Sashe 10
Tun Ina Qarama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan ankai ni gidansa dake barhin wanda ya tsaru yayi kyau sosai haka daga nan muka shirya zuwa wuri dinner wadda umar ne ya shirya komi su kansu kayan xuwa wurin dinner ya sha banban da namu na nan don komi daga india aka kawu mana kayan da zamu sanya wurin jamila bata san da wannan shirin ba hankalinta ya tashi sosai ganin wannan shirin namu duk sai ta raina kanta mune karshen tafiya umar ne zai kaimu daga ni sai yaya sai umar da ke jan motar zaune muke abaya hannuna cikin nashi yake rada mani akunnena wai idan munje don Allah bai son inshiga da kunyata in ajiyeta baki kofar mota kafin in fita murmushi kawai nakeyi duk abunda mukeyi umar na kallon mu ta madubi dariya kawai yakeyi har suka isa hall din dai bakin kafar yayi parking da sauri ya bude ya fito ya zagayo ya bude masu kofa kama hannunta yayi suka fito tare ai aka shinfida kafet tunda ga wurin motar har zuwa ciki ga masu binsu da flower suna watsa masu ga kida na tashi abun gwanin ban sha awa haka suka isa har wurin da nasu ne na musamman wapre table suna zama kowa ya zauna sai tafi rab rab rab ke tashi nan da nan mc ya fara jawabi babu wanda amarya da ango basu birge ba haka aka kira babbar kawar amarya tabada tarihin amarya wanda kowa sai da yayi dariya haka nabila ta koma ta zauna aka kira umar shima yayi bayanin ango wanda duk mgnr da sukeyi da turanci sukeyinta sbd abokansu da basa jin hausa haka mc ya kira amarya da ango suka shigo fili haba dan da na wuri y kaure da ihu ana tafi umar kuwa tunda ya balle dolars zuba masu kawai yakeyi haka sauran abokanin su suma dolars ce kawai ke yawo wurin cikin hikima jamila ta shiga filin ta fara zuba nata kudin akan amarya da ango da dabara ta kama rigar hawwa tasa reza ta jata ai ko nan da nan bayanta ya baiyyana umar ne kadai yaga abunda tayi cikin azama ya iso ya rike hannun jamila jikake fas fas fas ya dauke jamila da mari jin karar marin sai hankalin mutane ya dawo gare su.
Masha Allah gdy nake kawata sibara madugu present☝️tace masoyan Tun ina karama ina gdy Allah yabar zumunci
Ku biyoni next page daga nan har ranar monday in Allah ya kaimu.taku ce sa'ar mataaaaaa💋😘🥰🥰🤝
TUN INA KARAMA 👭🌹🌹🌹💞💝💝💘
By sa'adatu Bello saadatu99gmail.com!
Page 18
..........kowa ya juya yaga mai ke faru jin karar wannan mari da mutane suka ji "afusace umar yake nunata da yatsa yace kibar wurin nan tun kafin insa a fitar mani dake ummi dake kusa dashi ya jawo gyalen dake jikinta ya mika ma hawwa yace sanya sbd ita tariga taji abunda ya faru da ita jikinta rawa kawai ya keyi yusuf kuwa mutuwar tsaye ya yi sbda ya fahimci komi jamila dafe fuskarta tayi zata bar wurin hankali tashe cikin azama nabila ta jawo gyalenta fuskarta hawaye na zuba a idonta " tace aunty jamila baki ji kunya ba kina jayayya da abunda Allah ya kaddara?agsky ke muguwa ce bayan sharrin da kika hada dazun yanzu kuma kin zo da wani cikin takaici nabila ta girgiza kai tace kaicho da kika zama yar uwata ta jini amma walhi baki iya raba hawwa da yaya yusuf duk makircin ki "umar ne ya jawo nabila yace mata kyaleta sis cikin baki ciki ta sake ta tana kukan takaici " umar ce ma yusuf ya bar wurin da hawwa shi takaici ma ya hana shi cewa komi ita ko hawwa hankalinta yayi mummunan tashi hannun ta ya kama batare da yace komi ba suka bar wurin mutane da ba kowa ya fahimci komi ba kowa sai ya koma hidimarsa yasu yasu ne kawai suka san abunda ya faru cikin family din
yusuf na fita daga hall din wurin motar da suka zo da ita ya nufa ya bude ya zaunar da hawwa wadda ta zama kamar wata status sbd mamakin jamila yana shiga ya tada motar batare da ya tsaya sauraren komi ba ita ko hawwa tana shiga motar taji wani kuka yazo mata wanda tun dazun take son yinshi amma yaki zuwa bai ce mata komi ba sbd iyakar bacin ran dake zuciyarsa yayi yawa shima da zai samu yayi kukan wata kila daya samu sauki aransa.
