Sashe 11
Wani Dare Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Sameera tana tsaye tana kallon Hoton da
mukayi da Manasa shiyasanya hankalinta
yayi matukar tashi Wai Baffa na shine zai
auri Makiya ta Lallai kam za'ayi ta Abinda
keyawo cikin zuciyarta kenan Shigowar
Manasa ne falon yayanke tunanin da
Sameera take Ciki Manasa Tana Sakkowa
kasa Sai suka hada Ido da Sameera
shiyasa hankalin Manasa ya tashi Manasa
na zuwa Tacewa Sameera meyasaka kika
zo gida na? Sameera taja dogon tsaki
Mitswww Tare fadin ai yanzu daidai nake
dake wlh Saboda yanzu ba a karkashinku
nake aiki ba Ehe, Manasa tayi mamakin jin
abinda Sameera take fada mata Polina ce
ta dunga ba Manasa hakuri Budan bakin
Manasa Sai tace wa Sameera Bara nakira
mai gidana wlh Zakici Kutumar Ubanki
Shegiya Kawai Sai ta hau sama kirana
Polina tacewa Sameera zomubar gidan
nan Bansan haka zata faruba Sameera
tacewa Polina barta ta kira Mijin nata
shima daidai nake dashi yana bude man
huta nima Zan bude masa Polina ta kalli
Sameera tace lallai Sameera baki da
hankali, Ina Kishingide A makeken gadon
dake Dakina Manasa tashigo a firgice Tazo
ta zauna kusa dani tana kuka, Sai nace My
dear Meya faru ne? waya ta6a manke ne?
Sai tace man wannan shegiyar 'Yar aikin
tamuce tazo gidannan Shine take zagina
don Allah my dear kayi man wani Alkawari
Sai nace mata Manasa kifada buka tarki
Insha allahu zan Cika maki gurinki nayi
maki alkawari, Sai tace Baffa don Allah ina
so Ka dakko mata Police sutafi da ita Sai
tayi 1week sannan Asake ta kaji my dear
na Sai nace mata karki damu muje naga
Shegiyar da tata6a manke, Da suri Manasa
ta mike Ina biye da ita abaya A hankali na
sakko Kasa Kujerar da Sameera ta zauna
tana Facing Waje Ni kuma Banga Sameera
ba bayan ta kawai nake nagani, Ina sakko
wa Nace Ma Manasa acikinsu Wace
shigiyarce ta zageki manasa tace man
gatacan da Hannunta tayi man nuni, Buda
bakina cikin fada Nace mata Ke dan ubanki
kijuyo fuskarki jiki abinda zan fada maki
Sameera taki joyowa Sai nace mata Nan
gidan ubanki ne? Sameera tajuyo ahankali
tare da fadin A'A bagidan ubana bane, Ta
juyowa naga Sameera CE dama nayi ma
wannan zagin Ashe Itace 'Yar aikin da take
shan duka a gidan iyayen su Manasa
abinda keyawo daga kwakwal wata kenan,
Hankalina yayi matukar tashi danagan ta
Sameera tayi matukar kyau Kyenta ya
kara karuwa Gashi taci arniyar kwalliya
kyenta ya fito Buda bakin Manasa Sai tace
man Baffa na mekake kallo anan kaje ka
dakko mata police mana, Cikin sauri da
firgici nace TO Nararimi Hula nadorata akai
ta kalminma barau da bawa nasa Nafice a
guje Ina zuwa kofar gida Nasamu wuri
nazauna Ina jiran Sameera su fito, Manasa
tayi jiran tayi jiran amma bandawo ba
Taita kirana awaya naki dauka Tun karfe
1:30pm suke a gidana har zuwa karfe
6:00pm suna ciki Idan Sameera Zata fita
gidan Manasa CE kerike ta tare da fadin
dan ubanki kijira ya dawo mana, da
Sameera taga banda woba nan tabar
polina Tafito daga gidan lokacin data fito
Manasa bata saniba tana Kicin amma
nasan data ganta to bazata barta ta
tatafiba har Sai na dawo, Ina zaune Sai ga
Sameera tafito daga gidan Sai nayi sauri
na mike duk jikina babu karfi Sameera
tana gani na Sai tayi kamar bata ganni ba
zata tafi na janyo mata gyale natace mata
Ina kuma zaki batare da munyi magana
ba? Sameera taja tsaki Mitsww Dalla
gafara can kaban hanya nawuce Abun
mamaki wai yau ni Sameera takewa tsaki
Nadunga bata hakuri Sai nace mata
Sameera bara na dakko mota na Muje
gidan su Daddy Tunda nasan farin ciki
zasuyi idan suka ganki Sai tace HMMMM
Jeka dakko Motar A gigice na shiga gida
natarar da Manasa da polina suna firar
guduwar Sameera komagana ban masu ba
na dau key Ina fitowa daga gida na tarar
da Sameera bata gun Dana barta.........
