← Book details Siyasa Tah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 17

Sashe 6

Siyasa Tah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Nauwaf...! Ka fahimceni plz Daddy,Baxan taba barin Shi ba,tunda har a yanxu shima bai barmu ba,amatsayi na na Dan jarida Dad,kace na Dakata da duk wani bincike da tuhuman sa da mukeyi,kuma na ajiye shi na tsawon shekaru,amma a yanxu tayaya Don Ya Areef ya hau wannan takarar siyasar sai yace" shima ya fito a abokin hamaiyar sa? Ko ya manta Waye Areef,Ya manta Areef a gidan shi ya taso,shi ya raini Areef... Amma duk ya manta da Komai saboda giyan SIYASAR shi....tom yanxu nima xan fara ruguxa masa komai,Abubuwan da muka dade da binnesu zamu tono...Dan Allah Daddy kar ka hanani Nauwaf yy mgnar yana hade hannun sa na rokon mahaifin nasa.... Nisawa Alh Iliyas Aruwa yayi,kamin ya kai hannun sa yana dafo kafadan matashin yaron nasa,wanda baifi shekaru talatin ba yana mai kirar sunan sa kaman a farko da yy....Nauwaf!

Na'am Daddy. Waye ni a wurinka?? Alh Aruwa yy mgnar yana saka kwayar idon sa saman fuskar Nahwaf. Cike da mmkin mgnar sa Nauwaf yace"kaine....Hmm nisawa Daddy yy a karo na biyu yana kuma sakin murmushin su ta manya,kamin yace"Kai dana ne,haka ma Muhammad Areef,dukan ku Babu banbanci,ko wannen ku abu ya sameshi bazan so shi ba sanin kanka ne,amma a wannan karon nace Kabar Alh Dasa'a... Ai takara ce,kowa yy nasa....kawai dai abun da xakayi shine Kayi mawa dan uwanka addu'ar kariya da nasara kaman yanda kasaba.

Jiki a sanyaye Nauwaf ya amsa shi da Tom Inshaallh Dad.

Me nakeji haka?? Hohoho ni saratu....!! Naga bono,idan kana duniya baxaka gaji da ganin iftilai ba,ko bai sauka akan ka ba,sai ya sauka akan yaran ka... Cewar Mom da fitowan ta kenan daga falon ta,tana shiga daga sitroom din Dad,tana mgnar hadi da tafah hannayen ta biyu.

Nikam juyawa nayi ina karike mawa Wannan mata kallo,Hajiya kosassa data cika ta batse,daganin ta kaga naira,da kuma bin kyel² duniya..... Bude baki Hjy Saratu tayi tana bin Dad da kallon shakka,kamin tace" Yanxu ka zaba Na xuba ido na kalli Yarana biyu suna afka mawa hadari kenan,duk a takan mutum daya,wanda a yanxu rayuwarta yake ykwai ya babu...?

Kamin Daddy yy mata wata magana ne Nauwaf cike da rashun jin dadi yayi duba ga mahaifiyar tasu kana yace" Mommy wannan maganar taki Dad baxaiji dadin saba,ko bakiyi duba da la'akari da kasancewar Ammie kanwar sa bace kyeyi dubiya ga matsayin ta itadin Ammien muce...kai shasha rufemun baki,lallai nawaf har yanxu da yaranta a kanka,tashi ka fice ka bani wuri,muyi mgn da Daddyn naku.

Cike da bacin rai najin abun da mom din nasa tace akan Ammie ya bar falon,ranshi nayi masa tukukin bakin ciki,ko a yaushe ne Mom zata chanja Allah masani. Abun da yake cewa kenan har yabar part din Mommyn nashi gaba daya.....

*************************

Yanxu kina nufin ko me zakiyi a duniyar nan,ko wani vadala xakiyi Asirinki baxai tonu ba? Hindatu ne mai mgnar cike da mmki,hankalin ta gaba daya ya karkata akan Hjy Atika.
Wani lafiyayyan murmushi Atika ta saki,kamin tayi duba ga Aminiyar watsewan nata,tana cewa" kwarai kuwa Hajiyqya,Ai sperm din dana daukw na goge,naje na kaima Boka, kuma yy aiki mai karfi akai idan da anan ne wata ta xata gammu muna watsewar mu bb mai iya mgn bare har tayi kokarin tona asiri nq.........yeee aheeeyeee sukasaki ihu a tare suna kashewa irin na yan duniya,kamin Hjy Atika ta cigaba da cewa" ina zan iya zama da wanda baida isashshen lafiya? Badani ba wlh,Ai Hjy Hindu ki cigaba da aikin kawomun Samari masu jini a jika,ni kuma indai naji dadin su zan kashe masu ko nawa ne suke bukata...

Ai shikenan Atika yanzu ma idan na koma zan hadoki da wani sabon hannu Ohk. Haka dao suka cigaba da Firar su wanda duka babu daya mai Amfani...

************************

Wai gidannan babu mai gyara shine?? Duka kuna zaune mun ridi² Gida ko ina babu tsafta...? Baba Audu ne mai wannan maganar yana bin su Meemah da Zubaida kallon Tsana da haushi...

Ware² duka suka hauyi kamin Meemah tace masa" Yi Hakuri Baba yanxu xamu gyara.....dogon tsaki yajah yana mai cigaba da bambami da cewa" na gaji da halinku,ta kanki xan fara ke Babba,Shiru sukayi hadi da dukar dakai kaman wasu muminai,sai Baba ya cigaba da cewa" ke Zubaida na gaji da halinki na xaga dakuna,da kinyi Aure bakya cikakken Wata 6 xaki tarkato ki dawo? Tom na baki wata daya kacal ki koma gidan mijin ki,ko kuma ki fidda wani mijin,baxaku cigaba da xamamun a gida ba,kuna jamun zagi a bakin duniya,yara mata biyu kun zamamun fitina...
Kai y'ay'a jaraba ne,wanda bai haihu ba ya hutu.....

