Sashe 2
Yar Aiki Return Part 1 Complete Complete Hausa Novel · about 7 min read
*YAR'AIKI*
~*Love and romantic story*~
*STORY AND WRITTEN BY FATEEMARH ZAHRA EEDREES*
*whattpad @Eedreesfateemarh*
*Page 3-4*
*Bismillahi rahmani rahim*
"Tambayarta nayi daga Ina take tayi shuru.kallanta jalil yayi sanan yace"hajiya daman dakina nace taje ta gyara,"shine nake tambayaki kika tsaya kame-kame."tunda yagama kwakwuleni ai dole yace gyara natsaya masa,sabanin a zahiri da tayi shuru.hajiya ta zauna a daya daga cikin kujerun Alfarma dasuke falon,shima jalil yanemi guri yazauna kusa da ita,hirarsu suke cikin so da kauna dake tsakanin uwa da da.nafeesat ko daki tawuce,kan gado ta fada,tayi matashi da hanayenta biyu,zafafan hawayene suke bin kuncinta,ahankali take fadin"Miyesa nike amincewa ya jalil?miyesa nike amince masa duk lokacin daya nemi biyan bukatarsa dani?bayan nasan baze taba aurena ba bankai masayin mata agurinsa ba face *YAR'AIKI* gidansu.wani amsa zan bawa mijina yayin daya kusanceni yajini ba'a matsayin budurwa ba?.haka tai ta tambayar kanta tambayoyin datasan batada amsoshin su.tashi tayi tanufa toilet Alola ta dauro ta gabatar da sallah da rokan Allah ya yafe mata.
Da daddare tana kwance tana barci,shafata taji anayi kamar a mafarki,bude idanunta dazatayi,two eyes sukayi da ya jalil,wani irrin murmushi yasakin mata,Atsorace tace ya jalil Kaine?."baby wlhy nakasa barci ke kawai nike tunani wlhy a matse nike danallah ki taimakamin."Ya jalil in hajiya ko Dad yashigo fah?."baby bazasu shigoba insha allahu pls ki taimakamin."toh koma bazu shigo ba
Ai gobe inada schl.magiya ya shiga mata abinda yabata mamaki shine amatsayinta na *YAR'AIKI* yau ya jalil ne kemata magiya harda kuka dan tabiya masa bukatarsa,kuka yake harda hawaye,hankalin nafeesa yatashi sosai,rungumosa tayi jikinta tana bubuga masa baya kamar wani karamin yaro,"shikenan na amince amma romance kawai.kallonta yayi sanan yace"baby kinsan bazan iya romancing dinki ba banyi sex dakeba,sede inkin yar'da gobe inkun tashi daga schl inzo in daukekeki."eh toh nayar'da amma me zancewa hajiya?.dan tanajin dad in yayanta sosai."kibari ni nasan yar'da zan tsarata."Amma........, bakinta daya cafkane ya hanata karasa maganar.hot kiss suka shiga aikawa junansu intace batajin dadin abinda ya jalil yake mata toh wlhy tayi karya,yaruga yazama wani sashe najikinta,duk ranar da be kusancetaba ko jinta take kamar batada lafea,Allah de yabata miji kamar ya jalil wanan shine addu'anta akullun.bakaramin romancing juna sukeyiba,jalil yafara kokarin barka mata pant yayi nasaran barkawa kuka tasaka masa ta fadin"ya jalil kaface bazaka kusanceniba pls yaya stop.babu abinda jalil ya tsana kamar kukan baby nashi dan haka ya dakatar da abinda yake yi,gaskiya inbe kusanceta ba baya taba jin dadi amma ya ya'iya,lallashinta yashiga yi,ita nafeesa ma abin har mamaki yake bata.
