Sashe 2
Yankan Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abbati ya shigo É—akin a tsaye ya tsaya yaushe rabon da yashi go gidan bare ma ya taimaka musu da wani abun.
Ya tsaya akan Ummi yana muzurai.
"Dama wajanki nazo tsagera to ba zaku ɓata mana sunan Ahali ba Musamman ke" ya nuna ummi wadda bata ko kalli saitin saba ita ko sa'adah wajan Hajiya taje ta raɓe tana ƙifta ido cike da tsoron Abbati.
"Babu hauka ce da zaku dinga bin gidajen masu kuɗi kuna roƙon su salon ku sa a zage mu to Allah ya gani meye bama yi muku"
Ummi ta É—aga mai hannu alamar ya dakata.
Ya ko buge hannun nata da zafin nama ya cigaba da cewa.
"Ni sa'anki ne ina magana zaki dakatar dani?"
"To Abbati me kake so nayi in ban dakatar dakai ba dame zamuji naman jikin mu zamu yanka muci in bamu bi gidajen masu kuÉ—in ba, daÉ—in tama wankau da kitso muke bi muyi musu su bamu kuÉ—i ba iskanci muke yiba munafukin daya kai maka gulmar ya rage"
Jin wannan kalmar Abbati ya cire belt yayi kan ummi sabida dama gaba ɗaya mazan kamar abokan gaba aka mayar da su sam in kaga yadda Abbati da Kamalu kewa su Ummi ba zaka ce sun haɗa alaƙar Jini dasu ba.
Abbati yayi kan Ummi da duka ita ko ta miƙe ta riƙe belt ɗin.
"Ki saki kona illataki"
"Wallahi bazan saki ka daki banza ba haka kawai KuÉ—in magani ma da gindin sa yake zaune kai ko ajikinka"
HankaÉ—a ta yayi aiko suka hau kokawa kamar zasu kashe Juna Duk da bashi Ummi take biba amman sam bata ganin Girmansu sabida rashin imanin su ga mahaifiyar su ko wannen su yana samu kamalu Provision store gare shi, Abbati Kuma Bumburutun man fetur yake amman se suyi sati ma basu zo duba hajiya ba bare sukai ga Sun taimaki su Ummi da ko kuÉ—in Omo ne wannan tasa gaba É—aya Mutuncin su ya zube a idanun Ummi Ita ko sa'ada tsoro Baya bari ta tanka musu Bare har suyi faÉ—a.
Ƙarfin Namiji da mace ba ɗaya ba Abbati yay wa Ummi duka duk da yaga bata motsi hakan bai sa ya dena dukan taba Abin tausayi Hajiya tana kallonsu tana gwaranci hawaye yana zubo mata Sa'adah ta riƙo Abbati tana kuka tana cewa.
"Wannan wani irin masifa ne da bala'i ciki ɗaya kamar ana ganin hanjin Juna kashe Ummi zakai to ka sani in ka kashe min Ummi Nima sena kashe ka dan Ummi ita ce garkuwar Mu duk kan wani ƙarfi da ƙwarin gwiwar rayuwa Ummi ce take bamu"
Sa'a ta faɗi tana kuka amman Abbati idanunshi ya rufe ganin ze kisan kai Sa'adah ta fita tsakar gida tana Ihun a kawo Musu ɗauki amman Babu wanda ya leƙo Ƙofar Gida ta fita Kanta ko Lulluɓi babu tana ihun a kawo musu ɗauki Abbati ze kashe Ummi Jin Kukan sa'adah maƙociyar su Aunty Murja ta fito aguje sukai cikin Gidan Da ƙyar Aunty Murja ta cire Abbati daga Jikin Ummi gaba ɗaya kamannin sa sun jirkice se faman Huci yake komai ma ze iya faruwa bada ban Allah ya kawo Aunty Murjar ba wadda seda tai namijin ƙoƙari ta iya shigo wa gidan sabida Kaf maƙota babu mai iya shigowa gidan Muddin bada Umma zakai Hurɗa ba Inko ka kuskura kai Hurɗa dasu sa'adah tofa ka shiga Uku da cin Mutuncin Umma dan har kabar Gidan tana maka habaici ƴaƴanta suna taya ta Shima kuma Baffa da kansa ze tari Mijin ka ya kafa masa gargaɗin kada ya kuma barin matarsa shigo masa gida wannan ne dalilin daya sa su sa'adah basa hurɗa da kowa a layin yauce rana ta farko ma da sa'adah tai kuka har Wani yazo dan ya taimaka masu.
"Wallahi nine ajalinki idan baki wasa ba shegiya Æ´ar iska tsinanniya"
Abbati ya faÉ—a.
