← Book details Siyasa Tah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 17

Sashe 8

Siyasa Tah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_Masu buƙatar Littafai biyu special *₦1500*🥰_

_Masu Buƙatar Duka ukun Kuma a special To *₦2000*👌👌💃_

*TO TA WANI HANYA ZAMU BIYA ??NASAN SHINE TAMBAYARKU👇👇👇*

```MASU SO TA MTN CARD,TO TA WANNAN NUMBER👇```

08081202932

```MASU BUƘATAR TA VTU TA NAN👇```

09065990265

``` MASU BUƘATA TA BANK ACCOUNT TANAN👇```

0255526235
``` FAUZIYYA TASIU ,,GTBANK```

*GA DUK WACCE TA BIYA ,TO KI TURO SHAIDAR BIYANKI KI TA NAN👇👇*

09065990265

KUNDAI SAN HAZIƘAN NAKU🥰 ALLAH YA BASU BAIWAR HANNU🤏,KO A GYANGYAƊI SUKA MURZA ALƘALUMMANSU🖋️ SAI SUN BAKU TAURARIN ƘARSHEN SHEKARA🔥TO BARE KUMA WAINNAN TAURARIN DA SUKA DAƊE SUNA TSARA MAKU,DON KAWAI YA RUFE MAKU SHEKARAR 2021 DA NISHAƊINKU DA BABU KAMARSU

