Sashe 4
So Da Alaqa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta faÉ—a tana zama akan kujerar dake kallon tasa,
"Yagida ya kike"
"lafiya lau, dama nazo ne akan maganar kuɗin Imran dake hannunka, ya taɓa sanar dani akwai kuɗinsa a hannunka..... To muna da buƙata ne ina so zan saka Ajmal a makaranta ga kuma sauran buƙatu na yau da kullum...."
Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya É—an tashi daga kishingiden da yake yana binta da wani shu'umin kallo,
" Hmmmm, Ruhaima kenan ai ko babu kuɗin Imran awurina ni mai taimakawa rayuwarki ne mutuƙar kin amince..... Gaki da kyau.... Kina da tsananin kyau Ruhaima, tun lokacin da na fara ɗora idona a kanki naji kishin Imran ya kamani..."
Wani kallo tayi masa cikin firgici sannan cikin dimuwa tace,
" Ban... Ban fahimceka ba"
Murmushi yayi ya juya gefensa ya ɗauko wani ɗan ƙaramin brief case ya buɗe ya ciro rafar kuɗi yan dubu dubu guda biyar ya tashi ya miƙa mata,
"ga wannan ki fara dasu... Wannan somin taɓi ne matsawar zaki yarda dani to zan rinƙa baki adadinsu babu yankewa..... Ni dai buƙatata ki bani dama ki barni in ɗanɗani zumarki...."
Cikin gigicewa ta kalleshi jin ya dawo kusa da ita ya zauna,
"Alhaji ban fahimci abin da kake nufi ba, nifa matar yayan matarka ce... Yanzu idan muka aikata haka da wanne suna za a kira wannan kwamacala da ƙazantar da muka aikata? Kenan dama da biyu ka gayyato ni nan babu wani aiki ko meeting da kake yi?"
"Kawai na kawo ki nan ne dan mu more rayuwar mu na san kema kina da buƙatar hakan.... Yaushe rabonki da mijinki.... Ki manta da batun matata kawai ki saki jiki mu more rayuwarmu"
Zabura tayi ta tashi da sauri jikinta yana kyarma yana rawa karkar, idanuwanta duk sun fito waje alamar firgici da tashin hankali,
"Ka bani lokaci zanyi tunani" ita kanta bata san lokacin da ta faÉ—i hakanba saboda bukatar ta a halin yanzu ta ganta a waje,
"Haba Ruhaima... Ya kike yin abu kamar wata sabon shiga ko ƙaramar yarinya? Kefa ba budurwa bace bare kiji tsoron wani abu...."
Kafin ta ankara ya damƙo hannunta, ƙoƙarin fusgewa ta shiga yi amma ya riƙeta gam tare da haɗata da jikinsa ta ƙarfin tsiya, kokawa suka shiga yi amma da yake ƙarfin namiji da mace ba ɗaya ba nan ya riƙeta gamgam daga ƙarshe ya jefata kan kujera, ƙoƙarin ceton kanta ta fara yi ta hanyar dube duben abinda zata ɗauko, yana ƙoƙarin cire belt ɗin jikinsa tayi ido huɗu da kwalbar giya dake ajiye can gefe ɗaya cikin azama haɗe da zafin nama ta rarumota ji kake tasss ta buga masa akai take jini ya ɓalle shi kuma ya ɗagata babu shiri yana sakin ƙara, da masifar gudu tayi hanyar waje bayan ta suri handbag ɗinta, shima bai zauna ba duk da jinin dake zuba rufa mata baya yayi yana ihu,
"kar ku barta ta fita.... Ku riƙeta ku kira police"
Hakan kuwa akayi cikin mintuna kaɗan sai ga motar ƴan sadda take suka ingiza ƙeyarta suka tafi da ita, idanuwanta jajur ko kukanma ta gagara yi, ba zata taɓa yafewa Sabo wannan abun da yayi mata ba, a bayan kanta aka sakata har magriba lokacinne Alhaji sabo yazo, kansa ya sha ɗinki inda ta kwaɗa masa kwalbar,
Ofishin DPO aka shiga dasu, nan tayi shiru ta zuba musu ido tana sauraren uwar Æ™aryar da Alhaji sabo yake shiryowa akanta........... âœðŸ»
*HASKE! HASKE!! HASKE!!!*💡
IT'S *HASKE WRITERS*💡AGAIN THE HOME OF EXPERTS AND PERFECT WRITERS âœðŸ»
