"Toh hajiya,sanan yafara dubata.
Hajiya naganin yafara dubata,tafice.
Tana fita jalil ya kalli nafeesat kin sha maganin dana baki?
Daga masa kai kawai tayi dan wani irrin haushinsa takeji.
Bayan yagama dubata,yafara tattara kayan aikinsa,ayanxuh ko tasamu relieve din ciwon,hajiya ce tashigo dauke da plate din abinci"tace wa nafeesa tasauko taci,Dana bukatar abinci,bataso ciba amma batasan musu da hajiya shiyasa taci kadan.
Bayan kwana ukku da hakan,nafeesat tasamu sauki,amma dakaganta kasan tayi ciwo coz tarame,yau yakasance Monday shiryawa tayi cikin uniform din school dinsu,wato white and pink dinkin riga da siket da karamin hijjab tayi kyau sosai fitowa tayi tawa hajiya se ta dawo,hajiya tabata kudin taxi dan yakubu an masa haihuwa baze samu damar kaitaba,fitowa tayi daga gidan sanan tasamu taxi se makaranta.akofar schl ya ijiyeta,tafito taahige cikin makarantan da'aka rubuta diamond Academy, makarantace tayaran manya duk wani dan babba meji dakansa,toh fa yana makarantan,tanashiga class direct site dinta tanufa kusa da kawarta juwairiyya,after closing sunfito daga cikin school wainda ake zuwa dauka sunajira itama juwairiyya zuwa dakanta za'ayi.juwairiyyace tace"qawas kisan meyake faruwa?
"A'ah sekin fada.
"Wlhy dad dinmu ne akawa transfer zuwa lagos nanda 1week zamu koma gsky feenart banso mu rabu ba.
Cikin rashin jin dadin transfer din da'akawa baban juwairiyya nafeesat tace"yanzuh shikenan tafiya zakuyi?
"Eh feenart,gaskiya ni banason irrin transfer din da'akewa dad dinmu yaushe,yaushe muka dawo kaduna?ko 2years bamuyiba amma kinga ynzuh wai Lagos.
Nafeesat bataji dadin transfer dinan ba amma babu yar'da zata iya,suna cikin zancenen ne driver din juwairiyya yazo suka wuce.
Itakuma ta tsaya dan taran taxi,wata bakar motace ta tsaya a gabanta kirar Benz,cikin mamaki tace......
~*Kagagen labarine banyishi dan wani ko wataba,nayishine dan ilmantarwa,nishadantarwa hade da fadakarwa*~
*more comment*
*more typing*
*(Real farhana)*
~*pls share*~
[11/21, 11:31 PM] Real Farhana:
*YAR'AIKI*

~*Love and romantic story*~
*STORY AND WRITTEN BY FATEEMARH ZAHRA EEDREES*
*whattpad @Eedrees Fateemarh*
*Page 15-16*
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..
ungiya Domin wayar da
an mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}}

{{F.J.W.A.}}
https://www.facebook.com/Farin-Jini-Writers-association-101140968266505/
"Ya jalil karufamin asiri karufawa marainiyar Allah asiri.
Ko sauranta jalil beyiba,sema bakinsu da yahade guri guda,yafara kissing dinta,lips dinta inbanda zugi babu abinda yakeyi,wani irrin salo yake mata me wuyan fassarawa,duk jikinta yayi lakwas,se da yatabbatar ya sakar mata da jiki sanan yashiga matsa abinda suka fi tsole masa ido wato breast dinta,matsa sa yake da hanu,hade da tsotsan nipples dinta yana dan ciciza,sanan yafara bin jikinta yina kissing hade da lashe ta kamar wani maye,kasanta yakoma yina lasa hade da karkada harshensa,ruwa datake fitarwane yalashe shi tas-tas,sanan yaciro joystick dinsa yina zagayeshi a gabanta.
wani yaar kawai feenart takeji,gawani tsoran burar jalil datake.
