← Book details Siyasa Tah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 17

Sashe 2

Siyasa Tah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana shiga privacy naga takai hannun ta tana fiddo wani farar hankie,wannan Sperm din sa da yazuba a saman gadon ta shafe hadi da dibewa da hankie din,tana saka shi gyefe tana boyewa.........

Murmushi ta saki a sarari tana furta Wannan ne SIYASA TA!

*********************
" Hauwa! Hauwa!! Wata Matashiyar Hajiya ce zaune a tsakiyar falon ta,wanda ya k'ayatu da kayan k'yele-k'yale da more rayuwa,kirar sunan Ma'aikaciyar nata take,wanda sunan tana kirar ne ko na kusa da ita baxai jiyota ba,amma a hakan kirar Hauwa take,da sam bataji ta ba. Bama tasan data sauko falon ba tana kitchen tana aikin da tasaba na Shiryamawa Alhajin gidan Dinner,don ta sanar mata da isowan shi a daren yau din!
Ke Hauwa Hjy Rahinart na kirar ki a falo cewar daya daga cikin maaikaciyar nata,tana kokarin karbar aikin da Hauwa keyi. Da jin haka nan Hauwa ta saki liddayi a saman bowl tana ficewa daga kitchen din cike da azama da kuma tsoron hjyar nata,don tasan laifi kadan zata ce anaimo mata wata y'ar aikin....itakuma tayi hanyar garin su,sanin hakan yasa Hauwa isa falon Hjy Rahinart tana zubewa gwiwowinta kasa,baki da jikin ta duk kyerma sukeyi". Sannu ranki yadade,barka da rana,sannu da hutawa. Duk wannan zuban da takeyi da barin jiiki bashi ya ta dago idon ta ta kalleta ba sai bin Laptop din dake gaban ta da kallo take hadi da operating....wanda hakan yasaka Hauwa kare mawa Hajiya rahinart kallo....

Wannan labarin yana daya daga cikin jerin taurari uku na karshen shekara....wanda zamu rufe maku Karshen shekarar 2021.

*TAURARI🌟*

*TAURARI🌟🌟*

*TAURARI🌟🌟🌟*

*GA TSARIN YANDA BIYAN ZAI KASANCE*

Regular
Guda ɗaya ₦300👌
Littafai biyu ₦500
Littafai uku duka ₦800

_Manyan Hajiyoyinmu,Isassu ,bakwa buƙatar group mu mun sani ta pc kukeso ,kuma mun tanadar maku da special group a kuɗi ƙarancin Aljihunku😊_

_Gamai buƙatar Ɗaya kuma special to zata biya *1k*_

_Masu buƙatar Littafai biyu special *₦1500*🥰_

_Masu Buƙatar Duka ukun Kuma a special To *₦2000*👌👌💃_

*TO TA WANI HANYA ZAMU BIYA ??NASAN SHINE TAMBAYARKU👇👇👇*

```MASU SO TA MTN CARD,TO TA WANNAN NUMBER👇```

08081202932

```MASU BUƘATAR TA VTU TA NAN👇```

09065990265

``` MASU BUƘATA TA BANK ACCOUNT TANAN👇```

0255526235
``` FAUZIYYA TASIU ,,GTBANK```

*GA DUK WACCE TA BIYA ,TO KI TURO SHAIDAR BIYANKI KI TA NAN👇👇*

09065990265

KUNDAI SAN HAZIƘAN NAKU🥰 ALLAH YA BASU BAIWAR HANNU🤏,KO A GYANGYAƊI SUKA MURZA ALƘALUMMANSU🖋️ SAI SUN BAKU TAURARIN ƘARSHEN SHEKARA🔥TO BARE KUMA WAINNAN TAURARIN DA SUKA DAƊE SUNA TSARA MAKU,DON KAWAI YA RUFE MAKU SHEKARAR 2021 DA NISHAƊINKU DA BABU KAMARSU

TAURARIN ƘARSHEN SHEKARA🔥 ZAI FARA ZUWA A RANAR JUMU'A 26/November/2021

Hajiya ta,🥰Ƙawata 😍,Anty na😘 me kike jira💃
Yi maza garzaya ki biya naki cikin sassauƙan farashi daidai Aljihunki ,nayi nan sai kunzo🏃‍♀️🏃‍♀️

```INA MASOYAN OUM HAIRAN,OUM APHNAN DA MAMAN TEDDY.....NASAN KOWA TACE GANI👆😍,KU NUNA MANA LOVAYYA 😁 WAJAN SHARE A DUK GROUPS ƊINKU,FISABILILLAH DON ALLAH🙏```
[19/12, 7:36 AM] MATAR MANYA: 💷💷💷💷💷💷💷

*SIYASA TAH!*
_(Romantic and love story)_

______________3-4_____________

