Sashe 2
Soldiers Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yauma kamar kullun mama ce zaune tanacin kwadon zogale da eggo tayi Mata suna firarsu jefi jefi kamar daga sama sukaji sallamar wani dattijo Yana surfa bala,I cikin banbami yake fad'ar wlh Baki isaba Nana nizaki wulakanta tin yoshe naketa faman jiran ji daga gareki Amma Kika shareni kamar bakisan narigada nayi magana da mutanen nanba to wlh sam bazata sab'uba yawwa...""ikon Allah shine abunda yafito daga bakin eggo kamun tace to Kai sama,ila ko zama bazakayi ba?
Bazan zaunaba domin bazamanne yakawoniba kawai naxone naji mikeke nufi dakika mayardani shakatafi?"""humm eggo tasauke numfashi kamun tace sama,ila nifa narigada nagayama bawani abunda Zan k'ara fad'a sabanin Wanda kaji abaya tabbas bazan bada Baki asayarda gonakinnan ba Kuma bazan fidda Mama daga makarantaba domin shine burin mahaifinta karatu dudda baya raye Amma tabbas Sena cika masa wannan burin.
Aiko wlh Baki isaba Nana gonakidai yadda kikeda hakki akansu keda y'arki muma munadashi Kuma doline asayar tinda Muna buk'atar kud'in Kuma keda kike tsohuwa harke Zaki iya tsayawa k'aramar yarinya tayi karatu? Duka shekaru nawane suka rage Miki aduniya?
""Ya,isheka haka sama,ila dudda nake tsohuwa ahakan zanyi tarbiyar yarinyata Kuma nabata gudunmuwa 💯 domin tasamu ingattaccen ilimi kasani Wanda yabani ita bedubin
Tsufanaba yabani ita Kuma ahakan zankulada abuta insha Allah..magar mutuwa Kuma wannan sani yanagun Maha liccinmu shiyakeda sani akan komai narayuwarmu sabida hakan koyanzu yakarb'i rayuwata Ina rokonsa daya kawowa mama Marik'a nagari Wanda zasu tallafi maraicinta Kuma su inganta rayuwarta ba irinkuba
Kasani Kuma zancen gona wlh muddin Ina raye bawanda zesedawa mama gobaki domin bakuda ko ficika aciki komikenan nasani bayan kungama titse mahaifinta yaraba gado yabaku naku haka yad'auka yabaku kuka salwantar tareda k'wallafarai anashi
Dan kunga Allah yasaka masa albarka anasa kukace seya Baku jari tinda ada tinaninku Dan yatsufa baze haihuba Idan yamutu kuci gado shiyasa yadda kukaga mama aduniya hankalinku yatashi hakan yad'auka yabaku tareda gaya muku cewa abunda yabaku hakkinkune kobayan baranshi sauran dukiyarshi ta mama ce domin akulada rayuwarta shine yanzu duk wannan abun be ishekaba kadawo asayarda gonakinta to wlh karyarka Tasha K'ar....kamun tak'arasa ji kake tasss sama,ila yad'auke tsohuwa eggo da Mari seda tayi baya tafad'i kan mama dake zaune tind'azu tana saurarsu...wani irin zaro Ido mama tayi tana kallon kanen mahaifin nata cikin tsantsar tsana da bakin ciki kamun tayi wata muguwar zabura tana nunashi dayatsa tace kasa hannu kadaki mahaifiyata? Kuma agabana? Hannu yad'aga ze kwada Mata Marin itama tayi saurin rike hannun tana fad'ar kayi kuskure kawu ila narantseda Wanda Raina yake hanunsa kagama anfanida wannan hannun har abada..""ah,ah mama kibarshi Dan Allah ki kyaleshi kome yayi duniyac...eggo Bata karasaba taji kawo Sana,ila yasaki wata razananniyar k'ara cikin mugun azaba...joyowarda zatayi taga guntun hannun kawu sama,ila ahannun mama tana binshi dawani matsiyacin kallon tsana kamun tarike hannun jabau tace ko guntun bazan barmakaba balle adoraka wata Rana kayi Sha,awar Marin wani..tana gama fad'ar hakan tajuya tareda Sab'a eggo akafad'a kamar tad'auki Yar baby tawuce dakinsu kana tafito tana nunawa kawo ila daketa faman kururuwa hanyar fita daga gidan..Aiko aguje yakwasa yanata runtuma ihu yabar gida itako fitatayi daga gidan dauk'eda Dan bokitinta na ruwa dakuma hannun kawo ila data gundule tindaga kafad'arshi.!
