← Book details Siyasa Tah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 17

Sashe 5

Siyasa Tah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka daiko ina yadau tajim tajim,wanda gidan tv radio,jaridu koina nemar J Zainaba akeyi,wanda a wata ranar Larabace Areef ya fito daga wajen gidan daddy,don baida aiki a kullum sai kuka da tunani bb ci babu sha,babu mgn da kowa,anan ne yy ido biyu da Ammie a halin na kama dq mahaukata,Kai a wannan rana tashin hankalin da wannan familyn suka shiga Allah yy yawa dashi,tun daga nan Areef yasa tsanar Honorable aranshi,kumq yq lashi takobin ramuwa ga Ammien shi. Wannan ne yasa tun zuwan ki kiga zainaba cikin wannan lallurar ta hauka.wanda sam bamu san maiya kawo mata shiba. Kuma abun mmkin shine babu cikin sai dai daalama ta haifeshi. Kin san meye? Tun daga wannan rana Muhammad ya sauya,ba mgn babu wannan har dama abunka ga miskili sai abun ya kara tsanan ta....

Akan Zainaba bakye ba,inajin koni nayi mata abu,sai ya nuna a fuska ko bai fadi mun ba. Don haka ki cigaba da lallabawa,don idan ya fahumci bakyeson Ta zai iya yin komai,duk da dama ni na tilasta masa Auren ki.

Hmm wlh ni Mom tausayi ma ta bani,Rahinart tace cike da sanyin jiki,da kuma jin tausayin Ammien Areef lokaci daya. Kujimun sakarya,ashe har yanxu da yarinta a kwakwalwarki? Tom na fada maki da a yanxu tana da hankali,kuma tanada diya,sam Areef baxai Aure ki ba,idon shi ma baxaki gani ba,Aure kam sai dai ya Auri diyarta,Arxiki kam sai wanda aka sammana,kinji ma ban tsarkake kaina ba ni da na haifesa,don haka ina baki umarni ki cigaba da Azabtar da ita fiye da ta da baya...cike da gamsuwa da yarda da mgnar Hajiya Saratu na tabbas hakane,da duk son da take mawa Areef A banxa kenan.....tom Mom Inshallh,xan kokarin ganin yanda Areef baxai taba fahimta ba,har tagaji ciwon zuciya yq kamata ta mutu mu huta. Yadai fi Hjy Saratu tace kana suyi sallama ta datse kirar.

Kaman wacce aka tsikara Rahinart ta fara nufar Falon gidan nata,middle falo wanda a nan ne ta tadda Hauwa tana Aikin ta,sannu da gida Hajiya! Hauwa tayi mgnar tana risinawa na girmamawa. Zama tayi tana cika hadi da batsewa,kamin ta ce da Hauwa" ki kiranyo wa'ancan sakararrun yan aikin masu kula da wancen tsohuwar mutum mutumin.... Tom Hajiya,hauwa tayi mgnar jiki na rawa...hadi da nufar sasan ma'aikatan gidan,don ta kirawosu,ta lura da akwai masifa a cikin Rahinart. Itakam Rahinart ta kudurci sanar masu da karta kara ganin wata shegiyar maaikaciya a bangaren Ammie...Kuma banda bata abincin rana...na safe da dare ma albarkacin Vp ne. Wannan kenan!

Itakam bangaren Laila tun da Major Abdulrahman yabar gidan take tsula tsiyarta,wannan kawaliya ta shigo wancen tafita kowa da gayyar abun da take kawota.
Hajiya Laila ga wa'annan tabbas nasan su xasuyi maki zakiji dadin su inshallh. Hee Ba maganan jin dadi bane,banason ki kawomun wanda suke sababbin hannu,ba koyan aiki nakeso ayi akaina ba...Wata ce Mai fekakken murya da shegen iyayi,dagani kasan kwararroyar er lezbian ce...Hjy inshaallh zaki ji dadin kasancewa dani. Hmmm tom shikenan ke sahura shiga mun dasu daga ciki,tayi mgnar tana zanzare kudi tana mika baimawa Kawaliyar da takawo mata yammatan uku.

Mikewa tayi tana bin bayan Yammatan,wanda dai dai Sahura na fitowa,bata re da Laila ta kalleta ba ta wuce dakin da takaisu.....A natse tafara takawa hadi da shigewa Falon inner room ta nufah,wanda kamin tayi wata mgn da shigarta sukayo kanta,kowa da irin salon sa........Masu shafan jikin dabam,masu Kokarin sauke Abayar jikin ta dabam,don dama ita irin shigarta kenan! Kamin ta nufi bed tuni suka cire komanta.....wanda a haka ta fada gadon,su kuma kowa tana cigaba da sarrafata yyn da kowacce kye kokarin ganin ya samu karbuwa a wurin Lailah....nan take suka fara kwakulanta tana aikin lumshe ido,hadi da son tsayar da wanda tafi iyawa...niko maman teddy ganin haka yaasani fitowa da sauri ina Fadin Allah yaganar da waanan Yammata,itama Laila Allah ya tona asirin ta....idan kuma na shiryowane Tom Allah ya shiryeta.