Seta burarsa yayi a gabanta sanan yafara shiganta,ihu yake yina suratakai"baby,baby,wayooooo baby zaki kasheni da dadinki,baby kamar ba'a taba shigankiba,wayooo baby,ba...by..b..baby dad...i,haka yake ta suratakanshi,se da yayi releasing so hudu sanan yabarta,yajanye jikinsa yakwanta kusa da ita hade da janyo ta jikinsa.
Kukan datake ahankaline yakaru.
Bayanta yashiga bubugawa,yina fadin"sorry baby kiyi shuru mana banisan kukan nan naki.
Itade batace masa komaiba,tacigaba da kukanta.
Goge mata hawaye yashiga yi da harshensa seda yagoge mata shi tas,sanan ya sukumeta yakaita toilet wanka yayi hade dana tsarki itama yatema kamata tayi,ya daura mata towel sanan ya sunkumeta yakaita gado,uniform dinta ta mayar jikinta,shikuma yaciro wasu kananun kaya yasa, Yayi kyau sosai,kusa da ita yazo yazauna,hade da dago fuskarta yace"baby menene kuma?
Kamar bazatayi magana ba sekuma tace"ya danallah yanzuh abinda kamin yada..c..e,takarasa maganar cikin muryar kuka,hawayen dasuke a boye suka zubo kan kuncinta.
Cikin rashin damuwa yace"ni Allah yasa ma nayi ijiya.sanan yatashi yinakuma fadin"baby muje gida ko?
Babu musu tatashi suka fito falo tadau jakarta ta rataya,suka fito,shi yabude mata motar tashiga,still ba hanyan gida sukayi ba hanyan gidan aunty kareema suka nufa,kawai setaji ya jalil yabirgeta daze kaita gidan aunty kareema.
Koda suka isa a falo suka tarda Karina da baby inteesar,aunty kareema cikinta yayi girma danya fito.
"Oyoyo,kune ke tafe,fadin aunty karima tana rungume nafeesat.
Gaisawa sukayi,"daga school ma kike?
"Eh aunty karima.
Inteesar dake hanun jalil tace"aunty nafeesa se yau kika zo?
Dariya tayi tace"baby inteesar kenan,to gani nazo me zaki ban?
Dariya duk sukayi baby inteesar tace"mede kika kawomin.
Abinda yabawa aunty karima mamaki shine zuwan nafeesa da jalil,kuma daga gani shi yadakota,addu'a take Allah yasa soyayyace a tsakanin su dan tasan in jalil ya aure nafeesat toh insha allahu bazata kara kukan maraici ba.
Bayan Azahar jalil yacewa nafeesa tazo su tafi gida,taki amincewa,ransa yabaci sosai,aunty karima tafahimci hakan yasa ta umarci nafeesa tabishi,insha allahu zatazo ta dauko ta insunyi hutu tayi hutunta a nan.hakanan tabisa badan taso ba.
Haka rayuwa tacigaba da kasancewa kusan kullun se ya jalil yayi sex da nafeesa ya maida ita kamar matarsa,tun bata amince masa har tasaba,wanda yazun yakasance ko yini daya tayi bata sasa a ido ba jinta take kamar ba lafiya inko yayi tafiya jinta take kamar marainiya.
*CIGABAN LABARI*
*Sorry for the late update bansamu time bane yau I'm busy*
*more comment*
*more typing*
*Real farhana
~*pls share*~
[11/21, 11:31 PM] Real Farhana:
*YAR'AIKI*
~*Love and romantic story*~
*STORY AND WRITTEN BY FATEEMARH ZAHRA EEDREES*
*whattpad @ Eedreesfateemarh*
*page 19-20*
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..
ungiya Domin wayar da
an mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}}

{{F.J.W.A.}}
https://www.facebook.com/Farin-Jini-Writers-association-101140968266505/
*Bismillah*
Kamar bazatayi magana ba sekuma tace"karuwar ka de.tafada tareda kallonsa.
Wani irrin kallo jalil yayi mata duk idonsa sunyi jawur,atsawace yace"fitarmin a mota.
Kallonsa tayi dan bata yar'da shi yayi maganan ba.
Wani tsawa daya kuma daka matane yasa ta babu shiri tasauka.
