← Book details Wani Dare Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 11

Sashe 1

Wani Dare Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

****** WANI DARE Part 1****** Misalin 12:20Am. Nagama kintsawa Nayi shirin kwanciya daga ni sai Tiri kwata Wanda nasaba sawa Idan zan kwanta. Bayan na kwanta sai na fara tunani a cikin Zucuya ta Naje Gidan su budurwa ta ASMA'U Daga nanuna mata kosawa ta akan In turo gidan su ayi maganar Aurenmu shine tafara man Fada Har nafahimci bata sona kudi kawai take so Ina tunin nahakura da ita koko? Amsar danaka samu, Ihun da naji ne ya dawo dani daga gajeren tunanin danake akan Asma'u Tabbas na gaskata abinda kunnuwa na suka jiyo min, Ihun mace ne daga can waje. Nayi maza na sanya doguwar riga na dauki torch light mai hasken tsiya kamar fitilar masu gadi na fita. Mutum biyu na hanga acan gaba kadan cikin Daren suna kokarin kama wata matashiyar budurwa tana zizzille musu. Hasken fitilata ne ya sanya mutanen suka juya a guje suka kule a cikin duhu. Nayi maza na karasa wurin da yarinyar ke tsaye tana karkarwa kamar wacce ake ma gangi. ''Zo mu gudu'' nace cikin yanayin tsoro. Gyada kai tayi alamar a'a ba zata tafi ba, tun kafin ta ankara na fisgi hannunta cikin nace mu bar nan wurin tun kafin su dawo su same mu don abinda yasa suke gudu sun zata bani kadai bane. Na kashe fitilar dake hannuna duhu ya mamaye wurin muka ruga a guje ni da ita, muna zuwa kofar gida na nayi maza na bude muka shiga na mayar da kofar na rufe. Na shige gaba ta bi ni a baya, duk da na lura har yanzu tana cikin matsananciyar kaguwa da tsorata. Kai tsaye na shige cikin falo na kunna wutar lantarki haske ya wadata a dakin, inda anan ne na lura da raunin da suka ji mata a kafarta da hannunta. Nayi maza na dauko akwatin first aid nayi dressing din ciwon sannan na mike nace mata ki saki jikin ki, ban kawo ki nan don cutar dake ba sai don taimakon ki. Nan da kike gani gida na ne kuma ni kadai ne a ciki ba kowa, don bani da mata. Ban bari tayi magana ba nace mata ina zuwa! Na juya da sauri na shige daki na nashiga tunanin wani irin kaya zan bata ta sauya don gabadayan kayan dake jikinta a yage suke Don mutanen Da suka tare ta Suke kokarin mata fyade Sun yaga mata riga Na dauko mata wata rigata ta 'yan kwallo Nabata nace tasa Na dakko wando Na na Kot dina nabata nace tasa Ta Amsa cikin tsoro Alamun Haryan zu na jin tsoro na Bayan tasa naje cikin Firij na dakko mata Lemu da wani guntun bred Na mika mata ta Ansa Nace mata Idan kingama ki kwanta a Dakin dake Bayan ta sai Ta amsa da to, Naje na kwanta Ina jiran gobe tayi na Tambayeta Me takeyi acikin Daren Jiya.Bayan nashiga daki Nakasa rintsawa saboda wllh yarinyar taji kyau gadai Photanta kuna gani ku kallah kutabba tar da maganata yarinyar taji kyau Misalin 1:00am Natashi dan in tabbatar da yarinyar tayi bacci kuwa Ina tura kofa a hankali sainaga yarinyar ta mike Tayi wata uwar mika Nantake hankalina ya tashi zuciyata ta dunga buga zuciyata na rayaman da naje na aiwatar da abinda abinda zuciyata take so Ina kara kallonta Kirjinnan acike Kai yarinyar komi yaji dan komi akwai Wow narintse ido nafita ta Muka hada ido Sai tace mani don Allah inane bandakin gidannan Sai nayi mata nuni