``` Na```
*Mama teddy🧸*

Bismillahir rahmanur Raheem

"sai da ta kwashi kusan mintuna sha biyar,kana ta dago da dara-daran idanun ta,tana mai sauke su a saman na Hauwa da har ayanxu jikin ta rawar kyerma yake. Ki dakata da abun da kkyi,kifara xuwa ki kintsa wancen mahaukaciyar Uwar tasa dake kulle a daki,don ya kuma tabbatar mun da tahowar sa nan da Awa biyu....don haka mintuna sha biyar na baki,naga komai tsaf yanda zai faranta ransa".

Cike da kara sadda kai kasa,ta girmamawa Hauwa tace"tom Hjy angama inshaallh. Tana mgnar hadi da saurin mikewa tana nufar wani hanya,wanda da'alama shi zai sadata da dakin da Hajiyan nata take nufi.

**********************

Great icon Academy
Wata katuwar makaranta ce nagani wanda girman ta da tsaruwarta,ban san lokacin da na saki alkalami na na tsaya kallo ba...Makaranta ce wanda takai ta kawo.....yanayin kyaunta da Komanta irin na turawa ne ginin ta da komai,yara ne kye wade filin makarantar wanda yawan su sosai ya bani mamaki,kowa na a cikin farin ciki,kasancewar wannan lokacin break suke ciki. Tsayawa nayi ina ware ware da tambayan zuciyata wannan makarantar anya a nigeria take kuwa,duba da yanayin yaran dakuma zubin makarantar, nan take idona ya sauka akan wani babban sign-bord da naga anyi rubutu da yake nuna makarantar marayu ne. Fara zagaye ko ina nayi na wurin,wanda sai da nayi tafiya mai dan nisa,kamin kwatsam sai naga daga fitowa ta na fada asalin gidan marayun,Mmki ne yy matukar cikani,a zuciyata ina tunanin Dama makarantar a cikin gidan Marayun yake kenan??

Ganin bana da amsan tambayata yasani kara jah baya ina mai koma cikin wannan makaranta da komai nata yake Abun burgewa.

Keee... Keee!! Ahyan !!! Gigif wanda aka kira da Ahyan tayi,hadi da juyawa tana ware manyan idanun ta da suka zamana kullum a lumshe... Ba tare da taba wanda take kirar nata amsa ba,kawai ta tsaya tana binta da kallo,da alama tana jirar abun da zata ce ne". Saukar mari naji tasss....ta na wanke fuskar Ahyan dashi,kana matan ta ta cigaba da cewa,marar hali,wannan bakin jinin naki da mai yy kama? Dama tun da aka kawomun ke aji na nasan karshen xamana yayi a wannan makaranta,don jiya na rankwashe ki,shine kk mun haka?? Tom ai shikenan don na bar Wannan makarantar ba cewa akayi na bar maki gidan Marayun ba,ina nan,kuma wlh sai na dandana maki azaba fiye da tada,muguwar yarinya mai kyaun Aljanu. Ta karke maganar tana mai kara dankwashin kanta hadi da jah mata kunnne... Kana ta gifta Ahyan din tana wuceta hadi da nufar babban gate don barin makarantar,itakam Ahyan duk wannan mari da rankwashin da tasha takasa kuka,sai danne kwallan idon ta take,don bata san zubar dasu wani abun ya kuma samun Malaman nasu.

Komawa tayi ta zauna a inda take,kamin kaman ance ta kalli can wurin gate din,nan taga malamai da dalibai duka antaru akan Malama Hadiza,yyn da tana jiyo ihun ta har a inda take,sai a sannan ta fara kuka tana rayawa a xuciyarta da shikenan ta shiga uku,wlh banice ba,ban mata komai ba,kaddarar Allah ne...abun da take cewa kenan hawaye na bin saman kuncinta!

