← Book details Wani Dare Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 11

Sashe 4

Wani Dare Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ki dakko Kannan ki Muje Gidana a can zaku kwana can zakuci gaba da zama har Sai Su Dady sun dawo Cikin sauri ta mike tace To a tsorace taje ta ta so yaran Nakashe wutar gidan na kulle gidan da kwado bayan sun dakko kayan da zasu Rinka sawa Bayan munshiga mota Adnan ya ke ceman Yaya Meyasa kaduka Aunty Sameera? Buda bakin Sameera sai tace na Adnan Ai laifi nayi mai Shiyasa ya hukuntani daidai da Laifin danayi masa, Anan ne Na Lura da wata mota abayan mu suna Bina Aguje sukasha gaban mu Nagansu da Adduna Bala'i Dan danan na murza sikiyarin motata Naci gaba da gudu Gudu nayi natashin hankali harwa yau Bina suke Tagaban gidana nazo nawuce a 80 Hankalin kannai na duk yatashi Sai nace ma Sameera ke Ina wayarki? Cikin sauri tace gata nan Sai nabata Lambar me gadin gidana Nace mata ta kira man shi Bayan ta kira man me gadin Sai Nace mai Kai sauri ka bude get din gida na kuma ka kasance a bakin get din ina shiga ka kulle saboda wasu mutane ne suke bina Abinda na fada mai kenan Ya amsa cikin sauri to ranka yadade Abinda ya Ce man kenan Ni kuma Sai nazagayo ta bayan gidana amma duk da haka suna biye dani abaya Ina shigowa layin mu Nasaita motata na dauke ta a 80 Sai cikin gidan Mai makon inga mai gadi ya kulle get din amma wai sainaga bashi Ina wai gawa Sai naga Kaurayen sun shigo da motarsu cikin gidana A lokacin muntsaye da Sameera da kuma Adnan Da Anwar Ni da Sameera ne kawai manya Sai karkarwa nake Nida Sameera Kaurayen duk suka fito da Adduna da kuma gorori Sai na dunga tunanin Gashi ban warke ba Amma kuma zan kara shan wasu gororin Sai na zaro ido Lokacin da naji Ogan kaurayen yana cewa Ko da kabamu wannan yarinyar muje da Ita mubiya bukatar mu na kwana biyu Sannan mudawo maka da ita Ku kuma kasha gorori da Sara da adda Sai Nace masu Kuyi man koma maye Idan har zaku barsu Lafiya batare da wani Abu yasame su ba, Buda bakin ogan yace bafa wani Abu zamuyi mata ba Kawai zamuje da itane Ko wannanen mu Sai ya kwanta da ita har natsawon kwana biyu Sai ya kara fadin yau Lahadi ranar talata kazo Bayan gidan sarkin maska da garin funtua Misalin 11:03am daidai kusa da wani shago ka dauke ta Kaji Acikinsu wani ya fizgeta Nayi yun kurin taresu Saboda bana so wani Abu ya sameta Sai kawai naji gora Wadda tabi San sanin kundin farancin kwakwal wata Sai gani a kasa kwance Haka su kaci gaba da dukana har saida nayi Laushi na daku nayi Laushi kamar dan kalin turawa Sameera na kuka tana fadin Yaya Karka bari su tafi dani Ni kam kadan kadan nake jinta Bibbiyu bibbiyu haka nake ganin su Ban iya tashima ballan tana nacece Sameera Haka suka wuce da ita Cikin Daren Anwar da Adnan yarana Sai kuka suke gunun ban tausayi ,,,,,, Bayan sun wuce da Sameera Dishidishi nake kallonsu har suka kule Sai nayi ma kannaina nuni da hannu akan suwuce cikin gida su kwanta Suna kuka suka wuce can Sai ga mai gadi ya fito Jikin shi na rawa ya dauke ni yay cikin gida dani Duk jikina babau karfi