Sashe 10
Siyasa Tah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ajiye cup din yayi yana amsan kirar,wanda ji tayi yana cewa tom daddy,harda Rahinart,ohk. Datse kirar yayi yaana kallon Rahinart da ce mata" Ki sako babban mayafi mu tafi gidan Momy yanxu. Binsa da kallo tayi,hadi da tunanin me zasuyi da yammacin nan a gidan Momy. Kuma daddy shi da kansu ya kirasu...ohk Ta fadi tana juyawa hadi da tunanin Kila mgnar da tayi da Mommy ne akan Ammie tayiwa daddy magana kan cewar tana shiga masu hakki,yanxu daddy xaisaka a dawo da ita gidan sa.......hakan yasata takawa tana murmushi,don acewanya karshen xaman ta da Ammie yazo...a Bedroom din ta kam Har wake tasaka tana takawa hadi da juyaCikin Sautin kidan fire boy,kamin ta canja ta saka Wakar Alcohol sai da ta taka iya takawa,kamin ta yi rolling hadi da saka takalmin ta Half cover mai dan tudu kadan...sannan ta nufo falon ta don nufar gidan Hjy Saratu.
Ina kuke ma'abota kuma makaranta da masu tambayar cigaban littafan marubuciya Maman teddy💃💃. A yau nesa tazo kusa,domun kuwa wannan tauraruwar marubuciyar ta sakar maku da dukan taurarin littafan ta a kan gara6asa,saboda zuwan Taurari uku, hakan yasa ta fito maku da duk kan littafan ta hadi da karyar maku da farashin ko wanne cike da rahusa....
BAFULLATANAN RUGA
DIJAMA YAR FULANI
YAR AIKI NA
GIDAN KWARATA
YAR WAYE
KWARYAR SAMA
YAR MAULA
ZUMA DA MADACI
KAWALIYA
HABIBY DA'IMAN
Ko wani guda daya akan 100👌. Guda duka kuma akan 800,domun samun taurarin littaafan maza ki garxaya don magana ta wannan number 08081202932.
**************************
Itakam Meemah Sai da tafi kwana uku babu labarin ta,yyn da duk wani labari da motsin Iyayen nata,tana jiyowa har inda take. Jin Major Ya sa an kama zubaida ne ta yanke shawarar Nufar gidan Major Abdulrahman.Gidan Major Abdulrahman Zubaida ta fara nufah,wanda abun bakaramun mmki ya bata ba,jin cewar wai ya koma Abuja tun a daren jiya,babban bala'i! Abun da zubaidan tace kenan kana ta fara yanke shawarar nufar garin Abuja,a xuciyarta ta kudurta cin mawa Major mutumci koda kuwa kasheta ne zaiyi sai dai yayi... A ranar Sha biyu ga watan April ne ta sauka a garin ABJ wanda bata tsaya wata hutu ba,ta nufi Estate din M Abdulrahman. Bin Meemah ni kaina nake da kallon mamaki don yanayin shigarta baxaka taba cewa daga gidan Laka ta fito ba,tayi shigar Eng wears masu daukar hankali,hadi da dora jallabiya hadi da rolling da mayafin rigar ta ciki kuma tasaka riga da legjean blue....fuskan ta kuma ta kyewaye shi da red Space,don ba baki ne tasaka ba,acewan ta jan abu shine sign of danger😂 . Toms ne akafarta wanda Bata shiga gidan Major ba sai da aka gama lacceta kaman wacce ake tuhuma kana tafara shiga gidan,wanda tafiya ce tayi shi mikakka kamin ta isa part din gimbiya uwar gidan nasa kuma Amarya wato Hjy Laila. Wata ma'aikaciya ce tayi mata jagora har tsakiyar falon ta na biyu,wanda Mermah banda sakin baki bb abun da take,tabbas taga Arxiiki wanda batai taba ganin irin shi ba a rayuwarta. A kujerar falon nata ta zauna tana bin Wani showglass da akayi masa ado da komansa da Gold ne,sai wani glowing yake. Lallai talakan nigeria shine kadai yasan da akwai talauci,amma masu kudin tq basu sani ba,tom koma dai na tafi nabar Zubaida ne taci arxiki,don nasan abincin da zata ringa ci,bata taba ko ganin irin sa arayuwarta ba,don haka a kwana biyu zata chanja,indai tana cikin wannan daular arxikin. Wata maaikaciya ce ta ajiye mata lemu da ruwa kamin tace Hjy Mun sanar mawa Da hjy Laila da zuwanki,amma ta shaida mana cewar Major baya gida yana garin Adamawa.
