← Book details Soldiers Family Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 30

Sashe 27

Soldiers Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ido jalaludeen yawaro Yana fad'ar k'anwata kece haka? Masha Allah,,wata irin jiyowa alyasat yayijin abunda jalaludeen yafad'a Aiko karab idonshi suka sark'e cikin nata,,Ido yawaro tareda sake hannun yusif dake rik'edanashi Yana fad'ar"my sweet lifeeee dak'arfin gaske tareda rugawa aguje yayi kanta,,juye fuskarta tayi cikin sauri tana had'e girar sama dak'asa,, alyasat Kuma dagudu yak'araso wurinta Yana zuwa yazube a akan kafafunshi tareda rik'o nata kafafun yad'ago Yana kallon yadda tagame fuska kamar wadda aka aikowa mala,ikar mutuwa.

Suko su alhassan da lateep dukkansu Ido suka zaro suna kallon yadda jarimin soja yazube akasan mace kamar yaronta zenemi kafara awurinta.

"Fishi kikeyidani ko my sweet life? Taji muryarshi tadaki dodon kunnenta lumshe idanuwanta kawai tayi batareda tace komaiba,,,cigaba yayida fad'in Dan Allah karkiyi fishidani zaraah bazan iya jurar wannan horonba kiyafemun abunda nayimiki badasan Raina natafi nabarkiba Amma Dan Allah kiyafemun nasan duk nine sanadin faruwar koma miye Daban barkiba bayadda za,ayi wani yayi yunk'urin cutardake I'm so sorry please zaraah I'm so sorry pls

"don't forget me please zaraahh wlh I love you so very much I really love you my sweet life love you more and more my happiness please for give me my wife 👏😥 yak'arasa Yana zubda k'wallar idonshi..Ido mama ta runtse dak'arfi tanajin wani irin rauni nashigarta tabbas seyau ta tabbatar tana Bala,in son mijinta wani irin abune takeji Yana Mata yawo azuciya Wanda takasa Gane komiye,,,ganin tayi shiru batace komaiba yasa ummansu maheer matse hannunta dak'arfi seda tabud'e idonta da itama sukacika tab da k'walla,,Kai ta girgiza Mata alamar tayafe Masa Kuma tad'agashi sama,,goge k'wallar idonta tayi kana taduk'a ahankali tarik'o kafad'unshi,,aikamar jirayakeyi yawani zaburo tareda rungumarta da,azabar k'arfi Yana fad'ar I miss you so much my sweetheart I miss yaba sauke numfashi seda tasaki Yar k'ara sabida tamatse Mata ciki sosai,,cikin tsawa jalaludeen yace "karka jimata ciwofa alyasat bakagani ba,ita kad'ai bace,,se alokacin dayaji maganar jalaludeen yad'an sassauta rikonda yayimata.

Sudai su yusif gabaki d'aya sunyi mutuwar tsaye suna kallon ikon Allah 🤔 domin Koda amafarki sukaga alyasat yayiwa mace hakan sesun k'aryata mafarkin Idan suka farka balle azahiri,,gaskiya wata soyayya Kam (To bance komaiba se Allah yakyauta)

Sunjima ahakan rungumeda juna kamar bazasu rabuba kamun yad'an d'ago Yana dubanta Yana sakin k'ayataccen murmushi tareda d'ora hannunshi akan cikinta,,itama murmushin tayi tad'ora nata hannun akan nashi suna kallon juna suna murmushi sund'auki tsawon lokaci ahakan ga dukkan alamuma sunmatada Basu kad'ai bane awurin..lateep ne yayi gyaran murya Yana fad'ar "to Romeo and Juliet munafa awurin ayi hak'uri har mushiga cikin gida,,murmushi duk su alhassan sukayi,,,shiko alyasat yajuya Yana zabga masa harara kamun yarik'o hannun mama suk'araso gunsu abbe,,itako ammy sakin antynta zeenah tayi tajegun ummansu maheer tana Mata sannunda zuwa dudda batasan kowaceceba Amma jikinta yabata danginsu gimbiya halila ce shiyasa bataji tsoron tunkarartaba.

"Alyasat Ka hanamun y'ata mungaisa ko? duk kawani hanata gaida Y'an uwanta kamar kaikad'ai kesan ganinta,,abbe yafad'a cikin tsokana,,dariya sukayi duka kana sukagaisa tsakaninsu tareda yimata yajiki sunjima Sunadan raha kamun zeenah tace to Idan kungama murnar ganin kishiyar tawa kuzo mushiga ciki danko ban tambayaba nasan itace matar alyasat? Dariya alhusain yayi Yana fad'ar itace kuwa anty zeenah bakiga yadda akeshan love ba agabanmu ma ko kuny...kasa K'arasa maganar yayi sabida wata uwar hararada alyasat ya watsa Masa da wannan idanuwan nashi masu firgita Y'an maza,,ai kut yahad'iye sauran kalaman nashi Yana zare Ido.