Tana sauka yaja motarsa atsiyace yabar wajan.
Wasu zafafan hawaye ne suka zubar mata akan kunci,daman tasani abinda yake nema yasamu tunda yagama kwakulleta ai dole yayi mata hakan.hawayen fuskarta ta goge sanan ta Tara taxi tawuce gida.
A bangaren hajiya ko abinda yake bata mamaki shine kyau da hasken da nafeesat tayi.
Yau kusan kwana uku kenan nafeesa bata sa jalil a idoba,duk ji take babu dadi.
Yau ne ranar da Daddy ze dawo,hajiya nataje aiki ba,se girke-girke ake,gida duk ya bade da kamshi,yau hajiya dakanta tashiga kitchen dan girkawa masoyinta abinci.bayan sun gama suka jerashi akan dining table,sanan hajiya tashiga dan gyara jikinta,bayan sun gama komai suka zauna a palor suna jiran dawowan dad.
Ya jalil ne yashigo falon idonsa yayi jawur kamar wuta,kwalla nabin kuncinsa.
Nafeesa naganin hakan tatashi dagudu ta isa gabansa tana tambayarsa lafiya?
amma yakasa amsa mata,itama hajiya tana tambayarsa
Cikin kuka ya bude baki yace"hajiya shikenan mun zama marayu?
Hajiya dabata gane inda maganarsa ta dosa ba tace marayu kuma?
Daga mata kai yayi alamun eh.
"Jalil kamin bayani bangane mekake magana akai ba.
Cikin kuka yafara fadin"hajiya dad yarasu,jirginsu tayi hatsari,dad ya rasu ya barmu,dad....
Bekai ga karasawa ba hajiya tafara salati tana kuka shikenan.
Nafeesa ko zaman dirshen tayi tama kuka sena zuci,shikenan dad yarasu,shikenan fa,a iya saninta dad mutumin kirki ne,bashida wani halin alawadar,allah de yakai rahma kabarinsa.
Duk dangin alhaji Hashim,makusansa da abokanansa na waje sunzo ma iyalansa ta'aziya,ankai sa gidansa na aihini.
Jalil duk yareme,ya susuce,bakaramin tausayi yake bawa nafeesa ba dan tasan zafin rashin iyaye bare ma inka girma dasu.
Bayan kwana hudu da rasuwan alhaji Hashim,duk an watse,daga su hajiaya se su aunty karima se alokacin suka Kara tabatar da rashin dasukayi,dan gidan yamusu fadi,babu dadi.
Bayan arba'in,jalil ne yacigaba da kulla da dukiyar mahaifinsa,ayanzu yayiwa nafeesa nisa dan yau yina wanan kasan gobe yina wacan sede waya,a yanzuh nafeesa tagama jarabawar weac dinta,sede abinda ke damunta guda a yanzuh bata son cin abinci inde taci setayi amansa,ga jiri datakeji,bata jin kwarin jikinta.
suna cikin waya
da jalil take sanar dashi matsalarta.
Murmushi kawai yayi mata sanan yafada mata magungunan dazata siyo tadunka shansu zata samu sauki abinda takeji insha Allah.
*Sis zaku ganshi babu yawa wallahi banjin dadin jikinane shiyasa,kuyi hakuri danallah,nagode da comment naku*
*more comment*
*more typing*
*Real farhana*
~*Pls share*~
[11/21, 11:31 PM] Real Farhana:
*YAR'AIKI*
~*Love and romantic story*~
*STORY AND WRITTEN BY FATEEMARH ZAHRA EEDREES*
*whattpad @Eedrees Fateemarh*
*page 17-18*
*MASU COMPLAINING AKAN KARANCIN TYPING IRINSU AMRAH
KU YAKURI INSHA ALLAHU ZAN GYARA*
*Wanan page nakune YAR'AIKI fans inagodiya sosai inajin dadin comments dinku*
*Wainda suke bukatan littafinan daga farko sumin magana ta private*
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..
ungiya Domin wayar da
an mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}}
Chapter 3 · 0% Book details