← Book details Yar Aiki Return Part 1 Complete Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 18

Sashe 15

Yar Aiki Return Part 1 Complete Complete Hausa Novel · about 7 min read

~*love an
d romantic story*~
*STORY AND WRITTEN BY*
*FATEEMARH XAHRA EEDREES(REAL FARHANA)*
*FARINJINI WRITER'S ASSOCIATION.....
```Fellow me on whattpad@Eedrees fateemarh```
*55-56*
........Dede lokacin motarsu ta tsaya,aunty yahango hakan yasashi futa daga motar cikin gaggawa,rungumeshi aunty tayi tana fadin"Oyoyo my son,ya hanya?
"Lafea lau aunty,ya nasameku?
" lfea Alhamdulillah.
Jan hanunsa tayi suka shiga part din nazeem,nazeem yabiyosu da trolley abaya,dayan dakin dake kulle kusa dana nazeem aka bude masa,yasha gyara sosai se tashin tularai yike,ruwan wanka aunty ta hadamai."my son kayi wanka kafito falo kafinan Abbanku yadawo.
"Owk aunty.
Ficewa sukayi,shima yashige toilet danyin wanka,har Abba yadawo be fitoba,bayan yafito daga toilet ne yayi shirinsa cikin kananun kaya,nazeem yatarar afalonsu yina jiransa,tare suka nufi falon iyayenasu....
Bakaramun dadi Abba yajiba ganin dan dan'uwansa agidansa,Abba dakansa yakaisa kan dining table, aunty ce tayi saving dinsu,abinci sukeci cikin farin ciki.
" Haba my love,kibari gobe da rana inzo,yanxuh dare yayi.
Daga can bangaren feenart tace"nide banyarda ba,naki wayon naka.
"Haba heart kinga fa yanxuh 11pm?
Kukan shagwaba tafarayi amma ko digon hawaye babu afuskarta" toh naji amma dawuri zakazoo?
"Ehh by 2pm insha Allah.
" toh Allah yakaimu lfea.
Jalil dake kallon nazeem tuntini yajefesa da filon dake hanunsa"shege kasamu diyar mutane se kasheta kake da love.
Dariya nazeem yayi sanan yace"baby ga bro nan yinaso kugaisa.
"Aah ni bazan gaisa dashiba tunda yahanaka zuwa,sede inyazo gobe yawanke kansa.
"Toh my bride angama,allah yakaimu,kishirya tarban babban bako.
Murmushi tayi kafin tace"toh allah yakaimuu.
Sundade suna hira kafin suyi sallama.
Jalil ne yakalli nazeem"oo allah,ynxh ko kunyata bakaji ba kake soyewa?
Dariya nazeem yayi sanan yace"auuu ashema kana wajan nadauka katashiii.
Remote din hanunshi yike kokarin jefa masa,dasauri yatashii yanufi dakinshi yina dry.
```washe gariii```
Yau yakasace jummah ka'idar family Alhaji muktar ne duk ranar jummah farar shadda suke sawa,tun yina raye har bayan mutuwarsa suncigaba dayin hakan....
Bayan antaso sallar jumma'ane,iyalan Alhaji Alkasim sun hallar a babban falon sa sunacin abinci cikin farin ciki,kamar yarda suka saba duk jumma'ah.bayan sun kammala ne sukayi sallama da Abba zasuje gidan su Nafeesat.ananne jalil ke sanin sunan budurwar kaninsa kenan,be kawo komai aransa ba haka suka nufi gidansu feenart.a available parking space yayi parking motarsa.waya yawa heartbeat dinshi tafito fah gasunan awajee.....
Bayan ta amsa kiransane ta dan tsaya gyara jikinta,feshe jikinta tayi da tularai sanan ta yafoo gyalanta blue,Wanda yayi dede da swiss less din jikinta me ruwan blue da pink bakaramun kyau tayi ba.har zata tafi tace"cweetie zoki rakanii.
Cikin rawan jiki juwairiyya ta shirya dan so take taga nazeem,tarasa miyesa kullin takeson ganinsa komiyesa haka oho!!!
Fitowa sukayi mom bata falo da allama suna daki da farhan dan zee baby duk inda farhan yike toh fah itama tana wajan in bade makaranta ba ko wani abun....
Karasawa inda motarsu take tayi,daga bayan motar suka tsaya,nazeem ne yafito jalil ko yaki fitowa zeyi musu shan kamshi dayikewa mata.
Bayan sun gaisane,feenart ke tambayar nazeem ina bro ne ko bakuzo dashi bane?
Yina motar wlhy,bro ne akwai miskilancii.
"Toh fah mude kira manashi mu gaisa.
"Owkk,tunda hakan princess tace.magana yayi masa.amsa mai kawai yayi da ganinan zuwa.
Sun Dade suna hira kafin suji an bude kofar da'alamun za'afitone.
Santaleliyar kafarsa guda dayace tafara musu sallama yadade ahakan kafin yafito da dayar can kuma se yafito,handkachif din dayake goge fuskarsa da ita ya hanasu ganinsa sosaii.yina matsowa kusa dasune yabude fuskarsa..........
_By_
*REAL FARHANA*
*pls share*
[12/14, 10:07 PM] Real Farhana:
*'YAR AIKI*