Hakadai suka d'unguma zuwa cikin gidan,,mama kuwa tanad'aga k'afarta kenan ummansu maheer nafad'ar dakata zarrahh karki shiga amma Ina Sam batajiba hakan yasa akayi wani irin sama da,itaa dukkansu tashinta sama kawai sukagani tareda jefota arubda ciki,,,cikin tashin hankali kowa awurin yashiga fad'ar innalillahi wa innailaihhiraji un,, yayinda alyasat yake fad'ar zaraahhh dak'arfi Allah Yana nufar inda yaga tanufa da,aka jefata,,,itako mama kamin tak'araso k'asa ummansu maheer tayi wani irin tsalle kamarba tsohuwaba tatarota tafad'o jikinta,,,Kuma alokacinda alyasat ya,iso wuri,,cikin fishi take kallon aljaninda ya wulagarda mama,,suko way'annan yammatan dasuka bud'e Mata k'ofa tuni suka koma wasu jigajigan samudawan karti majiya k'arfi.

Mik'awa alyasat mama tayi cikin tsananin fishi tabud'e murya dawani irin amo tace maheerrrrr,,,tana rufe bakinta wata irin hargowa nakarad'e wurin alamar maheer d'in yazo kenan dubanshi tayi cikin bada umurni tace banaso Kowa yarayu acikin gidannan kujeda k'arfin ayar Allah zakuyi nasara akansu ko d'aya banaso nagani,,,angama ummanmu umurninki kawai nakejira zancika aiki Yana gama fad'ar hakan yajuya,,,suko gabaki d'aya kowa yashiga tashin hankali tunanin sukeyi mitake nufida Kar kowa yarayu akashesu kenan kome? Zeenah kuwa innalillahi wa innailaihhiraji un kawai take memetawa tana fad'ar Miyake Shirin faruwane daga zuwansu? Gashi har ana fad'ar akashesu.

Bibibo nad'agawa suka nufi cikin gidan shida zugar tawagarshi data ummansu,,,wani irin artabo akeyi acikin gidan kamar ana takin duniya Wanda da,ace su abbe naganin abunda kefaruwa ba yadda za,ayi sutsaya domin sunsan tabbas zasu iya rasa ransu,,Didi kuwa tashiga tsafinta inda take harbinsu bibibo da tsafuka kala kala tareda turo musu miyagun aljannu Amma suna tsallake tarkonta,,,sunshafe kusan awa biyu suna Abu d'aya,,suko su jalaludeen duk suna waje tsaye cirko cirko kamar andasasu,,,,seda su bibibo suka kashe kowa duk wani azaluman aljanu datake aikidasu seda sukaga bayansu,,ganin bawanda yayi saurane yasa bibibo fitowa ya kalli alyasat yace sushigo shida mama kad'ai,,,rik'o hannunta alyasat yayi suna gaba ummansu maheer nabaya ahakan suka nufi cikin gidan..!

*SOLDIERS FAMILY* na kud'i ne nera 500 kacal 👌 ga duk me buk'atar complete kuma 700 ne Idan kinshirya siya Zaki iya tuntub'ar wannan nomber 👉 07937092176 on WhatsApp kokuma kikira wannan nomber 👉 08207819124

Autar alheri ✍️

*S F*

Page 63&64

__"suna taka kafarsu aperlon Yana fara wata irin girgiza kamar za,ayi girgizar kasa, cikin sauri Alyasat yak'ara matse mama ajikinshi gam, suko way'anda kewaje kallon tsantsar mamaki su kema gidan kamun sukama jabaya domin har k'asa kamar zata tsage hakan takeyi.

Didi kuwa tanacan cikin d'akin tasafinta taga abubuwa sunfara tarwatsewa gamun d'akin yahau girgiza,,arazane yamik'e tafito perlon tana fine, dubemu meke shirin faruwane? tana Kiran aljanunta tamanta ko kayan tsafin bata cire ba, tanayin Ido hud'u da mama ganta yayanke ya fad'i sai da ta dafe kirjinta, magana suka faraji cikin wani irin sauti marar dad'in sauraro ake fad'ar.

"Kinyi yase meenat kinyi sake shindama ban gayamiki wannan ranar zatazoba? Dama na fad'a akwai lokacin da zaki tarwatsamu zaki hallakamu muddin bakidena bibuyar rayuwar ma,Isha da ahalintaba? shin bangamiki watarana surukar na,Isha zatakawo karshenkiba? Shin bangayamiki ki guji hafuwarki da wannan yarinyar ba? Tuntana jinjirarta saida nunamiki ita,,Amma kikayi birisda zancena saboda jaguss da dodo sun goya miki baya kika fad'ar Yar Nigeria zatazonan hartazama barazana agarekiko? To ai yau gaki gata ayau Kam alkadarinki ya karye ba wani sauran tsafi ko sihiri dazai yimiki tasiri Kuma tabbas wannan gidan Nanda wasu Yan lokuta zezama tarihi kinga tafiyata ba ruwana meenat baruwanaaa na haneku da aikata hakan bakujibaaaa yanzu ka sakamako yazooooo,yana gama fad'ar hakan kuma sai wurin yayi tsit.

