← Book details Wani Dare Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 11

Sashe 5

Wani Dare Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

nayi Laushi na daku nayi Laushi kamar dan kalin turawa Sameera na kuka tana fadin Yaya Karka bari su tafi dani Ni kam kadan kadan nake jinta Bibbiyu bibbiyu haka nake ganin su Ban iya tashima ballan tana nacece Sameera Haka suka wuce da ita Cikin Daren Anwar da Adnan yarana Sai kuka suke gunun ban tausayi ,,,,,, Bayan sun wuce da Sameera Dishidishi nake kallonsu har suka kule Sai nayi ma kannaina nuni da hannu akan suwuce cikin gida su kwanta Suna kuka suka wuce can Sai ga mai gadi ya fito Jikin shi na rawa ya dauke ni yay cikin gida dani Duk jikina babau karfi haka nayi kukan harna gaji Kwatsam Sai naji Waya a gefena tana Ringing tone Amma na kasa dagawa. Misalin 2:05am Sannan na danji karfi karfi a jikina Ina tashi Naje nayi wanka na dan wanke Inda Naji rauni Sannan na danji Dadi Dana zauna tunanin dana farayi shine Wani hali Sameera take ciki shin me zasuyi mata wa kuma ya turosu Harsu tafi da ita ? Tunanin dana dunga yi kenan Hankalina yayi matukar tashi Bansan Sanda son sameera ya kamani ba Gari na wayewa na Nahada ma kannai na Tie Nabasu suka sha Sannan nashirya su Nasaka su A mota naje na kaisu makaranta Bayan nadawo Sai naji kira awaya Ina dauka Sai Naji Muryar Wani mutin Bayan mun gaisa Sai yake ceman Kai ne Baffa Na amsa da Eh Sai yake ceman Kazo bayan Gidan Sarkin zazzau ka dauki Kanwar ka Da sauri na amsa mai da to Ganinan Zuwa Natashi da karfi karfina Na dau mota aguje Ina Cikin tafiya Daddy ya kirani Bayan mungaisa Sai yake ceman My son na kira Sameera Wayarta akashe Ya kamata kaje ka dakko su suci gaba da kwana agidan ka kafin Mudawo Yanzu ma Abuja zamu wuce da mamanka nace mai Ai suna gidana Yayai farin ciki sosai Aguje Na tafo Ina zuwa naga Sameera kwance a Saman wani Teble mutane sun kewaye ta ana kallon ta Saboda Ganin mahaukaciya suke mata Ina isa gun Ta buda baki cikin tausayi Tace Yaya Nayi maza na dauketa Nayi cikin mota da ita Sai a sibiti Jikinta yayi lakaf duk babu karfi Dan danan Likita ya Ci gaba da Dubuta Sai yace man Rashin kuzari ne amma bara narubuta maka magunguna Kasiya kabata tasha In sha allahu Komi zai normal Bayan munfito da Sameera muna tafiya Ko magana ta kasaman Mukaje nasiya mata magani Mukaje gida Nasamu Indomie nadafa mata taci ta koshi Tatashi taje tayi wanka sannan Ta kwanta Ina shirin naje na tambayeta Me ya faru Da suka tafi da ita Ina sahiga dakin datake Natar tana bacci Sai naji tausayinta ya kamani Sosai misalin 12:31pm Naje na dakko Anwar da Adnan Daga makaranta Muna Dawowa mai gadi yay taman Sannu da zuwa Amma Kokallon sa banyi ba Shikanshi yasan nacanza tundaga lokacin Dana Nasha dukannan ta sanadinsa Ban kara kulashiba Ina shiga cikin Falo Naga Sameera Nata zurga zurga Nace mata Me kikeyi Tace man Yayana Abinci nake dafa mana Kuzauna ya kusa dafuwa Nasan kunajin yunwa Nidai binta nayi da ido Kai nikaina nasan tana dakyau kuma nasan idan na aureta zan huta Rayuwa zansha Awancan 6an garan Yayan Manasa ya takurata da duka wani