Sashe 11
Siyasa Tah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sauke nannaiyar numfashi Alh Aruwa yayi,wanda tun da ya zauna baice komai ba sai a wannan lokacin ne yace" Ita ba kowa bace Muhd,bata da iyaye,ita marainiya ce...tana daya daga yaran gidan marayun dake gidan Nasara. Kuma anan muka daukota muka daura maku Aure dalilin Abubuwa guda biyu,na daya shune SIYASAN ka,hmm sauke numfashi Daddy yayi kamin yace" na biyun kuma Baxan fadeka yanxu ba,amma ina so ka rike mun Ahyan tamkar jinin ka. Yanda xaka kula da Nauwaf. Tom Daddy inshaallh. Yayi mgnar dai dai su Daddy na mikewa hadi da ce masa ka sanar masu Hajiya su fito yanxu. Mikewa Muhammad yayi jiki a sanyaye duk wannan zafi irin nashi babu a yanxu. Bai iya cewa komai ba sai dai daga masu kai kurum da yayi yana nufar hanyar da yaga Hajja lubnah tabi da Ahyan,Kutsa kansa yayi wanda ji yake gaba daya duniyar ta basa cik. Da shigan sa falon ne ya tadda Hjy lubnah ta zaunar da Ahyan ko me take ce mata Allah masani,mamaki ne da takaici ya rufe Muhd,yana tambayar xuciyarsa da "A ina ne wannan kazamar yarinyar xata zauna? Suna nufin a part din Ammien shikenan? Maganar yake shida zuciyar shi wanda kaman daga sama ya tsinkayi muryar Hajja lubnah tana fadin"Areef tsayuwar me kake anan? Karako kusa mana! Cike da sanyin jiki ya karaka,inda Hajja Lubnah take kamin ya shaida mawa Hajjah Lubnah kirar su Dad. Nasiha ta dan masa a tsaitsaye,tana nufah da Ahyan wani bedroom hadi da cewa"kinga nan ne part din ki...wannan bedroom dinki ne,tayi mgnar suna shigewa hadi da barin Areef a tsaye kaman wanda aka dasa shi,shi jin abun yake kaman a mafarki... Cije labban sa yayi na kasa,kamin ya juya yana kallon inda Wai Hajja Lubnah ta kawo wannan yarinyar mai kama da Aljanu irin mahaukatanan,bin falon yayi da kallo,wanda da ka fita bangaren Ammie ne xaka nufah kai tsaye...dan tsuke fuska yayi kana ya shafa sajen fuskar sa yana mai tunanin mawa kansa mafita. Barka da yammaci ranka yadade". Cewan wata ma'aikaciya tana dan risinawa,wanda da ita da gaisuwan nata duka basu ishe Areef ba. Ganin yayi mata banxa ne yasata sanar masa da mgnar Hjy Sarah. Wanda hakan yayi dai dai da fitowar Hajjah lubnah...Aa ita Hajy Saratun ce tace ataho da Amaryar? Ehh Hajiya. Mai aikin ta bata masa cike da ladabi. Ohk fada mata gamu nan. Hajja lubnah tayi mgnar tana Mai juyawa don taho da Ahyan.
Mtsww Areef ne ya ja karamun tsaki,yana mai cewa"wai Amarya ta? Hmm wannan yar ficikar yarinyar kazamiya,wlh ni kallo daya ma naji na tsaneta. Juyawa yayi yana mai nufar part din Rahinart da ake can ana dirga.....don tuni kamanin Rahinart ya chnanja,kuka take kaman ranta xai fita,wanda da kyar Mom tashawo hankalin ta hadi da rarrashin ta daban baki,hadi da sanar mata da komai yanda ya faru,ki dauki wannan yarinyar tamkar baiwar ki,ba yar aiki ba. Kisani wlh da inada Iko da dama kamar yanda Ummanki ta samu damar juya Abban ki tom da baxan amince da wannan Auren ba,sam baxaayi shiba,koda anyi daura ba dasani ba,sai an warware,tom Yanda Areef keda tauri haka Uban shi,kayi ta masu kayi kayi ana nan a abu daya..don haka banason ki tada hankalin ki akan wannan Shegiyar yarinyar da ko akwayar idon Areef xaki fahimta babu komai sai zallar tsanar yarinyar watake..Ahyan ce kowa oho dai. Ki mayar da komai ba komai ba,kar ki nuna damuwar ki,har Areef ya gaji da gani,nasan halin shi.....shiru Mom tayi sakamakon shigowar Areef da idon shi nakan na Rahinart,wanda idon ta ya kumbura saboda tsaban kuka...lokaci daya tausayin ta yakamashi wanda bai tabajin irin shiba,Zama yayi yana fadin Mom! Yakira sunan ta kaman xai fadi wani Abu sai kuma yayi shiru.
