Sashe 8
Tun Ina Qarama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka suka kurda cikin dajin wurin wannan mushiriki koda suka isa kafin suyi masa bayanin komi yace basai sun fada ba yasan da zuwansu haka ya zaiyyana masu komi kamar yadda suka sani cikin wata irin dariya hhhhhhhh yace masu kar ku damu akwai nasara amma ba yanzu ba sbd wannan auren sai anyi shi kuma duk wanda yace zai raba to zai mutu ne amma bayan auren muna iya juyar da hankalin shi yaron akan diyarki yaji duk duniya bashi da kamarta kuma ko uwarsa da take tsaye akanyi mashi Addu'a baxai saurareta ba har sai ya auri diyarki abisa sharadin bazata taba yarda ta haihu dashi ba sbd shi mutum ne mai son haihuwa kuma har matar daya aura itama bazata haihu ba mudin ta yarda ta barta ta haihu to komi ya lalace kuma da zarar haka ta faru to ni ba ruwana don zai tsani diyarki fiy da tsanar da yakeyi mata yanzu hhhhhhhh kin amince za'ayi aure nan ba da dadewa ba amma ba haihuwa cikin tsoro mariya ta kalli kawarta ita kuma ta daga mata kai alamar ta yarda cikin sauri hjy mariya ta amsa data amince hhhhhhh boka yace to ku tashi ku tafi sai bayan an gama hidimar bikin shi da wannan yarinyar zaku dawo akwai abunda zan baku da zarar sun hadu shikenan angama to boka mun gode kkkkkkk ba ayi mana gdy ku tashi ku tafi haka suka tashi jiki na rawa ta bude jakarta ta debo kudi batama san ko nawa bane ta ajiye mashi tunda ya juya bai sake yi masu mgn ba har suka bar wajen.
Suna cikin tafiya ne hjy mariya ta kalli hjy lami kawarta"tace anya lami jamila zata amince da sharadin bokan nan kuwa?dariya tayi tace to ai ba fada mata zakiyi ba cikin hikima zaki nuna mata kada ta yarda ta saki jiki ta haihu yanzu sbd haihuwa na sanya tsufa ta bari tukunna sai nan gaba kuma sannan duk yanda za'ayi kada ta bari wannan yarinyar ta haihu sbd za'ayi zarginta ace itace bata son haihuwa tunda tafita wayo da gogewa."kai lami shiyasa nake son harka dake gsky kin kawo shawara ngd sosai "kai haba kawata ai wannan yima kaine to ba komi komi zaiyi daidai zan nuna mata ta saki ranta lkc ne kadan tafawa sukayi tare da shewa a haka suka koma katsina cikin farin cikin samun mafita Allah ya tsare mana imaninmu 👏Amin ya rabbi.
Shiri akeyi ta ko ina acikin family don yanzu haka na aunty zainb taje dubai ta hado lefe tunda bikin wata dayane aka sanya haka cikin hikima mami tace ummah ta barta tazo kaduna ta kwana biyu sbd akwai wata kawarta yar maiduguri ce tana yin gyaran amare haka kuwa akayi saura sati biyu ummah ta sanya yusuf ya kai hawwa kaduna ita da nabila don nabila tace bata iya zama ita kadai tunda aunty zainab da nafisa ta tafi dubai haka yusuf yaji ba dadi duk da dai ya kasa fahimtar komi kuma mami tace mashi basai yazo kaduna ba tare zasu dawo katsina da hawwa in lkc yayi
Tabbas wani kaya sai amale hakika mami ta kashe kudi wurin gyaran diyarta don gsky ina tausayama yusuf ko kuma ince yusuf zai shiga gidan alfarma🤭hmmm nayi shiru aunty zainab ta dawo ta hado kaya kam nagani na fada kowa ya gani sai ya kara kallo koda jamila tasamu lbrin irin lefen hawwa ai saida ganin kwaf dinta yasa mata ranar ta kasa bacci sbd tsakani da Allah sun zubda kudi kamar basu san ciwon su ba hankali tashe ta bar gidan umma sbd tsabar hassada.gidan yusuf dake barhin aka tsansarama hawwa kayanta wanda aikin Abbah ne wanda ya hana kowa yin komi yace shi ya dace yayi agsky gidan hawwa ya hadu kamar a turai komi nata lemon green an white sunyi kyau sosai hidima tazo yau saura kwana biyar haka yusuf ya matsama mami don Allah su taho haka nan sbda akwai abokaninsa a zasuzo da sukayi krtu daga indian zasu fara programm haka mami ta tattaro iyalanta helux biyu sukayo zuwa katsina ta dikko dakin kara kunya gareku ba dai tsoro ba😅koda suka iso gida ya fara cika ita kanta umma mamakin canzawar diyarta tayi masha Allah kawai take fadi tare da gdyr Allah da ya ba danta wannan mata kowa yaba kyauwun da hawwa tayi yakeyi lkcin da suka iso yusuf nacan dashi da umar suna busy bai samu shigowa gida ba sai da yamma likis kuma gida ga mutane dole ta baya ya shiga ya nufi part din shi yana shiga ya nufi bedroom dinsa sai yaji kamar motsi cikin sauri ya karasa tare da bude kofar daga ita sai towel daure jikinta ganin mutun yasa ta saki wata irin karaaa!wadda saida shikanshi yayi saurin juyawa a sukwane ya rufe kofar gammm!!!
