← Book details Wani Dare Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 11

Sashe 8

Wani Dare Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tace wa Sameera Bara nakira mai gidana wlh Zakici Kutumar Ubanki Shegiya Kawai Sai ta hau sama kirana polina tacewa Sameera zomubar gidan nan Bansan haka zata faruba Sameera tacewa Polina barta ta kira Mijin nata shima daidai nake dashi yana bude man huta nima Zan bude masa Polina ta kalli Sameera tace lallai Sameera baki da hankali, Ina Kishingide A makeken dagon dake dake Dakina Manasa tashigo a firgice Tazo ta zauna kusa dani tana kuka, Sai na My dear Meya faru ne? waya ta6a manke ne? Sai tace man wannan shegiyar 'Yar aikin tamuce tazo gidannan Shine take zagina don Allah my dear kayi man wani Alkawari Sai nace mata Manasa kifada buka tarki Insha allahu zan Cika maki gurinki nayi maki alkawari, Sai tace Baffa don Allah ina so Ka dakko mata Police sutafi da ita Sai tayi 1week sannan Asake ta kaji my dear na Sai nace mata karki damu muje naga Shegiyar da tata6a manke, Da suri Manasa ta mike Ina biye da ita abaya A hankali na sakko Kasa Kujerar da Sameera ta zauna tana Facing Waje Ni kuma Banga Sameera ba bayan ta kawai nake nagani, Ina sakko wa Nace Ma Manasa acikinsu Wace shigiyarce ta zageki Nanasa tace man gatacan da Hannunta tayi man nuni, Buda bakina cikin fada Nace mata Ke dan ubanki kijuyo fuskarki jiki abinda zan fada maki Sameera taki joyowa Sai nace mata Nan gidan ubanki ne? Sameera tajuyo ahankali tare da fadin A'A bagidan ubana bane, Ta juyowa naga Sameera CE dama nayi ma wannan zagin Ashe Itace 'Yar aikin da take shan duka a gidan iyayen su Manasa abinda keyawo daga kwakwal wata kenan, Hankalina yayi matukar tashi danagan ta Sameera tayi matukar kyau Kyenta ya kara karuwa Gashi taci arniyar kwalliya kyenta ya fito Buda bakin Manasa Sai tace man Baffa na mekake kallo anan kaje ka dakko mata police mana, Cikin sauri da firgici nace TO To Nararimi Hula nadorata akai ta kalminma barau da bawa nasa Nafice a guje Ina zuwa kofar gida Nasamu wuri nazauna Ina jiran Sameera su fito, Manasa tayi jiran tayi jiran amma bandawo ba Taita kirana awaya naki dauka Tun karfe 1:30pm suke a gidana har zuwa karfe 6:00pm suna ciki Idan Sameera Zata fita gidan Manasa CE kerike ta tare da fadin dan ubanki kijira ya dawo mana, da Sameera taga banda woba nan tabar polina Tafito daga gidan lokacin data fito Manasa bata saniba tana Kicin amma nasan data ganta to bazata barta ta tatafiba har Sai na dawo, Ina zaune Sai ga Sameera tafito daga gidan Sai nayi sauri na mike duk jikina babu karfi Sameera tana gani na Sai tayi kamar bata ganni ba zata tafi na janyo mata gyale natace mata Ina kuma zaki batare da munyi magana ba? Sameera taja tsaki Mitsww Dalla gafara can kaban hanya nawuce Abun mamaki wai yau ni Sameera takewa tsaki Nadunga bata hakuri Sai nace mata Sameera bara na dakko mota na Muje gidan su Daddy Tunda nasan farin ciki zasuyi idan suka ganki Sai tace HMMMM Jeka dakko Motar A gigice na shiga gida natarar da Manasa da polina suna firar guduwar Sameera komagana ban masu ba na dau key Ina fitowa daga gida na tarar da