Sashe 13
Yar Aiki Return Part 1 Complete Complete Hausa Novel · about 5 min read
Taron mutanene,hayaniya ne kawai ke tashi,wasu nakokarin kutsa kai cikin taron,nima kutsawa nayi don dako muku rahoto!!
'Yan Mata ne biyu suke fada!!karamar tahau kan ruwan cikin buduwar se naushi take!!sakin mata,duk ta hada mata jini da majina!!mutanen dake zagaye dasu se kokarin rabasu suke amma sun kasa.
Seda ta tabatar ta galabaitar da ita sanan ta sa hanunta biyu a gefen bakinta ta matse seda ta Bude bakinta,danyan hanunta ko duk ta tara kasa dashi ta ibi kasar ta zuba mata a baki!!!
Dede lokacinne,wasu gardawan maza biyu suka karaso,kokarin cireta suke daga jikin yar'lukutar amma sun kasa,dakyar suka iya bambareta.....
"Dallah mallan cikani,kawani daukeni sekace yar'ka.tafada hakan cikin tsiwa hade da murguda masa bakii.
Bebi takanta,suka karasa gurin ta kwancen,suka mikar da ita suna mata sannuu.
Wata tsohuwace ta kutso ciki ta nufe ta tana fadin"sannu furaira.sannu kinji.
Daga mata Kai kawai furaira tayi.alamun yawwa.
Wasu tsofafi biyune suka nufo furaira suna mata sannu,suka tayar da ita tadafe su,daya daga cikin tsofafin ne tace"kai Shu'aibu dakomun takalmanta.
"Toh gwago.ya amsa mata hade da kwashe takarman furaira yafara binsu a baya.
Wata matace ta nufi yar uwan fadan furaira tace"Ameera danallah ki yakuri ki yafe mata kinji?
Ameera ce ta kalli matar dake mata magana tace"baba ladingo za'a yafe mata amma bayanxuh ba senaci ubanta mallan sule tukun.
Shuru baba ladingo tayi don tasan Ameera bata canxa magana in tafadi abu tofah seta aikata hankalinta ze kwanta.daga idon dazatayi dan kara bata hakuri taga ashe tama riga tabar wajen.sede hangota tayi tai nisa.(bin Ameera nayi dan rin cigaba da dako muku rahoto).
Tana isa gida,wani matsa kaicin gida tashiga,wanda kaf kauyen kura babu gidan daya kaisa haduwa.shiga cikin gidan tayi da gudu tana hajiya kaka!!,hajiya kaka!!!,hajiya kaka!!!!.
Hajiya kaka dake tsakar gida,har tafara gyangyadi saboda barcin dake cinta taji ana kwala mata kira kamar a mafarki,firgita tayi ta farka,amma still taji ana kwalla mata kira,dagudu ta tashi tashige falo tasa masa makulli.hakanma tsoro takeji,shiyasa tashige can kuryan daki tayi shuru kamar babu mutum.
Ameera ce,tashigo tana hajiya kaka ina kika shigane.
Hajiya kaka dake can kuryan daki tafito,ta taga taleko Ameera tagani.mtwss taja tsoki tana fadin"wai fatsima lafiyarki,ni wlhy nama dauka aljanune keta sambadamun kira haka.sewani kirana kike sekace ke kika samun sunan.tafada tana dallah wa Ameera harara.
Dariya Ameera ta kwashe dashi tana fadin"amma wlhyy kinji kunya,aljanu kike tsoro.
"Mtsww ai naga tsoro ma halal ne,ko a musulinci.
"Yade kamata agyara dan wanan ba halin christer nagari bane.
"Ubankine kahirin bani ba,yar kutumar uba kawaiii.
''Oho de azagesa kuma inya kawo azauna aci harda lasan kwanuu.
"Ubankinee yike lasar kwanu bani ba.tafadi hakan tare da mata dakuwa akan fuska.
Hanun kaka tafara cirewa tana fadin"ni donallah ciremun hanu a fuska karki batamun fuska kinga fuska ba irrin naki ba datayi wani kalla ta yayyakune.
