Sashe 4
Siyasa Tah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ako can bangaren Honorable dasa'a,kaman yanda yasaba,koda.aka kawo masa yaran gidan marayun nan sun kai mutum 12,bai saka an basu komai ba,a haka sai da suka kwana biyu,kamin nan tuni suka galabaita...babu yaron dake iya sarrafa kanshi saboda yunwa.
Sawa yayi aka fara fito maasa da yaran,kamin ya umarci wani babban sargent ya fara aikin shi,da ido yaran ke bin shi da kallo,nan take ganin wannan katon mutumi mai kama da super D yana tunkarosu hannun sa rike da wata irin makami,wanda fasalta irin shi zai wuya,babu tausayi bb imani,yafara cafko Yarannan yana daga su da hannu daya,kawai sai ya jefah a wani daki,wanda daga wajen shi wani irin duhu xaka gani,sai wurin da zaka hanga kaman rijiya....ihu yarannan suke,wanda a haka yake daukar daya bayan daya yana antayawa,shikam Honorble sai mirmushi yake yana fadin lallai siyasata zai kyau...Sukam makafi da basa gani sai dai suji kawai anyi sama dasu an wurgasu wannan daki,wanda shikenan sai kuma a Lahira. A haka ne y zamana saura mutane uku ciki kam harda Ahyan,hannu wannan mutumin yasaka yana kokarin dago Ahyan,amma sai yaji tayi masa nauyi kaman dutse,sam ya kasa Daukarta,wanda sao a sannan ya bude yan ficificin idon sa,wanda daka gani kasan babu imani a cikin su.... Firgigit yy ganin yanda kamannin ta ya sauya,kwarmin idon ta na fidda ruwa,amma bana hawaye ba,a wannan karon farin ruwa yake xuba daga idon ta kaman Nono ko madara. Kamin yy mata mgna ne cikin wata murya mai fitar da sautin Amo take cewa"karda ku taba ni,kada kuyi yunkurin cutar dani,mun dade muna rangwama maka ,tayi mgnar tana kallon Alh Dasa'a da shima abun ya dan firgita shi,duk kyaun yarinyar lokaci daya ta koma kaman Aljana. Kai yanka mun ita gunduwa gunduwa kamin ka jefah fah ta cikin dakin dodon. Cike da himma Wannan mutumin ya nufi Ahyan,wanda da isan sa ne suka yajah ya tsaya da wuka a gaban ta,sai kuma suka ga yafara kasa,kan sa yafara faduwa sai gangan jiki da kafafuwa duka suka xube sukayi gunduwa gunduwa......jah baya sukayi wanda kamin suyi Aune kawai sai sukaji zafin wuta ta koina na tashi,waigawar da zasuyi ne nan sukaga Wuta ya kama gidan baki daya,wanda allah ne kadai zai tsiratar da mutum...ai ba shiri harta Honorable guduwa yy,kowa na son ceto rayuwarsa...Gigif tayi kaman wanda ta farka daga barci,kamin ta hau ware² tana duba inda mutanen sukayi tana Mamaki ganin bb kowa. Ahyan...!! Tajiyo an kirata da muryar da tafi kama dana Wani mugun halittan...juyowa tayi nan taga Matan tsaye tana sakar mata murmushi,kamin tace kina so na koma dake gidan Marayu n ki,ko na tafi dake inda muke rayuwa? Hannun matan Ahyan ta rike,wanda yanda ta saki jikin ta zai nuna maka alaman da tasan matan ne... A'a ki maidani gida,tayi maganar cikin zazzkar muryar ta mai dadin sauraro...murmushi matan tayi kamin takai hannu tana rufe idon Ahyan,sai kuma taji ta bude mata,a cikin gidan Marayun ta tsinci kanta,wanda ware² tayi a wannan karon babu wannan matan,cike da ko inkula tafara tafiyarta tana nufar sasan su,wanda a filin gidanne ta tadda Mama Batula....
Kam balai Ahyan Anya ke ko mutum ce,dama kina cikin gidannN ake ta nemar ki babu ke bb lbrn ki? Ehh Mama ina nan,tana fada mata haka ta juya tana rabawa hadi da barin wurin da batasan meye Mama Batula takeyi va,ita da wasu mutane wanda daalama suna mata tambayoyi ne.....