Wannan page din naku ne kuyi yanda kuke so dashi mum iliham shatuu tare sis shamsiyya Allah ya bar zumunci😘
Masha Allah ku biyoni frns inayin ku walhi takuce sa'ar mataaaaa 💃💃💃🤝
TUN INA KARAMA 👭🌹🌹🌹💞💝💝💘
By sa'adatu Bello saadatu99gmail.com.
Page 16
..........cikin sauri ya juya tabbas hawwa ce amma me takeyi haka a dakinsa dama yana mamakin ganin part dinsa bude amma bai tantance ba saida ya ganta, dawowa yayi falon ya zauna bisa kujera yana jiran yaga ikon Allah.hawwa komawar da yayi ya rufe kofar shine ya bata damar sanya key ta rufe kofar cikin tsananin tsoro tare da zama bisa gadon ta dauki turarukan da zatayi amfani da su ta cigaba da shafawa tare da humrar da zatayi amfani da ita.cikin fargaba da tsoro takeyin komi acikin ranta tana cewa dama bata biye ma su nafisa ba da suka bata shawarar zuwa part din shi ta shirya sbd mutane ko ina amma babu wanda yayi tunanin dawowar shi yanzu tunda ansan shi ba mai son hayaniya ba.zaune yake yana tunanin koma ya tashi ya tafi gidansu umar ne.amma bari ya jirata yaji me ya kawota ne?tana gamawa ta dauki rigarta ta sanya ta dauko hijabinta ta sanya ta hada komi nata ajakar data shigo da ita ta zura takalminta ahankali ta tako bakin kofar kamar munafuka haka ta sanya hannu ta murza key din kofar ya bude ganin shi datayi zaune a falo yasa jikinta kyarma cikin dauriya ta karasa fitowa batare data sake kallon inda yake ba shiko kallo daya yayimata yayi tasbihi ga Allah gaba daya yarinyar ta canza mashi tayi wani irin kyau ga jan lallen nan ya zanu ajikinta.rabawa tayi zata wuce shi batare datayi mashi mgn ba cikin sauri ya tashi ya rike mata hijabi saurin juyowa tayi tana kallonsa a tsorace murmushi yayi mai kayatarwa yace me kikeyi adakin mijinki?tmbyr tazo mata abazata cikin inda inda tace mutanene adaki na shiyasa naxo in yi wanka anan bansan zaka dawo yanzu ba amma kayi hkri."sbd kinzo dakin mijinki kike bani hkri to amma hawwa ko ki kirani kice kin iso bakiyi ba, ta lura son janta yakeyi da magana "yaya ai ni tunda muka iso kaina ke ciwo bacci nayi yanzu ma tashi na kenan nazo nan.murmushi yayi" yasan fadi kawai tayi cikin hikima ya sakar mata hijabi sbd yaji yanayinsa ya fara canzawa ok shikenan yanzu kin gama komi kika fito ya tmbyeta saurin daga masa kai tayi alamar eh sbd a takure take sbd wani irin kallo daya keyi mata are u show?yasake tmbyrta?"yes tabashi amsa ok jeki sai na fito tom ta amsa tare da saurin fita daga dakin kallonta ya tsaya yi yana dariya kasa kasa don yaga yadda take hade step.
Tana fitowa ta yi wata ajiyar zuciya tare da gode ma Allah don gsky taji kunyar ganinta dayayi wai har yana cewa tazo dakin mijinta kai yaya yusuf shi baima jin komi haka yake sakin mgn ba ruwansa da wannan tunanin ta shiga part din su.bayan ya shiga kamshin daya rikita shi ajikinta shine a dakinsa kota ina wai yaushe littel ta canxa turarene haka masu dadi da kamshi lallai zan sha kamshi ya furta tare da nufar toleit don yin wanka shima ga magrib na shirin gabatowa wooow ya furta yanda yaji toleit din ya na tashin kamshi towel din datayi wanka ya dauko ya rike tare da rungume shi a kirjinsa yana wani lumshe ido kamar hawwa ce ya rungume hhhhh kaji su yusuf sabon shiga 🤭nidai fitowa nayi na bashi wuri don naga abun nashi sai a hankali🤣🤣🤣
Hidima akeyi ba kama hannun yaro ta ko ina yan uwa da abokanin arzuki suna ta fasowa ta ko ina hawwa sun gayyaci kawayensu inda da yawa sun halarci bikin nan yusuf ya kashe kowane party sai dinner kadai sbda yace walhi shidai yana kishin matarsa itama dinner sbd abokaninsa wadanda suka zi daga kasahe daban daban ne kada suga bai kyaut a masu ba shiyasa umar yace lallai yayi hakr ayita amma anyi walima tsakanin mata kadai kuma abun yayi kyau sosai gwanin ban sha'awa anyi wa'azi akan zaman takewar aure kuma da nasihohi sosai abun dai masha Allah.rana bata karya saidai uwar diya taji kunya ayau ne aka daura auren yusuf Bello mado da amaryarsa hauwa'u Bashir mado haka speaker babban masallacin dake GRA ta gauraye da fadi an daura auren akan sadaki mafi karanci naira dubu hamsin wanda Alh bello ne ya biya kowa yaji dadin hakan duk da suna da kudi amma basu nuna alfahari ba.to fah yaufa yusuf baki bai rufuwa yasamu abunda yake so tun tana karama me zaiyi banda gdyr ubangiji bayan angama daurin aure ne suka wuce hotel din da bakin su suke domin yin resption.