TAURARIN ƘARSHEN SHEKARA🔥 ZAI FARA ZUWA A RANAR JUMU'A 26/November/2021

Hajiya ta,🥰Ƙawata 😍,Anty na😘 me kike jira💃
Yi maza garzaya ki biya naki cikin sassauƙan farashi daidai Aljihunki ,nayi nan sai kunzo🏃‍♀️🏃‍♀️

```INA MASOYAN OUM HAIRAN,OUM APHNAN DA MAMAN TEDDY.....NASAN KOWA TACE GANI👆😍,KU NUNA MANA LOVAYYA 😁 WAJAN SHARE A DUK GROUPS ƊINKU,FISABILILLAH DON ALLAH🙏```
[19/12, 7:36 AM] MATAR MANYA: *Siyasa tah!*

_M.teddy🧸_

_9-10_

*Taurari uku✨*

"Ganin Meemah ta gudu tabar su da fitina yasa Zubaida Fallawa tana nufar ung.wahalallu,a dandali ta hango Namadi,wanda da ganin ta ya fara washe baki tun kan ya karako wurin ta,ana shi tunanin Tazo suka kara kwasar Roman junan su. Gimbiya zubaida,gimbiya a wurina Namad....Kai Namadi ba lokacin mgn ne ba yanxu,Meemah ta jawo mana mgn....me ya faru,me yasamu da Meemah? Ina ai ba itace tajawo wa kantq ba,mu tajawo mana...kasan Major Abdulrahman abdulrahim,saurin daga kansa yy yayin da kirjinn sa yafara dukan uku³ yayin da Zubaida tafara kora masa bayani akan Tsayayyar da Meemah tayiwa sojojin nan ciki harda babban su over roll.

Gasu can kuka kame munsu,suka jiyo wani muryar mahagon soja,wanda kamin suyi wani yunkuri sun tun karosu,Namadi ai gidan sa ya fada,yana garmakowa yyn da zubaida tayi kofan lange² nasa amma ya garmako....nan waanan sojojin sukayo kan Zubaida,suna shirin kokarin bugun ta kenan,saboda wahalar da ta basu,nan Wani daga cikin su ya dakatar da su,hadi da masu umarnin saka Zubaoda A moto aka nufi Gidan M.Abdulrahman da ita.

***********************

A gari kam tuni labari ya wade ko ina na tafiya da zubaida,don wasu harda meemah suke cewa,wanda Mama Hajjo tayi fada tayi masifa har ta gaji....wlh Malam Ban taba nadamar Auren ka ba sai ayau,ga y'ay'ana nan da suke nemo mun abun da zanci suci,don kai zuciya ta mutu,ayau gashi an kame mun su,wlh da kai ne suka kama da yafimun,abusa yarana... sai ta saki kuka tana sa hannu hadi da sharce gumin dake tsattsafo mata......

Ai yanxu kk fara gani,badai duk kin watsa yayan ki a duniya ba,wai ke nemar kudi,Gashi nan yanxu kudin da suka dade suna baki yy maki magani a yanxu yana fadin haka ya juya ya fice yana barin Mama Hajjo da malalon bakin ciki...

YAU TYPING BB YAWA FAH🤭👌

Bangaren Honorable kuwa,yamda yaga rana haka yaga dare,wanda a wannan daren ne ake shaida masa komai na Wannan Yarinya Wato Ahyan,kuma tun daga nan ya kudurci sai ya nemo ta,yaga bayan ta da wadani. A tsawa ce yayi magana Duk inda zaku naimo mun wannan yarinyar ku nemo ta,na baku kwana biyu zuwa uku,duk wanda ya kawo mun ita na bada jinin ta ga tsafi na,zan basa kudi kimanin Dala million....domun ko jinin wannan yarinyar na dade ina nema,ba wai shugaban nigeria ne zana zama ba,inhar na bada jinin ta ga dodon tsafi na,a'a duk duniya ne zaaji ne ba nigeria kadai ba,don haka ina bukatan ta a kwanakin nan! Cewan Alh. Maccido da sa'a,wanda ya kasance d'an takarar dai dakk sani

*******

Ina kuke maabota tambyar taurarin littafan marubuciya Maman teddy......da masu bukatar cigaba da wanda ma basu karanta shi ba,tom agada ma tasamu albarkacin taurari uku,ta bude wannan garabasar dika littafan ta,garabasar kuma zata rufe shine a karshen free page,wayo page 15 na last free page...
Jerin littafan marubuciyar sun hada da:
BAFULLATANAN RUGA
DIJAMA YAR FULANI
YAR AIKI NA
GIDAN KWARATA
YAR WAYE
KWARYAR SAMA
YAR MAULA
ZUMA DA MADACI
KAWALIYA

Ko wani guda daya akan 100,guda duka kuma 800,domun karin bayani kuyi mgn ta wannan number 08081202932

********************

Tompah yau akeyin ta,ko tayaya honorable xai dauki Ahyan daga gidan Marayu niko nace Allah masani.

Bin sa da kallon kissa da kauna gare sa tayi,kamin ta sa hannun ta tana zagayowa da yatsunta ta hadi da kai bakin ta tana kissing labban sa,Lumshe Lulun Idon shi yy,kamin ya kama labban ta yana tsotsan ta a hankali cike da salon zanyi ba zanyi ba.....itakam shiru Rahinart tayi a zuciyarta tana mmkin Halin Mijin nata,idan suna tare ko maiye mata jin shi take don dadi har kwaryanta,amma ita koda tayi masa a banxa,sai dai suyi su gama,bb uhm bare uhm uhm......Bare wai irin samvatun nan,tuno da mgnar Zabinart na cewa irin mijin ta sune kurman namiji a bangaren sex,nan xuciyarta ya karya ta ta hanyar cewa" ai shi yafi kurma,baisan mace ta masa abu ya burgesa ba,Gashi yasan yazai tafi da mace da salon romance,ya gamsar da ita,amma shi baka taba fahumtar nasa gamsuwar...hohoho ni Rahinart!!! Wani jan numfashi tayi na dadi jin yanda yayi kissing din Pink lips din ta 6am...........wanda lokaci daya tafara jinn..

Domun farin cikin ku yan uwana mata!.
SABULUN FUSKA

・ sabulun salo 🍘
・ sabulun zuma
・ zuma
・ aloevera
・ man zaitun
・ kwakwa.

a samu sabulun salo ko sabulun ghana kamar girman sabulun giv guda biyu, a samu sabulun zuma guda daya idan ba a sameshi ba a sa alorvera soap, a daka sabulun ko
a goga a sa ruwan ganyen alorvera cokali uku, zuma cokali uku, man zaitun cokali daya, man kwakwa cokali daya, a hada a kwaba, a dinga shafawa a fuska, bayan minti goma
ko sha biyar a wanke fuskar yana saka kyan fuska tayi shaining ta yi kyau.
SABULUN WANKA NA BAKAR MACE

↳ sabulun salo ko sabulun ghana
↳ majigi
↳ zuma
↳ lemon tsami
↳ zaitun.

a hada sabulun ghana da majigi a dake a zuba zuma a matsa lemon tsami kadan a saka man zaitun cokali daya a bada a kwaba, bakar mace da bata son ta yi fari sai ta
dinga wanka da shi, zai sa tayi kyau, fatarta tayi taushi da santsi bakinta ya dinga kyalli.

YAR LELE IDAN KINA SON GABANKI YA TSUKE

♧ farar albasa
♧ kanumfari
♧ balmo/barkono.

sai ki hade su guri daya ki dinga cin abinci da wannan hadin.

GYARAN JIKI

da farko ana so awa 2 ko 3 kafin ki kwanta barci ki shafa man goge baki a fuskarki musamman wuraren pimples suke da yawa, ba kowane zaki shafa ba ana so ki shafa
farin man goge baki wato (maclean) idan kika ga dama za ki iya wanke fuskar da man goge baki ya yi kamar 30, idan kin ga dama kuma zaki iya kwantawa dashi har zuwa
wayewar gari za kiyi hakan har zuwa lokacin da zaki ga chanji a fuskar ki.

Yau banyi typing da yawa ba,kuyi manage.

Wannan labarin yana daya daga cikin jerin taurari uku na karshen shekara....wanda zamu rufe maku Karshen shekarar 2021.

*TAURARI🌟*

*TAURARI🌟🌟*

*TAURARI🌟🌟🌟*

*GA TSARIN YANDA BIYAN ZAI KASANCE*

Regular
Guda ɗaya ₦300👌
Littafai biyu ₦500
Littafai uku duka ₦800

_Manyan Hajiyoyinmu,Isassu ,bakwa buƙatar group mu mun sani ta pc kukeso ,kuma mun tanadar maku da special group a kuɗi ƙarancin Aljihunku😊_

_Gamai buƙatar Ɗaya kuma special to zata biya *1k*_

_Masu buƙatar Littafai biyu special *₦1500*🥰_

_Masu Buƙatar Duka ukun Kuma a special To *₦2000*👌👌💃_

*TO TA WANI HANYA ZAMU BIYA ??NASAN SHINE TAMBAYARKU👇👇👇*

