Sashe 6
Wani Dare Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mai basu hakuri dana tafi ban sani ba Sannan kuma Yaya na kayi min Alkwarin bazaka fada ma kowa Abinda ya faru tsaka Nina da mutanen dasu duke niba Yaya na don allh karka fada ma kowa wannan sirrin ko mama da baba Yaya nidai natafi Sai yadda hali yayi Idan da rabon zamu hadu koh Ni dai ina mai baka hakuri Sai wataran Bye daga mai kaunar ka kuma mai tunanin ka a koda yaushe Sameera kanwarka} Bayan nakarnta hankaina yayi matukar tashi Sai zawo zawo nakeji Nayi sauri natafi ban daki amma Zawon yaki fitowa Nai sauri nadau key din motata natafi tashar motoci Duk naduba banga Sameera ba Gidan kawayenta duk batanan duk inda nasan Sameera nazuwa duk naje amma Babu Alamunta tun safe natafi yawon nemanta Amma bata Kwatsam Sai naji wayata na kara Inayin Picking Sai naji muryar dady na Sai yake ceman My son Kana gida ne Nace mai EH Sayya ceman Ba Sameera wayar Narabu dajin muryar ta Sai hankalina ya tashi nara mezance ma dady Sai Nace mai Dady Batanan Sai yace man Ina tatafi? Sai Nace mai taje gidan kawarta Indo Sai ya fara man fada Dan ubanka neyasa zaka bar Sameera tafita cikin wannan daren ? Nayi Shuru Sai yaceman Ai gobe zamu dawo Idan wani Abu yasami Sameera to Ranka sayya 6ace bai bari nayi magana ba Sayya yanke wayar, WASHE GARI misalin karfe 11:46am Su dady suka shigo Zaria suna zuwa Zaria Sai Dady ya kirani awaya Ina dauka Sai yaceman My son Kamai su Sameera gida Mundawo yanzu Can Sai yakara Ceman Sikin Sanyin murya yace man My son Nakosa naga Sameera Bala'i Abunda Nace acikin zuciyata Sai na fata tunani wai mema zancecma dady ne Ina cikin wannan tunanin Ne yakara kira My son don Allah kayi Sauri kadawo dasu gida Da sauri na hada kayan Anwar dana Adnan Nasaka su a mota nuka tafi gidan Su dady Muna zuwa natarar da dady a harabar gidan a tsaye Muna fitowa ya kalleni jikina Sai rawa yake Buda bakin dady Sai yace man My son Ina Sameera? Nayi shuru Sai ya kara ceman Sameera ta byata ne? Nayi shuru Sai yace man cikin tsawa Bakajini Ina maka nagana Buda bakin Anwar Sai yace Dady Sameera ta byata Guduwa tai tabar gidan kuma tace har abada bazata dawo ba wai karma ayi wahalar nemanta dan baza aganta ba Sai naga dady ya fadi Ya suma da sauri na daukeshi nayi cikin gida dashi Bayan ya farfado Sai nabashi labarin abinda ya faru Komi na fada mai amma ban fada mai cewa kauraye sunyi zina da Sameera ba Haka mukaci gaba da Neman Sameera harna tsawon 4week amma bamu ganta ba bata ba a lamarta Har muka hakura Momy tayi kuka kamar ranta ya fita ni kaina nasan Suna Son Sameera sosai, Ashe Sameera bayan ta bar gida na Mota tahau Daniyyar zata Bauchi Gun wata kawarta wadda suka hadu tun a Secondary School Lokacin dataje bauchi Sai gidan kawar tata Mai suna Polina itama ba musulma bace dataje gidan Sai tatarar gidan Babu kowa Sai akayi ma Sameera kwatancen Gidan kawar Polina mai suna Manasa Bayan Sameera ta je gidan su Manasa Sai ta samu yaro daya kira mata Manasa a gidan Sameera na yatsaye Sai yaron yafito yace ance Manasa batanan Amma Idan zaki iya jiranta to Bazata dadeba zata dawo Sameera tun karfe 4:25pm take jiran