Sashe 26
Taura Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Zama kusada ita Mahmud yayi tareda 6ata fuska zai fashe da kukan shima yace,
Mummy who beat you?
Sake sakin Wani kukan tayi tana jawo 'danta jikinta.
Saida tayi iya Wanda zuciyarta ta 'dan rage nauyi kafin tafara qoqarin tashi taji ankira sunanta cikin sanyayar murya Mai taushi.
'dagowa tayi tareda miqewa tana juyowa idanuwanta suka sauka kan muh'd dake tsaye akansu yayi folding 'din hannuwansa a qirjinsa Yana kallonsu cikin tsananin sonta da tausayinta sbd mum takirasa tafada Masa Amma bayajin zaifara zuwa asibiti gurinsu Deen batareda yafara sanin inda ayshan da 'danta sukeba.
Sabbin Hawaye ne suka gangaro Mata cikin karyewar zuciya tace,
Murphy..
Lumshe idanu yayi zuciyarsa na tsananta tafasa da ganin yanda ayshan takoma.
Cikin kukan da baya fita sosai take kallonsa tace,
Where were you Murphy?
Deen has destroyed my life,,
I'm not dsame ayshah you used to know,,
I'm a shame now...... kukane ya qwace Mata ahankali tayi shiru tana rerowa zuciyarta na qara kaririyewa.
Matsowa yayi gabanta ya tsaya murya a karye yace,
Ayshah insha Allah wahalanki da kukanki ya qare,,
Girgixa Masa Kai tayi cikin kuka tana cewa,
I have no one to see or call my own..,I'm all alone..
Karki cire Kai daga rahamar ubangiji ayshah,
Have faith in Allah insha Allah everything will be alright again.
Kamo hannun Mahmud yayi tareda Jan akwatinta ya kalleta yace,
Let's go.
Kallonsa tayi saikuma ta sunkuyar dakai tabi bayansa ya bu'de musu motarsa suka shiga ya tada suka tafi.
Tunda taga sun fita garin Abuja ya gyara Zama tareda qarawa motar gudu sosai suka 'dau hanya ta rintse idanuwanta hawaye suka gangaro zuciyarta ta karye Dan kuwa kobai fa'daba tasan gida zai kaita.
********
Zaune suke suna sauraron abinda shaikh abdallah yake fa'da zuciyarsa ba da'di..
Tabbas malam babba kun Bari shai'dan dason zuciya sunyi galaba akan sani da kukedashi na addini,
Meye al'ada?
Al'ada fa ba musulunci bace hasalima gurarare da dama tayi hannun Riga da abinda musulunci yace ayi.,
Malam babba wannan al'ada da kuka 'dabbaqa gatanan Kuna gani tayi sanadin rushewar mutumci da girmanku a idon masu mutuntaku sbd yanzu meye amfanin wanna?""""yafada Yana 'daga jaridar hannunsa ta ayshah da aka bugo.
Gyara Zama yayi ransa na qara 'daci yace,
Wlh nayi baqin cikin rayuwar data samu ayshah sbd nida ban haifetaba nafi Jin zafin mummunar qaddarar data sameta,
Shi Wanda kuka wulaqanta 'yartaku akansa gashinan Kuna gani a tv da jaridu irin kyakkyawar rayuwar dayake yi duk sanadin 'yarku data Zama silar musuluntarsa.,
Maimakon da kuka gane komai ku gadewa Allah da aure sukayi ba zaman sa6on Allah ba saiku aje wata al'ada ku rufawa kanku asiri kubarsu.,
Idanma har hakan bazata yiyuba ku binciki 'yarku Mana ku gano ta inda Zaku warware matsalar cikin ilimi,
Cikin tsananin sanyin jiki baba qarami yace,
Tabbas ayshah taso bayani Amma sharrin zuciya da 6acin ran laifin datayi ya Hana a saurareta...
Wannan shine babban kuskuren da kuka tafka amatsayinku na masana addini,
Wlh Koda yaushe aikin zuciya Babu komai atareda dashi Sai nadama da kuka.,
Yanxu gashi duk masu zuwa 'daukar karatu da da'ira sun daina sbd ganin bakuyi aiki da alimin da kuke dashiba to maizasu cigaba da zuwa koya.?,
Da bahaushe,da yoruba,da kanuri,da buzu da Fulani da kowane yare 'daya agurin Allah matuqar musulmaine,
Gskia wannan hukuncin da kuka 'daukarwa 'yarku yayi Muni ko a al'adar bare a musulunci,
Yanxu gashi Nan atsakanin 'yayanku dakuka aurarma Sai sa6ani ake samu sbd yawancinsu bason juna sukeba tauyesu kuke sbd al'ada,
Ayshah tayi kuskure Amma Kuma tayi jahadi babba sbd yau musulmai da dama suna alfahari da shaikh nuraddeen hakama zuri'arsa kaf sun musulunta duk ta dalilin 'yarku shin wannan bai isheku alfahariba?
