Sashe 2
Wani Dare Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zo ganinan zuwa Ina fita nace ma manasa Kiyi hakuri Zanje Kaduna Amma yau zan dawo Zan kai Mamana ne Sai tace Bara nazo Mutafi tare Saina Fiddo Ido nace mata me Kina haukane a'a badai dai bane Sai Ince ma Ummata me? Tayi Shuru Idonta Yayi Jawur Sai NaCE mata Manasa kiyi hakuri Manasa Nafahimci wata gaskiya guda daya Hanyar datafi da cewa kabi Saboda Rabuwa da Matsalolinka Shine ka fuskanceta Saura minti 1 acikin lokacin da Ummata tabani Wai inba hakaba zatazo gidannan Bara natafi Sai nasa hannuna nashafi Kuncinta nace mata ta kula Nafita da Sauri Ina shiga mota Na debeta a 60 ina cikin tafiya Sai naga Motar kanina Abdulhafeez ta gitta kuma mom dina Ce a ciki kuma gidana zasu Nayi sauri nayi kwana Nasha gabansu Nace Mama Ina kuma zaki bayan nace maki ganinan zuwa Sai tace Wai maye a gidanka da bakakaso Nagani? Nace mata bakomai kedai shigo mutafi ,,,, Muhadu a Part 3 gobe kamar yadda muka ** CIKIN DARE Part 3 ****** Mamana tashiga motar mukatafi Muna kan hanya Ina tunanin Manasa Kai amma mamana ta kofsa man Muna cikin tafiya Mamana Sai Magana take amma bana jinta Data ga alamunfa Bata ita Nake ba Sai ta ta6oni kai dan Ubanka Bakaji Ina maka magana Baffa wai meke damunka ne? Nace mata Mama Nifa Lafiya ta Klau Sai tayi Tsaki Danni Jina Nayi Kamar mutuwa zanyi Jikina ya dau zafi Kai sai Sarawa yake Dandanan Wani Zazza6i mai karfi ya dauke Ni Mamana Tace Baffa yanzu muna wani gari ne? Nace Mata Mama Nifa bansan garin Da muke ba Taja Tsaki Tatsuke Fuska Muna cikin tafiya Kanwata Sameera Wadda 'Yar riko ce Agun Mahaifiyar mu Sameera tun tana karama Mamana ta dakko ta daga wani Kyauyen Katsina mai suna Dandume Sameera ta dade tana nuna man Soyayya Amma Gani Nake nawuce Da Class dinta Ina cikin tuki Sameera ta kirani Ina yin Picking Sai Naji tace Tsarki Ya tabba ta ga Ubangijin daya daidaita Sautin Muryarka Ma'abocin sanyi Nata6e baki Naja wani dogon Tsaki Mitswwwwwwwww Sai take cewa Yayana Komi zakamun wllh bazan daina sonka ba Zata kara magana Na katseta tare dayi mata Tsawa ke Dan uwarki Ina wasa dake ne? Tayi shuru Saina kashe wayar Mamana Fadi take kaida waye? Nabatarai nace mata Ni 'Yar wurin kice Sai tace Dan Ubanka yanzu Sameera Kake ma wannan wulakancin? Nayi shuru Bakaji nane? Sai na fiddo ido nace mama Ai Raina ni zatayi Idan nasakamar mata fuska Tai tsaki, Haka naci gaba da tafiya Kwatsam Sai gamu a Kaduna State Buda Bakina Nace Mama Badai Zaki Dade ba koh? Tace Idan zan Dade Mezai faru? Nace mata A'a babu Abinda zai faru Haka Isa gidan da mama Zata Tana sauka Cikin motar Nace Mama Don Allah karki dade Buda bakinta Sai cewa tayi Idan nade Zaka Bugeni ne wai? Nayi Shuru Haka na dunga Jiran Mamana Amma taki fitowa Na kira wayarta akashe, Awancan 6angaren Manasa Tunanina ya hanata sukuni Bata da waya ballan tana taji Muryata Wayyo Manasa Manasa Kanta Ciwo Yake saboda Tsabagin kuka da tayi Akaina Ni kam Ina Kaduna Bansan Halin da Manasa take ciki ba, Misalin karfe 6:30pm Mama Tafito Daga gidan data Shiga Naci kuka na gaji Idanuwana Jajir Tana zuwa tace man Baffa Na meyasa Naga Idanun ka Jawur? Nasha kunu ba komai Tayi Murmushi