da hannuna cikin kasala nace mata gaya can Saita fice aguje daga inda nake Inajin sautin karar fitar fitsarinta Nayi wata doguwar ajiyar zuciya Natafi dakina Naje nakwanta Inajin karar kulle marfin kofarta Amma duk da haka zuciyata tana rayaman dane natun karata idan yaso bayan nabiya bukatata saina Koreta daga gidan Haka nadunga tunani har saida bacci ya Dauke ni Asuba nayi Na falka nayi Wanka nayi alwala natafi Masallacikin dake jikin gidana Bayan nayi sallar Saina fara tunanin yarinyar Har nasamu danyi Lazimi na lokacin da zanshigo gida gari ya soma wayewa Ina Shiga Nayi sallama shuru azatona tatashi ne shiyasa nayi sallama Ina tura dakin da take Sai naganta tayi wawan kwanciya Nayi ajiyar zuciya Bansan sanda nasume a tsaye ba Sai nayi tunanin In tasheta Ina waigawa gefen gadon sainaga Ashe wandon dana bata Cireshi tayi dazata kwanata Rigace kawai ajikinta Kai hankalina fa yayi mugun tashi Saina dan ta6eta habawa sainaji Kamar anyi man Shokin Najabaya da gudu Bugun kofar danayi ne yasa ta falka Saina fara Susa keya tare da soso gefen kunne na Banbari tayi magana ba Sai Nace mata dama naga baki tashi bane shiyasa Nazo Intashe ki Sai nafita Nakira waya a gidan mu akawo man Abinci Ina zaune a falon Saiga kanina Abubakar ya shigo falon tare da kula a hanninshi Sai yagaishe ni alla alla nake yafita kada yarinyar tafito yaganta yaje yace Ai nafara kawo 'yan mata Harya fita bata fito ba Ina lekawa naga tanasa wando Sai natambayeta Kinyi sallah kuwa? Tayi shuru Tabini da ido Ananne nafahimci cewa bamusulma bace Saina Ce kizo kici Abinci tabini da kallo Saina fita Tazo tana cin abinci danni sai wajen 10:00am nake breakfast dina Bayan tagama sai nazo nazauna kusa da ita nazauna Sai Nafara tambayarta Me sunanki Sai tace " Sunana Manasa Ni 'yar garin gombe ce Nashigo garinnan ne Don naga kawata Ina zuwa gidanta saita Nakirata a waya nace mata gani nazo gidanta amma gidan Da kwado Sai shine tace man nayi hakuri Ankwantar da Mom dintane a Kaduna Shine tatafi Mantawa tayine bata kirani a waya ba Saboda halin da mamatan take ciki, Shine nace mata kada ta damu Zanje gidan wata kawata ne In kwana acan da safe In koma gombe Inakan hanya bansamu dan aca6an dazai kaini gidan kawata ba Shine nahadu da Mutanen dakaga suna Mani kokarin yimin fyade Nagode da katai make ni Sai nace mata Ina kayan da kika zo dashi? Sai tace nasaki jakkata da wayata lokacin da nake gudu Sai nace mata Karki damu Kizo muje in siya maki kayan koda kala biyu ne Kinga gobe Da safe Sai nakaiki har garin gombe Sai tace to nagode Kai maye sunanka? Nace Sunana Baffa Batasan Nanemi data kara kwanane Don nima Nasamu Damar ai watar da Abinda keyawo cikin zuciyata Saboda yarinyar tana da komi namata Idan tazo gunka dole kayi ,,,,,,, Toya Abin zai kasance muhadu a Part 2, Anjima Ina fatan kunajin dadinLabarin????? Inadan kana jindadin Labarin to kayi Comment Danuna bukatarka don sonjin Cigaban Labarin. NOTE: kada kayi ma labarin nan mummunar fahimta akwai darasi a cikin sa . ***** CIKIN DARE Part 2 ****** Bayan mungama magana da Manasa Ta koma daki Ni kuma naje nayi wanka nayi Dress Kananun kayane Nasa Gashi rigar tahauni Idan kaganni da kayan ajikina kace Danni akayi kayan Saboda hakane