Sashe 13
Siyasa Tah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mika masa wayan akayi,wanda da jin sunan Dan mori ya fara tunanin tabbas Aikin sa ya kammala...kara wayar yayi a kunne yana jin na bakin Dan mori,wanda nidai kawai gani nayi honorable dasa'a yayi gigif hadi da mikewa kujerar gyefen sa mai kama da stool yana hankadeta wanda baima sani ba. Mene? Me kake cewa?? Kai na baka saoi Biyu kacal ka nemo mun wannan yarinyar,baa hannun Muhd Areef take ba,ko a hannun waye ma! Ko gidan Gomnati yake ciiki ka tafi ka kona gidan,idan kuma kadawo mun bb ita tom kai ne xan kona. Kit ya kashe wayar daganan gumi na tsatstsafo masa fusksn sa da goshun sa sai kyelli yakeyi irin na marasa imanin nan,da xakiga fuska na fitar da wani maiko tadabam.
Ranka shi dade,ba Dan mori ne kadai zai iya aikin nan ba,aa harda mu muma muyi kokari...wai Shi VP Muhd shi kadai nefa yake ruguxa mana duk wani tanajin mu,mai yasa ma yake bibiyarmu...ya akayi yasan plan din mu shine dauke wannan yarinyar? Abun da daya daga cikin conxoltant din Dasa'a yake cewa kenan don daalama kanshi ya kulle gam.
Karya yake....ni Alh Dasa'a mahaifin shima Marshal Aruwa bai isheni ba,bare yaron dana raina a ciikin gidana,yake kokarin zama mun fargaba? Ina baxai yuwuba,Honorable ya katse conxontant din nashi hadi da karke maganar cikin tsawa,wanda sai da kowa na wurin hantar cikin shi kadaawa.
Sai kuma Yacigaba da cewa" ba Areef ne kadai da wannan tunanin ba,aa Su uku ne,jaruman uku ne,da akwai.Muhd Areef,Abdulrahman, Nauwaf shine ma Abun kallo na da yake sakaye....Amma a kullum harin sa nine. wannan sune.zaratar taurarin da suke mun baraxa na a SIYASA TAH! Honorable yayi mgnar yana furxar da wata xaxafar huci,hadi da Cigaba da cewa" ko cikin gidan shi ta shiga to tabbas tsafi na tafi gaban komai,sai na daukota,ko baku tsafi babban nasara ta ce! Ya karke maganar yana bushewa dawata irin dariya...
*************************
Wani irin kara Hajja Rahinart ta saki a tsakiyar falon ta hadi da kara fito da idanun ta waje don ganin abun da take gani daga gidan tv na BBC NEWS. Hakan yaasaka duk wani maaikaci dake kusa fitowa cikin sauri wanda ciki kam harda Hubbyn nata Areef,wanda tsaban lovayya bai lura da yan aikin dake gyefen suba,ya rungumo ta jikin shi hadi da saka lallausan taffan shi yana shafa saman fuskan ta da lokaci daya hawaye ke kwaranya mata. Ajiyar zuciya ta sauke,hadi da fara mgn cikin muryar da numfashi ke baraxanar dauke mata, Nury na me nayi maka! Me nayi maka? Kalli fah kalli fa abun da ake cewa,wai ni.Rahinart kayiwa kishiya wacece??? Yar gidan uban wacece a kasar Nigeria???. Amaimakon yabata amsa murmushi yayi mata,yaana jin xallar haukan Rahinart da bai karewa,a zuciyar shi yana fadin Tom Ai shi har yau baiga Type din shi ba,rahinart din itace Zabin sa ta wani bangaren Amma ba duka ba. Bakin sa ya hade da nata yana dan shafa bayan ta hadi da bubbuga mata kadan na alaman convence kana ya tsotsa lips din ta kadai yana saki,sannan yace" Wannan shirme ne kika gani Rahinart. Tayaya ina dake xan Auri wata,Wai kuma ma a lokacin SIYASA TAH? Ina wannan shadi fadan mutane ne kawai. Ya fadi mgnar yana kamo hannun ta da kokarin su zauna don ya rarrasheta. Amma sai ta tirje,Aa Nury na baka gakomai bane,naga fah Daddy,da Daddyn Zulaohat shi ya amsa Auren. Rahinart wannan ba hakane ba,meye amfanin mu dinga Dragging a gaban House maid dinki...