haka nayi kukan harna gaji Kwatsam Sai naji Waya a gefena tana Ringing tone Amma na kasa dagawa. Misalin 2:05am Sannan na danji karfi karfi a jikina Ina tashi Naje nayi wanka na dan wanke Inda Naji rauni Sannan na danji Dadi Dana zauna tunanin dana farayi shine Wani hali Sameera take ciki shin me zasuyi mata wa kuma ya turosu Harsu tafi da ita ? Tunanin dana dunga yi kenan Hankalina yayi matukar tashi Bansan Sanda son sameera ya kamani ba Gari na wayewa na Nahada ma kannai na Tie Nabasu suka sha Sannan nashirya su Nasaka su A mota naje na kaisu makaranta Bayan nadawo Sai naji kira awaya Ina dauka Sai Naji Muryar Wani mutin Bayan mun gaisa Sai yake ceman Kai ne Baffa Na amsa da Eh Sai yake ceman Kazo bayan Gidan Sarkin zazzau ka dauki Kanwar ka Da sauri na amsa mai da to Ganinan Zuwa Natashi da karfi karfina Na dau mota aguje Ina Cikin tafiya Daddy ya kirani Bayan mungaisa Sai yake ceman My son na kira Sameera Wayarta akashe Ya kamata kaje ka dakko su suci gaba da kwana agidan ka kafin Mudawo Yanzu ma Abuja zamu wuce da mamanka nace mai Ai suna gidana Yayai farin ciki sosai Aguje Na tafo Ina zuwa naga Sameera kwance a Saman wani Teble mutane sun kewaye ta ana kallon ta Saboda Ganin mahaukaciya suke mata Ina isa gun Ta buda baki cikin tausayi Tace Yaya Nayi maza na dauketa Nayi cikin mota da ita Sai a sibiti Jikinta yayi lakaf duk babu karfi Dan danan Likita ya Ci gaba da Dubuta Sai yace man Rashin kuzari ne amma bara narubuta maka magunguna Kasiya kabata tasha In sha allahu Komi zai normal Bayan munfito da Sameera muna tafiya Ko magana ta kasaman Mukaje nasiya mata magani Mukaje gida Nasamu Indomie nadafa mata taci ta koshi Tatashi taje tayi wanka sannan Ta kwanta Ina shirin naje na tambayeta Me ya faru Da suka tafi da ita Ina sahiga dakin datake Natar tana bacci Sai naji tausayinta ya kamani Sosai misalin 12:31pm Naje na dakko Anwar da Adnan Daga makaranta Muna Dawowa mai gadi yay taman Sannu da zuwa Amma Kokallon sa banyi ba Shikanshi yasan nacanza tundaga lokacin Dana Nasha dukannan ta sanadinsa Ban kara kulashiba Ina shiga cikin Falo Naga Sameera Nata zurga zurga Nace mata Me kikeyi Tace man Yayana Abinci nake dafa mana Kuzauna ya kusa dafuwa Nasan kunajin yunwa Nidai binta nayi da ido Kai nikaina nasan tana dakyau kuma nasan idan na aureta zan huta Rayuwa zansha Awancan 6an garan Yayan Manasa ya takurata da duka wani bugun dayai mata tafadi Sai da jini ya 6alle mata sukakaita a sibiti Likita bayan ya dubata Sai yace masu takura da tsangwama da ake mata dayanan cikin dake jikinta ya zube Duk Sai suka rinka farin ciki A zuciyar su amma basu yadda angane ba Ni kuma ina gida Ina jiran Sameera tagama girki Tabani labarin abunda ya faru bayan tafiyar da sukai da ita Kwatsam Sai Aka kirani awaya INA dubawa naga wake kirana Sai naga Manasa da bazan dauka ba sabida gudun tashin hankali Can saina dauka Sai Manasa take ceman Baffa naso na haifar maka danka ne Amma hakan yaci tira Cikin dake cikina ya zube Sakamako Ta kura man da Yayana yake yi AllhamdulillahiAbunda Nace kenan Farin ciki yayawaita a