Sashe 15
Taura Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mum pls I need to see him..I want to talk to him,,,I was thrown out of my house,my family,,,,
I have no one now,,,he is my only hope now....
Fusge qafarta tayi tareda damqarta tafara janta cikin masifa takai wajen gate ta watsar tareda nunata da yatsa cikin tsananin baqin ciki tace,
I've never hated something or someone so badly the way I hate you,,,
I hate you to the last core that I can strangle you to death...
My son Nik will never see you or be with you again because he's already in somewhere else,,,
You'll never set your eyes on him for the rest of your miserable existence...
So go, leave,stay out of our lives....
Cikin karaya da tashin hankalin Jin zancen mum 'din hawaye nabin fuskarta tace,
Mum please don't do this to me,,,if not for me please let me see him for sake of his unborn child.....
Cikin tashin hankali dukkaninsu suka zaro idanuwa musamman ma Davina da wani irin da'din zancen ya kasheta kafin tayi magana mum ta tura ayshan baya da qarfi ta fa'di kife Nan tasaki qara tareda dafe cikin Nan sauran jinin daya tsaya ya qara 6alle Mata ta kalli qafafuwanta da sauri taga yanda jinin ke gudu kafin tayi want motsi ruwan sama suka 6alle mum takalli su Davina ta nuna musu mota da Ido kafin ta bu'de jaka ta Ciro bundle 'din one one thousand ta jefawa ayshah ta fa'da mota sukabar gidan aguje Sai airport suna Isa ko minti ashirin basuyiba jirginsu ya tashi sukayi bankwana da Nigeria..
Qurawa jinin cikinta dake bin ruwan sama Yana gudu tayi zuciyarta na Mata wani irin nauyi,,,,
Jinin tacigaba da kallo har ruwa yagama wankesa yatafi dashi ta rintse ido tareda sakin wani ihu tareda kuka...
Har aka gama ruwan saman tana duqe gurin tana kuka irin Wanda Bata ta6a yinsa arayuwaba.
Rarrafawa tayi qoafar gidan ta ra6e jikin gate tana rawar sanyi da wani zazzafan zazza6i har haqoranta na ha'duwa.
Da safe Mai gadi na fitowa yaganta kwance a gurin kamar batada Rai yayi saurin komawa ciki ya 'debo ruwa ya antaya Mata tasaki ajiyar zuciya ahankali tareda bu'de Ido daqyar.
Durqusawa yayi gabanta cikin tausayi yace,
Kiyi hkr ki koma gida ko kitafi wani guri Dan maganar gaskiya itace Nik yatafi,anvar qasar dashi Kuma bazai ta6a dawowaba.
Kamar wawiya take kallonsa zuciyarta na wata irin tafasa tabbas tayi ganganci tareda babban kuskuren barin soyayya ta rufe Mata ido tayi aure bada sanin iyayenta ba gashi yanxu yasamu abinda yake so ya gudu ya barta da ciki gashi gidansu ankoreta....
Wani mummunan nauyi taji zuciyarta tayi Mata idanuwanta sukai wani mugun ja ahankali taji tsanar kowa da qiyayyar kowa na shiga dukkanin ga6obin jikinta ta miqe tsaye tareda durqusawa ta 'dau ku'din da mum ta jefo Mata cikin wani irin yanayi tace,
Zanbawa kowa mamaki,,,
Gidanmu sun rufe idanu sun koreni batareda bani damar gyara laifina ba ko bani uzuri amatsayina na mace,,,
Sunan dasuke gudun ya lalace har suka koreni saina lalata musu wannan sunan ta yanda ko qofar gida Babu Mai sha'awar fitowa....
Ku'din da mum ta jefo Mata takalla da jajayen idanuwanta tace,
You'll pay for this queen...
I promise to make all your lives a living hell....
I hate you all..
You'll all pay for my poor unborn childs blood..
Kuka tasaki tanajin zuciyarta na karyewa ahankali tace,
Meyasa duk zaku gujeni adaidai lokacinda nake tsananin buqatarku,,,meyasa Zaku barni rayuwata ta lalace akan titi....
Wata qatuwar lafiyayyar black Jeep ce tashigo kwanar layin da gudu daga gani matuqin motar ransa a matuqar 6ace yake kafin tayi wani motsin arxiki motar tayi sama da ita ta watsar.
