← Book details Soldiers Family Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 30

Sashe 12

Soldiers Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kowa dai awurin yayi shuru masujin haushi naji masu mmki nayi Zaid da yafito daga baya shida alyasat dukkansu tsaki sukaja shidai gogan zagawa kawai yayi yawuce yayi da Zaid yadaka mata tsawa Yana fad'ar keeeee Wai wannan wanne iskancine abbe sa,ar wasarkine Yana magana kinyi banzadashi? Allah Idan nazo wurin Sena ballaki kana nashigo dakai dak'arfi..."no bro karka dajeta aibakuwa ce kawai kad'aukota dai kasan Abbi bazeji dad'i ba cewar Ameer dashi isowarshi kenan...Aiko gadan gadan yanufeta Jalaludeen naganin hakan yace Kai Zaid dakata banasan shirme...kafin yarube bakinshi kawai sukaga anyi samada ita dak'arfi irin anjefarda abun d'innan...dukkansu Ido suka zaro suna bud'e Baki madu kalima nayi masu salati nayi domin sunsanda tafad'o k'asa to seta kakkarye wannan muguwar jifa kamar wadda aka jefar cikin tashin hankali abbe ke fad'ar, "innalillahi wa innailaihhiraji un...."

*SOLDIERS FAMILY* na kud'i ne nera 500₦ kacal 👌 ga duk me buk'atar complete kuma 700₦ ne Idan kinshirya siya Zaki iya tuntub'ar wannan number 👉 07937092176 on WhatsApp kokuma kikira wannan number 👉 08207819124

Autar Alheri ✍️

*S F*

Page 23&24

__"cikin tashin hankali yake duban mama da,akayi can sama da ita kowa ya sadaƙar kawai tata tak'are Amma Banda Jalaludeen daya shiga wani tunanin daban...kamar aljana hakan ta fad'o k'asa tsaye da kafafunta ko russunawa batayi balle ba,asin fad'uwa gashin kanta daya watse ga baki d'aya ya zubu ya rufe fuskarta....wannan karon dukkansu tsit sukayi suna kallonta duk da cewa sun Dan razana Amma Basu nunaba kasan cewarsu maza Kuma sojoji.

Wani irin d'agowa mama tayi dakanta atake gashinta ya koma baya fuskarta ta bayyana Amma wannan karon sunyi bala,in razana ganin yadda kamanninta suka sauya lokaci d'aya kamun Kuma tadawo normal mamarta tana kallon mutanen wurin idonta ne ya fad'a kan abbe cikin sauri tace, "abbana" tafad'a dak'arfi tare shigowa aguje wurinshi har abbe ya bud'e Mata hannu Yana sauke ajiyar zuciya sekuma yaga ta tsaya tsab kamar ankafeta...Kuma ita d'in daice ba wata ba fuska ta kwab'e kamar zatayi kuka tace, "way'annan dodannin bazasu bari nashigaba Abba..."da mmki abbe yace, "suwaye zaran Abba? Gasu anan yafad'a Yana nuna gurinsu Zaid da Ameer se Sulaiman dake gefensu... murmushi Abba yayi kamun yace yayunkine zaraan Abba bazasu hanaki shigaba kinjiko...Abba bafa way'annan ba gawasunan sune suke tareni....wannan karon ba Zaid kad'aiba hadda su Fahad seda sukayi tsaki abunkaga soja dasaurin zuciya gani sukeyi duk renin hankaline take yi musu...Abba dake tsaye tind'azu Yana kallonsu bece komaiba shine yazo yarik'a hannunta Yana fad'ar shigo abunki kinji Yar Habeeb rabu dasu..ai kamun Abba yarufe Baki aka sake fisgeta ahannunshi akayi wulgida ita saboda kawai takowar datayi...arane tace ahhhhhh bibiboonaaa zasu kasheenii...ai tinkamun tak'arasa wata irin guguwa takarad'e wurin kamar za,ayak'in duniya kowa dake wurin seda yasamu abunda yarik'e kafun su,iya tsayawada kafafunsu...wannan bubuwar tad'au kusan minti 15 tana kad'a wurin kamun talafa.

Koda duk suka bud'e idonsu arazane kowa yaja baya suna Kara zare idon hadda Alyasat da fitowarshi kenan saboda wannan guguwar.

Wani shirgegen maciji ne suka gani ya kanannad'e mama sosai Wanda suka kasa ganin k'arshensa Amma be matseta ba se huchi yakeyi me masifar zafi...itako mama sewani kwab'e fuska takeyi irin ya nagaban uwarta d'innan.

