Sashe 7
Wani Dare Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Don Allah kafada man Waya 6ata maka rai? Rahul cikin fushi yake cewa Hajiya Wai Hajiya yanzu kamar Sameera Ita Ce zata zageni a tsakiyar Kasuwa Hajiya tace Sameeran Ce tazageka? Yace Eh Hajiya! Hajiya Tace kaje ka dakko wayar Redio Idan tadawo kai mata Kafirin duka Rahul yaje ya samu Wayar Redio Manasa ma Itama tasamo wayar Redio Wai harda ita za'a daka Sameera saboda tazagar mata Yayanta, A falo suke tsaye suna jiranta Manasa da tadawo gida tana zuwa harabar Gidan Taji gabanta yana fadi, Kamar tajuya ta fita gidan amma hakanan ta tashiga gidan Tana zuwa falo Manasa tayi saurin kulle kofar falon Sameera ta zaro Ido Tace Manasa Lafiya? Manasa ta wanketa da mari Rahul yacire hijabin dake jikin Sameera kukaci gaba da dukanta Sai da sukaimata ti6is Suka far fasa Mata jiki Ko ina ajikinta ya fashe Fuskarta Ce kawai batayi komai ba Saboda itama tana rife fuskar Sameera tayi kuka kamar ranta ya fita Bayan sun gama bugunta 3 Awos Bata iya tashi Sameera da rarrafe takai dakinta Jikinta gaba daya duk bakarfi Kankace haka ciwon kai mai karfi Ya kamata zazza6i Idonta biyu Ita kanta Tana tausaya wa kanta Gari nawayewa Rahul ya shigo yacewa Sameera Ke Ga kayana can dana Manasa Dana Hajiya Ki wanke Mana Kitabbatar da kin wanke su kafin Mu dawo daga Jos Cikin sauri Sameera ta Amsa Saboda gudun bugu, Yaja tsaki ya fita, CIKIN DAREN bacci yaki yuwuwa man Saboda tunanin Sameera Shin tunanin danakeyi Wane hali Sameera take ciki kuma Ina take Ammsar Dana kasa Samu kenan, Gari na wayewa nayi wanka Nadau Key din motata Naje gidan su Dady Ina zuwa nagaida momy na da Abba Sannan Nasanar dasu Yadda mukayi da Abban Manasa nacewa naturo Magabata na da ayi Maganar Aurena da manasa Dady yayi farin ciki Itama mahaifiya ta Buda bakin Momy Sai tace dannan Wlh harga Allah naso ka Auri Sameera Allah nedai bai nufaba yanzu nata Raye ko bata Raye Wallahu A alamu Sai dady yace man yaushe Iyayen Manasa sukace katuro mahaifan ka Sai nace mai Dady 2week suka Ce Dady yace Allah ubangiji ya kaimu lokacin Momy tace Ameen, Jingine nake ajikin motata a kofar super market din dake Tudun wada Zaria Tunanin Sameera ya hanani walwala da Kwanciyar hankali Ni Sai naga kamar 6atar Sameera batazana Ce ga Rayuwa ta Ina tsaye nayi tagumi Sai ga wata kyakykyawar Yarinya taci kwalliya Tazo tasameni tayi man Sallama, Salamu alaika? Na6ata rai nace mata Wa'alaiki salamu, Sai tace naga Malam naga kamar kana cikin damuwa kozan tayaka fira? Sai nasha kunu Na daure fuska Nace mata Dan Allah malama kirabu dani kona Ce maki Ina Son mutun yataya ni fira ne? 6ace man dagani ko kuma nayi maki wula kanci, Sai tayi murmushi tace Allah ya baka hakuri Sai munsake haduwa Natabbata idan kadaina fushi to zaka saurare ni Saboda ni kyakykyawa Ce, Sai nayi tsaki Naja motata izuwa gida, Ranar da Su Dady suka shirya zasu Bauchi zuwa kar6o aure na Sameera ji tayi gabanta nafadi kamar wani Abu zai sameta Su dady suka isa Bauchi Amma su Kansu sunji ajikinsu kamar zasu ga Sameera a bauchi Saboda suna isa Bauchi tunanin Sameera ne kawai ke yawo a zuciyar su, Ita kanta Sameera Baccin data danyi na mintoci Har mafalki tayi wai sun hadu dasu dady Da mom da kuma ni Lokacin Da muka