Muna shiga mota Nace mata Mama kisa Bel Tace meyasa Nace Idan bakisa ba 'yan sanda zasu kamamu Tai sauri tasa Nafara Binmu Ahankali Harmuka fita Cikin Kaduna Tunda Na fahimci mamana Bacci take Habawa Tuni nasaki Mutarnan Tuna Nina Manasa Naci gaba da Rushi Cikin 'yan mintoci Sai gamu a Zaria Naje Na kai mamarmu gida Ina Shiga Sai Naga Sameera taci kwalliya Kirjinnan nata acike Fuskarta Sai Shainin take Kai komi Najikinta Shainin Yake Nakaina Nasan Sameera Kyakykyawa Ce Amma Girman kaina ya Hana In Sakar mata fuska Tazo Tadur kusa tace Yaya na Ga Abincin Naja tsaki nace mata wayace kikawo Abincinnan? Jikinta narawa Tace Wllh mama tace Nakawo maka, Nace mata bar nangun Da sauri ta fita falon Bayan nagama Naje ma mama to zantafi gida Sai da safe Tace Allah ya huce gajiya Nafito Da sauri Tunanina Naje Gida Gun manasa nasha Life Ina fita Naga Sameera Jikin motata Idonta ya Cika da Kwalla Sai nace mata Yadai lafiya Banigu Natafi Sai ta durkusa agabana tana kuka Kamar ranta Zai fita jikinta Tace Dan Allah Yayana kafada man Laifin danayi maka Kake hukuntani da Wannan tsanar taka? Nace Tureta Tafadi Kasa Tana Ihu kankace haka nace aguje da motata Ina zuwa Gida Nace ma Talle mai gadi Kai wayazo nemana? Yace Ranka yadade Wllh ba Wanda yazo Sai nace mai Kaci abinc kuwa? Sai yace Eh Naci Bakuwarka Ce Takawo man Sai nayi Murmushi Nace mai tana Ciki? Yace Eh yalla6ai Sai nayi doguwar ajiyar Zuciya Nace mai Sai da safe Kafin yayi magana Nabar inda yace Ina Shiga ciki Natatar da Manasa Saman doguwar Kujerar dake Falon Gashi Dressing din da tayi Na barci Shi kanshi tayar da Hankali yake, Nazo da sauri nazauna Kusa Da Inda take Na Ta6ata Na Dora Hannuna Saman Kirjinta Hankali na yayi matukar tashi da naga tana yun kurin ture ni Nikuma Gurina naga na Ai watar da Abinda Nayi niyya Tature ni Taja tsaki Mitswwwww Sai take ceman Ni da nakosa kadawo Amma Yanzu jinake da baka dawo ba, Saidai nabita da ido Tatashi tashiga daki Nakasa natsuwa nabita dakin Ina zuwa Sai na kamata saida na aikata abinda nayi niyya Saidai kuka take. Nima na koma dakina ina tunanin ya akai na aikata haka. Muhadu A Part 4 anjima Suwaye Suke son jin karashen Labarin??? ** CIKIN DARE Part 4 ***** Nashige dakina na kulle Ina ta tunanin meyasa Wai na aikata Wannan Shirmen? Ammasar dana kasa samu Kenan Haka Na kwanta bacci Asuba nayi Natashi Nayi wanka Naje masallaci Koda nadawo Sai nayi tunanin naleka Dakin Manasa batare da Jin tsoron komiba Amma Tayaya Zan shiga? Sai kawai nabasar ni kaina ko kudi kabani bazan iya Shiga dakin Da Manasa Take ciki ba Saboda kunya Na wuce Dakina Naje nayi Lazimi Na roki ubangiji da yayafe man kuskuren dana aikata, Misalin karfe 7:30am Na fito daga dakina na tarar da Manasa Zaune akan Kujera Nazo nazauna kusa da Ita Ina bata Hakuri Sai tafashe da kuka tana fadin Baffa dama katai makeni Don kaima kabiya Bukatarka? Nayi shuru Baffa kayi min alkawarin Zaka Kaini garinmu yau don haka nashirya muje kakaini Sai nace mata kibari akawo abinci muci mana Sai taja tsaki Mitswww Wllh bazanci Abincin kaba Danni Yanzu natsane ka Da ina da kudin motar da zai kaini gombe da tuni natafi Sai Nace mata to kiyi hakuri tashi nakaiki