Bude baki Hjy Saratu tayi kaman xatayi mgn sai kuma tayi shiru ssnadin shigowar Hajjah lubnah da Ahyan. A kasan su Ahyan ta zauna saman kanta Hajja lubnah ta yane da mayafi...
Uhm Hajjah lubna gasunan... Mom tayi mgnar tana tabe baki hadi da kauda fuska,don ta lashi takobin abubuwa da dama akan Wannan tsintacciyar yarinyar,wama yasani batq da Uban shegiyace. Abun da Mom ke fadi kenan a xuciyarta,wanda ita dai batayi tsinkayi ba sai muryar Hajja Lubnah da taji tana masu sallama,da kuma kara basu su duka hakuri,da shaidawa ita kanta yarinya kaman yanda sukaji abu haka itama,tunda batasan suba su dukan,biyayya itama tayi. Tabe baki Mom tayi suna ficewa da Hajja Lubnah,yyn da Muhd Areef yabi bayan su.
Kauda kai Rahinart tayi,tana mmkin Yanda Za a kawomata wannan ficiciyar yarinyar wai Amatsayin kishiya? Ke tashi ki ficemun daga falo...!!! Kamin na karairayaki!!!... Tayi mgnar Dakin baki daya yana amsawa.tsoro da firgici ne yasaka Ahyan zumbur ta mike hadi da barin falon da gudu...Hanyar da Hajja lubnah ta nuna mata ta nufah,wanda da ikon Allah ta isa har bangaren da ta shaida mata nata ne,kasa tsayawa tayi a koina sai a bedroom din ta,wanda da shigarta ta koma ta rufe kofan hadi da bin kasa tana xubewa tana mai rushewa da wani irin kuka mai ban tausayi hadi da jijjiga....Kuka take kaman ranta zai fita,wayyo Ni Allah Wayyo ni Ahyan. Me yasa Mama Batula bakye sona? Me yasa kika kawoni inda xa'a raba raina da gangar jiki na? Allah kaine majikan kan Al'amurana tun da yarintana har girma,Allah ka cigaba da kareni Don Alfarmar ka da girman Ma'aiki,Muryar tane ya datse sakamakon wani kuka daya ciwota yana shirin daukewar numfashin ta...
*************************
A hankali ta fara bude idanun ta,wanda lokaci daya tafara tunanin mala'ikun tambayar kabari ne suka taho mata,don Meemah tuni ta dade da yanke ma kanta cewa" ta mutu a hannun wannan Hjy Lailan ta gama. A kan fuskan shi ta ware idanun ta,wanda cikin sauri ba kuma da ta lura da inda take ba da halin da take ciki tayi zumbur ta mike,tana kokawar sauka daga kan gadon asibitin. Wata Nurse ce dake kula da ita ne tayi saurin rikota tana kokawar maida mata da Drip din da ta cixge...Rarrashin ta tafarayi tana komar da ita ta zaunar,wanda hakan ya tabbatar mawa Meemah cewa"A asibiti take. Kuka ta rushe dashi tana karawa,wanda ita kanta batasan dalilin ta nayin hakan ba, Nurse din ce ta tsaya xata cigaba dq convencing din ta,sai Major Abdulrahman Abdulrahim ya daga mata hannu yana kuma yi mata alaman Ficewa daga Dakin. Sum³ nurse Fatima ta fice,tana girgixa kai don a lokaci daya taji masifar tausayin Meemahn da bata taba ganin ta ba,bakuma tasan meke faruwa da ita ba.
