Sashe 23
Soldiers Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani wasgegen kumurcin macijine yagani Wanda duk yamahe d'akin se huci yakeyi kamar zeci Babu,,,jelarshice yadokawa najeeb abaya shiyasa yaji wannan azababben zafin,,yanzu kuwa kanannad'e Shi yayi gabaki d'aya najeeb se ihu yakeyi Amma bamejinshi,,seda macijinnan yagama nad'eshi kana yamatseshi sosai Yana karairayamai kasusuwan jiki kamun yamakashi abango yak'ara daukoshi yak'ara makashi seda numfashin najeeb yad'auke Amma hakan macijin yak'arayi akanshi,,cikin sauri mama tamik'e tareda fad'awa macijin cikin kuka take fad'ar karbarshi bibibo please karka kasheshi barshi hakanma yaji ajikinshi kodan abbana please,,,,,shiru bibibo yayi Yana saurarenta kamun yasulale daga jikinta kana yalauyeta yana Yana cinshinar jikinta alamar rarrashi...suna hakan nusaiba tayi sallama tana fad'ar anty zaraah lpy Naga kindawo Naga kincemun yau zakikai 5 a school sekuma Naga mitarki awaje? Jin shiru ba,amsamataba Kuma tanajin motsi a bedroom d'in perlon sekawai tabud'e k'ofar tashiga...habawaaa ai a 360 tajuya tana fad'ar wayyo Allah munshi ukku maciji pert d'in anty zarrahh Wayyyo maciji jama,a maciji wlh acikin s,tate d'innan gudu takeyi tana fad'ar maciji anan suka cikaroda baba habe abakin Get d'in fita gidan mam,,ai baba habe najin aice maciji Kai kamunma nusaiba tayi wani yunk'urin tuni..!
*SOLDIERS FAMILY* na kud'i ne nera 500 kacal 👌 ga duk me buk'atar complete kuma 700 ne Idan kinshirya siya Zaki iya tuntub'ar wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp kokuma kikira wannan nomber 👉 08107819124
Autar alheri ✍️
*S F*
Page 51&52
__"tuni baba habe tabanketa tafad'a d'akin megadi tana ihu tana salati zanenta ahanu,,,megadi kuwa dake tsaye Naya saka kayanshi kawai yaga tafad'o d'aki tana ihun neman d'auki tana fad'ar maciji,,,ai tunu yayi fatalida kayan hannunshi yad'auko reshow yawatsodagudu yayi yanyar fita Yana Ina macijin jama,a kutare maciji,,,duk Wanda yaganshi dagashi se boxes yasaka wuyan Riga be idasakata dukaba kumaga reshow ahannunshi kawai akwasa aguje...baba habe kuwa nacan yabaro d'aki datura kanta cikin kwadon kayanshi masu datti tab'oye.
Nusaiba kuwa part d'in ammy tanufa tana ihu tinkamun tak'arasa tahad'u da sadam da suheil zasushiga pert d'in habibbty,,,cikin sauri suka tareta suna tambayar lpy? Amma takasa fad'ar abunda zasu fahimta maciji kawai take fad'a seda suheil yasauke Mata Mari tukunnah tanutsu kana tayi musu bayanin inda taga macijin tana gama fad'a abbe nafitowa hakan yasa suka nufi part d'in na mama dukkansu har dady da fitowarshi kenan yagansu zasu shiga yabisu.
Bedroom d'in da mama take suka nufa tareda jagorar nusaiba,,,Koda suka bud'e d'akin duk seda suka razana ganinta sume jikin maciji yakura Mata Ido Yana kallo gakuma najeeb kwance agefe kamar gawa..
"Innalillahi wa innailaihhiraji un 😳 abbe da dady suka had'a baki wurin fad'a yayinda suheil da sadam suka had'iye wasu miyagun yawu suna zare Ido.
Shiko bibibo ganin abbe yasa yafara zare jikinshi daga mama kana yakoma gefe tareda komawa rabinsa mutin rabinsa macijinshi kana yafara magana kamar""habibullah gazaranan Rai ahannun Allah wannan mutin yacutadda ita bedubi dangantakar dake tsakaninshi da mujintaba bekuma dubi darajar aureba hakama beragawa cikin jikintaba yake k'ok'arin ketamata haddi,,shiru yad'an nisa kana yace narantse da Wanda rayuwatake hannunshi Idan wani abun yasamu zaraah bawanda zanbari acikin ahalinshi..Yana gama fad'ar hakan yab'acegamab tareda mama.