bugun dayai mata tafadi Sai da jini ya 6alle mata sukakaita a sibiti Likita bayan ya dubata Sai yace masu takura da tsangwama da ake mata dayanan cikin dake jikinta ya zube Duk Sai suka rinka farin ciki A zuciyar su amma basu yadda angane ba Ni kuma ina gida Ina jiran Sameera tagama girki Tabani labarin abunda ya faru bayan tafiyar da sukai da ita Kwatsam Sai Aka kirani awaya INA dubawa naga wake kirana Sai naga Manasa da bazan dauka ba sabida gudun tashin hankali Can saina dauka Sai Manasa take ceman Baffa naso na haifar maka danka ne Amma hakan yaci tira Cikin dake cikina ya zube Sakamako Ta kura man da Yayana yake yi AllhamdulillahiAbunda Nace kenan Farin ciki yayawaita a fuskata natashi Sai murna nadunga tsalle tsalle Sanna Sai Ta kara Kirana cikin Sanyin Murya tace Man Baffa Ina Son Muyi wata Muhimmiyar magana Dakai Sai Nace Mata Ina jinki.......... MU HADU DA SAFE DAN JIN CIGABA. CIKIN DARE Part 7 ****** Sai manasa ta Ce man Baffa wllh Nakamu da sonka Sai Nace mata ME? Sai tace nan Baffa Ina sonka Kayarda dani Na buga wani dogon tsaki Mitswwwwwwwww Sai Nace mata Kinyi hauka ne? Sai tace man Tun lokacin dana ganka nake a haukace Abinda yasa kaga na6oye Son da nake maka badan komi yasa ba Sai dan Cikin da kayi man Sai Nace mata Manasa Daga yau Sai yau karki kara kirana Sai ta dunga man magiya Don Allah wai na saurareta Ni kuma na kashe wayata Natafi falo Ina zuwa Sai na tarar da Sameera Tayi ta gumi Sai Nace mata Sameera Lafiya Sai tayi murmushin ta mai daukar hankali Sai tace Yaya dama kai muke jira kazo muci abinci Sai naji dadi Tare da mamaki Wai da Nina ke kin yarinyar nan Amma Yau gashi na wayi gari da soyayyarta Acikin Zuciya ta Abun ya bani mamaki matuka Bayan Munje mun zauna Ta zuba ma kowa Abinci Munaci Sai nake Tambayar ta Sameera Lokacin Da kaurayen nan suka tafi dake Ina suka kai ki? Kuma me sukayi maki? Idan baki fada man gaskiyar al amariba to Soyayyar Dana ke maki Zan dai na Sai naga hankalinta yayi matukar tashi sosai Sai tayi man Shuru Sai nayi mata tsawa ke badake nake magana ba Cikin furgici tace zan fada Sai Nace mata fadaman ina jinki Sai tace man Bayan sun dauke ni Suka rufe man Ido Ina buda ido Sai dai na ganni a Wani tafkeken gida Wanda koda yan kani za'ai idan nayi Ihu mutane baza suji ba Sai Babban cikinsu ya jani da karfi zuwa wani daki Shine ya jefar dani nafadi kasa Sai yabi kaina ya danne Sai nafara ihu ina Neman agaji Amma Sauran yaransa Sai min dariya suke Ina ji ina gani ya dauke budurci na yayi Amfani dani Bayan yaga kowannansu Sai da yayi Amfani dani Sai na zabura na mike tsaye Da sauri itama ta mike tana kuka Fadi take Yayana don allah karka rabu dani Saboda Bazan iya rayuwa batare da kai ba Yayana nafada maka gaskiyar Al amari saboda kace idan ban fada ba Zaka rabu dani Da hannu Nada katar da ita Tunda ga nan naji natsane ta Ko kallonta ma bana sonyi Zan tafi tarike man Riga tadur kusa a gabana tana Fadin Yayana don Allah kai man rai karkasa hawan jini ya kamani tun ina yariyata Sai nayi mata tsawa tare da fada mata Idan da baki masu hadin kaiba tayaya zasu cinma gurinsu Sai na nasa kafa nature