Sashe 3
Wani Dare Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Natashi tsaye A furgice Nace mata ME? Tace man Ina dauke da juna Biyu kuma Nakane Don banta6a saduwa Da wani namiji ba In bakai ba, Sai ta yanke wayar Sai na zauna nace ma su Dady To bakomai Insha allahu zan Auri Sameearar Sukayi farin ciki Dady yace dawa kake waya A firgice haka? Nace mai wani Abokina ne aka kwantar da mahaifinshi Shine ya kirani Ya fada man Sai zufa nake Duk da cewa falon Akwai A.C amma Jikewa naji nakeyi Sai nayi sallama dasu nace masu Zanje gida Ina fita nashiga mota Na zage gilas Naciro wayata Na kira Manasa nace Mata Manasa Don Allah kifadi abinda zan turo maki dashi kije a zubar da Cikinnan Taja tsaki Mitswww ai baka isa ba Wllh Saina haife maka yaronka Takara da cewa kuma wllh Zan fada ma Abbana Kaine kai min ciki Kuma nasan Abbana zai iya kashe konawa ne don yaga Anwulakan taka Ta katse wayar na kira akashe Nayi nayi akashe Dakyar naja mota na tafi gidan Ina zuwa dakina Sai kuka Dandanan Fuskata ta kumbura Idanuwana Sunyi Jawur Wuni nayi kuka ban samu na iya cin wani Abuba Har gari ya waye Nayi wanka Nayi Addu'oi na Sannan nadan samu Saukin damuwar Sai na fara tunanin anya zan iya zuwa gidan Su ASAMA'U kuwa Sai natuna Alkawari nayi mata Nace zani Haka Sa Manyan kaya nadau Hulata Na murzata akeya Natafi Amma duk da haka Idan kaganni Sai kasan Ina cikin Damuwa Ina zuwa gidan su ASAMA'U Nazauna a falo aka kawoman Ruwa mai Sanyi Na dan jika Makogwaro na kujerar dana zauna Tana kallon kujerar da Iyayenta suke zaune Bayan mungaisa Sai Babanta yake cewa Asama'u zauna kusa da shi tazauna kusa dani Babanta yake cewa Kai amma kunyi Kyau Sai yace man Baffa Shin zaka kasance maisa Asama'u farin ciki harkarshen Rauearta? Sai nayi Shuru Sai Ce kanaji Ina maka magana? Nakarayin Shuru Daga karshe Ita nayi Saboda damuwar Dana tsinci kaina da ita Shine matsalata Manasa Bayan nafito daga gidan su Asama'u Ina tafiya ina waige kamar Wanda yayi Sata yake tsoran kada akamashi Ina waigawa naga Asama'u ta gurugo aguje tazo gaban Tana Fadin Haba Baffa Mahaifina fa Ya tambaye Kane Shin zaka kasanse mai Sani Farin ciki har abada Shine katashi kafito to yanzu Me kake so naje Nace masu? Cikin fushi tare da daga mata Murya nace mata OHO Tarikeni Tace man Me Kace? Nace mata BANSANI BA Nace mata BANSAN HAR SAU NAWA ZAN MAKI KARYA WAI DAN INSAKI FARIN CIKI, Nace mata KINA CEWA NA KALLI CIKIN IDANUNKI SHIN ZAKIGA SO KODA KARAMI NE? Tayi shuru. Nakara Ce mata GASHI KIKAMA HANNUNA KIRIKE KINJI WANI ABU ANAN? Tayi Shuru, Nakara Ce mata ZANJE NADUNGA FADIN INA SONKI DAGANAN HAR RANA TAFADI AMMA MEYAKE CIKIN ZUCIYATA? Tayi Shuru. Nakara Ce mata SO KIKE NAJE NAI TAYIN KARYAR WAI INA SONKI? BAZAN IYA BA, Tayi Shuru. Nace mata Asama'u KO DA NACE INA SONKI TO KADA KIYARDA DANI, Nakara Ce mata, ASAMA'U SO BANA ZUCIYA KADAI BANE SO NA KWAKWALE NE NI INYI TUNANI DA BAN KEMA KIYI TUNANI DA BAN NI INA SON NARINKA AIKINA NA OFFICE KE KAU BAKYA SO KE SO KIKE NABAR AIKIN OFFICE NAJE NADUNGA KULA DA COPANING BABANMU? Na