Sashe 2
Wayayyar Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yauwa mum kiyiwa ma Humaira magana ta fita harkata ba ruwanta da ni, jiya da na dawo ta tsare ni ta gaggaya min zafafan maganganu har da cewa wai ni ba wayayyiya ba ce, abubuwa da nake ba waye ba ne kidahumanci ne, ki ji fa mum dan Allah mum tsakanin ni da ita wacece *WAYAYYIYAR MACE* ?", ta tambaye ta cikin shagwab'a.
"Hmmmm!, ai ni kullum cikin takaici tare jin haushin ta nake ji, na rasa wani irin kidahumanci da rashin wayewa ke damun ta kamar ba 'yar zamani ba, shi yasa ta rasa mashinshini dan ma zan yanzu *Waya yyiyar Mace* ba kidahuman mace, ki kwantar da hankalinki a yau d'in nan zanyiwa tufkar hanci", ta fad'i haka cike da kulawa.
Har ta bud'e baki zatayi taji cikinta yayi wani irin k'ugi, da sauri ta dafe cikin nata tace, "mum ina abincina, yunwa nake ji".
Zabura tayi tare da zaro ido tace, "kar dai ace bakiyi breakfast ba, kenan Humaira bata nuna miki abincin naki ba, taso mu je ki ci", tana fad'in haka suka tashi suka fice daga d'akin.
Suna fita falon ta kwallawa Humaira kira dake kitchen tana girkin abincin rana, da sauri ta iso ta rissina tace, "mum ga ni", ta fad'i haka cikin girmamawa.
B'ata rai tayi tace, "saboda me baki nunawa Latifa abincinta ba ?".
"Mom ta shigo fa bata tambayi abincin nata ba".
Hararar tayi tace, "to dan bata tambaye ki ba shine zai sa bazaki nuna mata ba".
Mahaifinsu dake kwance kan three seater yayi k'arfin halin saka baki yace, "haba Karima ba ga abincin nata a kan dining b...".
Bata bari ya k'arasa maganarsa ba tace, "wai kai saboda me a kullum baka san ganin walwalar Latifa ne, kullum cikin takura mata kake, to bazan laminta ba sam bazan yarda da haka ba, dan haka daga yau kar ku k'ara takurawa 'yarta, ku bar ta ta sakata ta wala kar wanda ya k'ara takura mata ehe!", tana fad'in haka ta juyo ta kalli Latifa cike da kulawa tace, "zo mu hau dining ki ci abincinki kar yunwa ta illarta min ke", ta fad'i haka tare da jan hannunta zuwa kan dining d'in dake falon...
More comments more typing.
Fatinku ce 😘😍
https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/
*🅱RILLIANT WRITERS ASSO🖊*
{Pen of freedom, home of magnificent and exceptional writers}
*🧕WAYAYYAR MACE🧕*
*NA*
*FATIMA USMAN*
*BISMILLAHIRRAHMANIR RAHIM*
Page 9 - 10
Sa hannu Humaira tayi share hawayen da suka soma zarya kan kuncinta, juyawa tayi ta koma kitchen dan ci gaba da girkin da take.Bin ta da kallo Abbansu yayi zuciyarsa cike da tsantsar tausayin rayuwarta.Cike da takaici ya juyo ya kalli su ganin yarda take feeding d'in Latifa kamar wata 'yar baby, jikinsa a matuk'ar sanyaye ya tashi ya shige d'akinsa.
Bin bayansa da wata muguwar harara tayi tare da jan wani dogon tsaki, dawo da dubanta tayi ga Latifa ta ci gaba da feeding d'inta sai zuba mata shagwab'a take.
Sauka daga dining d'in sukayi bayan sun gama suka zauna kan three seater.Duban Latifa tayi wacce ta kwanta tare da d'ora kanta kan cinyarta ta shiga shafa kanta cike da kulawa tace, "na k'agu inji irin babban kamun da kike fad'in kinyi a fitarki ta jiya".