Aiko da giftawan Ahyan suka cigaba da tmbyar Mama Batula tmbyoyin da suke mata,ciki kam harda tambayar ta wannan yarinya da ta gifta su...? Wato Ahyan...
Nan take Mama Batula kam da Baki babu tsarki ta fara koro mawa yan jaridun nan labarn Ahyan,da komanta,da yanda bb mai rabarta kai har yanda Ahyan ta shigo gidan marayun nan sai da ta sanar mata,wanda nan ta karke zancen ta da cewa' duk da ta kasance a haka babu mao nuna mata hantara kowa na kookarin jan ta jiki. Topah kuji karya don Allah...!
Nidai kam ganin yanda Mama batula ta sauka a layi yasani saurin rabasu,ina Nufar Gidan Vice presedent,wato V_P muhd Areef.
Komai na gidan tsaruwar sa tadabamce,acan inner room na tadda Rahinart waya na makale a kunnenta,sai aikin kaiwa da komowa takeyi,Can kuma sai naji tana cewa" Mommy Muhammad na Gabda Hauka akan wannan mahaukaciyar,a kullum baida Aiki sai nata,baya sukuni sai ya ganta cikin kwanciyar hankali,ko Break fast xaiyi,tom bayayi sai yaje yaga Tayi nata sannan,baya bacci Mom sai yaje ya duba Lafiyarta,kuma ko yaga tana lfy baya fitowa sai ya tabbatar da ta kwanta sannan,wayyo Mom wlh nagaji,na tsani wannan Matan bana sonta,ji nake kaman tabar mun duniyar na huta.....
Nisawa Hjy Saratu tayi tana daga kinshigede,takaicin duniya duk ya isheta,Rahinart tsanar da nayi mawa Zainaba wlh bakiyi mata rabiin shi ba, na tsaneta a rayuwata,nikaina tun da lfyarta Alhji Aruwa da Muhammad duka sun fifita son Ta akaina,kinga ko ni na haifi Areef,nikuma nice matan Daddy. Hmm tom Mom don Allah ki sanarmun wai wata irin alaka ce tsakanin ku da wannan matan,ko nace tsakanin Muhammad da Ita?
Murmushi Mom tayi kaman Rahinart na gaban ta,kamin tace yanda Halakata yake da Umman ki,tom haka Hakalar Zainaba yake da Mahaifin su Areef. Mom Bangane ba,wai kina nufin da Ammie Zainaba da Daddy Mahaifansu guda ne? Rahinart tayi mgnar cike da kurewar mamaki. Kwarai kam da gske Rahy,Hajiya Zainaba da Alh Aruwa uwa daya uba daya suke. A takaitaccen labarin Zainaba shine Ada baya Itadin Cikakkiyar jonarlist ce,wanda har ayau idan kikace Jonalist zainab Aruwa,tom duk nigeria bb wanda baisan ta ba...kasancewar ta ada baya bata da tsoro sam,duk girman ka a kasa indai ana zargi ko tuhumarka da wani Abu tom sai ta tunkare ka ta maka tambayoyi,wannan ne yasa mutane da yawa suke son Ta kuma tayi suna a kankanin lokaci,Gskiyarta ne ya fara hadata da Honorable Dasa'a,wanda ta taba kuresa a cikin dubbannin jama'a ahakan ne takara samun daukaka a idon duniya,dama aikin ta baki daya....shi kuma Honorable tun daga wannan lokaci ya lashi takobin ramuwa ga Hjy Zainaba,wanda ganin baya da hanyar ramawa,don ko a lokacin Daddy mukaminshi a soja shine Marshal,kinga ko shine mai sarrafa komai na gida nigeria indai a harkar tsaro ne, don yawuce mukamin general, hakan yasa Honorable yanke shawarar neman Auren Hjy Zainab wato Ammie,hakan yy mun dadi matuka,saboda a gidana dama take zaune,kuma yanda kkga Areef na nuna mata so,haka yake mata tun yana jariri take masa son duniya,Har wajen aikin ta dashi take xuwa kamin yy wayo yafara xuwa School. Kasancewar ta ko a wannan lokacin xatw kai shekaru 26,27. Dafari