Gombe Tatashi ta dakko kayanta Muna fita nace ma mai gadi Zanje gombe Amma yau zandawo kada ya fada ma kowa inda nake Yace to Muna cikin tafiyar mu ta zuwa gombe Sai na fara runani acikin zuciyata kai anya Manasa bata na so Naje garinsu tasa ai man kafirin dukaba Kodai zan sauke ta cikin dajinnan ne ASMA'U ne ya katseni daga tunanin dana ke Ina yin Picking bayan mun gaisa take ceman Baffa kayi hakuri da Laifin danayi maka Kaji ko? Nayi murmushi Nace mata Baby na karki damu Ina kan hanyar zuwa gombe Idan nadawo zan kiraki Manasa ko kallona batayi duk sanda Natuna da Abinda ya faru tsakanina da Manasa Sai dai injini INA dariyar Mugunta Gudune nayi natashin hankali Kwatsam Sai gamu a gombe Muna shiga gombe ana kiran sallar Azafar Manasa tasa ki jikinta taita man kwatance har mukaje kofar gidan su, Gaskiya ne Manasa mahaifinta babba ne Gidane mai kyau Babban gida Manasa nafito wa Yaran mahaifinta da kannanta sukai mata ca kannanta suka rungume ta Kowa yayi murna da dawowar Manasa Bayan Manasa tashiga gida Duk takwashe Labarin abinda ya faru da tai makon danayi mata Amma bata fada masu cewa Na Kwanta da ita ba Nakai awa daya a tsaye Sai naga kanuwar Manasa ta leko ta kalleni ta juya cikin gidan a guje Can saiga Manasa tafito tana murmushi Sai tazo gabana tatsaya tace man Naba Mahaifana labarin Duk abinda ya faru Amma bance masu Kasadu dani ba Saita kara cewa Baffa Iyayena basajin Hausa saidai English Baffa Kayi hakuri Zadai kuyi 6arnar kalamai Nace mata muje tayi man jagora har falon da Iyayenta suke Ina zuwa nazana muka fara turanci da iyayenta Sukai man godiyar Tai makon 'yarsu danayi Bayan naci abinci mukai sallama da iyayenta har kyautar kudi mahaifin ta yaso yayi min amma naki amsa Manasa Ce tarakoni har gun motata Nabata lambar wayana Nace mata Manasa Ina mai baki hakuri Ga lambata nan duk sanda kika daina fushi dani to kikirani Tayi Tsaki ta Amsa lambar ta juya ta shiga gida afusace Nashiga motata Natafi Miasalin Karfe 12:01am Nashigo garin zaria Naje gun mai Shayin Layinmu Na Sha Tie Naje na kwanta Duk wanda yasan dadin Manasa To bazai iya zabuwa da ita ba saidai kaddara Washe gari kuka Kullin cikin damuwa nake Sati 5Week kenan bamu hadu da Manasa ba Ko ta kita kirani awaya A'a ko daya Har takai da na fara mantawa da ita Ranar Alhamis Misalin karfe 6:00am ASAMA'U Ta kirani awaya Tace Baffa Mahaifina Yace man In Ce maka gobe yana son ganinka Sai nayi dariya harda tsalle Nace mata Goben nayi maki alkawari zanzo Naga Abban naki Taji dadi sosai Ina gama waya da ASAMA'U Dady na ya kirani Yace naje nasamesa a gida yana son magana dani, Nayi sauri Nashiga mota Naje gidan mahaifana don na Amsa kiranshi Bayan mungaisa dashi yake ceman My Son Abinda yasa nakira ka Ina sone na fada maka. cewa Zan hadaku Aure da Sameera Nazaro ido Na kalli Sameera Sai murmushi take Saboda kunya ma Daki ta Shige Kwatsam Sai naji wayata tana Ringing Ina dubawa don naga wake kirana Sai Naga Lambace amma ba suna Ina dauka Sai Naji Muryar Manasa Tana Kuka Ina cewa Salam Sai manasa take ceman Baffa kacuce ni Kaci Amana ta Jiya Mukaje Asibiti nida. kawata Batare da kowa yasani ba Doctor ya tabbatar man Ina da ciki Wata daya