Duka shiru sukayi masa har yagama bambamin sa ya bar wurin,yyn da fuskokin su babu ko damuwa,don ma da tafiyar sa firar su suka cigaba da yi,suna darawa don yawanci gulman makota ne da suka saba.

Wai Zubaida niko nace bakyajin haushin tijarar da Baba yake mana ne? Dani ne ke wlh dakin miji na zan koma,yafi mun kwanciyar hankali,tunda yana da rufin asirin sa fiye da Nan gidan ma,yana baki ci dai da sha....tom.ai kinga hakq akeso da da namiji,ni kaina inq damuwa da duk shekaruna bana da ko saurayi shekarata kinga 22,duk da nasan wannan munafukan anguwar ce,kowa yaxo guna sau daya shikenan baxai dawo ba,don da ya fita zasubi bayansa,sai maganar da kuma suka fada masa,bandamu ba wlh,tun da ko banxa ina Bangar siyasa,kuma ina samun abunda xanci da gidan mu baki daya,amma fah ke sai yawon KWARTANCI wanda ba abune mai kyau ba,hmm nisawa Meemah tayo kamin ta cigaba da cewa" nidai na rokeki ki koma gidan mijin ki,ki huta da fitinan Baba Audu...

Ke Da Allah rufemun baki,Zubaida ta katseta cikin daka mata tsawa da bacin rai,ohk so kk na koma wurin na kasashe...? Cike da Mmki Meemah ta bude baki tana kallon Yayar nata,kamin zubaida tace kwarai kuwa na kasashe,Ina zan iya zama da ragon namiji,ke yarinya ce Meemah ,shi aure bawai abaka ci da shq bane,aa akwai hakkin da yakamata a ringa sauke maka,tayaya xana zauna da mai gaban 🍌 Yara...?

Gsky a'a wlh bazan iyaba,naji nayi ta zaga dakunan miji,nifah shiyasa har yanxu nakeson miji na na Uguwan wahalallu,shi Nashi yanda kasan kashin rogo haka yake..........donn..... Ya isa Zubaida,bari na baki wuri kiyi kyekadai,wato dama xuwa anguwan wahalallu da kkyi iskancin ku kikeyi da tsohon mijin ki kenan ko?

Ehh hakane yanxu ma can zan tafi,duk kudin da kk gani na dashi tom acan nake samowa,muke gangandawa muci abunci a gidan nan,ko da kk bangar siyasa ai ba kullum ne kk samo kudin ba,don haka ni kinga ma nayi nan...tana yayar mayafin ta hadi da nufar soron gidan tana ficewa hadi da barin Meemah sakakkar baki,tana jajanta jaraba irin na Zubaida.

Da fitan xubaida yanda ta fadi kam haka ya faru,unguwan Wahalallu ta nufah wanda tun akam hanya ta hadu da Tsohom mijin ta namadi,aiko nan ya hau yashe baki jiki na rawa,ya tasa ta suka nufah inda suka saba xuwa,wani gida suka nufah,wanda da shigarsu zauren gidan ne naga sun shiga wani daki dake a zauren gidan...... Shiga sukayi hadi da rufe kofar,jikin.Namadi har tsuma yake yana mai danna ma Kofah sakata...,nufo Zubaida yy yana rawar baki da cewa" kamar kinsan da tunanin ki na tashi,gaba daya 🍌 ta daina aiki akan ko wata mace sai ke Zubaida. Dan daure fuska tayi kaman bata jarabarta itama ya kawota ba,kamin tace"tom me yashefeni ni,banda karya matanka biyu kace baka jin dadin kowa sai ni?. Wlh Zubaida da gske nake,sunan ki aka kira sai naji🍌 tayi sama....kawai so take taji ta cikin kogon dadin ki,wanda gardin shi yafi ta zuma😋 . Hmm tom naji...kamin tayi wata mgna ne Tuni namadi ya yo kanta yana matseta da jikin shi,wanda cikin sauri ta hau cewa" Meye haka kuma Namadi,ai yau baxakaji dadi dani ba,sai ka zanzaremun gaba daya kudin Aljihun ka.....Jiki na rawa,yyn da Bananan sa ke Fat³ yana ta harbin iska yana tsale bal² ya sauke wandon sa har da rigar jikin sa ya cire,yana lalubar kudin cikin Aljihunsa,wanda saboda tsaban kosawa da kidimq da Zubaidan jikin sa sai rawa yake yakasa fiddo da kudin Aljihun nasa,itakam Zubaida gaba daya tagama malalewa da Ruwan niimarta,duk wani motsi da Namadi keyi akan idon ta,Babu abun da take bi da kallo sai🍌 Da tayi wani himmm ta cikahar wani kasa takeyi,sai Jin dadi take....don wata xubin tafison maamala dashi ma fiye da kudin da yake bata.....jiiki na rawa yace Zubaida ga kudin....bin hanmun sa tayi da kallo ganin kudin yakai dubu 5000 biyar,kana tasa hannu ta amsa tana bude jakarta tana sakawa hadi da zagewa.....ina xuwa tace dashi hadi da fara raba jikin da kayan ta.... Aifah nan Namadi yahau rawar dari,wani jarabben sha'awa na motsosa.....kawai sai taga yana tsalle sama da kasa,Dariya ne ya kamata,nan ta cire komai na jikin ta,kamin ta kallesa tana binsa da kallon tsokano shaawa tace" kasan meye Namadi,ina so ne kayi tamun tsallen nan,inason ganin hakan........tayi maganar tana kashe masa one eye.
Chapter 6 · 0% Book details