A rikice kyakkyawar budurwar dake tuqin ta fito Mai gadi yakama Mata ita suka saka mota tayi asibiti da ita Dan ita batacika son 6ata lokaciba akomai afterall tanada gurin zuwa..
Cikin qanqanin lokaci akayi gama treatments din komai sbd ba wani ciwo tajiba kawai buguwace a hannu Sai maganin qarin jini Dana masu 6ari daya rubuta musu.
Kallonta fannah tayi cikin yanayin 'dan tausaya tace,
Ya sunanki?
Ayshah"""""tafada ataqaice sbd lurada datayi da fannan idanuwanta a bu'de suke matuqa duk da tanada 'dan banxan kyan 'daukar hankali.
Ayshah Ina ne gidanku nakaiki sbd ni Nan tafiya zanyi zankoma inda nake Dan ni baqunta nazo Kuma yau zankoma.
Banida gida Kuma banida gurin zuwa.,kitafi kibarni anan.
Batayi mamaki ba dantaga alamar korarriyace kamar ita awancen lokaco Dan haka kai tsaye tace,
Korarki akayi daga gida?
'dagowa tayi ta kalli fannan idonta na qoqarin 6oye hawayenta..
Murmushi Mai ciwo fannah tasaki Dan itama ta 'dandani irin wannan ciwon na korar iyaye Kuma haryau Tanakan 'dandanar ciwon..
Kallon ayshan tayi tareda cewa ta tashi sutafi.
Motarta suka shiga suka baro asibitin tana Hawa titi takalli agogo tareda juyowa ta kalli Ayshah tace,
To ayshah ni Zan tafi Zaki bini ne ko kuwa kinada gurin zuwa..
Danne karayar zuciyarta tayi tareda sauke idanuwanta Kar kan titi tace,
Muje ni 6arnar suna nafito yiwa zuriata tareda 6ata rayuwar Deen da zuriarsa.
Wata dariyar farin ciki da samun 'yar uwa fannah tayi tareda bawa motarta wuta suka Kama hanyar barin gari.
*Nasiha,,,,,,iyaye da abokan zaman rayuwa akoda yaushe yiwa dan Adam uzuri abune Mai mahimmanci sbd rashin bada dama da uzuri shike qarasa ta6ar6arar da alamari qarshe ayi aikin jahilci da Dana sani ta biyo baya Wanda hakan baida kyawu kwata kwata a addini...*
*Iyaye komai girman laifin da 'yaya zasu yimuku Kar ku kasance masu rufe Ido ku aikata abinda zai dawo ya zame muku abin Dana sani Don kuwa qeya ce.*
*Allah ya tsare yakuma Kare zuri'ar mu gabaki 'daya*...
_masu cewa wannan yayi, wannan baiyiba wannan yakamata ayi, wannan bai kamata ba kokuma ga abinda sukeso ace anyi to duk wannan bashine ba idan kun nutsu kunbi labarin ahankali to ahankali Zaku fahimci yanda labarin yake dakuma darussa tareda alajabin dayake cikinsa._
*Nagode da qauna*??
Mamuh??
_dont forget to follow, vote and comment_*_MAMUH GEEE_*
_*TAURA BIYU....*_??
_Mi amor-mi vida...._
_Viawattpad@mamuhgee_
*28*
_*A zahirin gskia banajin da'din yanda wasu da dama suka dameni da zancen wani bai kamataba ace ayshah tayi karuwanci da aurenta ba,,*_
*_kusani nimafa musulmace Kuma gwargwado inada ilimi da sani akan addina nakumasan me nakeyi Kuma ni nasan abinda nake rubutawa amma ku masu karantawa Sai ku kasa hakuri kuga yanda labarin zai kasance wasuma harda zagi da munanan kalamai to Wanda hakan ba tunani bane Dan haka please and please for god sake idan Kunga abinda bakwa iya karantawa to ku barshi ba dole bare zagi da cin fuska yashigo._*??
Tsakar dare suka shiga garin Abuja Kuma zuwa Time 'din ayshah gaf take da ficewa hayyacinta sbd mugun zazza6i da ciwon marar datakeji.
Sannu fannah ke Mata cikin tausayawa da damuwa tareda tsoron Kar 'yar mutane ta mutu a hannunta.