sam bataso Auren Honorable ba,amma ganin hantarar da nake mata da habaice habaice yasata don dole amincewa da Auren Honorble da Shikam Daddy baiso ba sam,kuma kina mgnar soyayyar su,tabbas dole ne Daddy yaso Zainaba musamman yanayin ta,hakuri da kauda kai,itace kadai masa kannin sa biyu ne,daya tana Auren wani dan kasuwa,wanda ayanxu yasamu karayar arxiki,suna cikin matsanancin talauci,ko sun zo bana barin su shigo mun gida,kuma banyarda ko daya daga cikin yaya na sun san inda suke ba,itama tana can da iyalinta. Itace gaba da Zainaba,Alh Aruwa shine babba,Kuma sun taso mahaifin su ya rasu,don Zainaba batasan mahaifin su ba,itama mahaifiyarta su batayi tsawon raiba don Zainabs na Secondary ta rasu,duk daa wannan lokacin ita yayar zainaban tayi Aure,kuma nima na Auri Alh Aruwa,ganin yarintan zainaba da kuma rashun iyaye duka,hakan yasa Daddy yake mugun tausayin Kanwarta sa,kuma duk wani soyayyar iyayen su yakoma kanta.
A haka dai akayi Auren Honorable da Hjy Zainaba,wanda nigeria tadauki dumi matuka,wanda kowa ke cewa da manufarsa nayin hakan,komai na zainaba abun kallo ne,don bb abu daya daaka siya anan gida nigeria,Tun daga ranar da Zainaba tavar gida,bata kara waiwayo ba sai bayan shekaru kusan 4,wanda da kyer Honorable yabarta,don bakaramun azabtar da ita yake yi ba,da xata koma ne Daddy ya dauki Muhammad Areef yabata halak malak,ganin har a lokacin bata haihu ba.
Zuwan Areef ne yaga irin mugun tar da Honorable keyi mawa Ammien shi,wanda anan ne kiyayyar honorable ya kuma nikkuwa a zuciyar sa,Kuma sam yaki rabuwa da Ammie,kullum suna tare,ashe duk idan tasamu ciki,sai ya xubar da cikin tahanyar baimawa Dodon tsafin sa,don Akwai lokacin da tayi barin bakwaini anata murna,amma yarinyar bata kwana ba ya bada ita ga tsafin sa. A haka Areef yakai kusan shekara 15 ,wanda tun tafiyar su bai taba zuwa dubamu ba,sai sau biyu,shima sai da Zainaba tayi da gske honorable ya yarda yabar gidan.....anyi hakq baifi da shekara Uku ba Ammie ta samu ciki,wanda awannan karon cikin ta yakai har wata 9,akuma nan ne Areef ya dauki son duniya ya dora mawa cikin nan nata,wanda da wayo da dabara dakyer suka yi dabaran barin gidan hinorable don.a wannan Karon Areef yasamata rigima bafa xata bada babyn suba,hakan yasata bi tanasa,salsilan dare suka gudu daga gidan honorable,wanda anan ne suka fara cin karo dq bala'u dabam dabam..... Sunan suna titi ne,amma a daji suke ganin kansu. Wanda shidai Areef dake makale da Ammie,cintar kanshi yy a gidan Daddy baiga ammie ba,ayanda yake cewa shi tabbas yaji kukan jariri,amma babu ita babu labarinta,wannan ne ya firgita Ammie ganin babu cikin.wata tara jikin ta,wanda tun da ta yanka ihu hadi salati,bata kara dawowa hayyacin ta ba,har aka kwana buyu ana nemanta babu Ammie bb labarin ta,wanda abun da yabamu Mmki shine shikanshi Honorable yazo mana yana sababi abashi yar sa idan baxa'a bashi matarshi ba...anan ne muka fahimci Shima baisan inda take ba...Daddy ne yabisa da tijara,don kinsan soja da iya sababi,don.a lokacinnan cemawa Dasa'a yy ya basa kwana uku ya taho masa da kanwa idan ba hakq ba kuma sai ya kashe shi har lahira.