isa harabar gidan su Manasa Kowanne Acikinmu gabanshi bugawa yake Muna Isa Falon Kawai Sai naga,,,,, Muna shiga falon gidan su Manasa Sai Mukaga Manasa Tafito ban daki Sai kunya ta kamata A guje tatafi dakinta Sai nacewa dady Wannan Wadda taruga Itace Manasa Sai dady yayi dariya Hajiya Ce taje tacewa Sameera Kada tasake Tafito Kicin din indai tasan bata gama Abincin ba Sameera ta Amsa dato Muna zaune Sai ga Abban Manasa ya shigo suka gaisa da Mahaifana ni kuma Natashi natafi dakin Manasa A wannan zuwan da mukai gidan su Su Manasa Shine Aka gama Komai har sukasa Ranar Aurena da Manasa Wata daya ne akasa Saboda Dady Yana so yatashi kasar England Har Muka gama komai Muka tafi Sameera batasan Abinda ya faru ba Sai bayan wuce Sameera ta gama girki Sannan tasamu damar fitowa Daga kicin tana zuwa falo Sai taji Ana Maganar Dame dame ya kamata ayi A daurin Auren Manasa Da Muhammad Abdulhadi Sai taji gabanta ya fadi har tanayiwa Manasa murnar Saranta da akayi Manasa Cikin Fushi ta iya Amsawa Saboda tatsani Manasa sosai Sameera ahankali cikin kasala ta tatafi Dakinta Tana zuwa dakinta tazauna tayi tagumi Sai Taji sallamar Wani yaro An aiko shi ya kirata, Yana shigowa Inda Manasa take Yace mata Sameera kizo ana kiranki Awaje Sai tasha kunu Tace wake kirana?.Sai yaron yace Wani mutimine Tana cikin fadin haka Sai Ga hajiya tashigo Dakin tana fadin Dan ubanki kitashi kije Abokin Rahul ne yake kiranki Idan baki jeba Rahul Zaici Ubanki kuwa, Sameera da sauri tatashi tatafi Saboda Tsoron Rahul datake yi, Tana zuwa gum matashin dake kiranta Mai suna Bala Sai tayi mai Sallama Sai ya amsa mata tare dayin murmushi Sai tace malam Don girman allah karabu dani wllh akwai Wanda make so Buda bakin Bala Sayyace Waye kike so Sai tace Inarunka dole Sai kaji sunansa? Sai yace a'a Amma don girman allah Kitai maka kifada Man Sai tace mai Sunansa Abdul-ahad Sai bala ya zaro ido yace Wanda zai auri Manasar Shine kike so? Sameera tace don Allah karufaman Asiri wlh bashi bane Wannan nanine daban kuma Ai anayin suna Iri daya Sai yace Hakane Amma wlh Koki bar garinnan konace wa Rahul Saurayin Manasa Shikike so, A guje Sameera ta shige gida Saboda taji bala yace zai gayawa Rahul shiyasa Sameera tayanke Shawar Barin gidan Sameera tana zuwa daret tana nufa Dakinta Ta Hado kayanta Duka Tasa acikin Leda Sai da ta fahimci falon Bakowa Sannan Tayo waje da gudu .Sai mai gadi ya tareta yace Mata Sameera Nasan kina Shan Wuya acikin gidannan Garama ki gudu Ni kuma zan taya ki da Addu'a Sameera a tsorace tace mai Nagode tafita da gudu Ashe Bala wasa yake mata Shikanshi baya jin dadin dukan da Rahul yake mata, Sameera Tana zuwa tasha Tasamu wani mai kudi Taroshi alfarma daya tai maka mata da kudin mota Zuwa Zaria city Mutiminnan Dubu 10,000 Ya bata Saboda tausaya mata da yayi Ganin yadda tazo A gigice, Ina zaune Dady Ya kirani Bayan mungaisa Sayyace man My son Yau wata daya kenan dagama gidajena na Kaduna Nawa da naka Don kada Gidan da kake ciki nasiyar dashi Da Wanda mu muke ciki don haka gobe kashirya da Sassafe Nasa azo man da Tirela ta kwashe kayanmu duka Sai naji dadi amma tsoran danayi Karmu bar gidan kuma yaza mana Sameera tadawo gidan nemanmu gashi dady yace kada Wanda ya fada makowa Inda zamu zauna A Kaduna