← Book details Soldiers Family Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 30

Sashe 25

Soldiers Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Insha Allah memartaba baza,ak'araba,,,yawwa Allah yayi maku albarka yanzu halila kimaidata gidan mujinta kinjiko..."aa ranka yadad'e baza,ayi hakanba Koda wancandaya nemi keta Mata haddi yayi kuskure shima mijin nata akwai nashi kuskuren sabida hakan gaskiya baza,amaidata yanzuba seyaji ajikinshi sedai abunda zance anan shine raunida maheer yayiwa wancan yaron tabbas Idan likitocin duniya zasu taru baze warkeba kokamanta yadda hannun maheer yakene? Shiru memartaba yayi Yana tinanin wannan gaskiya ne abunda tafad'a d'aga Kai yayi yace"ban mantaba tabbas indai jinsinsune baze warkeba Amma aike Zaki iya yimasa maganin daze warke acikin mako d'aya,,shiru mamarsu maheer tayi tana kauda kanta agefe,,ganin hakan yasa memartaba yayi murmushi domin yagano bazatayi bane cikin rarrashi yace haba uwar gidana Kuma amaryata maman gimbiyarmu da twins ketemaka kodan kitaya yaranki aikin ladanda suka d'auko Kuma kigyara b'arnarda yaronki yayi Dan Allah... murmushi tayi Jin yadda yake Mata magiya kana tace shikenan zanyi insha Allah,,yawwa kokefa cewar memartaba kana yace gimbiya halila takai mama turakar mamarsu domin karta farka taga wani abun da ze tsoratata,,kana yace Kuma duk wani abunda kan iya tasowa karsu tunkareshi su kad'ai susanar dashi zeyi abunda yace,,dahaka ya sallamesu kowannensu yatashi cikin farin ciki hakan gimbiya halila takai mama d'akin mamarsu Kuma tazauna tareda ita.

Bayan kwana biyu da faruwar hakan kowa acikin wannan family Yana cikin damuwa musamman alyasat daya koma kamar wani marar lpy bayaci baya Sha sedan abunda ba,arasaba gabaki d'aya yazama wani kala kallo d'aya zakayi Masa kasan cewa Yana cikin tashin hankali duk yafita hayyacinshi..mom ma tadamu sosai itada ammy dusu umma anty Billy ma tadamu tunda D'an tane yayi wannan aikin Kuma Bata goyi bayanshiba hasalima kuka tayi sosai Akan wannan abun daya aikata,

Anacikin wannan halinne su suhaif da twins suka dawo yadda zukasami ahalinnasu yayi Bala,in d'aga musu hankali Kuma tambayar duniya sunyi Ank'i gaya musu Mike faruwa kawai ance musu zaraah ta b'ata...jalaludeen ma yazo dayaji abunda kefaruwa domin shikam abbe yagaya masa komai acewarshi shine yayan zaraah doline yasan komai gameda ita,,,hankalin jalaludeen bakaramin tashi yayiba hakan yasa yad'auko hutu yadawo gida..yusif da lateep ma sunji suma suheil ne yagamusu Amma bancin way'annan bawanda yasanda wannan abun dukan s,tate d'in.

Gimbiya halila

Kulawa ta musamman take bawa mama itada mahaifiyarsu da maheerah,,hankali kwance mama kerayuwa acikinsu kamar acikin jinsinta domin dukkansu kallon mutane take masu,,agefe d'aya kuwa takullaci alyasat sosai domin aganinta shine yajamata wannan tozarcin agun k'annenshi shiyasa kozancenshi batasonji yanzu kusan 3 week kenan tana zamanta abunta,,,yaune mamarsu tashirya zataje asibiti gun najeeb inda gimbiya halila zatayi Mata jagora maheerah kuwa tazaunada mama,,a hakan suka shigo asibiti tareda zugar hadimanta..!

*SOLDIERS FAMILY* na kud'i ne nera 500 kacal 👌 ga duk me buk'atar complete kuma 700 ne Idan kinshirya siya Zaki iya tuntub'ar wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp kokuma kikira wannan nomber 👉 08107819124

Autar alheri ✍️

*S F*

Page 57&58

__"d'akin da najeeb yake suka nufa Koda sukaje gimbiya halila tafara shiga domin su abbe naciki da jalaludeen se suhaif da yusif dakuma lateep,,sallama tayi tashigo da siffar da suka santa dashi,,,cikin girmamawa suka gaisada mutanen wurin kamun tace su D'an koma gefe mahaifiyarsu zata shigo Amma bazasu gantaba.

