← Book details Siyasa Tah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 17

Sashe 15

Siyasa Tah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ba tare da tasam mai xaiyi ba,ta dafa gadon mikewa yayi yana Sunkuyowa har inda take hadi da dukawa,sai da yasa hannun sa ta kaasan ta sannan ya xura mata Buran da ta baya ya shigar a virginal din ta....haka yake cinta kaman bunduru sam baya gajiya da abu daya....

Sai da yaga ta kumq zube masa ne sannan ya dagota yana mikar da ita tsaye,hadi da daga kafanta yana dorawa a kafadan sa,ya cigaba da zura Gindin sa,yana cinta a haka....sai da ya kara jin gamsuwa sannan ya cikata yana cewa"jeki ki shirya ki tafi,gobe ki dawo da karfe 9am.

Tom in..insh..inshaallh tayi mgnan bakin ta na rawa hadi da takawa a gwagwgwale ta shiga ban daki.....Jakar kudin ta ya bude yanq kallo,a haka ta fito ta sameshi daure fyska yayi yana ganin ta ta shirya tsaf...tom na tafi

Bai bata amsa bane face mika mata jakar d yy,aa kabar shi.ka batar kamin gobe. Murmushi yy yana koma yana zama...hakq ta cigaba da tfy kafafu a gwale don ta kaasa hadesu.

Hatttara...hattara garemu wlh dama duk mai irin halin hjy Atika wataran xai samu dai_dai dashi.....

*Ki tausaya karki fitar mana dashi in kin siya ,Inkinsan siya zakiyi don kiyi sharing don Allah karki siya mun hutashsheki,Haƙƙin mallakar marubutanne su kaɗai,Ki tausaya masu plz ,Inkinga wani pages na yawo to na sata ne ki runtse idonki karki karanta ki biyo ki siya ,mun gode*

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*WATA KARUWAA* Na kuɗine ,Zafafa ne🔥 Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU🔥🔥🔥✨ MASU HASKAWA💡* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haɗa da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA'AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba'a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi'u. GTbank_

Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265

♡♡ ```Sai munjiku Masoyan Amana....Share💃👍Share💃💃👍And Share💃💃💃👍Habibties Allah ka barmu da masu sonmu😍😍😍```♡♡

*MAMAN TEDDY*
[19/12, 7:36 AM] MATAR MANYA: 18_19
[19/12, 7:36 AM] MATAR MANYA: "A haka ta fita ta tadda Hajiya Aina anata falon,ai babu wani kwakwkwarar zance sukayi sallama ta fice.

Da fitar ta Hajiya Aina ta wani shek'e da Dariya,wanda sai da tayi mai isarta,kana ta nufi Dakin da ta ajiye Saif,don taga nawa suka yaya daga wajen Hajiya Atika.

Kwance ta tadda dashi jakar kud'in Hajiya Atika a daga gyefe,wanda ta yashe shi anan da sunan ta bai masa. Dariya Aina take har A lokacin Kamin ta nufi jakar tana cewa" ta manta da wannan ne shegiyar ko ta baka ne?

Dariya shima ya saki irin na gogaggun y'an duniya kana yace"ki kwantar da hankalin ki Hajiya Aina,abun da kikeso yau anyi maki,Ta riga da ta shigo hannu,kud'i kam yanxun muka fara yaga daga hannun ta,daama basa iya baima talaka sai Allah ya k'wata ya basa,tom yau Allah ya k'wato maki.

Dariya su duka dashi suka saki,kana Hajiya Aina tace"Tom Amma yanda kayi mata raga_ragan nan kanq tsammanin gobe xata dawo?.

Kwaarai kuwa Hajiya ai na riga da na mallaketa,kamar yanda nasaba yima wa Hajijoyi na.

Da kyau haka nakeso,kar ka rangwama mata,nima a kullum haka nake kwasar wahalar ta,ga cin mutunci tom yau gaki Hajiya Atika a hannu na,sai yanda na juya akalar rayuwar ki.