Baki da Lafiya ki daina wannan kukan,karki mawa iyayen ki asara,don ko nasan kece kk kasance masu bango majin gina". Kinga idan kk mutu sanadin lallurarki ke kk mawa kanki asara dasu.....dif Meemah tayi tana mai jin zafin maganganun Abdulrahman,tabbas duk wani mai kudi baya ganin talaka abakin komai sai na rashin mutum ci da tijara....jin muryar sa tayi yana cigaba da mgn cike da gadara da izza" wai ke dama baki da isassshen lafiya ne kk karar siyasa? Har kk da bakin cimawa wani zurafi? Hmm wani huci ya sauke hadi da sauke numfashi,kana ya cigaba da cewa"tom gaki a gabana,wa kuma kk dashi da zai iya kwatar ki a yau?...ya karke mgnar yana kafeta da dara daran idanun sa.
Kwallahn fuskan ta ta goge,kana abun ka ga marar tsoro irin Meemah duk da tsoron na cikin cikin ta tace" bani da kowa sai Allah shine gatana kuma bango majin gina na!.
Murmushi Abdulrahman yayi kamin yace"tom shikenan,xasu cigaba da jinyarki,har magun guna,har ki warke...
Ganin yana kokarin ficewa daga Dakin yasaka Meemah sakin wani irin marayar kuka tana fadin don Allah ka dawo,kar ka tafi,ka dawo mun da Zubaida na na rokeka! .
Wani irin shu'umin murmushi yayi don sai yanxu yazo inda yake so azo. Dawo wa yayi da baya kadan,yana sakin murmushin Wanda sai da hushuryar sa ya bayyana. Zubaida kike so na dawo maki da ita,ke wai ke wacce irin yarinya ce mara kunyar gske? Ki mun wannan babban laifin ,kuma wai ki tunanin na yafe maki? Wani murmushi ya saki kamin yace"idan so kikeyi na rabuda Zubaida na dawo maki da ita,tom sai kin amincemun da abubuwa daya xuwa biyu. Domun ki ceto rayuwar ki Yayan ki daga azaban dana saka ana mata,ki zabi abu daya ko na Aureki! Na cigaba da Azabtar dake din,ko kuma kibar mun zubaida na cigaba da dandana mata azaba,don dama duk abun da kikeyi ai tana da nata kamashon,tun kan ki tafasa take mara maki baya,bata taba maki mgnar cewa watarana xaki gamdakatar da irina Ba...don haka zabi yarage naki Yan matan Alh Dasa'a,idan kuma shi Dasa'an da kike mawa campe ne zai kwatar maki da zubaidan tom sai nace Allah yabada sa'a.
Tafiya yara yi yana shirun barin room din.
Kai wani irin mugun azzulumin mutumi ne? Mene zubaida tayi maka? Ni ce nayi maka,kamun don Allah ita ka kyeleta,na yarda zan Aureka ka kasheni da Axaba,amma ka rabu da xubaida,ka maidota gida don Allah.
Juyowa yayi ya daure fuska babu rahama,wanda sai da kirjin ta ya buga dam. Hmm me kk ce? Wai me kkyi mun ma kike tambaya na? Kinyi kokarin tona asirin gidana da bantaba sanin dashi ba. Yayi mgnar yana daga wayar Meemah dake Hasko mata Vedion Hjy Laila tana aikin madigon ta tana wani ihun dadi...
Saurin sadda kanta tayi kasa,don sai asannan ta fahimci tabbas Abdulrahman baxai taba kyeleta ba...
Kayi hakuri ka dawo da zubaida wlh zan Aureka,koda kasheni ne xakayi. Ke waye kika maida Sakarai irin ki!? Tom baxan taba dawo da zubaida gida ba,sai ranar da aka yabbatar dake a matsayin matata... A yau zan koma Adamawa,na baki nan da gobe ki yi tunani akan mgnan ki.ko zubaida ta zauna a hannu na ko ke ki zauna dani na azabtar dake har Karshen rayuwarki.