*WAIWAYE ADON TAFIYA*
*more comment*
*more typing*
*(Real farhana)*
~*Pls share*~
[11/21, 11:22 PM] Real Farhana:

*whattpad Eedreesfateemarh*
*Page 9-10*
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..
ungiya Domin wayar da
an mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}}
{{F.J.W.A.}}
https://www.facebook.com/Farin-Jini-Writers-association-101140968266505/
*Bismillahi rahmani rahim*
Jalil yamanta kwata-kwata akan nafeesa yake don duk matan dayake bi a turai betaba gamsuwa dasu kamar nafeesa ba jinshi yake sakayau,zamewa yayi ajikinta ganinta yayi akwance gashi duk jini yabata bedsheet din kansa yarike yina takaicin abinda ya'akata ma feenart.
Kuka take ko magana takasayi dan tsananin azaba,ga gabanta dayake mata azababen zugi da radadi.
Tashi yayi yanufa toilet,tsarkake jikinsa yayi,itama yahada mata ruwa me tsananin zafi fitowa yayi ya kinkimeta kamar wata yar'tsana,yanufi bathroom da ita.
Nafeesa babu halin hanasa haka tanaji tana gani sunkuceta izuwa toilet.
Sata yayi cikin ruwan zafin daya hada mata.
Wani kara tasaki tafara kokarin tashi.
Dada tsomata yayi cikin ruwan yanafadin"pls baby kizauna zaki samu relive.yafadi hakan kamar yayi kuka.
Seda ta dade a ruwan sanan yacanza mata wani ruwan seda yayi mata hakan so ukku,sanan yabarta a toilet din yafice.
Yina fita ta samu tayi wanka sanan ta tsarkake jikinta,ranta na mata babu dadi shikenan abinda ta dade tana tal-talinsa,da kulawa dashi,wai shine ya jalil ya lalata mata shi acikin minti 1,innalillahi wa ina'illahi raji'un,yanxuh wani namijine ze aureta a haka,koma tasamu wanda ya'aureta a hakan duk sanda ya kusanceta yajita a bude,wani irrin kallo ze mata?kallon mara kamun Kai tabawa kanta amsa.
Jalil nabarin toilet din farar jallabiyansa yasa yanufi side din hajiya,kodayashiga babu kowa a falon daman yasan hajiya se yamma zata dawo,dakin nafeesat ya shiga wani kamshi ne yabugarmasa hanci,girgiza kansa kawai yayi,Waldrop dinta yabude dan Ciro Mata kaya abinda ya birgeshi komai na ciki a tsaftace agyare,duk tsaftarshi seda ya yaba da tsaftar nafeesat,doguwar riga,bra da pant yaciro mata sanan yafito ya wuce dakinsa.har lokacin bata fito daga toilet ba hakan yasahi zaman jiranta,yafi 30mn a zaune still bata fito ba gashi bejin karan saukan ruwa tashi yayi ya kwankwasa kofan toilet din yina fadin"baby baki gama bane?still no answer.bude kofan toilet din yayi.
Tagama da allama kunyar fitowa take.
hanunta yakai ze rikota.tafizge.fita yayi a toilet din.
Itama tabi bayansa dakyar take tafiya kokarin tafiya dede take amma takasa,sema wani zafi datake ji.tana fitowa ya nuna mata kaya kinsawa tayi seda yafita falonsa sanan tasa kayan(niko nace feenart me zaki boye bayan yaga komai lol).kayan yayi Mata kyau sosai in fact yadau fatar jikin ta sosai wato chocolate skin.
Dayammaci hajiya tadawo tunda tadawo bataga nafeesa ba abinci kawai tagani akan dining,dakinta ta nufa akwance taganta ta lullube da blanket se rawan sanyi take karasawa gadon tayi"Nafeesat,Nafeesat.
"Na'am tabude blanket din data rufe fuska dashi,hajiya kindawo? sanu dazuwa.
"Eh nadawo bangankiba se abinci,nashigo dubaki kuma naga kina rawan dari meke damunki?........
~*Kagagen labarine banyi dan wani ko wataba*~
*more typing*
*more comment*
*(Real farhana)*
~*pls share*~

*whattpad@Eedreesfateemarh*
*page 13-14*

Itakuma ta tsaya dan taran taxi,wata bakar motace ta tsaya a gabanta kirar Benz,cikin mamaki tace ya jalil.