Lumshe idanunta Latifa tayi tace, "ke dai bari mum tabbas jiya nayi babban kamu, bari dai ki ga zahiri", tana fad'in haka ta tashi ta fice daga falon.
Jim kad'an ta dawo hannunta d'auke da handbag, zama tayi tare da sa hannu cikin handbag d'in ta ciro wasu makud'an kud'i tace, "kalli mum a jiya kawai yayi min k'yautar kud'in nan", ta fad'i haka tare da mik'a mata kud'in.
Hannunta na rawa ta amshi kud'in daga hannunta, zubawa kud'in ido tayi tana jinjina kai tace, "lallai za'a je da duk kowane wannan, dan tabbas na san duk wanda zaiyi k'yauta da wannan makud'an kud'in mutum shi mai tarin dukiya, ni kam waye wannan da yayi miki b'arin kud'i haka lokaci d'..."
Ringing da wayar Latifa tayi ne ya katse ta, da sauri Latifa ta d'auki wayar ganin wanda ke kiran ta.
Tana d'aga wayar ya sauke ajiykuka shiga tun d'azu ina kiran ki ba ki d'auka ba ?"
"Bana kusa da wayar ne shi yasa, yanzu na shiga d'aki na d'auko ta", ta ba shi amsa da fad'in haka cikin kashe murya.
"Ok daman ina san zan turo direbana ya zo ya d'auke ta ya kawo ki wajena, dan bazan b'oye miki a jiya kawai ki shayar da ni zumar da ban tab'a d'and'ana ba wajen wata mace ba, yanzu ga ni kundundune kan gado bani da muradi da ya wuce inji ki a jikina, jiya da k'yar na rintsa saboda tunaninki, da buk'atarki na kwanta, please ki zo gare ni ji nake ina matuk'ar buk'atar ki", ya fad'i haka cikin wata kasalalliyar murya.
Dad'i ne ya kama Latifa, cike da kissa tace, "kar ki damu a shirye nake da na zo har da kake dan kawar maka da buk'atarka, dan haka ina jiran direban naka".
Cike da farin ciki yace, "yanzun nan kuwa zaki gan shi", yana fad'in haka suka katse wayar.
Da yake wayar a handfree take mum d'inta taji duk abin da suka fad'a, ce mata tayi tayi sauri taje kafin zuwan direban nasa, tana fad'in haka ta fice daga falon zuwa d'akinsu dan shiryawa...
A gaskiya sai na ga ruwan comments zan ci gaba da suburbud'o muku typing, saboda rashin comments ne nayi shiru kwana biyu, dan more comments more typing 😎

*🧕 WAYAYYAR MACE🧕*
*NA*
*FATIMA USMAN*
*BISMILLAHIRRAHMANIR RAHIM*
Page 11 - 12
Hawayen bak'in ciki ne suka shiga zubowa Abba da ke kwance a d'akinsa dan duk abin da suke fad'a yana jin su, zuciyarsa kamar ta fashe dan bak'in ciki da takaicin yana ji yana gani bazai iya tsawatarwa 'yarsa ba, sai dai ya sa musu ido su aikata abin da suka ga dama ita da uwarta, hakan a kullum na matuk'ar tayar masa hankali, sai dai ba yarda zai yi.Ita ma Humaira da ke kitchen zuciyarta cika tayi da tsantsar bak'in ciki, hawaye wasu na bin wasu a idanunta, nan da nan taji zazzab'i na neman kwantar da ita.Haka dai ta daure ta k'arasa girkin.
Fitowa tayi uwar tasu kad'ai ta tarar a falon tana waya da k'awarta je sai shewa suke da alama suna jin dad'in hirar tasu.Dining ta nufa ta ajiye tray d'in ta jera abincin, kana ta juya dan ficewa daga daga falon.Daidai lokacin Latifa ta shigo falon, sanye da wando pencil bak'i, da wata arniyar pink d'in riga mai hannun vest sun matse gam, wani d'an siririn mayafi ta yafa akanta, kamshin tururrruka sai tashi suke daga jikinta, da cingam a bakinta sai tauna take cike da kwarewa.