Itakam Malama Hadiza abun da ya faru shine,bayan tafiyar ta wurin gate din fitane taji ana cewa Kika taba Ahyan? ware ware tayi don san ganin mai wannan mgnar amma nan taga babu kowa daga ita sai gate man,mai gadin makarantar. Cigaba da tafiyar ta tayi,wanda kan tayi Aune tafara jin ko ina na wurin yana amsawa da fadin Sunan Ahyan..Ahyan³. Tsoro ne ya kamata,wanda yasa kaman zata kwala ihu,sai kuma taji an datse mata baki,hadi da kama hannun ta,nan kaji kurussss...kurusssss russs,ana karairaya hannun ta kaman ba hannun mutum ba,kaman ana karya kara,nan ko hannun malama Hadiza ne. Ihu Tasaki wanda kamin lokaci kankani hankalin ta ya gushe,nan Sauran malaman sukayi saurin daukar Malama Hadiza don nufar da ita cikin gidan marayun don har asibiti da likitoci suna da masu kula dasu...da fitansu wajen makarartar ne suma suka fara jin ana bin kumatun su da mari Fasss...tass². Ai saboda tsaban gigicewa basu san lokacin da suka saki Hadiza ba,kowa yana cin hanya...akq bar Hadiza anan tana juyi.

***********************

Ranka ya dade,wannan shine karo na farko da shugaban kasan mu ya rasu,da mutuwar sa ba'ayi kwaana uku ba ace an tsaida sabon shugaban kasa,wanda hakan yajawo cece kuce da yawa daga bakin mutane maban banta,duba da kallon Vp Muhd Areef Aruwa a wannan shekarar ne aka kaddamar dashi a matsayin mataimakin shugaban kasa,kuma tuntuni ake cecekuce akan Muhd Areef aruwa,cewan manyan mutane na Duba da sukayi da shekarun matashin,Kuma da yanda yake zartar da aikin sa akan kowani babba ne akasannan.....! Kwatsam kuma bayar mituwar Shugaban kasan mu wato Umaru nagwando,sai manyan kasa da talakawa sukajiyo labarin cewan An tsaida Wannan Alh Muhammad Areef a matsayin shugaban kasan nigeria,wanda rabon da matashi mai shekarun sa ya tsaya a kan kujerar shugaban kasan nigeria an dau shekaru,don zai kai shekara 35 baya,amma a yau sai ga Muhd Areef bb zato bb tsammani,tom kasancewar hakan yasaka Alh Dasa'a fitowa a matsayin abokin takarar shi,kuma mutane da yawa na shakku akan cewan kila da sa hannun Vp Muhd Areef a mutuwan Shugaban kasa nagwando....tom a matsayin ka na Aminin shi mai zaka iya cewa??

Takaici ne ya cika zuciyar Major Abdulrahman Abdulrahim,yana mai magana a zuciyar shi da cewa"wato har gida na ma sukazo wa'annan mutanen sukayi cucurando,don jin abun da zance gami da Areef. Kallon wani soja yy da yakasance a gyefen shi,wanda nan take ya fahimci kallon dayake masa nufi. Cikin sauri suka fara dakatar da yan jaridan,sukan sai yunkurowa suke hadi da kirar sunan Ranka shidade...rankashi dade...amma bai bi takansu ba motocin suka fara shiga wannan tankamemen gidan,da tun daga farkon sa har karshen sa securities ne har ta bayan gidan!

Saurin mikewa Hjy Laila tayi daga kwancen da take,yyn da yammata biyu ke kasan ta suna kwakuleta ta hanyar madigo,wata kuma tana daga saman ta,tana shafa dukiyar fulanin ta,hadi da sarrafa mata su ta hanyar da tasan Hjyr tafiso kuma yake shidar da ita saboda dadi,kowa na kokarin ganin faranta mata rai,don su kasance standard yaran ta....tana gurnani da sauke numfashin dadi ne tafara jiyo karar bude gate din gidan nata na uku,wanda sai asannan ta farga da dawowan Mai gidan nata. Ya isa! Tayi mgnar a gadarance hadi da saurin mikewa tana mai da kayanta da saka wata doguwar riga n jallabiya da kudin ta yakai dubu 50 ko sama da haaka. Kasancewar inda take bene ne yasata Saurin nufar window don tabbatar mawa kanta cewar da gske ne Mijin nata ne ya dawo?

Mmaki ne ya rufeta ganin Major n nata ne ya fito da ganin sa yana cikin bacin rai hankalin sa baa kwance yake ba....saurin juyawa tayi ganin yana nufo part din ta,kamin tace mawa sauran yaran madigon nata,kunyi kokari sosai,ku dakata anan Major dina ya dawo,may be baxaku jini ba sai xuwa safe,but any way,i'll be back. Tana fadin haka ta juya cike da takon ta na isassun mata tafara juya jikin ta hadi da nufar kofah tana mai fara sauka daga saman stairs din.
Chapter 2 · 0% Book details