Su abbe kuwa gabaki d'aya sun shiga shuck najin kalaman maheer,,,mihakan kenufi badai najeeb keson yiwa zaraah fyad'e ba? Kuma yanzu zaraah cikinedfik a ita? Kowannensu tinanin dayakeyi Daban..kamun suduba
Inda mama ke kwance yaga wayam Ido yazaro Yana fad'ar subahanallah innalillahi wa innailaihhiraji un 😳 badai yatafida itaba?🙆♂️ Yafad'a agigice,,,hakan yasa duk sukadawo hayyacinsu,,inbanda salati da taslima Babu abunda sukeyi kowa yayi jugum anrasamecewa komai sund'au kusan minti 40 ahakan kamun suheil yace""abbe muduba najeeb d'in inaga Yana Raye mukaishi asibiti please kamun asan abunyi.
""Babu inda za,akaishi suheil kibarshi anan ai duk tsun,tsun dayaja ruwa toshi ruwan kandoka,,,muryar dady tadoki kunnensu...shiru kowa yayi ankasa me cewa komai inbanda gumi ba,abunda sukeyi musamman abbe da dady can abbe yace suheil kud'aukoshi muje asitibitin Yana gama fad'ar hakan yamik'e tareda cewa dady muje,,,Baki yabud'e zeyi magana yad'aga Masa hannu taredayin gaba dady dasu sadam nabiyedashi abaya ahakan har suka fita Perkin space suka sakashi amota kana sukabar gidan.
Suna fita momar Ameer nashigowa dayad'auko alyasat daga filin jirgi cikin mmki sukabi motar dakallo kamun alyasat yace wani abunne Ameer yace""ya satt kamarfa dady ne da abbe Kuma hadda wani akwance kowaye? Shiru yad'anyi kamun yace nima Naga hakan bisu muga mikefaruwane...okay kawai Ameer yace tareda juya motar yabi bayansu abbe....asibiti suka nufa suna zuwa aka karb'arshi tareda shiga emergency room dashi,,,anashiga dashi motarsu alyasat na,isowa hakan yasa suka maramusu baya,,, suheil natsikayosu yace,,, shikenan abbe wlh ya sat yadawo gayanan yazonan...what??? Abbe yafad'a dak'arfi Yana waro idonshi waje""wlh kuwa abbe sune shida Ameer cewar sadam.
"Wayagayamasa abunda kefaruwa?? Muma bamu saniba abbe Amma bana tinanin sunsan Mike faruwa sedai Idan ganinmune sukayi sukabiyomu...kamun abbe yabawa sadam amsa suka k'araso wurin shidai dady bece komaiba....gaidasu sukayi kamun Ameer yace dady mikefaruwane kukazo waye ba lpy? "Wayefa bancin wannan tsinan..."kul karka kusku naji ka,aibatashi wlh kaji nagayama abbe yakatse dady cikin bacin Rai kamun yacewasu alyasat bakomai najeeb ne ba lpy shine mukazodashi.
Shiru duk sukayi suna tinani aransu miyasa dady kesan tsinewa najeeb? Miyasa abbe yakatseshi? Ganin bame Basu amsa yasa duk sukayi shuru suna jiran abunda Dr zece.
Seda akayi kusan awa biyu ba likitan dayafito secan wani yafito tareda cewasu abbe susameshi a office,,,bamusu kuwa sukabishi,,,bayan sunzauna yace "Amma gaskiya alhaji yaronku yayi mugun rauni awannan had'arin dayayi yasamu karaya kusan 8 ajikinshi Kuma yabugu sosai Amma insha Allah munasaran zesamu lpy..."innalillahi wa innailaihhiraji un kawai abbe kememetawa yayinda sauran gabaki d'aya hankalinsu yatashi,,godiya sukayiwa Dr d'in kana sukafito...cikin sauri Ameer yace abbe had'ari Kuma yoshe najeeb yayi Wannan mummunan had'arin? Yanzufa zuwanmu gida kenan mukaga zakufito ya satt koshiga gida beyiba ballemuji mikefaruwa please kugaya Mana Dan Allah.
"Banasan yawan surutu Ameer kuje gida yasamu yahuta muma gidan zamuzo yanzu za,abar suheil taredashi kafin mudawo, "shikenan abbe yafad'a taredayin gaba yacimma alyasat datuni yayi gaba abunshi,,,gida suka nufa dukkansu inda alyasat yayi part d'in mom kaitsaye yayinda dady da abbe sukanufi pert d'in Abba suna Kiran Abu awaya domin wannan zancen nasune kawai.