"Nagade duk kwan dakike takama dashi nina samma ubanki sanan yasan miki.
"Uhm,nide baduk wanan ba cikina ke kiran ciroma shiyasa niketa kirankii.
Tabe baki hajiya kaka tayi tace"daman aikin kenan,dakwai dumame tuwon jiya dakika wulakanta daman nafada miki seya kare zankara wani girkin.
"Tabdijan!!,yau ko akeyinta,yau ban shirya cin tuwoba zaki wani ce tuwo sede kimun wani abincin daban.
Hajiya kaka da tun da tafara magana tasaki baki tana kallonta tace"toh nide bani cikin albazarancin nan babu abinda zan girka inde kinga zaki girka toh bisimillah.
Babu yarda Ameera zatayi hakan yasa cikin fushi ta dauki rubber plate ta ibi tuwon shinkafane miyan ganye,zama tayi tana ci tana kukuni.
Hajiya kakace ta kalleta ta kwabe baki tace"me kike cewa?
"Bansanibaa.tafada tana murguda mata baki.
Hajiya kaka zatayi magana kenan sukaji Ana kwada sallama,gyalenta ta zura tafice tabar ameera na ta cin tuwonta.
Hajiya na futa taga mallan sule ne ke sallama,bakin fuskarnan nasa a tsuke,se wani irrin huci yikeyii. Dubanta takai ga furaira da duk fuskarta akumbure,idonta yayi jajawur.
Hajiya kaka adan firgice tace"ke furaira da zaki kikayi fadane haka?
Shuru furaira tayi batace komai ba,dan yar'da bakinta yakumbura intayi magana zafi yike mata.
Mallan sule ne yafara magana afusace"da zakanyar jikarki tayi fada,ji yarda ta fasa mata da baki donallah ji yarda ta kumburar mata da fuska.....yafadi hakan yina nuna fuskan furaira dake matsar kwallah.
Abin ma dariya yabawa hajiya kaka tace"yanzuh donallah don annabi bakiji kunya ace fatima ce tamiki wanan dukkan.
Mallan sule daya cika yayi fam,nan fah yafara ta inda yike shiga batanan yike futa ba.se masifa yike.daga bayade yazo yace"sede in ta bada kudin daze kai yarshi chemist dan shi baze kaita da kudinsa ba.
Tsalle hajiya kaka ta buga tace"ay seka cemun kudi kakeso ba lafiyar yarka ba,toh bazan bada ba in kuma kanada karfin kwata bisimillah.
Haka fa suka cigaba da rigima wanan yace wacan wanan yace wanan.
Ameera dake cin tuwo,tafara jin hayaniya hakan yasa ta tashi tafito ko hannu bata wanke ba.fitowa tayi tana lasar hanunta,da allama tuwon yayi mata dadiii.
Koda ta futo hajiya kaka ta tarar suna hayaniya da mallan sule,se furaira dake gefensu tayi shuru kamar muna fuka."shiko mallan sule na fadin wallahi sena hadaki dame gari akwatarmun hakki na.
Hajiya kaka tace"kaje ka hadani da sarki ba me gari ba kanaji.danallah in ayau dinan ba'a ce mubar garinan ba basunanka suleiman ba.tafada tana nunasa da dan yatsa.
*WANAN BOOK AKWAI KURA NAYI SHINE DAN NISHADANTAR DAKU MASOYAN NA*
*SHINAFAH*
*BY*
*REAL FARHANA NE
*Sis Ina neman novel Dina Me suna ASHE SO NAZAMA KIYAYYA pls duk eshi yaturomin ta wanan number*
082102827812
[12/7, 9:24 PM] Real Farhana:
*'YAR AIKI*
~*love and romantic story*~
*STORY AND WRITTEN BY*
*FATEEMARH XAHRA EEDREES(REAL FARHANA)*
```Fellow me on whattpad@Eedreesfateemarh```
*FARINJINI WRITERS ASSO.........
~masu comment ina godiya,but pls adunka dagewa anayii~
*51-52*