************************

_ALBISHIRIN KU MASOYA MAKARANTA LITTAFAN MARUBUCIYA MAMAN TEDDY,INA MASU TAMBAYAR CIGABAN LITTAFAN TA,KAMAN SU BAFULLATANAN RUGA,GIDAN KWARATA,KWARYAR SAMA,DA DAI SAURAN SU:_ _A YAU NE TA SAUKAR MAKU DA BONANZAN DUKA LITTAFAN TA,SABODA ZUWAN TAURARI UKU✨_

Hjiyata mai kk jira bonon zan ya fara ne daga 29 nov 2021,zata rufe aranar data kammala free page wato 02 dec 2021,Taurarin littafan nata sune:
BAFULLATANAN RUGA
DIJAMA YAR FULANI
YAR AIKI NA
GIDAN KWARATA
YAR WAYE
KWARYAR SAMA
YAR MAULA
ZUMA DA MADACI
KAWALIYA
Ko wani guda daya akan farashi mai sauki 100👌,guda duka kuma 800 sai ki magana ta wannan numbern domun samun dukan su 08081202932.

" Hajiya Atika inason naga kaina yanda kk dinnan,komai kinayin shi bb fargaba bb zullumi,wannan kune ake cewa anyarda daku,ni ina zan iya haka asirina bai tonuba,ai da Tuni Aure na ya mutu,kinga ko da girman ka ina dadin shi....Hjy Aina ce mai wannan mgnar,tana kallon Atika da take kurban Lemu ,kana ta ajiye cup din tana sauke trnsperent glass din da ya mamaye mata rabin fuska,Hmm Tom Aina,idan banyi hulda da maza ba da wazanyi?, nifah ba dutse bace,kina sane Honorable akan son siyasa da duniya har gabansa ya bada,bai da wani mamara,tom kinga don ina matanshi sai nayi ta zama bb jin dadi kaman na sauran mata? Aa ina hakan bazai yuwuba...cewar Aina ,kamin ta cigaba da fadin" ni ina mmkin xafin son dukiya da siyasa irin na Honorable da sa'a ace kan wani sayayya insaida jin dadin rayuwa ta?? Aa ina?? Wani dariya suka sheke dashi a tare suna tafawa irin na gogaggun hajiyoyinan da girman na jiki.

**********************

Ke karda ki kalleshi da'allh,cewan zubaida tana juyo da fuskar Meemah gyefe,Dariya Meemah tayi,kamin tace" Aini har Abada baxan taba mantawa da wannan mutumin ba,ya fake da malamin islamiya ya dinga feshe mutane da yawu,wai shi ga Ustaz,komai ya wani ce Dayyib fuzzzz.....ya tafeka da yawo,wlh ban yafe....Meemah tace tana bin wani dan ustaz da kallo da ya rabasu ya wuce a kan hanyan...Dariya zubaida tayi tana fadin kinmanta na gauta ne,duk idan mun sayo sai yace sai yy mana Addua shima duk a tofe mana yalo da Miyau,kai wannan mutumi ya azabtar damu,musamman ke Meemah da shegen tsaginagini.....hmm Ai wlh yy wa kansa,Meema tayi.mgnar a kufule....a haka suna tafiya suna fira da zagin wannan malamin nasu har suka isa gida..........Gaban Mermah ne ya yanke ya bada damm!! Ganin sojoji kulullube a jikin gidan su,tabbas ni ake nema,abun da ta iya cewa kenan,kamin tacigaba da cewa"idan kin shiga kice mawa su Baba da Mama Suyi takansu,nima guduwa zanyi,idan kuma suka tsaya soja ba hankaline dasu kashe su zasuyi murus har lahira.....

Ke Meemah ban ganeba,vadai ke kk jawo waanan sojin ba? Ehh to nice kuma bani ba,don duk abun da nayi akan Siyasa ne,don na ci kudi dole nayi campe,Wannan majorn da nake baki labari nayi masa rashin kunya,tom shi yaa aiko waanan mutanen....innalillahi wainna ilai....abun da Zubaida ta hau cewa kenan,wanda kamin ta karake ne meemah ta katse ta da cewa" Ai zubaida gomma ki saitq mawa kanki hanya nima nayi nan. Wayyo ni Zubaida yanxu ina xanga zanga Namadi? Lallai kam zubaida da sauranki,Au namadi kk nema,tom tsaya neman namadi zaizo ai...
Tana mgnar hadi da tarar adaidaita ta shige da sauri tabar Zubaida da hannu akai😂..........