Gabaki d'aya way'annan bayin Allah sunyi mutuwar tsaye Jin wannan sauti dazantukan da,akeyi kowa zuciyarshi fall tambayoyine acikinsu, Zeenah Tal'udu kusan Yar uwar tata cikin taraddadin abunda zataji tace "Didi me wannan zantukan ke nufi? Mekikeyi da wannan kayan dake jikinki? Waye wannan me wannan zancen? Kaddai kikayayyar dakikeyiwa ma,Isha takai ga hallaka? Kiyimun bayanin da hankalina ze iya d'auka Dan Allah.

Didi kuwa idonta dake bushe tawatsawa ammy batare da tacewa Zeenah komai ba tak'arasa kusan ammy gab da gab yadda zasu iya jiyo numfashin juna tace"na tsaneki ma,Isha kad'ai ce yarda nahaifa Kika zamemin matsala arayuwata tundaga haihuwarki nake samun matsala har kawo yanzu baka barni na huta ba yanzu kinzamo sanadiyar rasa komai nawa,,shiru yad'anyi kamun taci gabada fad'ar, "ni cenan na kwantar dake jinya kikakoma kamar gawa nice Nan na b'atar da mijinki kuma nice na mayarda mahaifin mijinki sak'aho Kuma na mantarwa da kowashi acikin zuciya hakan Kuma nicenan na kashe mahaifinki saboda shine sanadin faruwar komai yanzu gashi duk wannan abubuwan danasha wahala nayi surukarki ta kakata komai itada way'annan hasararrun..."kul meganah karki kuskura kikira yarana da hasararru domin Kece babbar asararriya wadda tayi asarar duniya data lahira kin tsani Yar cikinki kin wulakanta rayuwarta saboda wani banzan dalilinki akwai asararre aduniya Wanda yawuceki tsohuwar najadu kawai,,cewar ummansu maheer tana nunata da yatsa.

Shiru duk wurin yad'auka kowa da abunda keransa yayinda Alyasat ya cika yayi fam kamar zaifashe hakama twins abbe kuwa inbanda hayawaye Babu abunda yakeyi yayinda ammy tayi mutuwar tsaye tunani takeyi anya didi ce mahaifiyarta kodai akwai abunda Bata saniba? Shin metayiwa mahaifiyarta take kiyayya da ita hakan? Itadai a,iya saninta tasan cewa lafiya kalau take da Didi dukda Bata sake Mata kamar yadda kowacce uwa keyiwa y'arta Amma sanadin wannan kiyayyar aurenta da Habibullah ko maye silar hakan?

Murmushin bakin ciki Didi tayi kamun tace aikobaki fad'aba nasanda hakan sedai Kinga shugabar asararrinan tafad'a tana nuna ammy...cikin tafasar zuciya Alyasat yace, "uwata ba asararriya bace kece dai babbar asararriya kuma na rantse da wanda raina ke hannunshi Idan kika k'ara aibatamun uwa saina ajiye tsufanki agefe nak'arasaki lahira domin barin irinku aduniya had'ari ne"ya isa Alyasat karka k'ara cewa komai abbe ya fad'a daƙyar.

Suhaif da tund'azu bece komai ba sai tafasar da zuciyarshi keyi msa yake saurare shine yazo wurin yadubeta Ido cikin Ido yace "meganah mi ummynmu tayimi Kika tsaneta hakan? Har kike iya cutar da ita da abbenmu? Dukkanmu Nan munaso musani domin zukatamun susamu salamar akan kokwanto da mukeyi akan bakece mahaifiyar ammy ba.

"Abunda tayimun kukeso kusani? Yanzuko zakuji.

Shekaru 42 baya

Lokacin da Ina budurwa banyi aure ba akwai saurayin da nakeso shikuma mahaifina akwai Wanda yakeso na,aura wato mahaifin ma,Isha,,anbuga Dani Masa da k'asa na aureshi naki sai kawai wata Rana yabiyo dare yayimun fyad'e yarabanida mutincina, nayi kuka nayi bak'in cikin wannan Al,amari sanadin hakan abbana yace dolene shizan aura domin Wanda nakeso yagujeni bashibama duk wani me rab'ata yagujeni saboda hakan,,haka aka had'amun aure dashi akakaini gidansa abun mamaki Ashe wancan fyad'en dayayimun nasamu cikin ma,Isha har ciki yakai wata ukku kana akayi Mana aure ba Wanda yasani
Chapter 27 · 0% Book details