kara Ce mata KI MANTA DA KALMAR SO KIYI SO NA GASKIYA, KINJI? Tayi Shuru Buda bakinta Sai tace man cikin Katuwar murya Tace TO KABARNI MANA, Nace mata TO KITAFI MANA GO JEKI, Shine ta ruga aguje tana Kuka Sai naji Dadi Danace mata ta tatafi Ananne nayarda cewa Kalmar I LOVE U karya Ce, Nakoma gida Awancan 6angaran kuma Yayan Manasa Yahau ta da duka wai saita fada mai Wanda yayi mata Ciki Idan ba hakaba zai dunga bugunta har ta fadi Da taji Wuya Sai Tace Baffa ne Yayanta yace waye Baffa,? Tace mai Wanda yatai makeni Sai yace mata zaki iya kaini gidan nasu a zaria race EH Washe gari ya dau 'Yan daba za azo zaria ai man Rashin mutinci Mota biyu sukayi Don zuwa guna,,,,,,,, Muhadu a Part 5 gobe Ina fatan kuna tare da ni? ****** CIKIN DARE Part 5 ****** Yayan Manasa Mota biyu sukai Don azo guna a dau mataki Harda manasa acikin motar Manasa ta kira wayoyi na duka akashe Sai ta turo man da Text koda na bude wayar tawa Nagani Sai Nagudu kafin su iso zaria Ga Abunda ta rubuta a Text din kamar haka, { Sallam Baffa Yayana ya debo kauraye har mota biyu Don Allah kagudu Kafin muzo Baffa bana so sutarar dakai don komi zai iya faruwa dakai Don ba Imani gare suba Baffa na kiraka awaya duka akashe shiyasa na turo maka Text Bye bye } Abin da ta rubuta A Text din kenan Ni kuma ina gida kwance a falo ga Nefa sun kawo Amma duk kasala nakasa tashi nasa Chajin wayoyin nawa Misalin 3:19pm suka shigo garin Zaria Manasa ta kawo su gidana Tunda sukazo Sai suka ki dakko gororin nasu Dan kada ma Mai gadi ya gani yazo ya fada man Ko Manasa basu Bari ta Fito daga cikin motar ba don kada Mai gadi ya ganta Idan yazo fada man ya Ce man ai Harda manasa sukazo Wai dan kada natsere Suna zuwa su Kace Ma Mai gadi Ina Baffa? Me gadi yace Yana ciki bara na kira maku shi Mai gadi na zuwa yace man Ranka ya dade Wasu mutane suna son ganinka Nace mai yace masu su shigo Yana zuwa yace masu Baffa yace kushiga Tunda sukaji haka Sai ko wanne ya dakko gororinshi Suna Shigowa mai gadi yayi maza da suri zaizo ya fada man ya gansu da gorori Zai ruga kenan Cikin kaurayen wani Ya shinfidar da Mai gadi har suka fasa mashi kai Suna shiga Nagansu tare da manasa Nace mata? Manasa su waye wadannan Buda bakin yayan Manasa Sai Ce mata Shine Baffan? Kankace haka wani yayi man gora a baya Sai saida na zauna Suka Bini da duka Gora ta ko ina jinta nake Wani da yayai man wata Gora saida Zawo ya kucce man Sukai man Ti6is Jikina duk ya farfashe saboda duka duka ta ko ina naji shi Ina kwance warwas Jikina duk ya farfashe saboda Ko tashi ban iyayayi Sannan yayan nata yace man Baffa Sai munkai kara don haka ka Saurari sammaci Sai suka fita, Bayan sun fita Nayi yun kurin tashi Naga bazan iya Jikina ko ina ciwo ne Fuska tace kawai ba Afashe ba Nine ban tashiba Sai Bayan magariba dakyar na iya tashi Nashiga bandaki Natu6e kayan dake Jikina Har wandon Dana 6ata da zawo wajen cire wandon har Sai da nayi kuka Bayan nafito daga dakin Nasa doguwar jallabiya baka saboda koda jini zai _6atata ba kasafai za'a iya ganewa ba Na dau key din