Sashe 8
Yar Aiki Return Part 1 Complete Complete Hausa Novel · about 5 min read
```RECAPS```
Aban garen su jalil ko upper week sukason komawa naija,dan shi yafara gajiya soyike yakoma Nigeria ko allah zesa yaga masoyiyarsa abin kaunarsa kuma muradin zuciyarsa,wace yakeji yanzuh tazama wani sashe najikinsa,kuma nufashinsa in ba ita baze iya rayuwa ba........
```CONTINUATION```
Kwance yike akan kujerar a falo,habeeb ne yashigo dauke da leda ahanu.shigowa yayi ya ijiye ledar hade da cewa"Mr man,ga takeaway nan namaka.yafada tare da dafa shoulder din jalil.
Nakoshi.abunda jalil yafada kenan.

Jin jina kai habeeb yayi kafin yace"jalil kadubi kanka danallah,wai ko baka kallon madubine,bakaga yar'da ka rame bane,kazama kamar wani tsinken sakace.don allah man ka ci abinci,banyi niyar futaba amma saboda Kai nafuta,haba,haba mana.
Jalil ko da hararsa kawai yaketayi,tun lokacin daya kirasa da tsinken sakace.yace"toh tayaya zan iya cin abinci bayan bansan inda yarinyar mutane take ba.yanxuh fah cikinta yakai wata 8 dawani abu.kaga ko ay kusan wata 1 kenan ta haihu.yakarashe magana cikin raunanniyar murya kamar zeyi kuka.
Jalil ne yamatso kusa dashi yadan janyosa jikinsa,yina bubuga bayansa sekace baby.yace"calm down man,calm down pls.
Jalil ko da tuni hawaye sun wanke masa fuska yashiga gogewa da farin yatsarsa.yina goge wanan hawayen wani ze zuboo shaa kamar wani pampo.
"Pls man kayi hakuri kayi shuru kaji.haba be kamata kana kuka ba.
"Yaya bazanyi kuka ba.marainiyace fah,babu uwa babu uba,babu yan uwa kusa bamatasan na nesan ba.nacuceta habeeb.bansan a wani hali take ba yanxuh.gashi kullun in mukayi waya da hajiya babu wani improvement.
"Calm down man pls kayi shuru,insha allahu duk inda take tana hanu nagari,insha allah she is safe.kuma zaa ganta.nama manta in fada maka munyi waya da mom tacemun mu Bari se nan 2month mu dawo,kuma batun nafeesat haryau anan ana cigiyarta.
"Zuciyarsa se tadanyi sanyi dayaji ance ana cigiyarta dan yinada tabacin zega wife to be dinshi,kuma zasuyi aure insha allah.amma 2month beyi yawa ba?
"Man kade kabi umarnin hajiya bakasan miyesa tace hakan ba.abinda kamar gobe ne.
Jalil yagamsu da habeeb,yina mugun son abokinsa.dan habeeb dinma na matukar sansa.
"Toh tashi mushiyar dan fita nikeson muyi.
Tashi jalil yayi kowa yawuce room dinshi wanka yayi,yadade a toilet kafin yafito,fitowa yayi daure da towel a kirji dayan kuma rike a hanunsa yina goge sumar kansa me taushi da tsantsi. sanan ya zauna agaban dressing mirror,ya ijiye towel din hanunshi a gefe.fuskarshi yafara kallo a madubi.a fili yace"gaskiyan habeeb ne nazama tsinken sakace.sanan ya fara shafa lotions dinshi masu kamshi,da tularukan jiki.yarda jalil ke shafa jikinsa da tularai sekace wani mace.bayan yagama shafe-shafenshi da mutsike-mutsikenshi ya dauki comb yafara gyara sumar kansa Wanda yake akwance,barki kir dashi.bayan yagama gyara sumarsa ya ciro kayansa Riga da wando,rigar T.shirt ce fara tas-tas,wandon kuma bakin jince ne.babu abinda ke tashi se kamshi a dakin.
Knocking door din dakin shi aka shiga yi.
"Yes come in.
Habeeb ne yashigo dakin shima se tashin kamshi yike sanye yake cikin wata yellow din T-shirt se wando white,wanda yayi masa kyau sosai.amma yarufe rigar dawata doguwar riga zuwa gwiwa,saboda yanayin garin akwai sanyi.
"Woww my gee wanan irrin kyau hakan.yafadi hakan tare da kai ma jalil dunkullen hanunsa.
"Tnch u gee.jalil yafada tare da kaimasa dunkullen hanunsa suka gaisa.sanan yadauki Riga irrin ta habeeb amma tashi milk colour ce.
Sanan suka kama hanyar futa.
***************
Abangaren su feenart ko mom bakaramin kullawa da yayan nata takeyi ba.ga feenart da tazama kamar haske agare su,dan yanzuh suna zaune cikin farin ciki,babu wani abunda ke damunsu.
```BAYAN WASU KWANAKII```
Tunda jiya feenart takejin ciwon baya da mara,duk abinda takeyi cikin dauriya kawai takeyin sa.
Mom da juwairiyya sun lura da yanayinta kodasuka tambayeta cewa tayi babu komai kawai kasala takeji.
Haka ma yau ma dashi ta tashi.amma na yau yafi worst.
Ko tashi batason yi,ga mararta azaba take mata bayanta ma hakan.....
Dauriya kawai takeyi,dan ko abinci takasa ci.
Juwairiyya ko tamata tsuru da ido tana kallon duk movement dinta.datagaji tace"Bestie wai meke damunkine tunjiya kwata-kwata baki da walwala.baki son yin magana kumafah ko abinci bakiciba.
Murmushin karfin hali feenart tayi sanan tace"babu komai sis,kawaide kasala nikeji kinsan yanxuh cikina yakai 9month shiyasa nike yawan jin kasala.Dan ma ta Bestie tata tadena tan taman abunda tafada yasa tace"ta hado mata tea.
"Toh twiny,bari na hado miki tea din.tafadi hakane tare da dafa feenart sanan ta wuce.
Bayan tafiyar juwairiyya da 3minutes feenart tafara jin mararta namta wani irrin azaba bayanta da takejin kamar an daura mata buhun suminti 20,bakaramun azaba takeji ba.
Ihuuu tafara tana kiran juwairiyya!!!!!!
Juwairiyya....!!!
Mom wayyoooo mum....!!!
Innalillahi wayoo marata wayoo,bayana wayooo,addu'a tafarayi,duk wace tazo bakinta kawai take........
Kafarta takai kasa tana kokarin sakowa daga gadon ta zamo kasa waniii irrin ihuu datayine yasa har juwairiyya tajiyota.
Mom dake dakai tana barci saboda tunda zee baby ta wuce islamiyya ta kwanta dan hutawa,ay a furgice ta tashi tanufi dakin Su juwairiyya itama juwairiyya dagudu tabar tea din datake hada mata ta nufiii dakinsu....!!!
Bude dakin dazasu yi............!!!!
```SIS NAGA YANXUH BAKWASAN SHARHI,INDE NA DENA GANIN SHARHI TOH FAH NIMA ZAN DENA TYPING ```
```PLS AGYARA```
_BY_
_REAL FARHANA
[11/22, 7:28 AM] Zeey:
*YAR'AIKI*
*~Love and romantic story~*
*STORY AND WRITTEN BY FATEEMARH ZAHRA EEDREES*
*whattpad @Eedreesfateemarh*
*38-39*
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..
ungiya Domin wayar da
an mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}}