Innalillahi wa innailaihhiraji un mizan gani Dan Allah kutemaketa karya lahantata amanace aguna....""Kar Wanda yak'araso Nan sukaji wata murya me masifar amo da firgici...gabaki d'aya mutanen dake wurin sunshiga tashin hankali marar misaltuwa yayin da wasu sukaje suman wuccin gadi...Amma Jalaludeen kallo kawai yakeyi ba tare da wani mamaki ba Kuma ya gano wannan macijin bibibo ne.

"Dukkanku Muna buk'atar kunemi gida d'aya kushiga kab mutanen dake cikin stet d'innan ikuma ba hakaba mutun ze iya rasa ranshi....akasake fad'a cikin k'araji.

Shiru duk sukayi kowa yakasa magana suna tunanin wannan abun kamar daga sama sukaji muryar Alyasat Yana fad'ar, "akan wanne dalilin za,ayi hakan?" "Waye ke wannan maganar Idan ba tsoro ba ka bayyana kanka Mana..." Ido duk suka zaro shiko ko a jikinshi tsakanin gaskiya da gaskiya yake maganar cikin kunar zuciya.

Aiko Basu Kama tunanin ba gimbiya halila ta bayyana tare da Maheerah Amma wannan bayyanar da tayi fuskarta ba alamun rahama sai dai kallo d'aya abbe da Jalaludeen suka Mata suka gano ko wacece basu ce musu komai ba ila cewa da tayi Maheerrrrr ta fad'a cikin hasala...jiyowa majinnan yayi Yana kallonta kamun tacigabada fad'in kabayyana wamijin uwar gijiyarka domin yadena d'aga Mana murya anan domin ba,anshi kana ka danka mashi matarshi domin awannan lokacin shine kawar garkuwanta..shiru tayi nad'an wani lokacin kafintazo gun abbe tace Habibullah kayi hak'uri yazama wajibi zaraah tashiga wannan gidan kodan ceton rayuwar wadda ke ciki Amma hakan baze samuba seda gadin mujinta ahalinzu wannan dasuka hanata shiga bazasu tab'a Bari tashigaba ta azziki abunda maheerah tagaya muku hakanne dolene sekun keb'e kanku mu Halli d'aya na Yan wasu mintuna tahakanne kawai zamu samu damar Baku kariya.

Ayanzu Kuma dolene Alyasat ya kaɗaice da matarsa domin sai sunzama Abu d'aya zamu samu damar karya wannan mummunan sihirin Ina fatar kagane.

""Nagane gimbiya kumana fahimta insha Allah za,ayadda kikace..."Wai miyake faruwa ne mikuke Shirin cewane suwaye wan..ya,Isa yusif ku,ajiye tambayoyinku zuwa wani Dan lokaci zaku samu dukkanin amsoshinsu... abud'e part d'in habibbty duk kowayashiga cikin...cikin sauri bibibo da kansa yakomana mutane yace Banda wannan kunemi wani...to shikenan kuyu part d'in dady suka fad'a a tare kana bibibo yayi wani girgiza segaya yadawo sak mutin Amma fa fuskarshi kamar besan minene dariyaba rik'e yake da hannun mama har K'arasa wurin alyasat kana yarik'o nashi hannnun yasa nata..

D'agowa sukayi atare suna kallon juna sabida wani mugun shock dasukaji lokaci d'aya tareda bugawar zuciya...kallan abbe alyasat yayi da,alamar mi hakan kenufi...girgiza Kai kawai abbe yayi alamar karyayi magana...shiyasa yayi shiru kowa awurin yanufi pert d'in dady seda sukayi nisa kana gimbiya halila tace habibullah...abbe yajiyo tace karka manta Muna buk'atar su Nan da lokaci kalilan alyasat da zaraah abunda zasuyi dolene sesun kasance Abu d'aya Kar su B'ata Mana aiki Dan Allah....insha Allah gimbiya za,ayi yadda kikace...shikenan kuyu sauru kuje tafad'a tareda juyawa suma duka suka K'arasa pert d'in na dady seda zasu shiga k'ofar perlon kana suka jiyo saboda Jin wata muguwar gumza da,akayi kamar stet d'in zata tsage wayam sukagani ba kowa dukkansu basuga su gimbiya ba kamun sugama tinanin Ina sukaje suka jiyo ana fad'ar kushiga manaaaaa...aicikin sauri suka fad'a pert d'in kowanne da addu,ar dake fita bakinshi...!