*************************

Bangaren Rahinart kam haushi ne da bakin ciki ya taru yayi mata goma da Ashirin,na ganin duk wannan bakin cikin da take ciki wai Areef ya gaxa samun ta da magana mai dadi,bama taga idon sa ba,bare wai har tasa ran rarrashi daga gare shi.

Hakan ne ya fusata ta matuka wanda haushi ne ya d'ebe ta batasan lokacin da ta mike ba,hadi da nufar bangaren da take hasashen nan ne aka sauke Ahyan.

Kallon bangaren.Ammie batayi ba,ta kutsa kanta ixuwa na Ahyan tana mai takawa har xuwa Kayataccen falon nata,wanda ya kayatu matukar gaske,komai na falon golden da milk ne...bedroom din ta ta kutsa ganin bata a falon don tasan bai rasa tana can din.

Itakam Ahyan tun da ta shiga Bedroom nata ta rasa meke mata dadi a rayuwa,duk da dama ita wani dadin rayuwa sam bata san shi ba tun tasowar ta".

Zama tayi a gaban Center capet din dake gaban royal bed din ta,ta hada kai da gwiwa tana wani irin kuka mai cira da ban tausayi.

Ke Anamimiya tsohuwar munafuka tashi ki bani wuri kamin na taho nan wurin nayi kulkulin kubura dake.

Jiyo muryar Rahinart da Sam Ahyan batayi tsamani ba ne yasa ta saurin mikewa jiki na bari,wanda hakan yasa rahinart kamo wuyar rigarta kiiiiiii a haka har suka isa middle falon ta.

Irin shakar da tayi mawa Ahyan ya saka ta sakiin wani maraitaccen kuka,kamin da kyer tace"Anty don Allah kiyi hakuri...kamun ta karake maganar ne ta gwabe bakin ta da hannun ta,hadi da cewa"yimun shiru munafuka,bakin shigo cikin gidana ba,wlh sai kinyi nadama,sao kinso xaman ki acan gidan marayun danan.

Yana jiyo hayaniyar Rahinart sama_sama tare da kukan Ahyan amma yagaxa ko kwakwkwarar motsi,wanda jin irin marin da take zabga mawa Yar mutane yasa shi saurin mikewa yana Maida jallabiyan sa,don tunanin shi daya kar yaxo Umma Lubna ta dawo taga yanda Rahinart tayi wa yar mutane,ta tambayesa shi yana inane? Wannan yasa shi nufar Falon ,amma nan yaga wayam babu Rahinart babu Ahyan.

A karshen hanyar coridour yaji motsin su,wanda hakan yasa shi saurin nufan nan,dai dai rahinart tagama jibgan Ahyan tana karmake ta hadi da saka mata key tana rufo ta. Sai masifa take hadi da cewa'Tom nan ne wurin kwnar ki bacan,Store ne yafi kamata da wurin marurin ki,yar matsiyata tsintacciya..."

Sai da Rahinart ta juyo suka hada ido da Areef wanda miskilanci ya hana shi yi mata mgn,gadai maganan a bakin sa yana sonyi amma ya kaasa,ita lta kuma isa da gadara ya hanata ko kallon sa tayi saboda takaicin shi da su Daddy da takeji a wannan lokaci. Wuce shi tayi tana nufar Nata Falon...wanda hakan yasa shi juyawa yana jiyo kukan Ahyan kasa_kasa ya rintse idon shi Don shi har ga Allah Haushin yarinyar ma yakeji taxo masa gida,tafara wanxar masa da rashin kwanciyar hankali.

Koda ya shiga bedroom din shi kwantawa yayi a gadon sa yy ruf da ciki,wanda yana a haka idon shi a lumshe kaman name jin bacci ya tsinkayi fitinan Rahinart kaman daga sama akan sa".

Hmm lallai na yarda da saka hannun ka a wannan lamari,dama har kaine za'ayi mawa Aure wai ace baka sani ba,wai a fake mun da SIYASA n ka? Tom wlh daga yau xaman lafiya Areef yayi kaura a cikin gidanan. Babu wanda ya isa ya Auro mun kishiya,wai da sunan na zauna da ita.

