Sashe 10
So Da Alaqa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"amin, ana yi mana ai yanzu ne ma hajiya ta ɗan lafa amma ada duk inda taji mai maganin hausa ko aka ce wannan maganin asthma ne sai ta karɓowa Sameer, tazo su yi ta daru shi baya son maganin hausa amma haka zata tsare shi sai ya sha"
"to Allah ya bashi lafiya yasa a dace"
"amin"
Tashi tayi ta sake leƙawa bedroom ɗin hajiya dan ganin halin da yake ciki dan ita wallahi haka kurum taji ya bata tausayi, wannan shine leƙawarta na wurin biyar tun bayan da ya samu bacci, har yanzun bacci ta ganshi yana yi ya wani ƙanƙame jikinsa wuri guda kamar mai jin sanyi, fita tayi ta koma wurin umaima wadda har lokacin bata gama cin abincin ba,
"wai in law dagaske ba zaki ƙara abincin nan ba?"
"wallahi duk ya fita a kaina inlaw"
Dariya kawai umaima tayi ta san dan ruɗewa ta ruɗe amma kuma kamar Ruhaima ta fita ruɗewa tunda gashi ko abinci ta gagara ci, sannan mintuna kaɗan sai taje ta gano halin da yake ciki da haka har la'asar tayi, sake shiga ɗakin tayi bayan ta idar da sallar la'asar yana zaune kan gadon hajiya ya tashi daga baccin ya ziro ƙafafuwansa ƙasa yana shirin saukowa ta shiga, bata yarda sun haɗa ido ba duk da dai taga bai kalleta ba dama, tsaye tayi ta kasa yi masa magana kamar yadda shima baiyi ba, ganin ya tashi ya shiga toilet yasa itama ta fita daga cikin ɗakin, ganin umaima bata idar da sallar da ta tafi ta barta tana yi ba yasa ta komawa falo, wayarta ta ɗauka wadda ta isheta da ƙaraji tun ɗazu kuma ta san maganar gizo dai bata wuce ƙoƙi bazai wuce mukhtar ba domin shine ke addabarta da masifar kira yanzu tun daga lokacin da ta bashi dama, saka wayar tayi a silent bayan kiran ya katse ta mayar da ita cikin handbag. Ita kanta bata san takamaimai me take tunani ba sannan ta rasa wanne irin tausayi take ji game da Sameer, a iya saninta dai babu wata shaƙuwa ko kulawa tsakaninsu in ka cire ƴar shan ƙamshin dake wanzuwa tsakaninsu tun daga ranar da ta fara ɗorashi a idon ta har kawo yanzu, fitowar shi ce ta katse mata tunanin da take yi game dashi nan tayi ƙasa da idanuwanta kamar yadda ta saba gudun kada asamu rashin dace su haɗa idanuwa, sai da ta tabbatar da ya wuce sannan ta ɗago tabi bayanshi da kallo lallai babu abinda ya kai lafiya, duk abinda mutum zai yi ko zai samu sai da ita, tunani tayi a ranta tunda har taga marar lafiyar ya tashi ai gara itama ta tattara sawunta a likkafa ta koma inda ta fito dan dama anan ɗin a takure take a duk lokacin da akace yana nan, shiyasa da mukhtar ya kirata tace yazo su tafi kamar yadda ya buƙata amma yace sai yayi sallar magrib, bata sake saka Sameer a idonta ba har lokacin da suka fito zasu tafi,
Shi kuwa Sameer duk abinda yake faruwa akan idonshi sune basu ganshi ba amma shi yana hangosu daga inda yake zaune cikin motarsa wacce ke ajiye cikin farfajiyar gidan, a ransa kawai sake jaddada taurin kan Ruhaima yake, yayi mata hannunka mai sanda akan mutumin nan, yayi mata wanka mai kama da jurwaye akan mutumin nan amma duk a banza dan tsabar jaraba ta toshe kunnenta, ko idan sunyi auren me wannan mutumin zai bata oho, tsaki yaja ya cigaba da daddanna wayarsa, shi bashi ma ko lambar wayarta kuma ya dace ace