Gari nawayewa Tirela Tazo ta kwashe kayanmu duka A wunin muka gama Kwashe kayanmu Muka koma Kaduna Su dady Suka zauna A Tudun wada ta Kaduna Ni kuma Nazauna a Kawo A gidan dazan zauna Nida Amaryata Sameera, Satinmu Daya da komawa Sameera Bayan tabar gidan su Rahul Gidan wata kawarta taje A jos mai suna Fadeela Isma'il Satin ta ukku A gun Fadeela dayake ta bata duk Labarin Abunda ya faru da ita Sameera tayi matukar Tausaya mata Sosai Shiyasa har bata so Sameera tatafi Watarana tace ma Sameera Ya kamata muje Zaria Kudaidai ta da Iyayenki da kuma Baffan Saboda kisamu kiyi Aure kinsan Yanzu zaman aure shiyafi komai Dadi Lokacin Da Sameera Sukazo Zaria sukatarar da muntashi Adaidai wannan Lokacin Ake Daura Aurena Da Manasa, Sameera tayi kuka sosai Hakanan ta hakura ta koma Jos sukaci gaba da zama da Fadeela, Bayan aurena abokai Kowa ya watse Aduniya banda iyayena Babu Wanda nake son gani Sai matata Manasa Manasa tana Mani son Da bata ta6a yiwa wani ba Shekararmu daya da wata biyu Manasa tasamu Ciki Wanda ya kai munzalin haihuwa Watarana zani office Manasa tarakoni Izuwa harabar gidana Sai nashafa mata cikin ta nace Insha allahu Kafin nadawo Sai dai naji Anyo man Waya ace kin haihu Sai tayi nurmushi tace Ameen Sai nasunbaceta na ja motata nayi gaba,saneera kuwa Sai Alokacin ta kara wayewa haduwarta da fadeela ta koya mata Kwalliya Da salon tafiya Kai idan baka san Sameera ba Sai karantse kace 'yar shugaban kasace Watarana Sameera taje Super market Sai ta hadu da Polina Polina tayi matukar far in ciki da taga Sameera Bayan rungume Polina tace Sameera wllh Kinyi kyau ko Gomna Ai yaganki dole ya kyasa Sai polina tace wa Sameera Kishirya kizo muje Kaduna gun Manasa Wata kawatace wadda muka hadu a bauchi Jikin Sameera yayi sanyi Sai taba Polina labarin Zawanta bauchi Polina tatausaya mata Sai tacewa Sameera karki damu ai yanzu kinfi karfin Manasa tata6aki barinma mujinta yaganki Ai kau Dole shima ya kyasa Sai sukai dariya Sukayan Ke shawarar Gobe da safe misalin karfe shida zasu wuce Kaduna Saboda basaso sukwana Sai Sameera tacewa polina kinsan Inda Manasan Tayi Aure? polina tace Naje gidansu aka bani Address Din gidan Ammace man Tana da ciki haihuwa yau ko gobe Ahaka suka rabu akan gobe zasu hadu Sai suwuce Kaduna, Gari nawayewa Sukakama hanyar zuwa Kaduna Misalin karfe Ukku suka Isa Kaduna Sai kai sa'a sukaga Gidan su manasan Ananne Sameera taji gabanta nafadi Suna zuwan falon Manasa Sai Sameera taci karo da Makeken hotona wanda muka Dauka Da Manasa Ahotan kamar zanyi magana Hankalin Sameera yayi muguntashi. MU HADU ANJIMA. ** CIKIN DARE Part 10 ****** Sameera tana tsaye tana kallon Hoton da mukayi da Manasa shiyasanya hankalinta yayi matukar tashi Wai Baffa na shine zai auri Makiya ta Lallai kam za'ayi ta Abinda keyawo cikin zuciyarta kenan Shigowar Manasa ne falon yayanke tunanin da Sameera take Ciki Manasa Tana Sakkowa kasa Sai suka hada Ido da Sameera shiyasa hankalin Manasa ya tashi Manasa na zuwa Tacewa Sameera meyasaka kika zo gida na? Sameera taja dogon tsaki Mitswww Tare fadin ai yanzu daidai nake dake wlh Saboda yanzu ba a karkashinku nake aiki ba Ehe, Manasa tayi mamakin jin abinda Sameera take fada mata Polina ce ta dunga ba Manasa hakuri Buda makin Manasa Sai