Umma na ita kadaice a wurin mahaifina,kuma baitaba son koda da rana daya yy mata kishiya ba,amma sai ni...nida nake ganin...kawai sai wani irin kuka ya ciyota,wanda ta mara sa me xatayi inba fidda shi ba,kukan ne ya kwace mata wanda nan ta hau kukan tana karawa harda jan majina.

Ganin haka yasa Areef mikewa daaga kwancen da yake,yana nufo inda Rahinart take a tsaye...hannayen sa biyu ya saka,hadi da xagayo su gareta yana mai son yayi hugging nata....

Kokarin kwace kanta tayi,amma abunka ga Namiji musamman iriin Areef sam ta kasa,Rungumeta yayi tsam a saman faffadan kirjin ta,Yana shafa bayan ta a hankali labban sa bb abun da yake iya furta wa gareta sai Sorry..."

Kamin ya dauke ta cak yana nufar saman bed din shi da ita,kokarin sauka take don ita har A wannan lokacin Haushin su,su duka takeji ciki har da Areef din fa baiji ba,bai gani ba.

Rungumeta yaku hadi da hayeta yana sakin matq nauyin sa,wanda a hankali cikin mgn mai kaman rad'a naji yana fadi mata mgn a kunne,wanda sam na kasa jiyo maku,don harkar ta narkakkun masoya ne...Ya kusan mintuna 15 yana mata mgnar kamin naga salon yafara chanjawa a lokaci daya...Bakin shi ya hade dq nata yana mata mouth kissing....kamin yafara goga jikin shi da nata". Idon tana rufe ruf amma kowani abu yayi mata kaimata yake har kwakwalwarta.

Yanayin yanda Ya kasheta da dadin baki da rarrashi yasata kasa kokarin kara tabuka komai...ganin yanda yana romamce din ta ta kwanta masa kaman ruwa,wanda ba haka tasaba masa ba,yasa shi sa hanun sa a gadon bayan ta yana waiwaya mata....aiko nan tayi wani irin zillo tana sakin dariyar da bata shirya ba. Murmmushi yayi a karon farko kamin ya cigaba da Romance din ta nan take itama ta biye masa suka fara sarrfa junan su,wanda kamin.lokaci kadan sun manta a wacce duniyar suke,sun dade da hayewa jirgin aviation sun lula Birnin masoya ko a India ne ko london ko philipins ni mmn teddy ban sani badai,tun da ina nan gida Nigeria tare daku allah kadai masani".

Bangaren Ahyan kuwa a wannan tiles din ta kwanta,wanda dukan da Rahinart tayi mata,da bugun bakin ta da tayi tuni Fuska da bakin nata ya kumbura jinin dake fita daga bakin ta tasamu da kyer ya tsaya.

Kana ta tattare jikin ta wuri guda,tana mai kwanciya a saman tiles din,jiikin ta koina sai cirar sanyi yake,kamin lokaci guda jikin ta ya hau karkarwa. Wanda da kayan jikin ta,ta kuma ta kure jikin ta.

A haka bacci yy awon gaba da ita.

************************

Bangaren Meemarh kam ita dai har a wannan lokaci batada wata mafita da ya wuce mata Auren M Abdulrahman,a safiyar laraba ne,ana shirin sallamarta ne ya shigo asibitin.

Kallon shi batayi ba,wanda ganin hakan yasa shi dar damuwa,da tunanin kardai tace"ta fasa Auren nasa! Yasan don dole ko.mujima ko mu dade zai sako Zubaida.

Kaman daga sama yakuma tsinkayi muryar Meemarh babu gaisuwa babu komai sai cewa da tayi" Na amince da Auren ka,badon inason ka ba,sai don inaso na ceto rayuwar Zubaida. Na zabi xama dakai koda ni tawa rayuwar xata kuntata ta har abada.

Murmushi yayi kamin yace"da kyau Kinga Diyar albarka,ta zami xama da makiyin ta,akan ceto rayuwar yar Uwarta.
Chapter 15 · 0% Book details