← Book details Tun Ina Qarama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 17

Sashe 11

Tun Ina Qarama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

.........koda ya rabani da jikin nabila babu wanda ya kara saurarena cikin su fita kawai sukayi kowa najin yanayin ba dadi aure kenan yakin mata Allah yasa mu dace👏zaunar dani yayi kana kujera sannan ya bi bayan su don yayi masu rakiya tare suka isa wurin motar umar bayan duk su nafisa sun shiga ummi ce gaba don karku manta ummin kd umar ya riga ya bayyana kanshi awurinta don haka ko wurin bikin nan yana kafa kafa da abunshi bai bada wani gab ba tsakaninsu don yasan akwai kuraye 😅"umar ne yace to frnd mudai muna maku ftn Alkairi yana dariya yana kokarin bude mota zai shiga "murmushi yusuf yayi yace tnx alot frnd Allah ya bar zumunci Amin ya amsa tare da shiga mota ya tada yayi rivos mai gadi ya bude masa ya fita haka yusuf ya juya tare da kaunar yan uwansa aransa jiki ba kwari ya shiga gida tare da rufe ko ina yana shiga inda ya barta nan take zaune ta rufe fuskarta da gyalen jikinta karasawa yayi tare da sallama cikin sanyin murya ta amsa batare da ta bude fuskarta ba.zaunawa yayi daf da ita tare da yaye gyalen dake kanta, " yace my princess sai kace kun rabu kenan kike wannan kuka haka cikin yanayin damuwa yace don Allah ki daina yi mani asarar tears dinki haka nan ke kuka baya yi maki wuya ne littel ko dai tuna baya zanyi in nemo bulalata dama ke da nafisa baku jin mgn yakara she mgn yana jawota jikin shi haka cikin dabara ya lallasheta har ta fara war tsakewa suka tashi suka shiga cikin bedroom dinta yace ta shiga tayi wanka tayo alwalla shima zai shiga part din shi yayi haka kuwa akayi fita yayi sannan itama ta tashi kamar yadda yace mata bai dau wani lkc ba ya dawo sanye yake da jallabiya , ya tura kofar dakinta tare da sallama amsawa tayi tare da jawo hijabinta ta sanya "tashi muyi sallah yace mata tashi tayi suka tada sallah bayan sun gama ne ya dafa kanta taji yanata kwararo addu'a ahankali take amsawa Amin.bayan ya gama ne yayi mata tambayoyi akan addininta komi ta ba shi amsa duk da dama yasan hawwa badaga baya ba wurin neman ilimin addini kuma haka ummah bata masu wasa akan islamiyya.cikin farin ciki yayi hamdala ga Allah wanda ba wayonshi ba ko dabararsa ba ta ba shi kamilar mace irin hawwa.ledojin da suka shigo da sune ya dauko ya ajiye tare da nufa kofar da yasan kitchen dinta ne ya shiga shi kan shi da bai san komi akan kitchen ba abun ya burge shi yasan iyayensu sunyi kokari sosai, haka yaga wasu plet masu kyau da wasu cups ha ya dauka ya dauraye tare dasa towel din da ya gani wurin ya goge su da kyau ya fito yana zuwa ya zuba kazar da kuma bude fresh milk ya tsiyaya masu a cup din don yasan hawwa akwai son fresh milk amma ranar komi sai ya kwance mata wani irin jin kunyar yayanta takeyi haka ya lura da kanshi yayi feeding dinta har sai da ya tabbatar ta koshi.

Bayan sun gama ne suka shiga bathroom sukayi brush suka fito a tare suna fitowa ne ya wuce wurin drawer da shi kadai ne keda key dinta ya bude ya juyo ya kalleta "yace come on my dear tashi tayi ta nufi wurin da yake tsaye tana zuwa taga drawer cike da kayan bacci ne kawai cikinta zaro ido tayi da mamaki🤔tace yaya wannan fa?cikin so da kaunarta yace is ur own dear kunya ce ta kamata tayi sauri zata bar wurin amma ya riko ta yace bari in zabar maki wanda nake so yau ki sanya hankali kwance ya dauko wata riga mai kamar vest ya nunan mata rufe ido tayi bai jira komi ba ya cire mata hijabi tare da rigar dake jikinta idonta ita dai rufe ya sanya mata wannan riga wadda da ita garama babu daukar ta yayi cak sai bisa gadon ta yabata light kiss yace i'am coming princess, ita dai tama rasa bakin mgn haka ya fita yaji dakinsa yaje dakinsa wasu kaya ya sanya yanda kasan wani dan india haka ya fito sai kace salman khan ne😅 kafin ya dawo hawwa tayi sauri ta jawo humrar ta da sauran perfumes dinta ta cigaba da aikin zuba ma jikinta haka shima ya kwarara perfumes dinshi masu dadi da tausasa zuciyar masoya.lkcn daya dawo da ido daya take kallonsa ya salam ta furta ashe haka yake da kyau gsky yusuf namiji ne na gani na fada dolene in kara taka tsan tsan kamar yadda nabila ke fada mani kullum.bata gama tunaninta ba taji yayi switch off din light sai ya kunna dum light na bed side cikin kwanciyar hankali ya ya kwanta tare da rungumota jikinsa.tattausar ajiyar zuciya ya sauke tare da manna ta jikinsa sosai wanda ia kuwa gabanta bugun 100 100 yakeyi 😍cikin hikima yake shafa ko ina na sassan jikinta gentaly yake mata komai cikin natsuwa don baya so yayi hoting dinta badly inda shi kanshi ya shiga duniyar da bai santa ba bakinsa ya dora kan nonuwanta wanda dama sune suke tsokanarsa sosai yake sucking din su cikin kwarewa ita kama tuna tana iya gane komi har ta daina ganewa romancing dinta yakeyi sosai jin ya gama rikitata shima ya sauka network nima dole nace wannan ganin kwaf din badani ba gani nayi yana shirin raba tsakiyarta shi kuma yana kokarin shigewa fadar alfarma koda nafito naja wo masu kofar ban kaiga zama ba naji ihun hawwa har tsakiyar kaina toshe kunnuwa na nayi don jin sambatun ogan ita kuwa kowa na gidansu saida ta kira yazo ya ceceta nikaina hawaye nake mata don naga yusuf ba sauki🤔naso na shiga in kai mata agaji amma sai na tuna da haka zata sbd nan gaba ma ita zata nema🤣bai saurara mata ba amatsayinta na kanwarsa sai da yayi satisfy sannan naga ya kara kankameta yana zubda hawayen farin ciki shima.

