Sashe 21
Taura Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gskia wannan hukuncin da kuka 'daukarwa 'yarku yayi Muni ko a al'adar bare a musulunci,
Yanxu gashi Nan atsakanin 'yayanku dakuka aurarma Sai sa6ani ake samu sbd yawancinsu bason juna sukeba tauyesu kuke sbd al'ada,
Ayshah tayi kuskure Amma Kuma tayi jahadi babba sbd yau musulmai da dama suna alfahari da shaikh nuraddeen hakama zuri'arsa kaf sun musulunta duk ta dalilin 'yarku shin wannan bai isheku alfahariba?
Nine na 'daura auren ayshah da nuraddeen akan sadaki naira dubu hamsin,
Ciro bundle 'din 500 yayi ya aje gabansu yace,
Wannan shine sadakin ayshah danaketa ajiya Ina jiran ranarda komai zai daidaita namiqawa iyayenta Amma kun rigada kun tarwatse rayuwarta banga amfanin cigaba da ajewarba.
Abban ayshan ya kalla yaga ga dukkanin alamu lafiyama ta gujesa sbd rashin 'yarsa cikin tausayawa yace,
Mal Yusuf Kai da mahaifiyar ayshah kunfi kowa haqqi akanta haka itama tafi kowa haqqi akanku Dan haka ina roqar Mata yafiya
Dukkaninku ku yafe Mata, Allah ma muna Masa laifin dayafi wannan ya yafe mana bare mu 'dan Adam da ba'abin ha'dawa bane da Allah.
Miqewa yayi tareda yi musu sallama ya fito ya tafiyarsa baba alhaji da baba qaramine suka rakosa har bakin mota suna Masa godiya jiki amace.
Koda suka koma kuka reras suka tarar da abban ayshan nayi Nan jikinsu ya qara mugun sanyi sbd sunsan anshiga haqqinsa matuqa Amma yayi biyayya baice komaiba.
Jiki a mace malam babba da tsufa ya zuwarma ya fara rarrashinsa tareda Tara dukkanin zuri'ar gidan ya sanar dasu ya janye al'ada ko wace iri matuqar Bata addini bace.
Nan uwayensu suka ga abin mamaki Dan kuwa kowa murna da farin ciki yake sbd kowa nada wa'inda sukeso awaje Amma sun kasa bayyanawa,
Cikin Jin da'di suka fara sawa ayshah albarka data qwato musu 'yancin soyayya da wa'inda sukeso awaje.
Allah sarki Umar kuwa ranar aka fama Masa tsohon ciwon son ayshan Dan kuwa kwana yayi kuka Dan kuwa yasan har abada ya rasa ayshansa.
******
Tunda suka iso asibitin hankalin siyama yafara tashi sbd ganin kowannensu bai tashiba
Nan take tsoro yashigeta musamman Deen 'din datakeji kamar ta cire ranta tabashi sbd so.
Sam batayi tunanin abin zaikai hakaba tayi tunanin bugesu ne harta samu Musa ya wuce batareda yafa'di sunantaba.
Mum kuwa tuni takira daddynsu ta sanardashi komai hankalinta amatuqar tashe sbd Khadija ta farfado amma Sai wani fusge fusge takeyi tuni doctors sukayi 'dakin hoton qwaqwalwa da ita sbd tunanin wani Abu dasuke zargi.
Ana gurin hoton Deen ya farko,
Kansane yayi Masa mugun nauyi ya rintse Iumshe idanuwansa ya bu'de ahankali.
Ayshah yafa'da cikin wani irin yanayi tareda miqewa tsaye,
Ahankali komai yafara dawo Masa tun wayonsa har ranar farko daya fara ha'duwa da ayshah da duk sauran abinda yabiyo baya har korar dayayi mata.
Sulalewa qasa yayi ahankali tareda sakin Wani irin kuka dabai ta6ayi arayuwarsaba,,,,kukane na soyayyar ayshah dake yawo cikin jinin jikinsa,,,,
Kukane na abubuwan dayayi Mata,,,,
Kukane na azaba tareda qanqancin rayuwa datayi sbd shi...
Sosai yake kukan kamar ransa zai fita,,,
Ya tsani kansa,ya tsani rayuwarsa..
Mum ce tashigo da sauri siyama na bayanta sbd kiransu da akayi cewar y farfado.
Cak ta tsaya cikin tsananin tsoro da tashin hankalin ganin kukan dayake Dan Bata ta6a ganinsa acikin wannan yanayinba.
Qarasowa tayi ahankali ta dafasa ya sake fashewa da kuka haryana jijjiga yace,
Mum I remember everything...