Wata 'yar babbar private hospital dake kusada anguwarsu ta nufa Kai tsaye batareda sun Isa gidaba Nan aka kar6eta tareda qoqarin fara Bata treatment 'din gaggawa sbd tashin farko suka gano cikin dake jikinta ne ke qoqarin qarasa zubewa Nan suka fara qoqarin tsayar da jinin.
Tun fannah na 'daukar abin da sauqi saigasu da kwana asibitin.,,
Koda ayshah ta farka abun farko da fannah tace Mata shine azubar da cikin.
Kallon mamaki ta aiketa dashi fuskarta na qoqarin bayyana farin cikinta tace,
Cikina yananan bai zubeba?
Cikeda mamakinta fannah tace,
Yana Nan amma banga amfanin barinsa ba gwara ki zubar tunda shege n....
Cikin tsawa ta dakatarda ita hawaye suka gangaro Mata tace,
Cikina ba shege bane 'dan halak ne,
'dan sunna Kuma Koda shegen ne ta bazan ta6a zubarwaba sbd shika'dai ne abinda Zan riqa gani naji sanyi arayuwata zuwa Nan gaba,,,,
Bansakaki Zama Dani doleba idan kinajin bazaki iya Zama Dani Dan inada cikiba to ko anan Zaki iya tafiya kibarni ahakanma nagode..
Ajiyar zuciya fannah tasaki tareda miqewa tsaye cikin kulawa tace,
Ayshah bance lallai saikin zubarba shawarace nabayar a tunanina ba cikin aure bane Kuma kince bazaki zubarba ba shikenanma ki daina kukan ya Isa haka...Bari naje na kar6o Mana sallama muje gida Dan gskia nagaji da zaman asibitin.
Tana fita ayshah tabi bayanta da kallo cikin mamakin sanyin halinta sbd yanda ta gasa Mata maganganu Amma bataji haushiba..
Fannah ta girmeta zaikai kamar da shekaru biyar,,
Fannah kyakkyawar chocolate mace Mai kyan jiki,,Sam batada zafi tanada hakuri da tausayi Amma a gurin maza labarin bambam ne don kuwa Bata raga musu Bata 'daga musu qafa hakama batajin wuyar ci musu mutunci sbd namiji ne sanadin qorar da iyayenta sukayi Mata,,
Ahankali tariqota suka fito tashigarda ita mota suka bar asibitin.
A wata anguwar masu Hali gaban wani qaton flat Mai kyau da tsari taga sunyi horn Mai gadi yazo da saurinsa ya bu'de musu gate suka shiga harabar gidan sukayi parking..
Kallonta gidan tayi zuciyarta na karyewa idanuwanta na qoqarin kawo hawaye sbd tunanin iyayenta daya fa'do Mata Dan tabbas tafi sha'awar Zama taredasu Koda acikin ruga suke akan irin wannan daular da aka Tara ta hanyar 6arna.
Qofar shiga babban palon sukayi fannah ta fiddo keys ta bu'de suka shiga.
Zaunar da ita fannah tayi tareda Zama kusada ita cikin sanyin murya tace,
Ayshah Kinga gidana Kuma nikadaice nake rayuwa acikinsa shiyasa ban cika zamaba kullum ina gurin tafiye tafiye Amma ayshah nayi Miki alqawarin 'dage duk wasu tafiye tafiye na na zauna na kula dake har lokacinda Zaki haihu Insha allah.
Kallon palon ayshah tayi taga ya ha'du matuqa Dan komai najin da'din rayuwa an zuba Masa kafin ta maida kallonta ga fannah cikin hawaye batareda tace komaiba sbd ita duk ba wannan takeso iyayenta da Deen takeso..kuka tasaki ahankali tana shesheka.
Dafata fannah tayi cikin son danne Tata damuwar da kullum take dannewa tace,
Ayshah dole hakuri zakiyi for now har lokacin da Allah zai kawo qarshen damuwar.
Kukanta Tasha Mai isarta kafin fannah ta riqo hannunta takaita bedroom 'daya daga cikin two bedrooms 'din dake palon..
Qaton 'dakine Mai 'dauke da lafiyayyan makeken gado da wrdrope 'dinsa da qaton mirror Sai lafiyayyan toilet.,komai na room 'din is blue and white shiyasa 'dakin yayi masifar ha'duwa.
Zaunar da ita bakin gado fannah tayi tareda cewa,