Hakika hawwa ta ciri tuta wurin mijinta shiyasa yake jinta tamkar ransa kuma yana yu mata soyayyar da tun daga cikin jininsa take zamansu cikin kwanciyar hankali da son juna sukeyi babu wata matsala tsakaninsu sun fahimci juna sosai ya saya mata mota ta fara karatunta na lowyer wanda dama shine burinta.watanta biyu kwtsam jamila ta shigo cikin rayuwarsu wanda shine dalilin rabata da yayanta wannan shine asalin lbrn su.....

CIGABAN LABARI......

......cikin tashin hankali ya dago kanshi ya kalli abokin nasa ido cikin a razane yace "what???jinjina masa kai yayi alamar haka ne.....😏

Hhhhh 🤣🤣🤣🤣akwai sauran rina akaba jamila kina gab.....amma dai wasa farin girki.😨bafa na dadin kowa ba😅😅😅

Masha Allah ku biyo vote din yusuf kuyi hkr komi zaiyi daidai normal 🥰🥰🥰 don naji kun fara yakamata ya wulakanta jamila 🤩ba komi za'azo daidai wurin😡

Takuce sa'ar mataaaaa inayinku masoyana Tun Ina Karama:next page insha Allahu 😍😍😍💔💃💃💃💃💃💃

TUN INA KARAMA 👭🌹🌹🌹💞💝💝💘

By sa'adatu Bello saadatu99gmail.com!

Page 20

......jamila bata zame ko ina ba sai company su yusuf daidai office din umar tayi parking haka ta fito cike da izza da rainin hankali direct office din ta nufa duba da kowa yasan matar oga ce kuma yar uwar umar shiyasa babu wanda yayi tunanin tsaida ta gashi kuma babu alamar mutunci atare da ita.knocking tayi "yes come in ya fada atunaninsa yusuf ne yasan da wani ne da sectary zata sanar masa kafin ya bada okey ashigo budewa tayi tashiga saurin daga kanshi yayi daga lapton din dayake aiki acikin ta ya kalli jamila " have a sit ya nuna mata kujera atakaice.cikin rashin kunya da ya zame mata jiki tace"bazama nazo yi ba "to me ya kawo ki?yace mata " nazo ne in sheda maka kayi saurin ba amininka shawara ya koma gida yana kwana sbd nasan kasan komi akan rashin kwanan shi gida in ma sbd wannan yar shilar yarinyar ne yake avoiding dina to yayi kuskure walhi babu shi babu hawwa har abada jin surutun ta yayi masa yawa akunne ne ya buga table din gaban sa cikin tsawa!!!!"ya daga mata hannu yace ya isa haka nan mahaukaciya ai kin kashe maciji ne baki sare kansa ba sbda duk duniya babu macen da yusuf yake so kamar hawwa kuma bazaki taba samunsa ba kada kika aure shi da asiri bakiyi nasara ba kuma ina so kisani babu macen da yusuf ya tsana duniya sama dake jamila "walhi karya ne umar !kai baka isa karabani dashi ba cikine yayi ma yarinya kuma nayi nasarar zubar dashi sbd ni ya kamata in fara haihuwa dashi ba ita ba, nikuma ban shirya ba don bana bukatar tara yara yanzu ta kara she mgn tana jijiga jikinta.a hasale umar yace" kinji kunyar duniya da lahira jamila kuma ina so kisani daga yau kada ki kara zuwa wurina da shirmen ki don ni ba yusuf Bello mado bane, my name is umar Bashir mado, don haka get out from my office!!!zata kara mgn"cikin tsawa ya kara ce mata"i said get out!!!tasan halin umar don yafi yusuf zuciya don yana iya bugunta juyawa tayi ta bude kofar ta banko ta da karfi tana huci ta fita offici din.kallon kofar yayi ya buga tsaki mtsss stupid kawai ya koma ya zauna yana tunanin jahilci irin na jamila.
Chapter 11 · 0% Book details