Wannan labarin yana daya daga cikin jerin taurari uku na karshen shekara....wanda zamu rufe maku Karshen shekarar 2021.

*TAURARI🌟*

*TAURARI🌟🌟*

*TAURARI🌟🌟🌟*

*GA TSARIN YANDA BIYAN ZAI KASANCE*

Regular
Guda ɗaya ₦300👌
Littafai biyu ₦500
Littafai uku duka ₦800

_Manyan Hajiyoyinmu,Isassu ,bakwa buƙatar group mu mun sani ta pc kukeso ,kuma mun tanadar maku da special group a kuɗi ƙarancin Aljihunku😊_

_Gamai buƙatar Ɗaya kuma special to zata biya *1k*_

_Masu buƙatar Littafai biyu special *₦1500*🥰_

_Masu Buƙatar Duka ukun Kuma a special To *₦2000*👌👌💃_

*TO TA WANI HANYA ZAMU BIYA ??NASAN SHINE TAMBAYARKU👇👇👇*

```MASU SO TA MTN CARD,TO TA WANNAN NUMBER👇```

08081202932

```MASU BUƘATAR TA VTU TA NAN👇```

09065990265

``` MASU BUƘATA TA BANK ACCOUNT TANAN👇```

0255526235
``` FAUZIYYA TASIU ,,GTBANK```

*GA DUK WACCE TA BIYA ,TO KI TURO SHAIDAR BIYANKI KI TA NAN👇👇*

09065990265

KUNDAI SAN HAZIƘAN NAKU🥰 ALLAH YA BASU BAIWAR HANNU🤏,KO A GYANGYAƊI SUKA MURZA ALƘALUMMANSU🖋️ SAI SUN BAKU TAURARIN ƘARSHEN SHEKARA🔥TO BARE KUMA WAINNAN TAURARIN DA SUKA DAƊE SUNA TSARA MAKU,DON KAWAI YA RUFE MAKU SHEKARAR 2021 DA NISHAƊINKU DA BABU KAMARSU

TAURARIN ƘARSHEN SHEKARA🔥 ZAI FARA ZUWA A RANAR JUMU'A 26/November/2021

Hajiya ta,🥰Ƙawata 😍,Anty na😘 me kike jira💃
Yi maza garzaya ki biya naki cikin sassauƙan farashi daidai Aljihunki ,nayi nan sai kunzo🏃‍♀️🏃‍♀️

```INA MASOYAN OUM HAIRAN,OUM APHNAN DA MAMAN TEDDY.....NASAN KOWA TACE GANI👆😍,KU NUNA MANA LOVAYYA 😁 WAJAN SHARE A DUK GROUPS ƊINKU,FISABILILLAH DON ALLAH🙏```
[19/12, 7:36 AM] MATAR MANYA: 💷💷💷💷💷💷💷💷
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃

*❏・SIYASA TAH✥*
```♧Romance```
```♧Love```
```♧Story```

_____________5-6___________

```Na```
*Maman teddy🧸*

Bismillahir rahmanur raheem...

Ammie....! Ammie na na dau maki alkawarin ramuwa ga Honorable dasa'a tun da na taso burina a kullum kuma tunani na a koda yaushe shine ganin bayan Shi,shi yasa na shiga cikin jamiyar SIYASA,bawai don ina so ko ra'ayin SIYASA TAH ba,a'a kawai don ramuwa...' shiru yayi yana tsagaitawa don kanshi,bawai don yasan mahaifiyar tasa tana fahimtar abun da yake cewa ba,don bb baki mgn babu kuma fahimtar abun da yake fadi....idon shi ne ya rine lokaci guda,yyn da a hankali ya mike daga zaunen da yake,hadi da juyawa ga Wata ma'aikaciya da aikin ta kenan kula da Ammien nashi , wanda cike da miskilanci yace" ki kulamun da Ammie,amata duk abun da takeso....yana fadin haka yayi saurin ficewa daga dakin,don bai son ta fahimci da damuwar da ya shiga a wannan sa'ilin.

Itakam Ammie kaman ba itace ke nuna Honourable ba,don cigaba waige² n tayi tana bin Muhammad Areef da kallo,kaman wanda take tsintayar wani abun da yake fadi,sai kuma tayi murmushi kaman na masu hankali,a haka da ido take binsa har yabar dakin.

***********************
Chapter 5 · 0% Book details