Xumbur Meemah tayi ta mike daga zaunen da take,kana cike da Fara kokarin harxuka tace"Wani Adamawan,daga can nake akace yana nan,yanxu saboda rainin hankali acemun baya nan,ke kije ki sanar mawa Matar nasa ni ba maula naxo ba,nazo mu tattake zama da mijin nata ba ita ba. Tsam Yar aikon tayi,don itace ta hannun damar Hjiya laila kuma tasan Abun da takeyi a dakin baabune mai kyau ba,idan tana madigon ta bata sauraren kowa sai dai idan itace ta sauko da yarannata. Nisawa Maaikaciyar tayi,kamin cike da son tabbatar mawa Mermah da gske ne fah Major baya nan,don wlh itakan ta yasan major bayanan yana adamawa,kila dai daga can ne akayi mata karyar ya taho Abj. Ganin shirun yar aikin yasa meemah nufar Hanyar da ta lura anan ne Hjyar take,Tayi mata cin mutunci afito mata da Zubaidan ta. Hajiya dakata don Allah,ki bari ayi mata mgn! Bata saurari maaikaciyar Laila ba,mika kanta kawai take,har xuwa wani daki da ta dan jiyo mgna kasa kasa bata fahimtar mai ake cewa. Murmushi tayi don tasan nan ne dai dakin da Ita matar majorn take ciki. Cak Salame ta riko hannun Meemah,don batason ta shiga falon ta tadda lezbian din da Hjy Laila take....haushin rikon ne yasa ka Meemah hamkade Salame tana Kutsa kanta falon🤭 .
Topah abun nema ya samu,yo ya Meemah xatayi idan ta hadu da wannan iskancin da Matar major takeyi??
Tabbas da durga a gaba💃,kunsan dai Meemah da fallasa,bare kumq anbiyata akan Ta kwakwalo duk wani abu da Zai bata Siyasar Major Abdulrahman da Vp Muhd Areef.yau gashi topah tarkakaka.............
*TAURARI🌟*
*TAURARI🌟🌟*
*TAURARI🌟🌟🌟*
*GA TSARIN YANDA BIYAN ZAI KASANCE*
Regular
Guda ɗaya ₦300👌
Littafai biyu ₦500
Littafai uku duka ₦800
_Manyan Hajiyoyinmu,Isassu ,bakwa buƙatar group mu mun sani ta pc kukeso ,kuma mun tanadar maku da special group a kuɗi ƙarancin Aljihunku😊_
_Gamai buƙatar Ɗaya kuma special to zata biya *1k*_
_Masu buƙatar Littafai biyu special *₦1500*🥰_
_Masu Buƙatar Duka ukun Kuma a special To *₦2000*👌👌💃_
*TO TA WANI HANYA ZAMU BIYA ??NASAN SHINE TAMBAYARKU👇👇👇*
```MASU SO TA MTN CARD,TO TA WANNAN NUMBER👇```
08081202932
```MASU BUƘATAR TA VTU TA NAN👇```
09065990265
``` MASU BUƘATA TA BANK ACCOUNT TANAN👇```
0255526235
``` FAUZIYYA TASIU ,,GTBANK```
*GA DUK WACCE TA BIYA ,TO KI TURO SHAIDAR BIYANKI KI TA NAN👇👇*
09065990265
KUNDAI SAN HAZIƘAN NAKU🥰 ALLAH YA BASU BAIWAR HANNU🤏,KO A GYANGYAƊI SUKA MURZA ALƘALUMMANSU🖋️ SAI SUN BAKU TAURARIN ƘARSHEN SHEKARA🔥TO BARE KUMA WAINNAN TAURARIN DA SUKA DAƊE SUNA TSARA MAKU,DON KAWAI YA RUFE MAKU SHEKARAR 2021 DA NISHAƊINKU DA BABU KAMARSU
TAURARIN ƘARSHEN SHEKARA🔥 ZAI FARA ZUWA A RANAR JUMU'A 26/November/2021
Hajiya ta,🥰Ƙawata 😍,Anty na😘 me kike jira💃