manasa Amma Manasa bata dawo ba Sai bayan magriba Yunwa nadamun Sameera gashi kudin dake hannunta Saura naira 200 Tana tsaye Sai ga Wata Moha jeep Tatsaya agaban Sameera Sameera natsaye tana kallon Motar Sai taga Manasa ta fito Daga cikin motar Sai manasa ta zo inda Sameera take Sai take Cema Sameera anyi man Waya ne ance man Wata bakuwa tana kofar gidan mu tana jirana kece ? Sameera tace Eh nice Kece Manasa? Manasa tace Eh meke tafe dake? Sameera tace Nazo gidan Wata kawata mai suna Polina naga gidan a rufe Amma Ance nazo gunki kila kinsan Inda suka koma Ance man ke kawarta ce Manasa tace gaskiya Bansan inda polina suka koma ba Manasa ta juya zata tafi Sameera taduka tarike mata Riga tace Manasa kitai makene da gun kwana Kona bar nan bansan inda zanje na Kwanta ba Manasa ta Tambaye ta daga Ina kike? Kuma maye sunanki? Sameera ta Ce sunana Sameera Ina Zaune a katsina a wani kyauye mai suna Dandume. *** CIKIN DARE Part 8 ****** Nan dai sameera suka yi jinga zata rinqa yi ma su masana aiki. A wanchan bangaran kuma ina ta kiran sameera A waya taki dagawa da kyar na samu ta dauka. Sameera na daukar wayar tace Hello, Banji taba Tanata Hello bana jinta Sai na kashe wayar Saboda bana jinta Sameera ta ije wayar Inda taganta tatafi wajen aikinta. A wanchan bangaren kumah na shirye naje bauchi ziyara wajen abokina munnir. Muna tsaye da abokina Munir ya kira Yayan Manasa Mai suna Rahul Ya Ce mai Rahul Kazo Inda Muka Saba haduwa zakaganni nida Abokin nawa Rahul Cikin sauri yace Ganinan zuwa Ina tsaye Sai ga Yayan manasa Yana fitowa daga mota Muka hada Ido dashi Hankalina ya tashi Yana zuwa yace ma Munir wannan ne Wanda kukazo tare dashi? Munir yace Eh Shine Kasan shine? Rahul yace wannan Da kake gani Shine yayi wa Manasa Ciki Cikin sauri Munir ya kalleni yace Abdul Dama Kai Mazina cine? Nace mai A'A yace man Rufe man baki Rahul Kayi hakuri bansan hakan tafaru ba Dakar munir ya lallashi Rahul Har Rahul yaji yana son yayi Abota dani, Rahul shine ya kaimu gidan su Lokacin da muka kaje Sameera tana kasuwa Rahul shine yayi kokarin Hana mahaifiyarshi abunda tayi niyyar yimin Maman Manasa Wuka ta dakko da Niyyar zata kasheni Hankalin yayi matukar tashi Dakar Rahul Ya lallasheta Harta hakura Amma dai duk da haka taki Sakin jiki dani Munir Shikanshi Naga chanji atare dashi Saboda yaji Ance nayiwa Manasa Ciki, Muna zaune a falo Sai ga Manasa ta shigo gidan Tana zuwa falo ta kalleni Sai Murna da sauri ta kawo mana Abinci Mukaci muka koshi Manasa Ce ta kirani Izuwa dakinta don mu tattauna Gaskiya Manasa tana dakyau Amma Duk kyanta bata kai Sameera ba Manasa tace man Baffa banta6a haduwa da Namijin daya shiga rayuwa ta Lokaci guda ba Sai Saikai daga wannan lokacin na yadda da Soyayyar Manasa Kafin Sameera ta dawo Manasa ta shaida Ma iyayenta cewa Ni take so ta Aura Iyayenta Sunyi Farin ciki A daidai wannan Lokacin Mahaifin Manasa ya shigo yana masu Albishir dacewa Gobe Zasuje Gidan Sheikh Dahiru Usman Bauchi Zasu musulinta Matan gidan sunyi Farin ciki dama suna Sha'awar shiga musulinci Dadyn Manasa ne kawai baya so A wannan Lokacin Naji dadi Saboda nasan zan iya auranta tunda ta Musulinta Munir