mukayi da Manasa shiyasanya hankalinta
yayi matukar tashi Wai Baffa na shine zai
auri Makiya ta Lallai kam za'ayi ta Abinda
keyawo cikin zuciyarta kenan Shigowar
Manasa ne falon yayanke tunanin da
Sameera take Ciki Manasa Tana Sakkowa
kasa Sai suka hada Ido da Sameera
shiyasa hankalin Manasa ya tashi Manasa
na zuwa Tacewa Sameera meyasaka kika
zo gida na? Sameera taja dogon tsaki
Mitswww Tare fadin ai yanzu daidai nake
dake wlh Saboda yanzu ba a karkashinku
nake aiki ba Ehe, Manasa tayi mamakin jin
abinda Sameera take fada mata Polina ce
ta dunga ba Manasa hakuri Budan bakin
Manasa Sai tace wa Sameera Bara nakira
mai gidana wlh Zakici Kutumar Ubanki
Shegiya Kawai Sai ta hau sama kirana
Polina tacewa Sameera zomubar gidan
nan Bansan haka zata faruba Sameera
tacewa Polina barta ta kira Mijin nata
shima daidai nake dashi yana bude man
huta nima Zan bude masa Polina ta kalli
Sameera tace lallai Sameera baki da
hankali, Ina Kishingide A makeken gadon
dake Dakina Manasa tashigo a firgice Tazo
ta zauna kusa dani tana kuka, Sai nace My
dear Meya faru ne? waya ta6a manke ne?
Sai tace man wannan shegiyar 'Yar aikin
tamuce tazo gidannan Shine take zagina
don Allah my dear kayi man wani Alkawari
Sai nace mata Manasa kifada buka tarki
Insha allahu zan Cika maki gurinki nayi
maki alkawari, Sai tace Baffa don Allah ina
so Ka dakko mata Police sutafi da ita Sai
tayi 1week sannan Asake ta kaji my dear
na Sai nace mata karki damu muje naga
Shegiyar da tata6a manke, Da suri Manasa
ta mike Ina biye da ita abaya A hankali na
sakko Kasa Kujerar da Sameera ta zauna
tana Facing Waje Ni kuma Banga Sameera
ba bayan ta kawai nake nagani, Ina sakko
wa Nace Ma Manasa acikinsu Wace
shigiyarce ta zageki manasa tace man
gatacan da Hannunta tayi man nuni, Buda
bakina cikin fada Nace mata Ke dan ubanki
kijuyo fuskarki jiki abinda zan fada maki
Sameera taki joyowa Sai nace mata Nan
gidan ubanki ne? Sameera tajuyo ahankali
tare da fadin A'A bagidan ubana bane, Ta
juyowa naga Sameera CE dama nayi ma
wannan zagin Ashe Itace 'Yar aikin da take
shan duka a gidan iyayen su Manasa
abinda keyawo daga kwakwal wata kenan,
Hankalina yayi matukar tashi danagan ta
Sameera tayi matukar kyau Kyenta ya
kara karuwa Gashi taci arniyar kwalliya
kyenta ya fito Buda bakin Manasa Sai tace
man Baffa na mekake kallo anan kaje ka
dakko mata police mana, Cikin sauri da
firgici nace TO Nararimi Hula nadorata akai
ta kalminma barau da bawa nasa Nafice a
guje Ina zuwa kofar gida Nasamu wuri
nazauna Ina jiran Sameera su fito, Manasa
tayi jiran tayi jiran amma bandawo ba
Taita kirana awaya naki dauka Tun karfe
1:30pm suke a gidana har zuwa karfe
6:00pm suna ciki Idan Sameera Zata fita
gidan Manasa CE kerike ta tare da fadin
dan ubanki kijira ya dawo mana, da
Sameera taga banda woba nan tabar
polina Tafito daga gidan lokacin data fito
Manasa bata saniba tana Kicin amma
nasan data ganta to bazata barta ta
tatafiba har Sai na dawo, Ina zaune Sai ga
Sameera tafito daga gidan Sai nayi sauri
na mike duk jikina babu karfi Sameera
tana gani na Sai tayi kamar bata ganni ba
zata tafi na janyo mata gyale natace mata
Ina kuma zaki batare da munyi magana
ba? Sameera taja tsaki Mitsww Dalla
gafara can kaban hanya nawuce Abun
mamaki wai yau ni Sameera takewa tsaki
Nadunga bata hakuri Sai nace mata
Sameera bara na dakko mota na Muje
gidan su Daddy Tunda nasan farin ciki
zasuyi idan suka ganki Sai tace HMMMM
Jeka dakko Motar A gigice na shiga gida
natarar da Manasa da polina suna firar
guduwar Sameera komagana ban masu ba
na dau key Ina fitowa daga gida na tarar
da Sameera bata gun Dana barta.........