Nake matukar Burge 'Yan mata Nafesa turare Ajikina mai Uban kanshi Naleka Dakin da # Manasa take Nace mata kizo mutafi Super market Saboda Musiya kayan kisamu kiyi wanka Sai ta kalleni Cikin Natsuwa Tare da kallo Kasan Kafafuwa na Harna juya natafi Amma bata daina Kallona ba don har lekowa tayi tabini da ido, Nafita naje wurin Mota Ina jiranta koda ta fito taganni Ajikin motar Kai gunin ban sha'awa ananne na fahimci cewa Na burge Manasa Sai Tatsaya Tace Man Kawo wayarka nayi maka photo Dannaga motar Tayi maka Kyau Suna motar Tawa { Anaconda } Kirar Honda Kudinta Million 3, Farace kirar HONDA Bayan tayi man photo Sai Nace mata Tashiga Muje Nagaida Mahaifana Daga can sai muwuce Sai tayi murmushinta mai Jan hankali Sai tace Mutafi Bayan munshiga Mota Muna cikin Tafiya Sai naga Tana kallo na ta Gilas Anan ne Nafahimci Nafara Burge manasa Muna cikin tafiya Sai Naga Tayi Hamma Tadan daga Hannuwan ta donyin Mika Ina Kallon Kirjinnaan Nata Harna saki Sikiyari Bansani ba Lokacin da Hankalina ya dawo jikina Motar tatun kari Wata majalisar Da mutane Suke shakatawa Nai maza nata6a Burki Sai Take ceman Garin kallona kasaki Sikiyari Sai tayi murmushi Ita kanta tasan Ina Sha'awar ta, Mukaje Nagaida Mahaifana Muka fito Amma Ita bata sahigaba saboda Bana so wanima yaganta acikin Dan Gina Muna Zuwa Super market Sai naga ASMA'U Ita da kawarta Sai nayi fuska nanuna kamar ban gansuba Mukaje Nasiya Mata Kaya kala Biyar masu Tsada Da takalma kala Ukku Bayan Munshigo gida Sai muka zauna falon nace Mata Taje Tayi wanka, Lokacin da tafito Bandaki Tasanya kayan dana Siya mata Tayi kwalliya gunun ban Sha'awa gashi kayan sun matse jikinta Sai kusa dani tazauna Saita Dau key din motata tace man Baffa muyi wasa Nabaka minti biyu Idan harka kasa Amsar key dinnan daga Hannuna to motar ta zama tawa Sai nace mata Abun tursasawa ne komi? Tace Eh dole kayi Idan baka yiba To lallai za'abarka abaya Domin wasan gadukkan alamu zai dadi Sai nace mata muje zuwa Muka fara kokuwa Duk sanda zan ta6a jikinta tsigar jikina tashi Take Haka mukaci gaba dayin Wasan Sainaga ta dau Key din tasakashi a Tsakanin Brest dinta Gashi lokacin data ibar man Ya kusa karewa Saura Secorn 30 Wasan ya kare Gashi kuma tasa Key din Acikin rigar Nononta Haka narintse Ido naburma hannuna aciki Ina saka hannuna Sai Namanta Key Zan dauka Sai naga jikinta yayi sanyi Naci Gaba da motsa hannuwa na Acikin Waini Ina laluban key Sai tace Man Har yanzu bakaga key dinba Nace Mata yanzu najishi Haka nazaro hannuwa na Duk Sun jike saboda Zufa Kunya ta Isheni Saita ceman Baffa kadawo mucigaba da wasan nace mata Sai Anjima yunwa nake ji bari Sai Anji Sai tayi murmushi tace Allah yakaimu sai take ceman Baffa yakamata yau Inyi mana girki Koh? Sai nace mata toyayi Naje Nasiyo Shinkafa Da sauransu Nabata Tashige Kicin Ni kuma nawuce daki Naje Na kwanta Ina tunanin wasan da mukai da ita Inayi Ina Dariya Karar waya tane ya katseni daga Tunanin da nake Inayin Picking Sai naji Mom dina tace Baffa Maganar da mukai Nazuwana Kaduna yau ne fa Nashirya tun dazu kai Nake jira Sai nace mata Mama kibari Sai jibi Shine tasha kunu Nabaka Minti 2 Idan baka zoba ni sai nazo Gidannaka Nace Mata a'a karki
Chapter 1 · 0% Book details