Alyasat kuwa Yana shiga yasamu mom zaune aperlo tana kallo,,,cikin farin ciki tace""eyeee lalemarhabin da D'an gudun hijira son kagama fishin damu kadawo? "Murmushi yad'anyi kamun yace nifa mom bafishi nakeyi dakuba kawai aikine yamun yawa,, "eh ba shakka aiki kuwa humm kaide kasani Amma dai wannan abun dakayi baka kyautaba Sam."I'm so sorry please mom insha Allah bazan k'araba yafad'a ashagwabe,, murmushi kawai hajiya suhaima tayi batace komaiba,,shima shuru yayi dukkansu bawanda yak'ara cewa komai secan alyasat yace baranaje mom please kibawa zarrahh coffee takawomun yafad'a yanashirin barin perlon domin ak'agare yakeda yaganta...cikin sauri mom tace aibatanan tana d'akinta kasameta acan..wani irin k'ayataccen murmushi yasaki tareda shafa sumar kansa Yana fad'ar thank you so much my mom tareda juyawa cikin sauri yanufi gidan nashi..!
*SOLDIERS FAMILY* na kud'i ne nera 500 kacal 👌 ga duk me buk'atar complete kuma 700 ne idan kinshirya siya Zaki iya tuntub'ar wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp kokuma kikira wannan nomber 👉 08107819124
Autar alheri ✍️
*S F*
Page 53&54
__"abankin get yahad'uda megadi yadawo Yana rabon Ido da reshow d'inshi ahannu se mazurai yakeyi Wanda dagani zakasan atsorace yake,,,da mmki alyasat ke kallonshi ganin bemaluradashiba yasa yanufi indayake,,Yana kaiwa dab dashi me gadinajiyowa arazane yatuma gefe tareda daga reshow d'inshi ankama macijinne? Ganin alyasat ne yasa ya,ajiye reshow Amma fa bedena mazuraiba,,,duban tsab alyasat yayi masa kamun yace "maciji a,Ina? Kaketa wannan mazuran.
"Anan gidan wlh Sr macijine aciki..a,Ina kaga maciji acikin gidan? "Agun baba habe naji."baba habe Kuma alyasat yameme aranshi kamun yace "okay Ina baba habe d'in?"nima bansan Ina tayiba sedai ko tana d'akina..zaro Ido alyasat yayi yace dakinka Kuma tareda nufar d'akin namegadin Aiko Koda yashiga yahango bayanta ga Rabin jikinta duk acikin kayan datti..Kuma ahakan jikinta se karkarwa yakeyi
"Baba habe lpy wai? Yafad'a da D'an k'arfi yadda zataji..Aiko tataso atsorace tana fad'ar wayyo Allah na ankashe macijinne nusaiba? D'an tsaki alyasat yaja domin sunfara bashi haushi Ad'an hasale yace Wai wanne macijine kuketa magana akai? Ina magana se shirme kukemun.."wlh yaron manya(domin hakan take kiranshi tin Yana yaro) machine a bedroom d'in zaraah nusaiba ce taganshi...aibebari tak'arasa ba yakwasa aguje yanufi cikin gidan kaitsaye bedroom d'in dake sama yahaura Yana fad'ar sweet life..sweet life..sweet life..zaraah kina inane zaraahh,,,hakan yaketa faman doka Mata Kira yafad'a wannan bedroom inbegantaba yashiga wannan har yaduba kab way'anda ke sama batanan hakan yasa yadawo k'asa nanma batanan se jini kawai dayagani awarwatse a d'aya bedroom d'in inda bibibo yadaki najeeb jininshi yad'an baltsa shine yagani,,,shiru yayi yanabin jinin da kallo kamun yasake fitowa agigice yasamu baba habe da me gadi still suna inda yabarsu...ko kallon inda suke beyiba yanufi kidan nusaibar sedai itama batacan.
Gaba d'aya duk inda hankalin Alyasat yake yatashi gabanshi se fad'uwa yakeyi,,,cikin sauri yakoma part d'in mom inda yabarta itama anan yasameta ad'imauce yake fad'ar mom zaraah batazonanba??? "Lpy Mike faruwa ne naganka hakan? Batazoba minene yafaru? cewar mom tana mik'ewa tsaye juyawa yayi dasauri Yana fad'ar Bata giidanta wai anga maciji anan Kuma hadda jini a gidan..bayansa mom tabi suka nufi part d'in ammy inda suka samu tana kitchen Amma tinda shigarsu alyasat kefamar Kiran zaraah kamar zetsaga gidan,,,fitowa ammy tayi Tana tambayar lpy,,Amma kojinta bayayi domin ya haura sama se mom cetayi Mata bayanin abunda taji daga bakinshi.