yana A falo ni kuma natashi na tafi dakin manasa Nabar Munir A falo Ina shiga dakin Manasa Dai dai lokacin da Sameera tashigo Gidan Su Manasa da Leda A hannunta Kayan miya ne tasiyo Tana shigowa Rahul yace to kaga yarinyar Bayan ta gaishi ta wuce ciki dan yin Aikin dake jiranta Munir yaji tausayinta Saboda ganin yadda take tafiya a Karkace jikinta duk ga Alamun Bulala nan, Kwance natarar da Manasa a dakinta tana tunanina Tana ganina a dakin Nayi Sauri Narun gomota.sai nayi tunanin kar abin ya faru baya ya kara faruwa.da sauri na saketa na fito dakin. Ina fitowa daga Dakin Manasa nayi sa'a ba Wanda ya ganni Ina zuwa Munir yace Abdul-rahman naga 'yar aikin gidan su rahul Wllh har tabani tausayi Abdul-rahman bara a kirata ku gaisa Sai Nada katar dashi Nace karabu da ita Watarana In na sake dawo zan ganta Munir kazo mutafi Yamma tayi Bayan munyi Sallama da Mutanen gidan Mun fito Sameera kau duk batasan abinda ke faruwa ba tana Kicin Sai aikinta take, Lokacin da zan shiga mota Manasa ta kalleni Cikin tausayi tace man Baffa yanzu Sai yaushe kenan? Sai Nace mata Sai munyi Waya Muna tsaye nida Manasa mahaifin ta ya fito daga cikin gida ya kallemu yace Baffa daga gani kai mutumin kirkine don haka idan har dagaske kake to katuro Iyayenka Ayi maganar aurenka kai da Manasa, Bayan muntafi Sameera ita batasan abinda ya faru ba Data gama aikin datake Shine taje daki ta zauna Ananne tayi tunanin dazu dazata shigo gida taga taga mota Irin ta yayanta Baffa A guje ta fito izuwa harabar gidan wai koda zataga motar Tana zuwa Sai taga babu motar Tana dawowa falo Sai taga Manasa Sai tace ma Manasa Don Allah suwaye sukazo gidannan dazu? Manasa tace Meya faru? Sameera tace naga motar da sukazo tayi man kama data Yaya na Manasa taja tsaki Mitswwewww Tare da fadin ke dai dabbace wllh dallah ga fara can wuce kibani gu wawuya kawai, Sameera ta shiga daki tana kuka Ananne tayi Data Sani bata Bar zaria ba Da tana da kudi da zaria zata koma rashin kudi ya hana Sameera yin kwalliya Ko kwalliya bata yi Saboda bata da kayan kwalliya Sameera Tayi kuka kamar ranta zai fita Rahul Yayi duk iya kokarinsa Wajen kawo mata Samiri Abokansa Amma ita takekashe Tana da Wanda zata aura Amma takasa Fada masu Sunan Wanda zata aura Rahul ya kawo mata Manyan mutane amma bata son kowa Sai ni Wannan dalilinne yasa take sanya likabi Idan aka Aiketa kasuwa Idan Sameera tazauna ita kadai tunanina Kawai takeyi, Rahul jiyayi Kamar kiyayyar Sameera takara dasuwa a cikin zuciyarshi Wata rana Sameera tana a kasuwa Rahul Zata siya naman miya Rahul Yazo inda take ya wanketa da Mari Saboda yasa ta gugar kaya Kafin ta fara Hajiya Wato Innar Rahul ta aiketa kaasuwa Amma tayima Rahul bayani amma duk da haka yaci gaba da dukanta A tsakiyar kasuwa Sameera dataji bugu batasan lokacin data zageshi ba Cemai tayi Allah ya isa banyafe maka ba mugu kawai. MU HADU A PART 9 DA SAFE, KUNA TARE **** CIKIN DARE Part 9 ****** Rahul yayi matukar mamaki da Sameera ta zageshi A guje ya Debi motarsa Izuwa gida Yana shiga gida Sai Hajiya tace Rahul Ya kashigo gidannan ranka A6ace meyasa meka? Rahul yayi shuru Hankalin Hajiya ya tashi Ta kara cewa Rahul