~*love and romantic story*~

*STORY AND WRITTEN BY*
*FATEEMARH XAHRA EEDREES(REAL FARHANA)*
```Fellow me on whattpad@Eedreesfateemarh```
*FARINJINI WRITERS ASSO.........
~Gsky naji dadin comment dinkuu
,Masoyan *'yar aiki* ina godiya da comment dinku,kuna farantamun rai,inayin ku wujiga2~
~I'm sick I need ur prayers dats why kukaji ni shuru yaudinan
```Kutaba kudan lasa```
```57-58```
........2eyes sukayi da feenart,bakaramun razana feenart tayiba naganin jalil.itama juwairiyya hakan cikin mamaki jalil yace"Baby kece!!!!,yafada yina nuna feenart dake tsaye kirjinta se bugun uku-ukkuu yike.dakewa tayi ta matse tace"Baby kuma?.cikin daurewan Kai yace"Haba baby karkice baki ganeniba mana,nine fa masoyinki,mesonki,kintafi kibarni cikin tashin hankali pls cweetie karkiyi mun hakan!
Cikin daurewan kai nazeem yace"bro baby kuma?,kasantane?,budurwarkace?,haka jalil yadunka jero masa tambayoyi.
"Ehh nazeem itace wlhy,itace Nafeesat, itace feenart,itace nayi reaping!!,cikin tashin hankali yace daman kaine kayi reaping dinta!!,innalillahi wa'ina illahi raji'un......
Wani irrin taku feenart tayi,me cike da rashin mutumciii,tace"Alhamdulillah daka furta kay ka ketamun haddi agaban kowa,kuma nasan duk sunjii.ina me bakin cikin sanar dakai kwan dakayi ya isa kyankyasa har na kyankyasa.dan haka yanxuh xan baka kayanka.....,fuuuu tayi cikin gida.
Naxeem ko se jera salati yike daya kan daya.idanun jalil sunyi ja-ja wur.binta yayi abaya yina kiran sunanta amma taki amsawa balle yasa ran zata waigo.naxeem ne yarikosa yina fadin"calm down nah.
Hanu sa daya yasa ya rike kansa.yina furta"innalillahi wa'ina illahi raji'un.
Cikin bacin rai feenart ke fadin"mom!,"na'am daughter, lfea?,bata tsaya bawa mom amsaba ta nufi dakin mom farhan nakwance anmishi wankan jumma'ah bakaramun kyau yayi ba,ga kamanunsu yafito sak da jalil...,kinkimarsa tayi ta manna masa kiss agoshinsa.sanan ta ficee.mom tabiyo bayanta tana tmbyarta lfeaa?,sega juwairiyya ta fado falon tana bawa mom amsan mahaifinsane yazoo.
Cikin mamaki mom tace"mahaifinsa kuma?,"Ehh shine tace xata basa dansa.inazuwa bari insa hijjabi.
Fitowa tayi da Farhan a hanunta,taje gaban Su jalil dasukayi wani jugum jugum kowa da abunda yike sakawa a xuciyarsa.
Cikin fushi da haushi tace"ga tsiyarka,daman yaya kakeso ko?,toh gashinan!!.
Cikin rawar jiki jalil ya amshi farhan yina binsa da ido,wani irrin sonsane da kaunarsa ta hade masa lokaci guda sumbatar goshinsa yayi yaciga da kissing dinsa,bakaramun tausayi sukabawa naxeem baa.....
Juya musu baya feenart tayi kafin tace"tunda nabaka danka zaku iya tafiya.
Kallonta jalil yayi yace"but......bata bari yakarasa ba tace"pls leave, tafada tana nuna musu hanya.
Nazeem ne yace"heart danallah kitsaya kiji!,banason ganin kowa acikinku banson inkara ganin koda keyarku agidanan sanan batun soyayyarmu najanyeta banasonka kuma bazan aureka ba!!!
Jin maganar yayi kamar saukan aradu aka,dan yarda take maganar babu alamun wasa afuskarta.....