"Kinga ni ko Aunty Murja wallahi ki zama sheda kome ya sami Ummi ni sa'adah Nima sena kashe Abbati dan wallahi baze kashe Min ummi ba don tafiye Mini shi a duniya"
Yayo kan sa'adah da huci yana aika mata zagi kai baka ce sun fito ciki É—aya ba.
"Ke kuma a suwa Mai kalar Munafukai Kema akwai tawa dake ko ban kashe kiba sena Miki Illar da zaki kasa Moruwa wannan shuru shurun naki Illah ne"
Aunty Murja tagumi tayi tabbas akwai gagarumar matsala acikin Wannan Ahali cikin su ɗaya amman kamar zasu ga hanjin Junan su don Ƙiyayya Abbati fita yayi yana bambamin faɗa Aunty Murja ta zame tai zaman dirshan ta zuba musu idanu gaba ɗaya tausayin ƴammatan ya kamata Dama haka suke rayuwa amman a maƙota a rasa mai taimakon su sabida Munafurcin tsiya Kullum in sun fita tun safe se azahar suke dawowa haka zata ji ana Gulmarsu ana cewa ba'a san ina suke zuwa ba kuma matar Gidannan ita ce kan gaba wajan aibata yaran ashe haka suke fama ashe fitar ta dole ce.
Aunty Murja kuka ta sanya itama tana cewa.
"Allah ya kawo Muku É—auki amman tabbas rayuwarku akwai Ayar tambaya Ciki É—aya kamar kuna ganin hanjin Junanku"
"Wallahi Aunty Murja mu kaɗai Muka san ƙalubalan da muke fuskanta Ummi ko in duka yana kisa da tuni ya kasheta ni kam gaba ɗaya ma duniyar ta isheni"
Sa'adatu ta faɗi tana kuka Ummi kam Numfashi take ja sama sama kafin a hankali ta soma Nishi Can kuma se Numafshin nata ya ɗauke Idanunta suka ƙafe kallon kallo aka soma tsakanin sa'adatu da Aunty Murja kafin sa'adah tai kan Ummi da sauri Kuma jikinta yana rawa tana Furta kalmar.......09022260850
*ZAINTUNA MULTI TRADE KANO*🔥🔥
*KOMAI DA RUWAN KA SHINE TAKEN MU MUNA ARHA MUNA RAHUSA GA DUKKAN KAYAN MU DOMIN SAUƘAƘAWA MASU SIYA*
*A ZAITUNA MULTI TRADE MUNA SIYAR DA*
*KAYAN GWANJO*
*KAYAN KITCHEN*
*KAYAN ELECTRONIC*
*GADAJE*
*KUJERU*
*KAYAN SAKAWA NA YARA DA MANYA DA JARIRAI*
_A WANI ÆANGARAN MUNA YIN_
*GRAN JIKI*
*ƘUN SHI DA BABU IRIN SA*
*MUNA DA TURARUKAN WUTA HUMRA*
*MUNA DA MAGUNGUNAN MATA*
*GUMBAR UKU BALA'I*
*GUMBAR TABAJE*
*GUMBAR BUJENTA JAGAB*
*GUMBAR SAKA MAI GIDA IHU*
*MUNA DA ZAFAFAN KAYAN MATAN DA BABU IRIN SU*🔥🔥
*MUNA DA SUPLEMENTS*
_ZAITUNA MULTI TRADE MUNA YIN_
*MAKE UP NA AMARE DAMA WAÆŠANDA BA AMAREN BA*
*MUNA YIN SALOON*
*MUNA DA YADIDDIKAN MATA DA TAKALMAN SU*
_A ÆANGARAN ƘWALAMA KUMA MUNA_
*SIYAR DA ÆŠANYUN KAJI MASU ARHA DA GIRMA*
*MUNA YIN PEPPER CHICKEN MAI DAÆŠIN GASKE*
*MUNA SIYAR DA KAJIN BIKI SUNA*
*MUNA DA EXCLUSIVE KAYAN SAWA DON AURE KO SHA'ANI NA FITA KUNYA KU NEMEMU*
*KADA KU MANTA AKWAI KAYAN GWANJO MASU AMINCI MUNA FASA DEALER DAGA NAN HAR SALLAH*
*MUNA DELIVERY NATION KO INA A FAƊIN ƘASAR NAN*
*ADIRESHINMU NA NAN A GARIN KANO MARMARA OPPOSITE ASIBITIN YARA NA MARMARA TITIN NAGODA KU NEME MU A WAÆŠANNAN NUMBOBIN WAYAR KAMAR HAKA*
08136259679 / 07067338694/ 08036426589/08067336110/08060235089/07048985018 MUNA MARABA DA MASU SIYAN ÆŠAIÆŠAI KO SARI AKWAI RAGI NA MUSAMMAN GA WAÆŠANDA SUKA SAI KAYAN GWANJO MUTUM BIYAR NA FARKO