Yi maza garzaya ki biya naki cikin sassauƙan farashi daidai Aljihunki ,nayi nan sai kunzo🏃♀️🏃♀️
```INA MASOYAN OUM HAIRAN,OUM APHNAN DA MAMAN TEDDY.....NASAN KOWA TACE GANI👆😍,KU NUNA MANA LOVAYYA 😁 WAJAN SHARE A DUK GROUPS ƊINKU,FISABILILLAH DON ALLAH🙏```
[19/12, 7:36 AM] MATAR MANYA: *Ki tausaya karki fitar mana dashi in kin siya ,Inkinsan siya zakiyi don kiyi sharing don Allah karki siya mun hutashsheki,Haƙƙin mallakar marubutanne su kaɗai,Ki tausaya masu plz ,Inkinga wani pages na yawo to na sata ne ki runtse idonki karki karanta ki biyo ki siya ,Mungode*
15_16
Ba Rahinart ne kadai ta firgita da jin maganan Hajiya Lubnah ba,har shi kanshi Muhd Areef ya shiga halin kokonto a maganan nata. Umma wannan wacce irin magana ce kike fadi?wlh maganan ki tana baraxanar daukewar duk wani numfashi na da kuma tsayuwar duk wani jinin jiki na,Ummma...Saurin dafata Hajiya Lubnah tayi ganin yanda take maganan numfashin ta na sama²tabbas a wannan halin da take ciiki komai zai iya faruwa da Rahinart din.
Muryar Momy ne su duka suka tsinkaya tana mikewa hadi da cewa mushiga daga cikin Hajja Lubnah.Kama hannun Rahinart Hjy saratu tayi kamin Ita kuma Hjy Lubna ta mikar da Ahyan hadi da nufar da ita zuwa wata hanyar da coridour ya rabashi dana Rahinart.
Muhammad!
Alh mai tambuwal yayi maganar yana maido da hankalin shi akan na Areef da yayi kasa da kanshi yana ji kaman ana sara masa guduma kwanyar kansa,wannan lumsassun idon nasa sun kara shanyewa saboda tsaban tashin Hankali labban ya cije da kyer cike da matsanancin damuwa ya amsa ma Daddyn Zulaihart da Na'am.
Nisawa su duka sukayi kamin Alh.Tambuwal ya fara cewa" komai ya faru da bawa jarabta ce,nasan xakayi mamakin ganin yanda wannan Al'amarin yakasance da baka san dashi ba,baka ma san da faruwan shi ba...mun yanke wannan hukuncin Aura maka Ahyan ne don mun san baxaka jah da maganan mu ba.mu da kanmu mukayi hakan wanda kai kanka baxaka san dalilin hakan ba sai anan gaba inshaallh.Ga Ahyan nan bata da kowa sai Allah,sai kuma kai a yanxu,don haka ka riketa amana tsakani da Allah ka kamanta Adalci tsakanin Rahinart da Ahyan,nasan Rahinart yar uwar kace ta jini,don Haka itama Ahyan ka dauketa yar uwa kuma mata babu banbanci.
Tun da Alhjin tambuwal yafara maganan sa har ya kammala Muhd Areef bai dago kansa ya kallesa ba,Sai aikin taune lips da yakeyi,idon shi sun lumshe kace a arufe suke,amma ganin komai yake tarr. Jin shirun Daddyn tambuwal yasaka Areef dago da kansa yana cewa" Daddy duk abun da kukayi mun baxan taba butulce maku ba,komai kukayi mun baxan taba gujemawa wannan abun ba,nasan baxai taba xama mun Illah ba a rayuwa. Amma Daddy Rahinart ya xataji wannan Al'amarin?
Wacece ita wannan yarinyar?