Sameera bata gun Dana barta Muhadu gobe dan jin cigaban **** CIKIN DARE Part 11***** Bayan nafito daga gida na Sai natarar banga Sameera a inda nabarta ba, Duk nakewaye Unguwar nan ina ta tambayar Sameera Babu Wanda ya San Sameera ballanta idan nayi masa kwatan centa a ganeta Sai naja motata Sai da nayi Nisa da gida Sannan nanemi gu na parka Na kunna AC motata Amma duk da haka jikewa nake da zufa hankalina yayi mugun tashi Sai da nayi dana sanin Shiga gida nabar Sameera a waje, Dakyar na iya Jan mota izuwa gida Ina zuwa na zauna a falo Sai da nayi awa daya a falo Amma Manasa duk bata San nadawo ba, Can ta fito Sai ta tarar dani zaune Sai ta zauna kusa dani, Sai tace man Darling Meke faruwa ne? Naga jikinka yayi sanyi Nayi mata shuru Sai ta kara ceman Darling Meyasa dazu baka dakko ma waccan shegiyar sameerar Police ba? Sai na harareta Jinai kamar natatta kata Don da ta kara zagin Sameera a wannan lokacin to Sai nayi Kasa kasa da ita, Sai bata kara ba Sai tace man Darling ai Polina ta bani Address din gidan da Sameera take a garin Jos Wlh Kauraye zan tura mata har jos Naji dadi da maganar da tayi man nacewa an bata Address din gidan da Sameera take amma ban nuna mata cewa naji dadi ba Sai nace mata Ki bani address gidan ni dakai na zan dakko mata police Sai Manasa tayi tsalle tace yawwa mujina Goben kenan zaka jos din? Sai nace mata Eh Sai ta rungume ni muka Wuce daki, Ranar banyi Bacci Tun da sassafe nayi wanka nace ma Sameera In zan tafi jos don na daukar maki fansa, Bayan nayi Breakfas Na kama hanyar zuwa gun Sameera misalin karfe 12:30pm na isa Jos kuma nagane gidan da Sameera take Sai natura yaro nace Kira man Sameera Nan gidan Jim kadan yaron ya fito yace man ance gata nan zuwa Sai nayi masa godiya Ina tsaye Sameera ta Fito Muka hada Ido tajuya zata shiga cikin gidan nasha gabanta cikin zauren Sai tace man daga yau Sai yau bani baka, don idan kai ba maye ne .miyasa ka biyoni har jos.lalle yau na tabba kai babban sakarai ne.nache kabar wurin nan.bana son ganinka.sai taja wani gogon tsaki mtswwwwwww. Ji barka ko kunya baka da ita.wai kai ka biyo sameera. To bari kaji yanxuh ni dai dai dakai ce. Na bar gidanku zalinchi da kake man ya isa.hakanan.yanxuh kana so ka maidani gidan ku.kasa man hawan jini ko.to Allah ya fika. Nayi mamaki da sameera ke ta gayaman maganganu.ammankawai Sai nayi murmushi ni dai bakinta kawai nake kallo Sameera tana sona Jan ajine kawai. . sameera sai maganganu take gayama man da habaice habaice.naga abin yana niyyar wuche gona da irin.cikin katuwar murya na daka mata tsawa nace YA ISAH SAMEERA nasan nayi maki babban laifi amman ki sani bani nace ki gudu kibar gida ba. Nasan yanzuh zuciyar ki tsuma take ji kike kamar kisa bakin gatari ki sassareni ki huta. Ki sani nazo garin jos ne don na baki haquri akan abinda ya faru.na durkusa kasa ina cewa sameera don Allah kiyi hakuri ko Allah idan mukai mashi laifi idan muntuba yana yafe mana.sameera badan ni ba ko dan su mama da dady kiyi hakuri ki bini zariya mu koma gida. Na kaiki wajen su umma da dady ba karamin farinciki zasuyi ba. Idan suka ganki. Sameera ko kallo na bata yi ba ta juya