*MULTI TRADE KANO*🔥🔥
*YANKAN ƘAUNA..!!*🌹
*NA*
*AUTAR MANYA*
ADABI WRITTER'S ASSOCIATION
*003*
"Ummi kada kimin haka meye haka ummi zaki Æ™afar da idanun ki" tana faÉ—i tana jijjiga ummi gaba É—aya Kuka yaci Æ™arfin ta Muryar tata ma bata fita sosai Ganin kamar Suma ne ummin tayi yasa Aunty Murja ta fita tsakar Gida ta ÆŠebo ruwa ta shiga yayya fawa Ummi Lokacin sa'adah ta rungume Ummi kamar wani zai Æ™wace mata ita tana faman GursheÆ™en kuka! A lokacin É—an kwalin sa'adah yabar saman kanta Duk da Yadda Aunty Murja bata Cikin Nutsuwa seda tai Tasbihi Ga Allah sabida yadda taga gashin sa'adah har Bayanta Kuma irin baÆ™in nan ne na Fulani wanda baya Kitsuwa Ta daÉ—i sabida santsi Aunty Murja tabi Sa'adah da kallo tabbas Allah yayi Kyakykyawar Halitta sedai Rashin dake damun Su ya Æoye musu kyan nasu Musamman Sa'adah wadda take Ƴar Duma duma duk da suna cikin Yunwa amman Jikinta Kurman Jiki ne dan baya nuna damuwa Tana da Æ™iba Daidai Misali Kuma bata Cika tsayi ba sedai ba gajera bace saÉ“anin Ummi data ke Doguwa sosai Marar Jiki dan Sa'adah ta fita Ƙiba sedai Itama tana da kyau amman bata kama Æ™afar Sa'adatu mai kalar larabawa Ba.
Ajiyar zuciya Ummi taja Mai ƙarfi kafin Kuka yabi yo baya Rungume Junansu sukai Aunty Murja taji duk itama idanun nata ya ciko a hankali ta soma yi musu magana.
"Tabbas wanda bai san halin da kuke Ciki ba komai ma zai iya jefar ku dashi amman ni yau idanuna ya gane Mini Komai Kuma in sha Allahu zan taimakeku iya ƙarfina Kuyi haƙuri Ku cigaba da taimakon mahaifiyar ku sannan Kuma ku kare kanku da Samari mayaudara dan wani da wannan Surar taku mai kyau zai shigo rayuwar ku domin ya cutar daku"
Ummi ta ɗora kanta saman kafaɗun Sa'adatu tana sauke ajiyar zuciya kana kallon su kasan akwai tarin ƙauna ta Jini a tsakanin su tare da shaƙuwa mai yawa.
Lokacin sa'adah ta sami Nutsuwa ganin Ummi ta dena kukan se taja ajiyar zuciya.
"Mungode Aunty Murja amman ki tashi kada Baffa yazo ya ganki ze haÉ—a ki da Mijin ki"
Aunty Murja tayi Murmushi.
"Karki damu Mijina ai ba jahili bane yasan daidai yanzu dai bari naje zan sa Almajiri na ya kawo Muku Abinci"
Sa'adah ta girgiza kanta da sauri.
"Muna da abincin rana Da ike bani da lafiya babu wanda yaci"
Aunty Murja tayi Murmushi tare da cewa.
"Babu kyau ƙarya Sa'adah Nidai zan kawo Muku"
Sa'adatu tai murmushi ta jingine Ummi tabi bayan Aunty Murja zuwa soron dan tayi mata rakiya Tana binta a baya tana mata godiya a soro Suka tsaya Aunty Murja ta kuma kallon Sa'adah.
"Dan Allah Sa'adah Ku yafe Mini domin ada nima irin kallon da matan layin nan ke Muku Nima shi nake yi muku"
Da mamaki a saman fuskar Sa'adah tace.
"Wani kallo kenan Aunty Murja?"
Aunty Murja ta gyara tsaiwa tace.
"Ganin kuna fita da sassafe bakwa dawowa gida se da rana watarana da yamma yasa kowa yake Muku kallon kamar yawan banza kuke ganin yadda yayin ku suke shiga da fice Cikin Manyan shaddodi to ana kallon kamar suna baku ne Kune baku da Godiyar Allah"