Wani farin ciki ne ya rufeta ta rungumesa da sauri tareda sakin kuka ahankali.
Wani mummunar yawu siyama ta ha'diye jiri ya 'dibeta tayi saurin dafa bango hawayen baqin ciki da danasanin buge Masa Kai suka gangaro Mata.
Mamuh💋
_dont forget to follow, vote and comment_
[7/29, 5:23 PM] prince_s_square: *_MAMUH GEEE_*
_*TAURA BIYU....*_🍒
_Mi amor-mi vida...._
_Viawattpad@mamuhgee_
*32*
Qarasowa yayi tsakiyar palon ahankali sbd jikinsa daduk ya mutu Dan ba qaramin yamutsa tunaninsa tayiba musamman yanda yaji kansa na sarawa da alamun dawowar tunaninsa,,,
Har cikinta ransa baya qaunar bu'de idanuwa yakallleta badan komaiba Sai Dan halayenta na yanxu musamman mashi dayaga kamar tafi rainasa sbd haushinsa datakeji.
Bedroom 'dinsa ya wuce yaje ya zauna bakin gado Yana qara tunano 'dan tunaninsa na baya daya 'dan shigo kansa adazun.,,
A 'dazun da tunanin ke shigarsa ji yayi kamar numfashinsa zai fuzge ya bar jikinsa sbd wani zazzafan sonta daya shigesa acikin tunanin,,,
Kenan shima akwai lokacinda scorpion ta shige Masa Riga...oh Allah please help me remember komai da komai coz I want to feel that love,the happiness and possession Dana shiga duka akanta koba komai I can see in her eyes she's completely broken and lonely she's just trying to endure the pain ne batareda ta nunaba but he can see it all around her kawai she's fighting it ne sbd taci gaba da rayuwarta koba kowa,..
Miqewa yayi ya dawo palon for the first time yanason yaji everything daga bakinta,,,
Cak ya tsaya akanta sbd bacci daya tarar tayi abinta hankali akwance,
Zama yayi kusada ita tareda qurawa face 'dinta Ido Yana kallon natural beauty da kuma yanda fatarta ke kyalli saidai tayi wata irin Rama duk da yamanta yanda take ada Amma yasan tabbas wannan ramace,
Wayarta dake aljihun wandonta tafara haske alamar shigowar Kira ahankali yakai hannu yazaro ya Duba dakyau saiyaga shanty ce ke kiranta Sai kawai yayi rejecting tareda blocking 'dinta ya shiga contact 'dinta yayi wiping komai sbd karma tasamu damar Kiran wani akawo Mata kayan mayen.
Miqewa yayi ya fice daga palon ya nufi motarsa yashiga yabar gidan.
Siyama kuwa tunda tashiga palonta takasa zama takasa tsayi Jin zuciyarta take kamar zata bindige ta watse sbd baqin ciki da takaicin dake cinta.
Tabbas Dole tayi gaggawar 'daukarwa isakancin ayshah mataki tun kafin mijinta yafara son ayshan ko yanxu Dan hakan na gaf da faruwa matuqar ayshah nacikin gidan,,,,Dole ne ayshah tabar gidan Nan da gaggawa.,,,,,,tafada tana Zama kan kujera ranta na Dan saki sbd tunanin daya fa'do Mata.
Baidawo gidanba Sai dare Koda yadawo tuni tabar 'dakin takoma part dinta tacigaba da sha'anin gabanta.
Haryayi Shirin kwanciya ya kwanta siyama Bata shigoba tanacan tana fushi,
Fitowa yayi cikin kayan bacci na maza Ash color ya nufi part 'dinta.
Kwance take itama cikin kayan bacci tana ganinsa ta 'dan 'daure fuska ya lura Amma ya share ya tsaya bakin gadon tareda zura hannunwansa cikin aljihun wandonsa yace,
Are you ok?
Yes"""""tace Masa Kai tsaye batareda ta saki fuska ba.
'daga kafada yayi yace,
Ok Saida safe.
Ya juya ya wucewarsa.
Sabon takaici ne yataso Mata ganin ya tafiyarsa da gske kenan bazai iya rarrashinta ba.
Qasa hakuri tayi ta sauko gadon tabi bayansa.
Shikuwa kasa komawa part 'dinsa yayi yasamu kansa dason zuwa yayiwa ayshah Saida safe itama.
Cikin nutsuwa yashigo bu'de qofar yashiga,
Bata palon saidai kayan kallon palon a kunne suke musamman ma qararsu datayi yawa ya girgixa Kai Yana cewa,
Problem queen.