HAƘIƘA JIMIRIN ZAMAN JIRA YA ƘARE MASOYA DOMIN ƘUNGIYARKU MAI FARIN JINI TA AMANA WATO *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 ITACE TA MOTSO KUMA TA DAWO DAN NISHAƊANTAR DAKU KAMAR YADDA TA SABA, *TAURARI HUƊU* SHINE TAKEN TAFIYAR TAMU A INDA ZAMU GABATAR MUKU DA FASIHAI, HAZIƘAN MARUBUTA GUDA HUƊU DA ALƘALIMANSU CIKIN TAFIYAR DA BABU NADAMA ACIKINTA,
*1.AYUSHER:-*
Writing by FERTYMERH XARAH
*2.ƘAZAFI NE:-*
Writing by RAHAMA NALELE
*3.DA UBA AKE ADO (Bada riga ba):-*
Writing by ZAINAB BAWA
*4 SO DA ALAƘA:-*
Writing by UMMI A'ISHA
WAI WAI WAI... 🔥BAHAUSHE YAYI GASKIYA LALLAI TAFIYA DA GWANI MAI DAƊI, NIMA DAI GA NAWA GWANAYEN 4 STARS DUKKA WAƊANNAN LITTATTAFAN GUDA HUƊU ZAKU SAMESU CIKIN FARASHI DAIDAI DA ALJIHUNKU....MY SISTER WHAT ARE YOU WAITING FOR?? MAZA HANZARTA KI GARZAYA KI NEMI NAKI DAN ZASU FARA NAN BADA JIMAWA BA, KAR KI BARI A BAKI LABARI..... COMING TO YOUR WAY SOON, DON'T MISS IT 😘😘
Guda 4:- 1500
Guda 3:-1200
Guda 2:- 800
Guda 1:- 400
7033027658
Palmpay Bank
Aisha Muhammad Salis
Katin wayar MTN ta...
07044644433 da shaidar biya
*HASKE WRITER'S ASSOCIATION*💡
*_Ummi Shatu_*👌ðŸ»
[13/08, 9:07 pm] Baby Aysher: Â©ï¸ *HASKE WRITERS ASSOCIATION*
( _Home of expert & perfect Writers_)
*SO DA ALAƘA....!*
*_NA_*
_*UMMI A'ISHA*_
Free Book
4
*Wattpad :@Ummishatu*
***Wasu zafafan hawaye ne suka sauka akan kuncinta lokacin da ta ji irin ƙarya da ƙazafin da Alhaji Sabo yake shirya mata,
Sai da ya sake gyara zamansa sosai ya kalli DPO cikin salon yaudara da ƙarya tsantsa yace,
"Yallaɓai wannan yarinyar taci mutuncina mutuƙa, ka duba ka ga irin ɗanyen aikin da tayi min......duba goshina da kaina duk naɗe suke da bandeji sakamakon aika aikar da tayi min, so tayi ta ɗauki rayuwata ranka ya daɗe Allah bai nufa ba, jibi yanda ta illata ni da kwalbar lemo dan kawai ta zo akan in taimaka mata ni kuma nace me yasa bata sameni a gida ba wurin iyalina kamar yadda na sanar da ita tun farko, sai tace min wai bata so iyalina ta sani ni kuma babu wani abu da nake ɓoyewa iyalina komai nawa is open, yarinyar nan ta fito ƙarara ta nuna min abinda take nufi dani nace a'a yanzu dai zan bata dubu ɗari taje ta kashe matsalar gabanta domin akwai alaƙa tsakaninta da iyali na, lokacin da na bata kuɗin nace ta tafi gida muka yi sallama ashe ba tafiya tayi ba laɓewa tayi dan tayi min sata, ina shiga toilet na jiyo alamar motsin mutum, fitowar nan da zanyi sai na hangeta tana ƙoƙarin yin awon gaba da jakata wadda aciki ta ga na ɗauko waɗannan kuɗin na bata.... Yallaɓai to cut the story short wallahi daƙyar na ƙwace jakata.... Kai garin in ƙwace ɗinne ma ta ɗauko makami tayi amfani dashi ta jimin wannan ciwon da kake gani wanda sai da ta kaini ga zuwa asibiti...... "
Kallonta DPO yayi na ɗan wasu sakanni yayin da ita kuma idanuwanta ke kallon ƙasa tana zubar da hawayen baƙin ciki da ɓacin rai, wannan wacce irin ƙaddara ce? Alhaji sabo ya yaudareta ya so yaci amanarta ya keta mata rigar mutuncinta Allah ya tsallakar da ita amma yanzu kuma yazo yana yi mata sharri da ƙage,muryar DPO ce ta dawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi,
"Hajiya kin aikata laifi kan laifi.... Laifinki da yawa, ta yaya zaki nemi yiwa mutum sata, sannan dan ya kare dukiyarsa kiyi yunƙurin ɗaukar rayuwarsa? This is a very serious case.... We can take it as criminal offense....."