Dede lokacin su mom suka karaso,juwairiyya tace"mom kinfah ganiii.kallonsu mom tayi tace Nafeesat!
Juyowa feenart tayi ta kalli mom,fuska a tsuke mom tace"shiga ciki.
Badan taso ba wuce,dan taso tamusu rashin mutumci"ay wlhy bata kare ba,shima naxeem ya shafesa.tafada cikin kasa makoshinta.
Sun dade suna magana da mom harde mom tace suje su shawarta da iyayansu su sanar musu meke faruwa,Dad ze dawo saturday,se suxo a zauna,dan maganarnan babbace bazata iya yanke hukuci ita kadai ba.taso su bar mata farhan amma sukace sunason tafiya dashiii.
Motarsu suka hau hade da mah mom godiya,suka wuce abinsu,tunda suke tafiya babu wanda yacewa wani kala,seda suka isa kofar gida sanan nazeem kecewa"bro ynxuh yaza'ayi?
Shuru yayi kafin yace"mude bari in Abba yadawo muji yarda zata kaya.
Kurawa Farhan ido yayi kafin tace"nazeem meye sunan yaron ne?.murmushi yayi kafin yace"Hashim,but suna kiransa Farhan."Allah sarki feenart bata manta da daddy ba.
Lokacin suka tura hancin motarsu gida.
Afalo suka tarar da aunty ganinsu niki-niki da yaro ciki mamaki tace jalil wanan yaron fah.
Jum yyi kafin yabata labarin ko me yafaru,shuru aunty tayi tace"Allah sarki farhan,bani shi muga amsan shi tayi tana kallonsa cikin so da kaunar junna.yanzuh de kubari zan sanar da Abba inyadawo anjima."toh kawai suka iyacewa."no wonder nike mata kallan Sani se yanzuh natuna da daddy babba yarasu ne naganta.
Sun dade a falon amma yau basu iya furar dasuka Saba ba,sede tagumin da kowa yayi itako aunty se faman kallon farhan takeyii.
Bayan Abba yadawone aunty ta sanar masa me ake ciki,yajijina lamarin kwarai,sawa yayi aunty ta kiramasa su duk yina bukatar ganinsu a falo.
Duk sun hallara a falon Abba kallonsu yayi ya mikawa aunty farhan din dake hanunshi sanna yayi gyaran murya yace"jalil nazeem!,yakirasu da kakauran murya alamun serious issue ne.
"Yess Abba!
"Naji meke faruwa Dan auntynku tasanar Dani komai.ynzuh de zamu jira ran Sunday muje gidansu yarinyar,amma inada magna daya kuma ba shawara bace umarnice,nazeem in yarinyarnan ta amice to jalil ne ze aureta!!!
Jin maganar naxeem yayi kamar saukan aradu,kamar bakinsa naciwo yace"toh Abba allah yakaimuu.
"Aameen.
Aunty tamusu fada sosai shima Abba hakan kafin suka wucee.
```Sunday```
Abba,aunty,jalil,nazeem,daddy da mom ne zaune a falo suna tataunawa akan zancen,daddy de ya amince da auren jalil da Nafeesat amma inde har feenart ta amince amma in bata amince musuba tofah sede suyi hakuri....
"Kee sameera kiramun yaranan.
"Toh.
Ba'awani dade ba suka shigo duk sunsha dogayen hijjabina sekace matan liman.guri daya suka nema suka zauna.duk suka gaishesu juwairiyya ta gaida jalil sabanin feenart da ko kallonsa batayiba.
Dad ne yafara magana kamar hakan"Nafeesat nakirakine badan komai sedan in tambayeki kinason jalil zaki auresa?...........
~Sis kuyi hakuri,dawanan babu yawa bahaka naso ba amma hakan tafaru~
_BY_
*Real farhana*
```pls share```
[12/26, 5:27 PM] Real Farhana:
*'YAR AIKI*
Chapter 15 · 0% Book details