Eggo kuwa tsantsar mmki sunhanata Koda kwakkwaran motsi fad'ar takeyi aranta wannan abun nakeyiwa gudu domin nasan wace mama nicenan nafaifi abata nasan wacece ita tin tana k'arama nasan duk Wanda yayi yukunrin cutarda ita takan aikata abubuwa makamancin hakan sedai bantab'a tinanin zata aikata abunda tayi yanzuba Anya kuwa mama lpy qalau take kuwa kodai ba ita kad'ai bace? Cikin wannan jimamin eggo tad'ora jiyo sallama daga waje Koda tafita kirane daga megari na gaggawa itada mama..kallon D'an Aiken tayi kamun tace mama Kam batanan Amma Ni ganinan zuwa..""aa ance kafata kafarki...to shikenan muje cewar eggo tayi gaba dogarin megari yabi bayanta...Koda suka Isa fad'ar megari cike take cinjim da Jama,a masu k'aryata abunda mlm ila yafad'a nayi masu gasgatawa nayi suna d'ebewa mama y'ay'anshi kuwa se hak'ilo sukeyi suna fad'ar senun nakkasa mama tinda ta tab'a babansu..
Wuri eggo tasamu tazauna tana fad'ar ranka yadade ance kana nemanmu nida mama..."eh hakanne Ina ita maman? ""Mama Bata gida tanufi Rafi...to shikenan aizata dawo tasamemu mlm ila ne yakawo kararku kinci masa mutinci akan hakkinsu Kuma y'arki takarye mishi hannu tatafida guntu Nana yoshe mama tazama mayya bamu saniba?
"Wlh tafi gaban mayya ranka yadad'e sedai matsafiya nasan cewa tabbas tsafine zatayida guntun hannun cewar kawo ila Daketa sharbar kuka.."eggo tace subahanallah nikam ban haifi mayyaba balle matsafiya Kuma yadda yagayama Sam bahakan akayiba megar...Bata karasaba megari yace shin mama takarya masa hannu kobata karyaba? Cikin rauni eggo tace tak'arya..to magana tak'are mujura zuwanta kawai..
Acan bakin kogi kuwa mama nacan zaune tareda aminanta sunata firarsu yauma cikin siffar dabbobi suke Inda dukkansu sukayi shigar Zaki (🦁) manyan zakuna kallanta bibibo yayi yace uwar gijiyata kitashi muje namaidaki gida yaufa kinjima dayawa..Baki taturo gaba tana fad'ar nidai yau bamaidani zakayiba rakani zakuyi hargida tafad'a kamar zatayi kuka... murmushi k'awarta tayi kamun tace shikenan tashi muje Amma kece Zaki d'auki ruwanki...to nayadda muje tashi sukayi dukkansu suka Kama hanyar komawa gidan yayinda suka saka mama tsakiya Zaki biyu tareda ita kowanne gefinta d'aya Kuma suna tafe suna lbr sedai Sam mama bayi musu zancen Wanda yamari eggonta ba sabida ita batamasan anyiba tinda kawo Sama, ila yafara Bala,inshi k'awarta tashiga gidan Kuma duk abunda yafaru aikintane mama batamasan anyiba..suko ayanzu suna sane suka bita ahakan cikin gari dudda bayau tafara rok'arsu surakataba suna k'iyawa Amma yau antab'a su doline sutauna tsakuwa Dan Aya taji tsoro ahakan suka nausa cikin garin..!
Yanzufa aka fara wasan muje zuwa danji ya wannan badakalar zata k'are
Autar alheri ✍️
🚀 *SOLDIERS FAMILY*🚀
(Romantic novel)
*By Dr Yasmeen Ahmed*
Autar alheri ✍️
Page 5&6
__"tafiya sukeyi suna firarsu kamar wasu mutane, Sam basu kula da sunfara shigowa gari kawai seji sukayi wani ya ƙwallah ihu, Yana faɗar munshiga ukku 🙆 jama,a zakuna agari tareda fallawa dagudu Dan ceton ranshi ihu yake Yana gudu Yana fad'ar zakuna jama,a kowa yayita kanshi zakuna sunshigo shinkafi Zaki jama,a wlh kowa yayita kanshi....habawa ai ko bakinshi baya rufewa ake rufamai baya aduk inda yasamu gungun mutane...sudai su bibibo sukallansu Amma ko a jikinsu balle uwar gayyar dataketa tikar dariya.