*SOLDIERS FAMILY* na kud'i ne nera 500₦ kacal 👌 ga duk me buk'atar complete kuma 700₦ ne Idan kinshirya siya Zaki iya tuntub'ar wannan number 👉 07037092176 on WhatsApp kokuma kikira wannan number 👉 08107819124

Autar Alheri ✍️

*S F*

Page 25&26

__"suna shiga abbe yaja hannun Alyasat dake rik'e da mama suka nufi wani bedroom dake kyautata zaton na muhibbat ne sai da suka shiga ciki kana abbe yace alyasat..na,am abbe ya,amsa Yana dubansa.

Nisawa abbe yayi kamun yace, "nasan kaid'in ba makaho bane Kuma ba kurma bane duk abunda yafaru akan idonka yafaru abunda nakeso dakai ayanzu shine ka ai watarda abunda wannan baiwar Allah tace zaraah dai matarkace inaso kamayarda ita cikakkiyar Mata agareka yanzu Kuma umurnine nake baka nasan akwai tarin tambayoyi abakinka Amma karikesu har komai yalafa Dan Allah karka watsamun kasa a Ido kaji my son kasani bazan tab'a sakawa kayi abunda ze cutar da kaiba..."nisawa Alyasat ya cikin tarin mamaki daya kasa b'oyuwa atare dashi yace, "shikenan abbe zanyi yadda kace..."
"Allah yayima Albarka kaima yabaka masu yima biyayya kamar yadda kayi mun..ameen y Allah" yafad'a atak'aice.

Kallan mama abbe yayi kamun yace, "zaraan Abba kinsan wannan? Yatambeta Yana nuna Alyasat domin duk maganar da yakeyi da alyasat da larabci ne itako batajin larabci... kallonshi tayi kamunta murgudamai Baki tacewa abbe aa bansanshiba...shiko Ido yazaro kanin abunda tamasa.. murmushi abbe yayi kamun yace kinsandai and'aura Miki aure da yaronako? Wanda gimbiya halila ta gaya Miki.."eh Abba..to wannan shine mujinki Kuma yayanki sunan alyasat Ina fatar zakimun biyayya kibi mujinkiko? Kanta ak'asa tace"eh Abba

"To allah yayi Miki albarka kinjiko..ameen ameen" tace aranta Kuma fad'ar takeyi tab wannan me bakin halinne mujina mutin kamar an Aiko masada sakon mutuwa....shidai abbe ganin yadda duk suka amunce batareda musuba yasa yafita yabar d'akin duk da yana da tabbacin mama batasan mi akeshirin yi mata ba.

Fitar abbe keda wuya sukajiyo wata murya tana fad'ar Alyasat karka Bata lokaci komai zai iya lakacewa please kayi abunda yadace..Dan tsaki yaja kad'an Yana fad'ar Wai wannan ce matarsa abun kamar almara shiko wanne zunubin ya aikata lamarin aurenshi yazo ahakan kodan yasaka Abba yayiwa su Shareef ne shima hakan takasance dashi? Wannan wanne irin mird'ad'd'in Al,amarine? Duk shiyake yiwa kanshi wannan tambayar dame amsa masasu...ganin lokacina tafiya yasa yamik'e tare da makawa mama harara kana yanufi k'ofar bedroom d'in ya datse kana ya rufe ko ina na dakin duk inda haske ze shiko daka baya yakashe wutar d'akin sa,annan takunna touch din wayarshi...mama kuwa tuni tamik'e tsaye ganin Yana rurrufe ko,Ina cikin tsiwa tace Wai miye hakanne? Kawani rufeni adaki nikabud'emun gun abbana zani... Alyasat na jinta Amma kodarajar kallon inda take batasamu ba sai da ya kama rage kayan jikinshi yabar dogon wando wakai da boxes kana yaduba Dan yaga inda take sai dai ya ganta atsaye bakin k'ofar d'akin kana yakashe wayarshi yatunkareta.

Itako mama cikin tashin hankali tabud'e Baki zatayi ihu kamar yasan abunda take shirinyi kawai yasaka hannu tashe Mata Baki kamun yad'agata cak se akan bed d'in da hannun d'aya yayi anfani wurin rabata da wandon jikinta domin shika ɗai yacire bayan ya ɗaga doguwar rigarta sama...k'ok'arin kwace kanta takeyi Amma takasa abunka da jarumi soja saida yacire pant d'in kana ya kwantar da ita tare da ware kafafuwanta yashiga karanto addu,ar saduwa da iyali ko kad'an bayajin Sha,awar mace hakan yasa abarshi batayi wani tashiba balle yasamu damar yin abunda yakeso Dan tsaki yaja afili yace wahalarda mutin kawai ko meye anfanin hakan oho....sama tad'anyi da hannunshi d'aya danya janye rigarta data sauko se kawai hannunshi yasauka akan boobs d'inta masu tsanin laushi da girma
Chapter 12 · 0% Book details