Kashe kayan yayi harzai fice yaji sheahekar kuka na fito daga bedroom 'dinta.
Shiru yayi kamar ta tafiyarsa saikuma zuciyarsa takasa nutsuwa ya nufi bedroom 'din ahankali ya shiga.
Zaune take qasa can qarshen gado ta cusa kanta tsakiyar qafafunta kuka take sosai kamar ranta zai fita Wanda tunda rayuwarta ta ta6ar6are kullum komin dare saitayisa da hakan ne take 'dan rage nauyi da qunar zuciyarta.
Tsayawa yayi daga bakin qofar kansa na fara sarawa sbd qarar sautin kukan dake shiga kunnuwansa na dawo Masa da sautin kukanta adah,
Rintse idanuwansa yayi da qarfi sbd kukan namatuqar motsa qwaqwalwarsa musamman yanda abubuwa keson dawowa qwaqwalwansa da qarfi Nan take kansa yafara juyawa ya dafe kan da qarfi Nan 'dakin yafara juyawa dashi Sai kawai ya yanke jiki agurin ya zube.
Qarar fa'duwarsa tasata 'dagowa ahankali saita gansa zube qasa kamar ba Rai ajikinsa.
Fa'duwa gabanta yayi mummunan yi ta taso jikinta na 6ari ta zube gabansa tareda Kiran sunan Amma ba motsi
Yawu ta ha'diye cikin tsananin tashin hankali ta jijjigasa iya qarfinta bai motsaba da gudu ta 'debo ruwa toilet cikeda roba ta zuba Masa Dan tuni ta manta da yayyafa ruwan ake.
Wurgi tayi da robar ta zube qasa tareda kamosa jiki na rawa ta qara Kiran sunansa kuka na su6uce Mata Nan tafara rera kuka ahankali Mai tattareda kashe jiki sbd Bata ta6a tunanin sonda takewa Deen 'dinba haryanzu yananan kamarma kullum qaruwa yake,.
Ahankali ya bu'de idanuwansa tareda 'daga hannu da qyar ya dafe kansa saiyaji jikinsa yayi tsananin mutuwa na wani mugun tausayinta sbd kukan dayaga tanayi sosai sbd ganin halinda yashiga,
Murya qasan maqoshi yakira sunanta kawai saita miqe da gudu tabar gurin sabon kuka na zuwar Mata na yanda ko yaushe dai sonsa keyiwa zuciyarta galaba Wanda Kuma taga illar hakan yakamata ace takoyi darasi Amma gashinan cikin mintuna qalilan ta manta halinda take ciki duk akansa ta rikice ganin halinda yashiga yanxu.
Kasa barin 'dakin yayi ya zauna bakin gadonta jikinsa na rawar sanyin ruwan data jiqasa tsaf dasu ga sanyin ac.,
Lafewa yayi jikinsa amatuqar mace Dan tabbas kukanta ya ta6a zuciyarsa.
Har tsakiyar dare tana Palo rakube tana kuka saidataji shiru ta miqe jiki a sanyaye ta nufi bedroom 'din,
Kwance yake bacci ya 'daukesa ya takure guri 'daya alamar sanyi.
Qarasowa tayi bakin gadon ta zauna tana kallon face 'dinsa hawaye nacigaba da gangaro Mata tajawo bargo ta rufa Masa cikin sanyin muryar kuka tace,
Deen na yarda da soyayyarka itace qaddata,
Banta6a tunanin zuciyata zata so wani Abu duniya kamar yanda take sonkaba,
Duk wata tarbiyata da alada ta iyayena da kakanni na asuli na zubar na za6i soyayyarka sbd Kaine farin ciki Ashe bansaniba Kuma Kaine baqin cikina,
Tabbas Dana tankwara zuciyata nabi za6in iyayena na auri ya Umar da duk wahalarda zansha arayuwa inada ladar hakurinta sbd iyayena nakewa biyayya,
Deen banyi Dana saninkaba arayuwa sbd har yanxu zuciyata takasa yimin adalcin cireka acikinta musamman ma yanxu danake ganin qiyayyata qarara a idanuwanka Wanda hakan ba qaramin karya zuciyata yayiba Dan kuwa na tabbata hasararriyar data rasa komai.,
Mahmud 'dina danake ganin shine 'dan farin cikin daya saura arayuwata shima karabani dashi sbd kaima kana gudun 'danka yayi irin halina sbd na Zama abar gudu ga kowa,
Ka rabani da iyayena,
karabani da farin cikina,
Ka tarwatse rayuwata,
Qarshe ka rabani da kanka but still zuciyata kaitake so why deen.?