yana da ita fa, "me zanyi da no dinta ma" ya fada cikin zuciyarsa kamar da wani ne yace sai ya mallaka, akan idonsa suka bar gidan wanda bai wuce dasu gida direct ba sai da yafara biyawa da ita wurin wani gashin kaza yayi musu take away sannan ya mayar da ita gida, ita dai ta gama amincewa zuciyarta cewa kawai zata yarda ta auri mukhtar ba wai dan tana sonsa ko tana ƙaunarsa ba, ba kuma wai dan yayi mata ba a'a kawai dai halayensa sunyi mata dan mutum ne mai haƙuri da rashin fushi sannan ga barkwanci da fara'a,
Lokacin da tayi shirin bacci sai taji ta gagara domin babu abinda take tunawa a wannan lokacin sai halin da Sameer ya kasance ɗazu, ko yanzu yana cikin wanne hali oho? Ko ya samu yayi bacci ko kuma har yanzu yana cikin damuwar ciwon Allahu a'alamu, Ajmal ta rungume wanda ke gefenta yana bacci, a can ƙasan zuciyarta kuma tana yi masa addu'ar rabuwa da wannan ciwon rabuwa ta har abada. Shima Sameer a nasa ɓangaren lokacin da ya hau kan gadonsa domin yin bacci ji yayi Ruhaima ta faɗo masa gaskiya ya zama dole ya sanar da hajiya yakamata a tattaro Ruhaima ta dawo gidan nan ko dan kare mutuncinta da darajar ta, yanzu tana can tana rayuwa ita kaɗai sannan ta baiwa wani fuskar da zai je mata hira gida tofa komai zai iya faruwa yanda mutane yanzu basu da tabbas, shi tausayi ɗaya take bashi idan ya tuno irin yanda tayi sabo da mijinta yanzu kuma tazo ta rasa shi, lumshe idanuwanshi yayi amma ya san bacci kam ba yanzu ba, wani ɓangaren na zuciyarshi kuma alla alla yake gobe tayi domin yaje ya sauke nauyin da yake kan shi.
Kasancewar bata yi bacci da wuri ba shiyasa ta kasa tashi dan sai bayan da tayi sallar asuba sannan ta samu bacci, shima Ajmal ɗin da ya saba tashi da wuri har ya dameta yau bai tashin ba bare ya hanata rawar gaban hantsi,baccinsu suke kamar za a sake yi musu wani daren. Agogon hannunshi ya kalla misalin ƙarfe 10 har da rabi na safe agogon ya nuna masa, sake gyara tsayuwarsa yayi yana tunani a ransa to ko dai sun fita ne? To amma tayaya zasu fita ba tare da maigadi ya sani ba? Maigadi ya tabbatar masa da suna ciki, ƙofar falon ya sake zuwa a karo na huɗu ya ɗan bubbuga, cikin bacci taji muryar Ajmal yana cemata,
"mommy inje in buɗe? Ƙofa ake bugawa"
"uhmmm jeka" ta faɗa tare da sake jan bargo dan jin maganganun Ajmal ɗin take yi kamar a mafarki, da gudu ya sauka daga kan gadon ya fita, saida ya jima yana murɗe murɗe sannan ya buɗe, ganin Sameer tsaye hannayensa cikin aljihun wandonsa yayi saurin rungumeshi, ɗaukarsa Sameer yayi yana kallonsa dan ya fahimci daga bacci ya tashi, falon yake bi da kallo ganin komai a karkashe alamar itama Ruhaiman bata fito ba, wuri ya samu ya zauna yana gyara zaman face mask ɗin dake fuskarshi dan tun jiya numfashinsa babu ƙarfi,
Kimanin mintuna 15 ya shafe zaune a falon amma babu ko motsinta kai babu ma ko alamar cewa zata fito hakan yasa shi duban Ajmal dake lilo akan ƙafafunsa,
"mommy bata da lafiya ne?"
"uhmm.... Uhmmm...."
Kasa gane amsar da Ajmal ya bashi yayi, ehh yake nufi ko a'a? Cikin azama ya miƙe shi kansa bai san lokacin da ya tashin ba yana tambayar Ajmal tana ina? Tiryan tiryan yake biye dashi har cikin bedroom ɗinta inda take kwance tana bacci......