Shigowar Hajiya saratu da Hjy Lubna da Daddy da kuma Alh Abdullah Wato Daddyn Zulaihart yasa su duka binsu da kallo,kamin Areef yayi kokarin cewa" Momy,daddy ur wlcm. Murmushi Su Daddy sukayi kamin su zauna a tsakiyar Kujerun dake xagaye a falon,Momy kam fuskan nan babu rahama tajah hannun diyar nata,tana zaunar da ita gyefen ta,kamin Hajja Lubnah itama ta zauna. A kasan capet Muhd Ya zauna kana kaman daga sama su tsinkayi muryar Rahinart tana cewa Momy wannan wacece?? Tayi maganar tana nuna Ahyan da Take a rakube,Gyefen Hajiya lubna,lokaci daya ganin Wannan gida da aka kawota jiikin ta yy sanyi,tsoron Rahinart ya kamata. Shikam Areef tun shigowar su yarinyar yafara kallo,wacce tayi masa kama da mabaraciya,lokaci daya yaji baya son kara kallon inda take,don harara ya dallah mata,wanda yasa Ahyan saurin sadda kai kasa. Yana tsaka da tunanin me yasa su Daddy tahowa,harda Daddyn.Zulaihart da baya ma nigeria tom yaushe ya dawo??? Kuma wacece wancan yarinyar? Nan a zuciyar yake cewa hakan,sai kuma ya tsinkayi mgnar Rahinart. Kamin Momy ta bata amsa ne,ta kuma jeho tambya da Momy me Aikin ki ne??
Nisawa Hajiya lubna tayi,don ita irin matanan ne yan garda gada,cewa tayi" Aa Rahinart Abokiyar zaman ki ce,Wato Amaryar Areef!
Topah yanxu xaafara labarin....,sai dai kuma gashi anan pagen free page yakare,kaman yanda na fadi a sama,idan kina bukatar novel din,zaki iyamun mgn ta wannan number nawa 08081202932. Ko kuma ku biyomu a hanyoyin mu ta kasa...
*TAURARI🌟*
*TAURARI🌟🌟*
*TAURARI🌟🌟🌟*
*GA TSARIN YANDA BIYAN ZAI KASANCE*
Regular
Guda ɗaya ₦300👌
Littafai biyu ₦500
Littafai uku duka ₦800
_Manyan Hajiyoyinmu,Isassu ,bakwa buƙatar group mu mun sani ta pc kukeso ,kuma mun tanadar maku da special group a kuɗi ƙarancin Aljihunku😊_
_Gamai buƙatar Ɗaya kuma special to zata biya *1k*_
_Masu buƙatar Littafai biyu special *₦1500*🥰_
_Masu Buƙatar Duka ukun Kuma a special To *₦2000*👌👌💃_
*TO TA WANI HANYA ZAMU BIYA ??NASAN SHINE TAMBAYARKU👇👇👇*
```MASU SO TA MTN CARD,TO TA WANNAN NUMBER👇```
08081202932
```MASU BUƘATAR TA VTU TA NAN👇```
09065990265
``` MASU BUƘATA TA BANK ACCOUNT TANAN👇```
0255526235
``` FAUZIYYA TASIU ,,GTBANK```
*GA DUK WACCE TA BIYA ,TO KI TURO SHAIDAR BIYANKI KI TA NAN👇👇*
09065990265
KUNDAI SAN HAZIƘAN NAKU🥰 ALLAH YA BASU BAIWAR HANNU🤏,KO A GYANGYAƊI SUKA MURZA ALƘALUMMANSU🖋️ SAI SUN BAKU TAURARIN ƘARSHEN SHEKARA🔥TO BARE KUMA WAINNAN TAURARIN DA SUKA DAƊE SUNA TSARA MAKU,DON KAWAI YA RUFE MAKU SHEKARAR 2021 DA NISHAƊINKU DA BABU KAMARSU
TAURARIN ƘARSHEN SHEKARA🔥 ZAI FARA ZUWA A RANAR JUMU'A 26/November/2021
Hajiya ta,🥰Ƙawata 😍,Anty na😘 me kike jira💃
Yi maza garzaya ki biya naki cikin sassauƙan farashi daidai Aljihunki ,nayi nan sai kunzo🏃♀️🏃♀️
```INA MASOYAN OUM HAIRAN,OUM APHNAN DA MAMAN TEDDY.....NASAN KOWA TACE GANI👆😍,KU NUNA MANA LOVAYYA 😁 WAJAN SHARE A DUK GROUPS ƊINKU,FISABILILLAH DON ALLAH🙏```
[19/12, 7:36 AM] MATAR MANYA: 17_18
[19/12, 7:36 AM] MATAR MANYA: ```'''```Shikam Major Abdulrahman da fitowan shi ya nufi 6'angaren sa,bai ko bi takan Hajja Layla ba,Don yasan horo iya horo yayi mata,wanda yasan tabbas sai tayi jinya na kwanaki. Kasancewar baison ko ganin fuskanta ne yasa shi Nufar side d'in nashi...Wanda a zuciyar shi yana mai tunanin hukuncin da zai kuma dauka akan Hajy Layla da kuma Meemah. Dakatar da duk wani mashigan sa yasa akayi,don sosai yake bukatan hutu. Layla ta tarwatsamun duk wani farin ciiki na rayuwata,Na tsaneki irin tsanar da ban ta6'a yima wata d'iya mace ba,Ke kuma wancen Sai na hukun taki dai dai da abun da kikaso kimun...Wai ni ne kike kokarin tona asirin cikin gida na! Baki dayan ku xan hukunta ku,kamin duka na Maida mawa iayensu dasu,Tunda basu basu tarbiya mai kyau ba. Abdulrahman ne mai wannan maganar yanayin maganar ne idanun shi na kan na pic din shi da na Layla,ko wani sec,ko wani min tsanar ta ne ke danne soyayyar ta a zuciyar shi.