motata Nafita daniyyar zuwa asibiti ina zuwa natarar da mai gadi kanshi afashe Dakyar na iya tambayar sa Meyasame ka? Sai yabani labarin yadda akai Sannan Nace mai Shigo mota muje asibiti bayan ya shigo mota Sai ya tambaye ni Ranka yadade Ina fatan dai basuyi maka komiba? Sai nayi wani gajeren Murmushi tare da yake na Ce mashi Eh Ba Abinda sukai man Muna isa asibiti Naga Ga likita Nace mai doctor kai mai bandejin gunnan Bayan angyara ma mai gadi raunin da sukai mai Sannan naciro kudi nabashi Nace Yaje gida ganinan zuwa tare da fadin zan biya gidan su Dady na ne Bayan me gadi yatafi Mukashiga ni Wani daki nida Likita Natu6e mai duka kayan jikina dagani Sai wani karamin wando Likita ya ga raunikan dake jikina da sauri yace Ya hujjaj mai yasameka haka? cikin fushi Nace mai Zaka ci gaba da aiki koko dale Sai nabaka amsar tambayar ka Cikin sauri ya tu6o kayan aiki Duk inda naji ciwo saida akarufe shi sannan ya rubuta man magani Natashi natafi bayan nasallame shi Ina shiga mota Banyi burki ba Sai kofar gidan iyaye na Ina shiga natarar sameera A Falo suna wasa ita da 'yan kannai na Anwar da Adnan Ina yin sallama sameera ta tashi ta duka tagaishe ni Sai nake Ce mata Ina su dady da mom da sauran su Buda bakin ta Sai take ceman Yaya sun tafi Kaduna bukin kanin mama da za ai gobe Ai sun kira wayoyinka duka akashe amma da tare zaku tafi, Buda bakina Nace mata Je kikawo man Ruwa nayi alwala Bayan na idar da sallah Ina fitowa falo natarar da Sameera Cikin Watashiga mai dauke da Jan hankali dan danan naji ina bukar na sadu da sameera ga jikinta ta ko ina sheki ya ke Buda baki na Nace mata Sameera Jeki can dakin Ki dakko man carbi Tanashiga nabita Na kulle kofa.Bayan na kulle dakin Sai na dunga tunani wai tayaya zan 6ullo ma Sameera gashi hankalina ya kai mukura a tashi Gurina kaawai naga Na Roller Sameera Kai gara na hakuri Jikina fa a farfashe yake Tayaya zan kusanceta Abinda ke yawo cikin zuciya ta kenan Sai nayanke shawarar zan hakura Sai da namatsa gab da Sameera Sannan Nace mata Ke Dan ubanki Meyasa kika je kina Ce ma 'yan makarantar Su Dady zasu hadamu aure dake? Jikinta na rawa tace Yaya Wllh kawata Fadeela na fada mawa kawai don Allah kayi hakuri wllh bazan kara ba Sai naga Sameera Hankalinta yayi matukar tashi sosai Sai zufa take Dakin akwai A.C Amma jikewa take yi da zufa Cikin Zafin rai Na Sheketa da mari TAS Na haureta Nanemi Blet Bangani ba Sai nasamu wata wayar wuta Naci gaba da Dukanta Na farfasa mata baya Taje ta zauna falo tana kuka...... Mu hadu anjima da karfe 8pm domin jin cigaban labarin ** CIKIN DARE Part 6 ***** Sai nasamu wata wayar wuta Naci gaba da Dukanta Na farfasa mata baya Taje ta zauna falo tana kuka Dan danan fuskarta ta kumbura Idonta jawur Ni kuma nazuna ina tunani Don gaskiya banji dadin abinda Sameera tayi man ba Nazuwa taje tace ma kawayenta Aure za'ayi mana Dalilin dayasa na daketa kenan, Misalin 12:07am Nafito falo Na Sameera kwance a falo Natashe ta tana tashi a furgice tace man Yaya don Allah kayi hakuri Sai nace mata yimin Shiru Tashi