ta Tare da Ce mata daga yanzu duk In da taganni karta nuna tasanni Kuma Duk inda nazo to ta bar gun Koranta ya6ace Sannan Nace mata Tarinka yin girkinsu ita da Kannanta karta yi dani Kafin tayi magana nashige dakina Tun daga dakina Ina jin sautin muryarta tana kuka Saboda bana son jin kukan NATA Sai na dau key din motata na fita gidan, Ina zuwa Majalisar da muke zama wani lokaci Saboda ni Banma cika zama ba saboda Zirga zirga tahanai Ina zuwa majalisar Sai sukayi mamaki mamaki saboda sun ganni Bayan mun gama gaisawa Sai nasamu wuri Nazauna Suna ta firarsu ni kuma ina Gefe ina jinsu Kwatsam Sai ga wata mata tazo wucewa Sai wani daga cikin majalusar Sai yanuna Wannan matar da Da hannu Sai yake cewa kunga waccan matar muna fukace Fita take amma mujinta baya sani Yawon gulmace gulmace take zuwa Ai muna fukace Ashe dan ta yana kusa dashi yana jin ana zagar mai Uwa Sai wani ya zo daidai kusa da kunnen mai zagin matar A hankali Sai yake cemai Innar Abokinka Bala ne kake zagi kake tozar tata kuma gashi nan kusa dakai yanaji kana zagar mai Mahaifiya Kuma yana jinka Me zagin yazaro idanuwa Dayarasa yadda zaiyi ya Wanke kanshi . buda bakin dazaiyi Sai me zagin yace Ai Innanmu itama muna fukace Habawa Sai aka tuntsire da dariya Ni kam ina gefe Ina tunanin masifar data sameni tsakanina da Sameera Misalin 8:01pm Na koma Gida Na tarar da Sameera Tana ta faman kuka fuskar ta duk ta kumbura saboda kuka Tazama abun tausayi tana ganina ta mike Sai tace man,,,,,,,, Sai Sameera tace man Yaya Nasan saboda nine kabar gidannan Don Allah kayi hakuri Sai na dalla mata Harara tare dayi mata tsawa Nashige dakina nabarta a falo Naje nakwanta Misalin 6:10am Na tashi daga bacci Sannan nayi sallar asuba Ranar namakara don har mamaki nake yi dana makara Ina tashi Sai natarar da Adnan da Anwar suna kallo a folo suna ganina suka gaishe ni Sai nake Ce masu ina Auntin Ku Sameera Sai suka ceman Tafita da Jakka a hannu Sai suka miko man Wasikar da Sameera tabasu tace masu Idan natashi su bani Idan natambaye su Ina taje suce man Taje tadawo Abinda Sameera ta umarce su dasu fada man Sai na Amsa takar dar Data basu subani Sai na wuce dakina Saboda na karanta, Ina shiga dakina Ina buda Takardar Sai naga Tayi Rubutu Abinda Take cewa hamar haka? { Wasika gare ka Yaya na Ina fatan katashi lafiya? Yayana Da wanne karfin hali zan misilta maka cewa zuciyata bata shagaltu da tsananin son wannan matashin saurayin ba. Wanda saka makon haka nakasa bacci acikin wannan dare Yayana nasan zakaji dadi Idan katashi baka ganni ba agidan ka Yayana nayi Nesa da kaine saboda katsane ni Amma ina so kasani Wallahi har abada bazan daina son kaba Yayana kada kayi wahalar me mana Saboda ni kaina ma bansan Inda zani Kuma nasan har abada bazaka ta6a ganina ba kuma Ina mai tabbatar naka duk inda naje bazanyi aure ba Kuma bazan so wani ba fiye da kai ina rokonka Yayana daka fada nasu dady da Mon cewa Duk inda naje Ina mai kiyaye mutincin kaina kuma Ina masu godiya mai tarin yawa da dawainiyar dasu kai dani Kace masu don Allah karsu tashi hankalinsu akan ne nemana kuma ina
Chapter 5 · 0% Book details