K'wance yake a sofa idon shi lumshe luf,Da kaga Areef a wannan lokaci kasan yana ciikin matsanan cin damuwa,sam ya rasa tayaya zai fuskanci Rahinart bare har wai yayi wani abu wai Bata hakuri ya kuma rarrashin ta. Cije lips din sa yayi na kasa,yana taunewa kaman shi ne xai fidda masa da mafita,kamin ya bude lumsassun idanun sa yana bin Plasman dake mak'ale a bangon restroom din nashi,wanda a halun wannan lokaci babu abunda ake haskowa face Auren sa da Wannan wahalalliyar Yarinyar,yar da nakusa haifa da ciki na mtssww dogon tsaki yaja yana tunanin irin wutan da Su Dad suka kunna masa,da kuma hanyar da zaibi ya kashe shi.
"Kece da wannan kwatsamin ranan haka,da girman ku hajiya?. Cewar Hajiya Aina tana kallon Hajiya Atika da take tafiya cike daji da takama da izzah. Zama Hajiya Atika tayi tana kallon Hjyar kawalcin nata kamin tace" Eh Fah kam ai dole na ki ganni dai-dai wannan lokaci,Kinga ko abun da nake ji da gani a duk wani kafofin sadarwa?. Atika ta karshe mgnan tana kallon Aina da tayi shiru tana tunanin tom meye Hajiya Atika ta gani da har ya daga mata hankali haka... Ko ke duk bakisan bidirin da akeyi bane a kasan,na Auren Vp da Wata wai yarinya mara asali daga gidan marayu fah wai take....Hajiya Atikan tayi mgnan tana bin Hjy Aina da kallo hadi da ca6e baki. Oh ni diyar Bala,wai dama ba jita-jita bane ta mutane? Da gaske ne dama !
Ainah ce mai fadin mgnan cike da mamaki,wanda gaba daya ilahirin jikin ta yayi sanyi. Hmm wlh kam dai da gaske ne,ni na rasa ma me wannan SIYASA n take nufi? Ban ta6a ganin hadaka kuma gwaramammiyar Siyasa irin wannan ba. Amma fah tabbas da akwai wani abu a kasa.
Babu yanda za'ayi a ce duk ji da kai irin na Vp wai ya Auri wannan yarinyar aha kurum.
Hmm nisawa Hjja Aina tayi taana mai cewa"Tabbas hakanne Hajiya da akwai wani abun a kasa,wannan yaron da saboda ji da izza yana gabda fara taka talaka ne ya wuce,wai ace ya auri yar Gidan marayu? Wannan aima shine abun da baxai taba yuwuwa ba! Ke hajiya baki ji komai ba ta barayin ki akan maganan Auren nasa?
Hajja Aina tayi mgnan tana kallon Atika da tafada duniyar tunani lokaci guda da kokarin sama mawa kansu da mafita.
Nima ajikina nakejin da akwai.dai abun da hakan nasa yake nufi.
Naji magana yana tashi ta Bbc cewar wai yarinyar tun tasowar ta,babu mai rabarta,kullum meye..meye...oho dai,wai wannan dalilin yasa ya tausaya mawa Yarinyar at just one tym kuma har ya yanke mawa kansa shawarar Auren ta.
Tom anyi fira da PA nashi,anan shima ya tabbatar da baisan komai na daga wannan Auren nasa ba.
Hmm laillai Hajiya Atika dole mudau mataki mu disashe duk wani hasken sa da yake dashi a cikin Al'uma.