fuskar daga gareni tai shuru sai da nace kinji sameera sannan tace man naji ka tafi zanyi tunani.sai ta shige gida ta barni nan tsaye. Lakaci da ta shiga gida daidai lokachin ne manasa matata ta kirani ta waya take ceman darling naji ka shuru har kasa ankama wannan shegiyar ko. Lokacin naji dama manasa na kusa dani da sai make ta.saboda zagin sameera da take. Kawai tsaki nayi na kashe wayar. Manasa tai ta kiran waya ta amman ban dauka.sai da naga 17 misscalls nata. Lokacin da nadawo zariya misalain karfe 9:12pm nazo gidana nayi sallama amman manasa tana jina taki amsaman sallamar naje na bude dakina na kwanta ina jiran manasa ta kawo man abinchi na domin na dawo da wata mahaukachiyar yunwa amman manasa shuru har kusan karfe 11:30pm manasa shuru. Na tashi na bude kofa naje kitchin naga ko zanga abinchi.ina budewa naga alamar andafa abinchi amman an cinye ni ba'a aje man ba. Lokaci ne naje dakin manasa naga ta kwanta amman itama ba barchi take ba.nace mata ina abinchi na. Manasa tace nayi baki sun cinye.nace abinchi na kika ba bakin. Manasa tace kwarai kuwa ai bakon ka annabinka. kaje kitchin ka sulala indomie kaci mana. Sai ta jawo bargo ta lullube duka jinkin da fuskar ta. Lokacin ji nayi kamar na kama manasa cikin daren nan nayi mata shegen duka sai nayi tunanin ai ciki ne gareta bai kamata na dake taba. Nayi tsaki mtsww na fito daga dakinta naje kichin na dafa indomie fara tas ko yaji babu haka na cinye ta saboda masifar yunwar da nake ji.na chinye na koma daki na kwanta ina tunane tunane har barchi ya daukeni.da asubah na tashi naje nayi alwala na tafi massalaci. Aka gama sallah na taso na taho gida.in shiga gida na tarar da manasa tana hada kayanta A akwati. Da nace bazan mata magana ba bari na kyaleta naga mi take nufi.sai wata zuchiya tace may be gidan su zata tafi.kawai sai na yanke shawara naje na sameta.ina zuwa nace ma manasa INA ZAKI? Budar bakin gidan mu zan tafi. Na kara tambayar ta Nace mata mi zaki yo? Tace man ta gaji da zama dani.nache amman baki da hankali haka da tsofan ciki zaki kama hanya ki tafi bauchi.kumah A motar haya.sannan tun da safe haka ko gari bai gama waye wa ba. Nace mata babu inda zaki idan ko kika tafi duk hukuncin dana yanke maki ke kika jawo. Naje nayi wanka na shirya na tafi gidan su dady na gaishe su san nan na fada masu cewa naga sameera.ina fadi naga momi tayi sujada ta godewa Allah. Na kwashe labarin zuwa na jos duk na fada masu.sai dady yace basu ga ta zama ba. Injira su.suyi break pass. Mu tafi jos. Mu taho da sameera. Nima lokacin ko karyawa banyi ba amman ban fada masu ba.kada suyi tunanin akwai wani abu tsakanin mu da manasa.suna gamawa muka dauki hanya sai garin jos. Misalin karfe 8:30am na safe muka isa garin jos.muna zuwa kofar gidan da sameera take.muka chi karo da sameera ta dauko akwatinta da niyyar zata bar garin jos.tasan daman sai nazo da umma da dady.sameera tana ganin su ta yarda akwatin ta ruga ta shige cikin gidan da gudu. kawar ta fadeela ta leko taga mike faruwa.ita ce ta bamu izinin mu shigo gidan.muna shiga sameera tazo da gaida su dady.nan su umma sukai ta bata haquri
Chapter 8 · 0% Book details