Wani shayine a hanya irin shayinnan na buzaye, wanda ake sayarwa a keke da ƙatuwar butarshi taruwan zafi yanata sallamar mutanen da suka siya kamar daga sama sukaji ana ihu ana fad'ar Zaki, ga mutane nata runtumawa aguje ai besan sanda ya wantsalo daga kan keken shiba, yayi tullu ya fad'a gefe tare da arcewa batare da ya bi takan butar shayinshi tare da wankewa wasu daga cikin masayan jikinsu ba, se ihu sukeyi suma ga azabar ruwan zafi gatashin hankalin Zaki ya shigo gari.
A fadar sarki kuwa tuni labari ya kai cewar zakuna sun shigo gari, Amma sam me gari da muƙarrabansa basu yadda ba, inda sukace shirmen bazane. Dan a furgita mutane...liman yace ai wannan zancen banzane zancen wofi hakan aikeyi domin ahana kowayin abun gabanshi shima watarana, Yana sallah agonarshi kawar yaranshi sukace, "Wai kura tashigo" duk suka watse yace, "hakan naci gabada sallata duk da a wannan lokacin dagaskene kurar ta shigo hakan ta zagani tawuce Ni ko kallo Bata isheniba balle hankalina yatashi tinda nasan naci dubu se ceto kowa yanutsu yakwantarda hankalinshi koma zakinne dayazo yaganni anan zekomane domin Allah yasakawa dabbobi da aljanu Jin tsorona sabida Allah yabani ilimin hallakasu.." yak'arasa zancen Yana gyaran babbar rigarshi.......to kunji tunda ga liman kowa yanutsu Dan Allah kundaiji abunda yace.."eh munji rankaya Dade wasu daga ciki suka fad'a yayinda wasu kuwa cikinsu ya ɗuri ruwa saboda azabar tsoro ciki kuwa hadda kawo ila...kowa yayi shuru anajiran ganin me zai faru?.
Kamar daga sama suka fara jiyo gurnanin Zaki da ihunshi yafara ciki ilahirin garin irin gurnanin daya keyi Idan yafito farauta yanajin yunwa wani irin gurnani sukeyi me ban tsoro da tada hankali...cikin tashin hankali fad'ar megari aka fara kallan kallo kamar nasu jiran katt su arcee.
Malam liman kuwa wata zuface ta wanke mai fuska tun daga kanshi take tsatstsafowa se shareta yakeyi da babbar rigarshi, Yana gyara zaman rawaninshi Yana zare Ido...to me garimadai hakan ce takasance domin in banda murɗawa, ba abunda cikinshi keyi tuni ya cire rawani Yana fifita dashi yanata famar zare ido...duk Wanda ke wurin a mutukar tsorace yake saboda wannan gurnanin da zakokin keyi domin daji kasan ba Zaki d'aya bane Kuma sekara yawa gurnanin keyi Yana k'ara tinkarosu..gashi kamar way'anda akad'aure kowa yakasa Koda kwakkwaran motsi balle yunk'urin gudu inbadan zarar Ido dashare gumi ba,abunda mutanen wurin keyi.
Acan kan hanya kuwa cikin nishad'i mama ke kallan k'awayen nata dasuketa famar hargowa suna zahayeta itako se dad'i takeyi ahakan suka dumfari fad'ar megarin.....wani irin zaro Ido lilwanu yayi yaron baba lado Yana nuna ibunda adonshi ke hango mashi Yama kasa bud'e Baki yayi magana ganin abunda yakeyi yasa kowa juyawa Yana kallo abunda lilwanu kenunawa atare duk Wanda ke wurin ya k'walalo idonshi waje jikina karkarwa suke kallon mama dake tafe cikin farin ciki da muk'arabanta gasu se tinkarosu sukeyi Kuma suna wannan gunjin....dayawa daga wurin wasu sunyi suman wuccin gadi wasu kuwa tuni fitsarin tsoro ya suɓuce musu domin dai Shi kawo ila ya riga kowa sako fitsari awurin Yana wani marmar da Baki Amma yakasa magana megari kuwa tuni yak'ame yayinda malam liman in banda k'ugi ba,abunda cikinshi keyi Kuma abun kamar wasa kowa yakasa Ko da motsawa daga inda yake...ahakan mama da aminanta suka karaso wurin inda tuni wasu sun cijima aduniyar somammu.