"Ni banyi niyyar yi masa sata ba, asali ma shine ya gayyace ni zuwa guest house ɗinsa duk da na kawo maganar mu haɗu a gidansa amma yaƙi yace baida lokaci..... Wannan ciwon da naji masa yunƙurin keta min haddi yayi shiyasa nayi amfani da kwalbar giyar dake cikin sitting room ɗin na buga masa..... "
" sharri zaka yimin Ruhaima? Abin naki harda sharri ya koma? Saboda kin buƙaci mu ƙulla mummumar alaƙa naƙi amincewa na nuna miki wannan ba halayyar mutanen ƙwarai bace shiyasa yanzu zaki zo nan kiyi min sharri? Alhaji sabo ya faɗa cikin hayaniya kamar gaske,
"Ya isa haka Yallaɓai... Amm Ruhaima kika ce yayi yunƙurin keta miki haddi ko?" DPO ya buƙata yana Kallonta,
"Ehh yallabai haka nace"
"To a lokacin me ya hana ki kiyi ihun neman taimako? Wanne yunƙuri kika yi dan ankarar da mutanen dake maƙotaka da wurin dan akawo miki ɗauki?"
"Banyi ihu ba kawai dai nayi ƙoƙarin ganin na kare kaina...." ta bashi amsa hawaye na bin kumatunta,
"wannan ba hujja bace.... Sannan wannan maganar taki ba wacce hankali zai ɗauka bace Ruhaima... Idan har dagaske kike abinda kika faɗa cewar yayi yunƙurin keta miki haddi to kamata yayi kiyi ihu a matsayinki na mai hankali, sannan ni sai nake ganin babu abinda zai sa ki ziyarci guest house ɗinsa mutukar abinda kike faɗa gaskiya ne, me ya hana kije gidansa? Duk wanda aka ce mace taje guest house abinda zai fara zuwa ransa shine kinje taya shi hutawa ne..... Yanzu dai duk ba wannan ba, Alhaji sabo babu buƙatar mu fitar da maganar nan waje ko mu tura court, kamata yayi kuje gida kuyi sulhu, zamu bada belinta sannan dole zamuyi rubutu saboda gaba, domin case irin wannan bama ɗaukarsa da wasa..... "
Har suka yi suka gama bata sake furta koda kalma guda ɗaya ba saboda tama rasa me zata ce, binsu kawai take da ido har zuwa lokacin da DPO yace ta bada no wanda za a kira yazo yayi belinta, bata da zaɓi wanda ya wuce ta bada no din hajiya. Hajiya aka kira lokacin tana zaune kan sallaya bayan ta idar da sallar magrib tana azkhar, tana jiyo hayaniyar su Ajmal wanda ke ta ƙiriniya dasu Abid wanda suka zo weekend,
A gigice hajiya ta fita da wayar a hannunta bayan ta saurari bayanin da aka yi mata a wayar wai daga police station ne aje ayi belin Ruhaima, part din da ke kusa da nata ta nufa a kiɗime dan ƙafarta ko takalmi babu tana tafe tana cin tuntuɓe,
Fitowarshi daga wanka kenan yana goge jikinsa da towel yaji shigowar hajiya tana ƙwala masa kira cikin tashin hankali,
"Sameer..... Sameer..... Kana ina ne? Wai ko baka ciki?"
Jin kiran da take yi masa kamar bana lafiya bane yasashi saurin fitowa a yanda yake daga shi sai gajeren wando da towel a hannunsa,
"Hajiya lafiya......?"
"Babu maganar lafiya Sameer.... Yi maza ka shirya ka tafi police station Ruhaima aka kama.... Sauri kaje ka jiyo me ya faru...."
Saida yaji gabansa ya tsinke ya faÉ—i amma sai ya dake bai bari hajiya ta fahimta ba,
"Hajiya..... Kuma ni zan je?"
"To wa kake so yaje? Ni zanje ko wa?"