Tana ganin ta ta katse wayar tace, "wow!, kin k'yau da ban tab'a ganin kinyi ba".
Juyi Latifa gabanta tace, "to mum ni d'in wasa ce, ai dole nayi kwalliyar wacce zata sa da duk wanda zamu had'a ido ya rikice ya fita daga hayyacinsa".
Bata hannu tayi suka tafa kamar wasu k'awaye tare da cewa, "da k'yau haka n...", Wayar Latifa ne ya hau k'ara, da sauri ta d'auka tana d'auka yace mata, "ki fito ga direban nasa ya iso".
Fari tayi tare da kashe murya tace, "An gama ranka ya dad'e yanzun nan zan fita", tana katse wayar tace, "mum ni ezan tafi sai na dawo kar ya gaji da jira", tana fad'in haka ta fice daga falon ba tare da ta jira abin da zata tace ba, Humaira kuwa tuni ta bar musu falon.Abba kuwa dake kwance a d'akin hawayen bak'in ciki da takaici suka ci gaba da zuba masa.
Tana fita ta tarar da wata had'add'iyar mota fake a k'ofar gidan nasu, da sauri direban ya fito ya bud'e mata baya ta shiga ta hakimce sai taunar cingam take, tana shiga shi ma ya zagaya ya shiga ya ja suka bar wajen.
Gaban wani had'add'en gida direban yayi horn da ke G.R.A, maigadin gidan ya bud'e musu gate suka shiga harabar gidan.Direban na parking ya fito ya bud'e mata k'ofa ta fito.Har cikin falon gidan wanda aka kashewa dukiya yayi mata iso, yace mata ta shiga bedroom yana ciki.
Yana fita ta tashi ta k'wankwasa k'ofar bedroom d'in.
"Yes come in", yana fad'in haka ta tura murd'a k'ofar tana taku d'aid'ai ta tsaya a tsakiyar d'akin tana yi masa wani irin kallo da ya k'ara tsuma shi.Jikinsa na tsuma ya mik'e daga kan gado daga shi sai gajeren wando ya iso gare ta, yayi mata wata irin runguma yana fidda numfashi sama sama yana hura mata kunne, d'aukan ta yayi kamar wata baby ya d'ora ta kan gado ya bi ta mitsittsike ta...

*🧕WAYAYYAR MACE 🧕*
*NA*
*FATIMA USMAN*
*BISMILLAHIRRAHMANIR RAHIM*
Page 13 -14
Cike da zalama wanda ko a jiya da shi ne farkon had'uwarsu bai nuna mata ba, ya shiga romancing d'inta jikinsa na wani irin tsuma, cikin wani irin salo ta shiga mayar masa martani cike da kwarewa, wanda nan take yanayin jikinsa ya sauya , ya ji shi a wani bak'on yanayi wanda bai tab'a shiga ba tun da yake harka da mata.Haka dai suka shiga sumbata tare da latsa ko'ina a jikin juna, cike da zumud'i jikinsa na k'yarma ya shiga murzar ta san ransa sai gurnani tare da sambatu yake, tun jiya ya san ita ta daban ce, dan yayi amfani da mata iri iri har bai san adadinsu ba, amma bai tab'a jin gamsuwar da ya samu a wajenta ba gun wata d'iya mace ba.
Haka dai suka shiga murzar junansu san ransu ba tare da sun k'osa ba, dan sai da sukayi round hud'u ba tare da sun k'osa ba.Sai dai buk'atar kowannensu ta biya suka saurarawa juna.Wanka suka shiga bayan komai ya lafa, ko a band'akin sai da sukayi wani round d'in,. kana sukayi wanka suka fito mak'ale da juna.Bayan sun maida kayansu suka fito falo.