Sashe 12
So Da Alaqa Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Rabon da ya shigo ciki harta manta dan ba zata iya tunawa ba amma kullum zai zo ya ɗaukeshi babu fashi sannan zai dawo da shi sai ko a weekend shine zai huta, yau dai kam ta kwana da ciwon nata na gado kuma ta tashi da shi dan ko bacci bata samu ba sai juye juye ta kwana tana yi shiyasa ma ba zata iya shirya Ajmal ba, tana jin lokacin da Sameer ya shigo gidan domin ɗaukarsa, cikin ƙarfin hali ta tashi Ajmal tace yaje ya faɗa masa yau ba zai je school ba bata da lafiya, yana zaune cikin mota sai ga Ajmal ɗin ya fito babu shirin makaranta, tun kafin ya tambayeshi ya sanar dashi abinda mommy ta aiko shi,
"bata da lafiya meke damunta? Ina wannan baban dake yi muku aiki?"
Ba dan Ajmal yarone mai wayo ba da bazai iya amsa masa waÉ—annan tambayoyin ba domin sunyi masa yawa, kama hannunsa yayi suka shiga ciki ya tsaya a falo yace yaje ya kirata,
Da ƙyar da dafa bango ta samu ta fito a durƙushe ma take tafiya kuma daƙyar, koda tazo falon a ƙasa ta zauna ta kifa kanta a kujera, sam bata damu da a yadda take ba dan ita kaɗai ta san abinda take ji,
"sannu.... Meke damunki?"
Kai kawai ta É—aga masa amma yadda yaga ta dafe cikinta hakan kaÉ—ai ya bashi tabbacin ciwon ciki ne,ya san ciwon ciki ya san yadda yake dan shima lalurarsa ce shiyasa yaji ya tausaya mata sosai,
"kinsha magani?" ya buƙata cikin kulawa, kai ta girgiza masa,
"sannu.... Bari na kai Ajmal school sai na dawo na kai ki clinic"
Bata amsa ba sai ko ciccije lips ɗinta da take yi, Ajmal ya tura ya kwaso uniform ɗin shi da school bag da komai ya ɗaukeshi suka fita, yau kam ya makara dan gidan hajiya suka je aka shirya shi sannan ya rakashi shiyasa lokacin da suka je makarantar har an gama assembly yara zasu shiga class, dropping ɗin shi yayi ya kama hanyar gidan Ruhaima wacce keta faman murƙususu, yadda ya tafi yabarta haka ya dawo ya sameta, da ƙyar ta buɗe ido ta kalleshi ga babu damar magana domin bakinta cike yake fal da yawu sannan amai take ji tun ɗazu, ganin ta kasa buɗe baki sai motsa shi take yi yasa shi fahimtar yawune ya taru a bakinta, tissue ya ɗauko wacce ke ajiye kan tv stand ya miƙo mata, tana zubar da yawun kuma yaga ta fara yunƙurin amai............
Alhamdulillah laifin dadi karewa, anan na kawo karshen free pages, ga duk wadda ke da bukatar jin cigaban labarin sai ya tuntubemu 👇ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»
*HASKE! HASKE!! HASKE!!!*💡
IT'S *HASKE WRITERS*💡AGAIN THE HOME OF EXPERTS AND PERFECT WRITERS âœðŸ»
HAƘIƘA JIMIRIN ZAMAN JIRA YA ƘARE MASOYA DOMIN ƘUNGIYARKU MAI FARIN JINI TA AMANA WATO *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 ITACE TA MOTSO KUMA TA DAWO DAN NISHAƊANTAR DAKU KAMAR YADDA TA SABA, *TAURARI HUƊU* SHINE TAKEN TAFIYAR TAMU A INDA ZAMU GABATAR MUKU DA FASIHAI, HAZIƘAN MARUBUTA GUDA HUƊU DA ALƘALIMANSU CIKIN TAFIYAR DA BABU NADAMA ACIKINTA,
*1.AYUSHER:-*
Writing by FERTYMERH XARAH
*2.ƘAZAFI NE:-*
Writing by RAHAMA NALELE
*3.DA UBA AKE ADO (Bada riga ba):-*
Writing by ZAINAB BAWA
*4 SO DA ALAƘA:-*
Writing by UMMI A'ISHA
WAI WAI WAI... 🔥BAHAUSHE YAYI GASKIYA LALLAI TAFIYA DA GWANI MAI DAƊI, NIMA DAI GA NAWA GWANAYEN 4 STARS DUKKA WAƊANNAN LITTATTAFAN GUDA HUƊU ZAKU SAMESU CIKIN FARASHI DAIDAI DA ALJIHUNKU....MY SISTER WHAT ARE YOU WAITING FOR?? MAZA HANZARTA KI GARZAYA KI NEMI NAKI DAN ZASU FARA NAN BADA JIMAWA BA, KAR KI BARI A BAKI LABARI..... COMING TO YOUR WAY SOON, DON'T MISS IT 😘😘
Guda 4:- 1500
Guda 3:-1200
Guda 2:- 800
Guda 1:- 400
7033027658
Palmpay Bank
Aisha Muhammad Salis
+447894142004
Katin wayar MTN ta...
07044644433 da shaidar biya
*HASKE WRITER'S ASSOCIATION*💡
_*Ummi Shatu*_👌ðŸ»