*HASKE! HASKE!! HASKE!!!*💡
IT'S *HASKE WRITERS*💡AGAIN THE HOME OF EXPERTS AND PERFECT WRITERS âœðŸ»
HAƘIƘA JIMIRIN ZAMAN JIRA YA ƘARE MASOYA DOMIN ƘUNGIYARKU MAI FARIN JINI TA AMANA WATO *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 ITACE TA MOTSO KUMA TA DAWO DAN NISHAƊANTAR DAKU KAMAR YADDA TA SABA, *TAURARI HUƊU* SHINE TAKEN TAFIYAR TAMU A INDA ZAMU GABATAR MUKU DA FASIHAI, HAZIƘAN MARUBUTA GUDA HUƊU DA ALƘALIMANSU CIKIN TAFIYAR DA BABU NADAMA ACIKINTA,
*1.AYUSHER:-*
Writing by FERTYMERH XARAH
*2.ƘAZAFI NE:-*
Writing by RAHAMA NALELE
*3.DA UBA AKE ADO (Bada riga ba):-*
Writing by ZAINAB BAWA
*4 SO DA ALAƘA:-*
Writing by UMMI A'ISHA
WAI WAI WAI... 🔥BAHAUSHE YAYI GASKIYA LALLAI TAFIYA DA GWANI MAI DAƊI, NIMA DAI GA NAWA GWANAYEN 4 STARS DUKKA WAƊANNAN LITTATTAFAN GUDA HUƊU ZAKU SAMESU CIKIN FARASHI DAIDAI DA ALJIHUNKU....MY SISTER WHAT ARE YOU WAITING FOR?? MAZA HANZARTA KI GARZAYA KI NEMI NAKI DAN ZASU FARA NAN BADA JIMAWA BA, KAR KI BARI A BAKI LABARI..... COMING TO YOUR WAY SOON, DON'T MISS IT 😘😘
Guda 4:- 1500
Guda 3:-1200
Guda 2:- 800
Guda 1:- 400
7033027658
Palmpay Bank
Aisha Muhammad Salis
Katin wayar MTN ta...
07044644433 da shaidar biya
*HASKE WRITER'S ASSOCIATION*💡
*_Ummi Shatu_*👌ðŸ»
[20/08, 11:53 am] Baby Aysher: Â©ï¸ *HASKE WRITERS ASSOCIATION*
4 stars......
*SO DA ALAƘA.....!*
_*NA*_
_*UMMI A'ISHA*_
Wattpad :@Ummishatu
Last free page
10
***Sake juyi tayi lokacin da taji Ajmal yana kiranta bayan ya hayo kan gadon "mommy.... Mommy"
Bata amsa ba sai ma sake jan bargo da tayi amma kamar acikin mafarki sai kuma ta fara jiyo amon muryar Sameer,
"bari tashinta Ajmal.... Daina...." ya fada yana bin cikin bedroom ɗin ta da kallo duk da babu wani wadataccen haske sosai domin ko ina ɗiɗim yake da duhu haka duk da hancinsa a toshe yake bai hana shi jin irin sanyin ƙamshin da cikin ɗakin keyi ba, ai bata san lokacin da ta zabura ba ta tashi zaune kamar wacce aka tsikara sai kuma ta tuna da kayan bacci ne a jikinta cikin azama ta sake ƙudundune kanta,
Yanda ta tsorata shi É—inma tsoratar yayi sai dai ya dake, cikin tausasa murya kamar yadda ya saba magana taji yana faÉ—in,
"sorry.... Mun tadaki... Am... Am.... Dama nazo É—aukar Ajmal ne sai naji shiru kuma na kasa gane amsar da ya bani lokacin da na tambayeshi ko baki da lafiya...."
"lafiya ta ƙalau" ta fada cikin kiɗimewa wadda shi kansa ya fahimci hakan, bai ƙara cewa komaiba ya juya ya fita Ajmal ya rufa masa baya, tafi mintina biyu ahaka kafin ta samu ta tashi ta zira hijabinta ta fita, suna zaune falo Ajmal na kan cinyar sa,ita dai tana mamakin yadda yake sakarwa Ajmal bayan ayadda ta lura baya son raini,
"ina kwana...?" ta fada kanta a ƙasa bayan ta zauna can nesa dasu,
"lafiya lau.... Ina so zan kai Ajmal makaranta ne, ki shirya shi"