fuskata natashi Sai murna nadunga tsalle tsalle Sanna Sai Ta kara Kirana cikin Sanyin Murya tace Man Baffa Ina Son Muyi wata Muhimmiyar magana Dakai Sai Nace Mata Ina jinki.......... MU HADU DA SAFE DAN JIN CIGABA. ** CIKIN DARE Part 6 ***** Sai nasamu wata wayar wuta Naci gaba da Dukanta Na farfasa mata baya Taje ta zauna falo tana kuka Dan danan fuskarta ta kumbura Idonta jawur Ni kuma nazuna ina tunani Don gaskiya banji dadin abinda Sameera tayi man ba Nazuwa taje tace ma kawayenta Aure za'ayi mana Dalilin dayasa na daketa kenan, Misalin 12:07am Nafito falo Na Sameera kwance a falo Natashe ta tana tashi a furgice tace man Yaya don Allah kayi hakuri Sai nace mata yimin Shiru Tashi ki dakko Kannan ki Muje Gidana a can zaku kwana can zakuci gaba da zama har Sai Su Dady sun dawo Cikin sauri ta mike tace To a tsorace taje ta ta so yaran Nakashe wutar gidan na kulle gidan da kwado bayan sun dakko kayan da zasu Rinka sawa Bayan munshiga mota Adnan ya ke ceman Yaya Meyasa kaduka Aunty Sameera? Buda bakin Sameera sai tace na Adnan Ai laifi nayi mai Shiyasa ya hukuntani daidai da Laifin danayi masa, Anan ne Na Lura da wata mota abayan mu suna Bina Aguje sukasha gaban mu Nagansu da Adduna Bala'i Dan danan na murza sikiyarin motata Naci gaba da gudu Gudu nayi natashin hankali harwa yau Bina suke Tagaban gidana nazo nawuce a 80 Hankalin kannai na duk yatashi Sai nace ma Sameera ke Ina wayarki? Cikin sauri tace gata nan Sai nabata Lambar me gadin gidana Nace mata ta kira man shi Bayan ta kira man me gadin Sai Nace mai Kai sauri ka bude get din gida na kuma ka kasance a bakin get din ina shiga ka kulle saboda wasu mutane ne suke bina Abinda na fada mai kenan Ya amsa cikin sauri to ranka yadade Abinda ya Ce man kenan Ni kuma Sai nazagayo ta bayan gidana amma duk da haka suna biye dani abaya Ina shigowa layin mu Nasaita motata na dauke ta a 80 Sai cikin gidan Mai makon inga mai gadi ya kulle get din amma wai sainaga bashi Ina wai gawa Sai naga Kaurayen sun shigo da motarsu cikin gidana A lokacin muntsaye da Sameera da kuma Adnan Da Anwar Ni da Sameera ne kawai manya Sai karkarwa nake Nida Sameera Kaurayen duk suka fito da Adduna da kuma gorori Sai na dunga tunanin Gashi ban warke ba Amma kuma zan kara shan wasu gororin Sai na zaro ido Lokacin da naji Ogan kaurayen yana cewa Ko da kabamu wannan yarinyar muje da Ita mubiya bukatar mu na kwana biyu Sannan mudawo maka da ita Ku kuma kasha gorori da Sara da adda Sai Nace masu Kuyi man koma maye Idan har zaku barsu Lafiya batare da wani Abu yasame su ba, Buda bakin ogan yace bafa wani Abu zamuyi mata ba Kawai zamuje da itane Ko wannanen mu Sai ya kwanta da ita har natsawon kwana biyu Sai ya kara fadin yau Lahadi ranar talata kazo Bayan gidan sarkin maska da garin funtua Misalin 11:03am daidai kusa da wani shago ka dauke ta Kaji Acikinsu wani ya fizgeta Nayi yun kurin taresu Saboda bana so wani Abu ya sameta Sai kawai naji gora Wadda tabi San sanin kundin farancin kwakwal wata Sai gani a kasa kwance Haka su kaci gaba da dukana har saida
Chapter 4 · 0% Book details