Har suka isa gidansa na barhin babu abunda hawwa takeyi in ba kuka ba koda suka isa parking yayi ya jingina kanshi da kujera yana tunanin jahilci irin na jamila gata da ilimi amma bata amfani dashi wai me take nufi da nine soyayyace nace mata bana iya tunda tazo mani da bukatar ta amma shine take ta bina da sharri jamila kinyi kuskure ban taba jin sonki ba koda kuwa na second daya ne nisawa yayi yasa hannun shi ya dago hawwa cikin damuwa yace"littel da zaki daure ki bar kukan nan da zan samu sauki araina fadawa tayi jikinsa shikuma bai saurari komi ba ya rungumeta tsam ajikinsa yana sauke numfashi sama sama cikin kuka da shagwaba tace "yaya jamila sonka takeyi zata iya kasheni sbda kai don haka ina jin tsoron ranar da zata samu galabar rabamu, saurin rufe mata baki yayi yana cewa hawwa tunda har kinsan tana sona to me zai hana ki kama mijinki da kyau yanda bata da hanyar samuna kamar yadda ni nasani saitin zuciyarsa ya dafe yace" kinga nan babu sauran wani sauran fili a cikinta son naki ne kaunar taki ce soyayyar ma taki ce ai ban san lkcin da murmushi ya kubce mani ba "cikin shagwaba nace yanzu data yanka ni fa?cikin kulawa yace walhi nima da sai nayi mata kaca kaca abayanta hmm nace to Allah ma ya kyauta Amin yace.
Umar koda yaga dare ya fara yace ma kannen sa duk su hadu a maida su gida sauran abokai kuma sunata tmbyar ango da amarya saidai umar yace wani uzurine ya taso suka tafi haka dai cikin hikima ya sallami kowa nabila kuma da nafisa dasu ummi suka hada ma hawwa gift dinta da abokanin yusuf suka bata direct gidan hawwa suka wuce don nan zasu kwana
Jamila gida ta wuce tare da cewa sai tayi maganin umar sbd shi bai isa ya wulakanta ta ba kuma itama nabila zatayi maganinta da wannan tunanin ta isa gida zuciyarta na zafi don bakin ciki nikam nace yanzu kika fara bakin ciki jamila🤣
Koda suka isa gidan hawwa sun isketa kamar wani abu bai faru ba harta canza shiga kowa yaji dadin ganinta cikin walwala lallai hassada ga mai rabo takice, " nabila ce tace amarya ina angon yayanmu cikin tsokana da jan fada "nafisa tace inaga ma fa mu da gida muka wuce harararta hawwa tayi tace" kyaji dashi ma gulmaciya dariya sukayi gaba daya daidai lkcn da yusuf yake fitowa daga part din shi shima ya canza kaya gaba dayansu shiru sukayi ganin fitowarsa har ya karaso inda suke sannan cikin kulawa yace"har kun dawo yanzu zaku dameta kuma dariya ya ba kowa amma saidai babu halin yi, cikin kasa da muryarsa yace"littel ba rakiya mikewa tayi batare da kallon su nabila ba tabi bayansa binta sukayi da kallo kawai suna fita ya rungumeta cikin husky voice dinsa yace littel yanzu shikenan in tafi in barki eh na daga kaina cikin sanyin murya nace "mashi kaga su aunty duk sun iso suna ciki kaga no need ace kana cikin mu tunda yanzu haka in ba su nabila ba babu wanda yasan kana gidan nan nisawa yayi yace haka na aidai daga gobe shikenan ko?murmushi bayi nace haka ne kara matseni yayi ajikinsa ya hade bakin mu wuri guda yarrrr naji tsikar jikina ta tashi sbd abunda naji na bakon yanayi jikina ma rawa yakeyi yakai minti biyar yana kissing dina sannan ya sakeni a kasalance muka rabu tarea da ban kwana.duk abunda ke faruwa tsakaninmu umar na mota yana kallonmu in banda mamakin abokin nasa babu abunda ya keyi akasalance ya bude motar ya shiga ya zauna cikin tsokana umar yace ai na dauka da ita zaka tafi frnd yana dariya " yusuf wanda yanayinsa ya canza yace sunzo sun cika mani gida tayaya zan samu sakewa da matata ai dai daga gobe a kyalemu mu huta ko?hhhh"umar yace ai naga alamar ka koya mata rashin kunya itama 🤩
Washegari haka gidan hawwa ya kara cika sbd walima hawwa yau ma shiga kawai takeyi tana fita duk kayan data sai an kalleta an kara kallo haka akayi komi cikin jin dadi kuma tasha nasihohi sosai kannen mami da yan uwanta haka suka zo suna tayi mata nasiha.anyi komi cikin mutunci angama yanzu gida ya rage sai su nafisa da nabila da wasu kawayensu suna jiran zuwan ango su tafi gida su ma.don aunty zainab ma dubara tayi zata dauko wani abu daga nan tasamu ta sulle don riketa tayi wai ba inda zata, daga shi sai umar suka zo gidan karfe 8:30 haka suka shigo da ledoji tare da sallama babu wasa tsakaninsu shiyasa gaisuwa kawai sukayi umar ya ce su tashi ya maida su gida.suna tashi nima na mike na rike nabila kallona suka tsaya yi ganin da gske ne yusuf yazo ya rabani da jikin nabila nasake fashewa da kuka haka ina ji ina gani suka tafi suka barni da kewa da tunanin sabuwar rayuwar da zan shiga.
Masha Allah kuji dadinku amarya da ango amma fa zan dawo don don malama Amina tace ban isaba sai gano masu ya yusuf zaiyi da yar kanwarsa zai tausaya mata ne ko kuwa????to ba ruwana nidai🤭
Ku biyoni next page takuce sa'ar mataaaaa🥰🥰🥰🥰🤝🌹🌹💔👭
TUN INA KARAMA 👭🌹🌹🌹💞💝💝💘
By sa'adatu Bello saadatu99gmail.com!
Page 19