Glass din motan aka sauke,hade da hon alamar tazo.
Kamar kataje,sekuma kawai tatafi,batashiga motar ba,dan tana hangosa.kwana biyu dabata gansa ba setaga yakara mata kyau sosai.
Sanye yake da dakakar shadda wace ta amsa sunanta shadda,farar shaddace wace aka mata aiki da brown zare,gawani goalding glass daya rufe lulu eyes dinsa dashi,katseta yayi da
"Zaki shigone ko bina zaki cigaba dayi da ido.
Yarda ya dakamata tsawa yakoma mata asalin ya jalil yasa babu shiri tashiga motar.
"Kingama guje-gujen naki?
Shuru tayi batace masa komai ba
Yakara nanatawa cikin tsawa.
Kame-kame tafara yi n..i..ni..?
"A'ah ni.yafadi hakane tareda firgar motarsa a tsiyace,gudu yake a kan titi dan ma babu motoci sosai,har suka wuce layin gida,tanasan tambayarsa amma bazata iyaba.a zuciyarta tace ko ina zamu oho,killanma beje office ba yau.
Abinda ya bata mamaki shine layin gidansa dake malali j.r.a ya nufa,hon yayi geat man din gidan yafito yabude masa,sanan yadana kan motarsa cikin gidan,sankin baki nafeesa tayi tana bin gidan da ido,gidan yayi kyau,yayi kyau har yagaji dakyau.
balle marfin motan yayi yafita yina fadin inkin gadama ki fito.
Da kamar bazata fitoba seku tafito binsa tafara yi abaya,wani kofa yabude Wanda yayi using ton print dinshi,tana budewa suka shiga wow aljanan duniya,zama yayi akan daya daga cikin royal chairs din dake zube a falon.
"Ga abinci can kici,yana me nuna Mata dining area da hanunshi.
Dining area tanufa,ta zauna a daya daga cikin kujerun dining din,kullan dake gabanta ta bude fryricre ne wanda yaji namomi,iba tayi taci,bata wani ci sosai ba dan hankalinta ba'a kwance yake ba miyesa ya jalil ya kawota gidansa?shine yake ta yawo mata akai.tashi tayi takoma falo ta zauna tana fadin" yaya nagama inasan zuwa gida inada assignment Ku.....
Bata iya karasawa ba sakamakon wani irrin kallo da ya jalil ya wurga mata yace"gida zaki wuce bayan baki sallameni ba,yayi kwafa sanan yatashi har yafara tafiya yajuyo yace kisameni a daki,sanan yayi tafiyarsa.
Kan nafeesa duk yadaure me yaya jalil yake nufi ne"wlhy kazo kakaini gida,tafadi hakanne tareda tashi tanufi dakin da taga yashiga,knocking door din tashiga yi daga can bangaren yace"yes come in.
Tura kofan tayi a zaune kan gado daga shi se singlet da karamin wando,juyawa tayi dan fita.
Wani tsalle jalil yayi yarufe kofan hade da murda Mata key yazare key din.
"Innalillahi wa ina'illahi raji'un,ya zanfitane,dan'allah ka kaini gida.
"Inkaiki gida fa kikace?
Tadaga masa Kai.
Murmushi yayi hade da taba man's pride dinshi dake Kara masa kyau yace"inkaiki gida baki biyamun bukatana ba.
Tagane me jalil ke magana akai hakan yasa tajuya tanufi toilet da gudu,amma jalil seda yacin mata,daukan ta yayi a kirjin sa yanufi gado da ita ihu take tana bugun bayansa tana mishi magiya amma ko bin takanta beyiba,kayan jikinta yashiga cire Mata........
*wasu suna complaining bana san yin typing amma ba haka bane,exam din danike yine danallah kudinka hakuri inajin dadin comment dinku nagode*
*more comment*
*more typing*
*Real farhana*

*Page 11-12*