```MASU SO TA MTN CARD,TO TA WANNAN NUMBER👇```

08081202932

```MASU BUƘATAR TA VTU TA NAN👇```

09065990265

``` MASU BUƘATA TA BANK ACCOUNT TANAN👇```

0255526235
``` FAUZIYYA TASIU ,,GTBANK```

*GA DUK WACCE TA BIYA ,TO KI TURO SHAIDAR BIYANKI KI TA NAN👇👇*

09065990265

KUNDAI SAN HAZIƘAN NAKU🥰 ALLAH YA BASU BAIWAR HANNU🤏,KO A GYANGYAƊI SUKA MURZA ALƘALUMMANSU🖋️ SAI SUN BAKU TAURARIN ƘARSHEN SHEKARA🔥TO BARE KUMA WAINNAN TAURARIN DA SUKA DAƊE SUNA TSARA MAKU,DON KAWAI YA RUFE MAKU SHEKARAR 2021 DA NISHAƊINKU DA BABU KAMARSU

TAURARIN ƘARSHEN SHEKARA🔥 ZAI FARA ZUWA A RANAR JUMU'A 26/November/2021

Hajiya ta,🥰Ƙawata 😍,Anty na😘 me kike jira💃
Yi maza garzaya ki biya naki cikin sassauƙan farashi daidai Aljihunki ,nayi nan sai kunzo🏃‍♀️🏃‍♀️

```INA MASOYAN OUM HAIRAN,OUM APHNAN DA MAMAN TEDDY.....NASAN KOWA TACE GANI👆😍,KU NUNA MANA LOVAYYA 😁 WAJAN SHARE A DUK GROUPS ƊINKU,FISABILILLAH DON ALLAH🙏```
[19/12, 7:36 AM] MATAR MANYA: ✨✨✨💸💸💸

*SIYASA TAH!*
_(full romantic,symphaty,luv story)_

_M.teddy🧸_

_11-12_

Taurari uku✨

_ohh ni Ayshatou,idan kana rayuwa baka gajiya da abun kallo da Kuma na Dariya 😂. Hajiya nasan dalilin da yasa kika biyoni da kananun maganan ki,ko nace kuka biyo ni da guntun tsegumin ku,shi ne ban yi gargadi da jan kunne tun a farkon page dina ba,kaman yanda nayi a saura,tom Wlh billahi duk wacce ta kara biyoni da xancen banxan ta sai na kyeta mata rigar mutumci,in banda gulma me ya aikeki karantawa har idon ki ya sauka akai? Ai salon Siyasa tah ba haka ma naso ya kasance ba,kawai don kwana biyu ina busy ne shiyasa,Amma da akwanakin baya ne kaman Lokacin Gidan kwarata,Bafullatanan ruga kk tareni da wannan mgnar allah sai naci mutumcin ki, mabiyan wannan littafi kukan ku kunsan yanda nake romance a littafaina banyi a wannan ba,Amma saboda kinsamu wuri kinxo mun da wata maganan ki mara amfani,kuma tun da har kuka ce haka,yanxu xan fara na tsokano magana,ayi da hujjah......_
Chapter 8 · 0% Book details