Sashe 17
Siyasa Tah Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Amsan Towel din tayi tana mai cigaba da tsane masa ruwar dake bin sumar jikin sa,wanda a hankali ya lumshe ido....fuskar Ahyan ne kwakwalwarsa ta haskomasa,wanda cikin sauri ya bude lumsassun idon sa yana kirar sunan ta kaman yanda yaji Umma Lubnah tace"Ahyan! Sunan da yakira kenan,kamin ya ware idon sa akan na Rahinart da lokaci daya ta tsinci kanta a cikin wani irin kunci da bata taba shigarsa ba sai sau daya". Lokacin da Areef ya nuna mata zallar kiyayya a baya.
Ina Take? Ina Ahyan?? Ya jero mata tambyar a lokaci daya. Ganin yanda fuskar sa yanuna mata babu wasa tare dashi,yasa ta bashi amsa kai tsaye da fadin"tana can store inda da na rufeta!
Da jin haka bai tsaya mata wani mgn ba,ahakan da yake ya nufi Falon nata hadi da nufar sashen Ammie,store din da baya aiki ne sosai ya nufa,nan ko yagan sa a garmake...hannun wani key ya fiddo hadi da bude kofan...wanda ganin hakan yasa Rahinart juyawa da ta biyo bayan sa,don taasan shi din Areef waye! Sam baya taba yarda da zalinci,gudun kar ya ci mutuncin ta a gaban wannan kaskantacciyar yarinyar yasata saurin juyawa tana komawa bedroom din ta hadi da fara zagaye dakin,tana kaiwa da komowa.
Koda ya bude dakin acan jikin bago ya tadda ta,ta hada kaida gwiwa a zaune,jikin ta koina rawar sanyi yake...Ahyan! Ya kira sunan ta for d first time.
Kirar ne ya haddasar mata da faduwar gaba,wanda yasa tayi gigif ta mike da tsaye,duk da babu karfi da kuxari ko kadan a tare da ita.
Ganin Areef ne ya sanya cike da yarinta hadi da wauwata,ta nufesa da gudu,tana rungumesa hadi da sakin wani irin marayar kuka mai cike da amon narkar da zuciya,a sanyaye ciikin muryar ta da dakyer kake iya jiyo mai take fadi ne tace"Yaya na banda lfy,yunwa nakeji...!
Tabbas ko bata fada masa ba,taji yanayin yanda jikin nata ke rawa da kuma zafin da ya dauka rau.
Tausayin yarinyar ne ya kamashi lokaci daya,a mgnar ta ya nuna masa Ahyan din yarinya ce cakal,wqnda a shekaru batafi 16 ba.
Dagota yayi yana kara rungumeta hadi da manna ta da saman faffadan kirjin ta,wanda yake a bayyane,itakam kara kankamesa tayi jikin nata na kara kyermar sanyi,alamun zazzabi.