Nine na 'daura auren ayshah da nuraddeen akan sadaki naira dubu hamsin,
Ciro bundle 'din 500 yayi ya aje gabansu yace,
Wannan shine sadakin ayshah danaketa ajiya Ina jiran ranarda komai zai daidaita namiqawa iyayenta Amma kun rigada kun tarwatse rayuwarta banga amfanin cigaba da ajewarba.
Abban ayshan ya kalla yaga ga dukkanin alamu lafiyama ta gujesa sbd rashin 'yarsa cikin tausayawa yace,
Mal Yusuf Kai da mahaifiyar ayshah kunfi kowa haqqi akanta haka itama tafi kowa haqqi akanku Dan haka ina roqar Mata yafiya
Dukkaninku ku yafe Mata, Allah ma muna Masa laifin dayafi wannan ya yafe mana bare mu 'dan Adam da ba'abin ha'dawa bane da Allah.
Miqewa yayi tareda yi musu sallama ya fito ya tafiyarsa baba alhaji da baba qaramine suka rakosa har bakin mota suna Masa godiya jiki amace.
Koda suka koma kuka reras suka tarar da abban ayshan nayi Nan jikinsu ya qara mugun sanyi sbd sunsan anshiga haqqinsa matuqa Amma yayi biyayya baice komaiba.
Jiki a mace malam babba da tsufa ya zuwarma ya fara rarrashinsa tareda Tara dukkanin zuri'ar gidan ya sanar dasu ya janye al'ada ko wace iri matuqar Bata addini bace.
Nan uwayensu suka ga abin mamaki Dan kuwa kowa murna da farin ciki yake sbd kowa nada wa'inda sukeso awaje Amma sun kasa bayyanawa,
Cikin Jin da'di suka fara sawa ayshah albarka data qwato musu 'yancin soyayya da wa'inda sukeso awaje.
Allah sarki Umar kuwa ranar aka fama Masa tsohon ciwon son ayshan Dan kuwa kwana yayi kuka Dan kuwa yasan har abada ya rasa ayshansa.
******
Tunda suka iso asibitin hankalin siyama yafara tashi sbd ganin kowannensu bai tashiba
Nan take tsoro yashigeta musamman Deen 'din datakeji kamar ta cire ranta tabashi sbd so.
Sam batayi tunanin abin zaikai hakaba tayi tunanin bugesu ne harta samu Musa ya wuce batareda yafa'di sunantaba.
Mum kuwa tuni takira daddynsu ta sanardashi komai hankalinta amatuqar tashe sbd Khadija ta farfado amma Sai wani fusge fusge takeyi tuni doctors sukayi 'dakin hoton qwaqwalwa da ita sbd tunanin wani Abu dasuke zargi.
Ana gurin hoton Deen ya farko,
Kansane yayi Masa mugun nauyi ya rintse Iumshe idanuwansa ya bu'de ahankali.
Ayshah yafa'da cikin wani irin yanayi tareda miqewa tsaye,
Ahankali komai yafara dawo Masa tun wayonsa har ranar farko daya fara ha'duwa da ayshah da duk sauran abinda yabiyo baya har korar dayayi mata.
Sulalewa qasa yayi ahankali tareda sakin Wani irin kuka dabai ta6ayi arayuwarsaba,,,,kukane na soyayyar ayshah dake yawo cikin jinin jikinsa,,,,
Kukane na abubuwan dayayi Mata,,,,
Kukane na azaba tareda qanqancin rayuwa datayi sbd shi...
Sosai yake kukan kamar ransa zai fita,,,
Ya tsani kansa,ya tsani rayuwarsa..
Mum ce tashigo da sauri siyama na bayanta sbd kiransu da akayi cewar y farfado.
Cak ta tsaya cikin tsananin tsoro da tashin hankalin ganin kukan dayake Dan Bata ta6a ganinsa acikin wannan yanayinba.
Qarasowa tayi ahankali ta dafasa ya sake fashewa da kuka haryana jijjiga yace,
Mum I remember everything...
Wani farin ciki ne ya rufeta ta rungumesa da sauri tareda sakin kuka ahankali.
Wani mummunar yawu siyama ta ha'diye jiri ya 'dibeta tayi saurin dafa bango hawayen baqin ciki da danasanin buge Masa Kai suka gangaro Mata.
Mamuh💋