Hakako akayi duk suka koma gefe kana tashigo tareda zugar hadimanta,,kusan gadon najeeb taje gimbiya halila na biyeda ita sedai su mutanen d'akin basa ganin kowa se gimbiya halila dake magana da mahaifiyar tasu tana Mika Mata wasu abubuwan itako tanayiwa najeeb d'ori Idan tatab'a wani gun seyadanyi ihu wani wurin Kuma tayimasa lpy qalau ahakan hartagama kana tashafa Masa magani kana tawuce zasu bar d'akin tana bawa gimbiya halila wani magani tace arik'a shafa Masa Kuma bayan kwana biyu atadashi tsaye,,,abbe gimbiya halila tabawa tareda yimasa bayani kana tajuya zata tafi,,,godiya sosai Abu da Abba suka mata hardasu jalaludeen tareda mik'a gaisuwarsu ga mahaifiyarsu,,murmushi kawai gimbiya halila tayi zata fita cikin sauri abbe tace"gimbiya Ina y'ata?

"Tana lpy qalau,,Masha Allah Dan Allah kuk'ara hak'uri akan abunda yafaru Kuma kigaidamun ita,,,karka damu habibullah ai k'addace Kuma nasan Kuma hakan baze muku dad'i ba kawai abunda akariga aka tsara zefarune sedai Allah yakiyaye gaba zaraah kuma insha Allah zataji,,,ngd sosai Allah yasaka muku da alkhairinsa,,ameen y Allah.

Cikin sauri yusif yace please Dan Allah Ina nemawa D'an uwana alfarma awurinku Dan Allah kuyi hak'uri kudawo Masa da matarsa wlh shima yayi nadamar abunda yayi Kuma na tabbatar bazekara aikata wani abun makamancin hakanba please & please,,,hakene gaskiya cewar lateep kana yacigabada fad'ar wlh da alyasat yasan inda zeganku datuni yaje dakanshi yabaku hak'uri domin kubashi matarsa domin itace farin cikinsa Kuma wlh Allah Yana santa kuduba lamarinnan Dan girman Allah...shiru gimbiya halila tayi duk tana sauraronsu seda suka gama kana tace

""To gaskiya wannan zancen ba,ahannuna yakeba danikeda ikonyin hakan wlh datuni zaraahh ko kwana d'aya bazatayi awurinmuba sedai yanzu nima banada wannan ikon nadawo da ita domin zancen yanagun umma da memartaba.

Ido suka zaro dukkansu suna dafe k'irji,,seda hakan yakusa bawa mamarsu dake tsaye gefe tana sauraronsu dariya..Abba yace Dan Allah y'ata kiyimana wannan alfarman kirok'a Masa afuwa awajansu tunda bamusan inda zamu gansuba wlh datuni munje kitemaka Dan Allah..kamin tayi magana ummansu tacewa gimbiya halila Ina mujin nata dashi baze iya bada hak'urin da kanshiba,,,murmushi tayi kana tafad'awa Abba abunda umma tace... cikin sauri yazaro waya Yana fad'ar barana kirashi yanzu Dan Allah Idan zata jira.."a a base ankirashiba cewar gimbiya halila.

Assalamualaikum habibbty tayi sallama tana shigowa word d'in tareda fad'ar lpy naganku hakan kamar way'anda akayiwa wani abun? Lpy qalau habibbty gimbiya halila cetazo shine za,akiya ya sat cewar suhaif.."to ai Yana mota shine yakawoni,,tana gama fad'ar hakan kiranda Abba yasa Yana shiga cikin bada umurni yace "alyasat kashigo yanzu inajiranka Kuma kayi sauri bejira cewarshiba yayanke wayar.

India

Wani k'asungumin ajani ne ketsaye agaban wannan tsohuwar Yana Bata lbr cikin girmama yake fad'ar "basa tare ahalin yanzu tana fadar sarki kabeer shikuwa Yana Dubai Amma fa akwai matsala domin muddin suka shigo India atare da,ita Kuma tashigo cikin gidannan to aranar asirinki zetonu Kuma komai ze lalace..

"Wannan zancen banzane jaguss Bata isaba wlh Kuma zata tab'a shigowa gidanaba har abada inaso Idan suntaso zasuzo Nan ka hantsilarda jirginsu kana kasaka mishi wata kowa tak'one Ina fatar ka gane? "Yadda ki
*S F*,

"Wannan zancen banzane jaguss Bata isaba wlh Kuma zata tab'a shigowa gidanaba har abada inaso Idan suntaso zasuzo Nan ka hantsilarda jirginsu kana kasaka mishi wata kowa tak'one Ina fatar ka gane? "Yadda kikace hakan za,ayi girmankine Yana gama fad'ar hakan yab'ace bat,,itako tashiga zagayen tad'akin tana saka da kwancewa.!

Dubai
Chapter 25 · 0% Book details